Sashe 20
A Bakin Aurenki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jiki a sanyaye Aunty A'in ta tashi tazo kusa da
ita,sosai ta gane sambatu take,cike da tausayin
y'ar uwartata ta rungumo ta, ta abu daya take
gane gaskiyar Salma tun a yarinta, shine fad'in
abin da batai ba cikin kuka.
"Na yarda Salma,na yarda dake karan nan..
Ki
bar kukan haka, Allahu yasa shi yafi zama muku
alkairi.
Ita dai kukanta take.
Ina Ja'afar ya gano abinda Aunty A'i ta sani
game da rayuwar Salma, da bai bawa CID na fitar
ta ba, da ya fuskanci ta sauya tun sa'ilin da in
yace ta fita take kuka,da ba ayi hakan ba.
*******************
"Innalillahi Wa'ina Ilaihirraji'una...
Ja'afar mai ya
kai ka wannan yanke d'anyen hukuncin kan ku?..
Mey ya kai ka?..
Abinda ya faru yake sanar
mishi,gaba daya ya rasa abin yi.
"Shin ka tambayi ta fitan koh bata fitan ba?..
Koh
har yanzu kai baka hango hankalin Salma ba ne..
Kai ya k'ada mishi
"Ba wannan ne karon farko ba,ni nasan Salma
fiye da zaton ka..
"Ka kuma yarda da Bintu fiye da yarda ka bawa
Salma yarda koh ka ke nufi?..
Murmushi yayi na takaici, "Ja'afar bakasan sharri
irin na mata bane..
Da baka ba Bintu amanar
aurenka sukutum ba Allah.
Tayu ka tafka babban
kuskure na fahimtar Salma karan nan..
Amma ka
yi bincike, shine t'sarin Shari'a..
Ni na shiga gida.
Da kallo yabi bayan Garban, duk maganar shi
gaskiya ce,kuma ba daya daga ci da ya aiwatar
kamin komai.
Yau daya yaga fushin Garba karara kwance a
fuska,tabbas haushin shi yake ji shima,kamar
yadda shima yake jin haushin kanshi da kanshi.
Jiki ba kwari ya tada machine yai gida.
Dole ya tit'siye Bintu ta sanarshi gaskiya.
Bata d'aki,ga nan wayarshi da ya manta da tata
akan gado halamar tana sana'ar tata ta charting.
A garin ya d'auki tashi ya danno screen na
Bintun, haske ya baiyana halamar tana ma kan
charting din tai wani waje.
Kwanciya yayi da bayanshi jiki duk a
sanyaye,bazai iya bawa wannan ranar suna ba.
Ido ya kura ma wayar Bintun kirar _Techno_, zai
so yau yaga mey ke debe hankalin ta zuwa
Facebook.
*Bintu U*.
_"ke an saki shegiyar fa,ki tayani murna zan
sakata in wataya_..
*Shining star*:
_"Kai matar nan baki da dama,a bani satar amsa
dan yanzu na dawo makarantarki_..
Da azama ya mike zaune dan ganin charting din.
*Binta U*
_"Hhhhh,tuggu dai kamar kullum nayi,sai dai na
yau mai zafi ne,dan jiya an bani sa'a har gida,
take ina fad'in ta fita ya d'anna mata saki,baiwar
Allah harda dan guntun wa'azin ta ta min
hhhhh_..
*Shining star*
_"ina ma zan iya irin wannan sharrin naki dana
huta, sai dai tawa tasan takan duniya,ina mata
take dawo min da abu na_..
*BINTU U*
_"ba gari daya muke ba,da wallahi taci karya,ni
zan baki maganin y'ar banza_...
"Ya Allah...
Kai shafo cikin ranar jiki hawaye na
zuba, da sauri ya d'anna _previous chat_
Sai gata kamar an jehota da buta a hannu tana
zare idano na munafukai.
Sam bataji koh dirin machine dinshi ba,sai
arbawa tai da takalmanshi.
Da d'ukkan hannu biyu ya dafe kanshi yana
hawaye,mey zai ma Bintu ya huce da bala'in da
ta jawo mishi?..
A hankali kalaman Salma ya dawo mishi,
_"Allah ya biyaki da dai-dai abinda ki kamin
Bintu..Ki sani,sharri kare ne,ko yayi nisa zai
dawo gun maishi_...
Gashi tun kan a kwana ya dawo ma Bintu bata
shirya ba...
"Ka dawo..yaushe ka shigo..ban banji shigowar
ka ba..
Da in'ina take maganar, ganin yadda hawaye ke
diga a kafafunshi ga kuma wayarta a hannunshi
tasan yau karya ta kare.
Ido ya goge kamin cikin nut'suwa ya ajiye wayar
kan gado ya k'allota.
