Sashe 2
A Bakin Aurenki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
D'uk
kuma sai yaji bai k'yauta ba.
Yana nan zaune har
Abba ya dawo, _"kaga Salamatu wai kud'in ka na
jiya ya hau shine ta dawo ma dashi ba"_..
K'allon
Abban yai da sauri, _"Abba kud'i kuma?_
K'allonshi yai kan ya k'ada mishi kai, _"sai da
nace ta tafi wai A'a tana da wani,Salma ak'wai
hankali, ashe batai ma magana ba?_ Shi dai
Ja'afar yai shiru yana jin Abba,sai ya kara jin
wani iri. *By* *Feenat Ja'afar*.
9/29/16, 8:50 AM - Queen Safiyyert馃憫: *A BAK'IN AURANKI* *漏 Feenat Ja'afar*. *5*-
Washegari sai zuba ido yake yaga Salma
shiru,dan d'uk jiya ji yake bai k'yauta mata ba.
Sai d'ai Salma har k'wana biyu shiru ba koh kalar
ta sai Ummi ke zuwa kawo abinci.
Ranar Ummi
ta kawo zata tafi ya t'sayar ta da tambayar ina
Salma k'wana biyu?
"tana gida Yace "ya bata
kawo abinci sai ke?..
Tana zungura baki tace
"sai gobe ne nata kawowar.
Dan koh ita Ummi
Ja'afar ke hanata zuwa gun Abba mai k'yautar
naira biyar goma..
Sam baida fuska,shi yasa taki
jinin shi.
Washegari kuwa tun da ya ga lokacin
kawo abinci yayi yake k'allon shagon su
Baba,yau ga k'ananan shi a shagon baida
mat'sala.
Kamar ance ya dago,sai gata kuwa
sanye da kayan islamiya,sai dai duk tai kicin
kicin fuska ba walwala.
Yana k'allon yadda ta
t'suguna ta gaida su Abba kamar kullum, tana da
nut'suwa ba kamar Ummi uwar bankaura ba.
Tashi yai kamar mai tafiya wani gun,dai dai
k'wanar da take bi gida ya t'saya,sai gata
kuwa,har zata wuce ya kira ta,suna had'a ido ta
had'e rai,sai ta bashi ma dariya.
Hannu yasa ya
ciro naira ashirin d'in ya mika mata yana
murmushi, a dan sace ta k'allo shi kan ta kawar
da kai tare da girgiza mishi kai. *"Salma*..K'all
onshi ta kara,ganin yana murmushi sai abin ya
bata mamaki,bata t'sinke da lamarin ba sai ji tai
yace tai hakuri, kai ta kawar kawai, kin huce?
tana wasa da hijab d'inta ta daga mishi kai, "toh
ki k'ar6a in kin huce,na bar miki..
Kai ta kara
girgiza mishi,kan tace "A'a ka barshi fa..
"baki
hakura ba kenan Salma?..
Kai ta k'ada mishi,
yace "toh ki k'alle ni ki amsa maza kar kiyi latti
kinji K'anwata..
Da lallami yasa ta sakko harda
dariya,har kusan makaranta ya rakata ya
dawo,yana mai mamakin fara'ar shi yau ga
yarinya Salma,sam shi baida sakin fuska
musamman ga mace d'uk k'ank'antar ta k'wa.
Tun daga ranar ya zamo in Salma ta kawo abinci
sai Ja'afar ya rakata ya kuma bata ashirin d'uk
bayan k'wana biyunta.
Sosai sun saba,har in
batazo ba baya jin dad'i, har su Abba suka kula
da sabon kawancan Ja'afar da Salma,ana haka
Baba yasa ya dinga ma wa su Salma _lesson_
tare da kannenshi tunda ya gama _secondary_
_admission_ yake jira.
Koh a gun _lesson_ misalin
Ja'afar a Salma yake t'sayawa, in k'wa duka ne
koh t'sawa Salma bata ciki,sai dai yai ma
k'annenshi, hakan yasa tun tana karama yaran
suke ce mata Salma budurwar Ya Ja'afar.
A
lokacin takanyi bori kan bata so,har takai da ta
kai kara gunshi,sai dai mamakinta dariya ma yai
mata,yau da gobe har Salma ta saba da tsokanar
k'annen Ja'afar .
Karatu ake sosai za ai _coming
interest_, sai dai ba Ja'afar dan ya tafi Zaria
sakamakon _admission nashi da ya fito.
Sosai
Salma tai k'ewar shi,har hakan yasa ta d'aina kai
abinci shago sai almajiri,a hankali har k'ewar ta
sake ta suka gama jarabawa sai zaman jiran
sakamako...
Sai dai Ya Jaafar na chan k'wance
kasan zuciyar ta.
Yau ga Salma a _boarding_
babban burunta kenan makarntar k'wana.
************************** Lokaci ya shud'e,
kamar wasa yau ga nan Salma an zana
_J.S.C.E_, hutun mai dan nisa ne na yau.
Mai
nut'suwa ce a d'uk y'an gidan su,a layin su,dama
unguwar gaba d'aya, Salma abar k'watance
ce,musamman rashin yawanta,kullum kaje in tana
hutu toh za ka samu Salma a gida.
Batta
k'warafniya irin ta y'an mata masu tashen
tashi,asalima fitar ta in tai yawa toh islamiya ce
ta yamma, sa6anin su Ummi da tuni tun kar ta
far ta kone, dan wanka iya wanka Ummi ta
iya,hakan yasa Mama ta kara d'aure mata gun
siyan kayan k'arya.
Dan a ganinta ta gama da
kason Aunty A'i tunda har an kawo sadaki, kuma
irin wanda mama ke da muradi.
Ita kam Salma
zai wuya ka ga tama sanya g'yale bare har ta
zauna k'yali.
Gata dai mama ita tafi sawa buri,
ga ta kuma y'ar _boarding_. *By* *Feenat
Ja'afar*.
9/29/16, 8:52 AM - Queen Safiyyert馃憫: *A BAKIN AURANKI* *漏 Feenat Ja'afar*. 6-A
dai-dai k'wanar su Ja'afar take,dawo warta daga
islamiya kenan,sanye take da dogon hijab ruwan
kasa mai yashi har kusan kasa,rataye da jakar
littafai da Qur'ani a hannu,sai dan asirin _skirt_
nata na attamfa da ya fito _green_ da ruwan
kasa, duguwa ce,ba zangal ba,tana da kaurin
jiki,dan ta fita sahun ramammu,tafiyarta a
nut'sue tafi komai d'aukar hankali.
Kamar kullum
ta daga kai dan k'allon gidan su Ya Ja'afar
kamar yadda ta saba k'ewar shi ta kawar da kai,
sai dai taku biyu taja ta t'saya tamkar an t'sayar
ta.
Kanta duk'e dauke da murmushi,cikin
nut'suwa ta kara k'allon kofar gidan dan tabbatar
da wanda ta gani.. *"Ya Ja'afar*?...ta fad'a a
zuciyarta lokacin da ya taso yana mata
murmushi.
Ikon Allah,wai kunyarshi kuma take
ji,cikin nut'suwa ta d'auke kanta daga gareshi
ganin ya karaso.
"Assalam Alaikum Malama
Salma....
Wani irin buguwar zuciya taji ya ziyarce
ta,shekara uku da wani abin ba wasa ba,hatta
muryar Ya Ja'afar ta sauya mata.
Cikin nut'suwa
ta dago da murmushi ta amsa mishi,kamin ta
gaida shi a kunya ce, shi dai kawai k'allonta yake
yana murmushi, kamar mai mamakin kara
girmanta,ga wata nut'suwa da ta kara shigarta.
D'uk sai ya kara yaba Salman nashi,ganin shirun
yai yawa yasa da hannu ya nuna mata hanya
halamar su wuce.
Dan satar K'allonshi tai kan ta
sunne kai suka fara tafiya.
"Salma koh murnar
gani baki yi,ba koh tambayar yaushe nazo?
Kai
duk'e tace "yi hakuri,yaushe kazo?..
Kai ya k'ada
da murmushi,kan yace "jiya.
Tambayar yaushe
gamo yake mata, yadda take kunyar tata gun
bashi amsa d'uk sai ya ji shi wani iri,mace mai
kunya itace muradinsa.
Da haka har kofar gida
ya rakata yana mata tad'in makaranta da yadda
suka juma basu gamo ba.
Ummi ya k'allo achan
dan nesa dasu tana tad'i, sai ya tuna mata yasha
zuwa ai.
Ita dai daga murmushi sai k'ada kai da
Umm,a'a,d'uk ta takure yau a gaban Ja'afar
d'inta.
Ganin haka yasa yai mata sallama tai
gida..
A katifa ta zauna tana cire hijabi,ta rasa
wani irin farin ciki take ciki na ganin Ya Ja'afar
d'inta yau.
Sai murmushi take saka cike da
kunya ita kad'ai kamar yana ganinta.
A haka har
Ummi ta cimmata, dan harara ta sakar mata
gami da had'a rai.
"Yanzu Ummi kinyi dai dai
kenan?
A y'atsine ta k'allo ta tana ninke g'yale,
"da nai miki mey?
Iya jaraba..
Kai Salma ta k'ada
kan tace "dan t'sabar wulakanci ashe Ya Ja'afar
yasha zuwa gidan nan nema na in yazo gari
muna sa6ani sau biyu yana fad'a miki amma
koda wasa baki fad'an ba?
Allah kin ban haushi..
"Mtsww..
T'saki Ummin tai kan ta ta6e baki,tuni
Salma ta kule,sam ta t'sani t'saki, bare ga Salma
K'anwar ta.
"Na zata wani abin kirkin ne wallahi,
toh meye nawa dashi da zai mayarni y'ar aiken
shi?..
Anki a fad'a miki d'in ki d'au mataki toh..
A
tunzure Salma ta tashi tayo kan Ummin sukaji
Mama na magana a kofar d'aki, "Kun fara cin kan
koh?
Yara kamar masu ganin hanjin junansu?
Baya Salma tai tana harar Ummi, "Mama kimin
tsakani da ita toh,ta fita harkata dan bata da
kunya sam wallahi..
A y'atsine Ummi ta harare
ta,"ka ga kunya manya,akan wannan mai dan
uban d'acin ran kike wannan kumfar
bak'in?...baki ta ta6e kan tace "Kin k'wa kama
abga in dai Ja'afar ne....
"Ke Ummi...
Bana son
fit'sara fa,kullum ina sanarki Salma yayarki
ce,dole ki bata girma, koh nai mugun sa6a miki..
Maza bata hakuri.
Tana chunno baki ciki ciki ta
bawa Salma hakuri,ita kam har ta fara hawayen
bak'in ciki.
"Toh fito ki biyoni..
Mama ta nuna ma
ummin kofa da hannu.. *By* *Feenat Ja'afar*
Like 路 Reply 路 Report 路 Jul 20
Feenat Ja'afar Novel's
*A BAKIN AURANKI* *漏 Feenat Ja'afar*. 6-A