"Tabbas kinyi nasarar rabani da d'ukkan farin
cikina Bintu..
Kinyi nasara,tanan kam nasan kin
ma Salma fincinkau,dan ita bata sharri..
"Na baki d'ukkan wata amana,ki mayarni
shashasha..
Ki nunan yau abinda Salma take
gudu a kishiya,"makirci"..
"Amma ki sani,wallahi!,wallahi!!.wallahi!!!
Uku,yadda kikai sanadin 6allewar aurenmu da
Salma kinyi naki.
"Kamin nan zaki ji jiki kamar yadda ki ka sa taji
t'sawan zaman ku..
Kan tai kwakwaran mot'si ya hard'o ta, ta ko'ina
mari yake bata iya karfinshi tana ihun jama'a su
ceceta..
Sai da tabbatar ya taga wuta dan mari kamin
yana haki ya nuno ta.
"Kije kema,na yanke igiyar aurena dake kanki har
guda uku...
"Tun kan ki kwana maganar Salma ta
kar6u gun Allah...
Ihu ta saka tana bashi hakuri kan ta daina, "dan
Allah karka sake ni...
Hanyar waje yayi yana sa waya a aljihunshi.
"Ki tabbatar baki kara awa d'aya cikin gidana
ba,dan saki uku na furta.
Waje yayi ya ja ya t'saya a zaure,tamkar wani
yaro ya rushe da kuka mai tsanin ciwo..
Yayi kuskuren da dak'yar ya g'yara shi cikin
rayuwarshi..
Yayi kuskuren da ya bari Salma tai
mishi nisa...
Yayi kuskuren kin kar6ar shiryiwar Salman sa..
Tabbas ya tafka babban kuskure a rayuwa.
"Allah ya isa t'sakani na dake Bintu...
Ubangiji
yai ma Salma sakayya akanki daga yau har ranar
sakamako...
Allah ya isar mata cikin sauri..
Ganin hakan ba mafita bace gareshi yasa ya
d'akko waya hannu na ka'rkarwa zai nemo Garba
yaga kiran Aunty A'i na dazu.
Garban ya kira,dole ayi wacce za ai,Aurenshi da
Salma mutuwa ce kadai zata raba.
Da Allah ya had'ashi cikin muryar kuka kan yazo
gidanshi yanzun nan..
"Isha'i ake kira fa Ja'afar..
"Dan Allah kazo,in bakazo ba komai zai iya
faruwa...
Ba'a fi minti goma ba yazo,fatattakar arziki yai
ma Bintu ta bar gidan ya rufe ya fad'a mota.
Da t'sananin mamaki yake k'allon abokin nashi, a
iya abotarsu bai ta6a ganin koh da hawaye na
Ja'afar ba bare kukanshi mai sauti irin haka.
Dan Ja'afar namijin duniya ne,Jarumi, kuma
jajirtacce, yasan komai ya sashi kuka ayau ba
karami bane.
"Gidan Aisha zaka kai ni yayar Salma..
Baki sake yake k'allonshi,
"Yayar Salma kuma?..
Ido jajir ya kalloshi ba halamar wasa,dole ya tada
mota suka d'au hanya.
Waya yai mata kan ta fito yana kofar gida.
"Malam mijina ya fita..kai hakuri..
Kit ta kashe
wayarta,yau Aunty A'i ta d'au zafi ya sani,tabbas
kuma Salma na gidan..
Murfin motar ya bud'e a fusace ya fice Garba na
kira..
Kofar a bud'e take,kawai ya tura ya shiga,
nufinshi a d'aureshi bayan yaga Salman.
"Salma!,, Salma!!..
A tunzure Aunty A'i ta fito a
parlourn dan tsayarahi shiga mata parlour.
Yadda taganshi bata isa hana shi ba ganin
Salman, dan g'wiwa biyu ya zube gabanta tamkar
yaga Salman.
Hanya ta bashi ba musu,da zafin nama ya mike
ya shiga parlourn, bata zata ba taga mutum a
kanta,da sauri ta zabura ta mike tana kwad'a
kiran Aunty A'i da sauri.
Bata nufa ba taga mutum zube a gabanta kanshi
a kasa.
Ido ta rint'se tare da kawar da kanta,koh kadan
bata son kara ganin Ja'afar a rayuwarta Abadan.
Juyo wa tai da niyar surfa mishi ruwan bala'in da
ba shiri zai bar gidan,sai dai mey?
Da t'sananin mamaki take kallonshi tana k'allon
Aunty A'i.
Hawaye ke malala a idonshi kamar wanda ya
rasa jin dad'in rayuwarshi,abin g'wanin ban
tausayi.
Ja'afar?..
Kuka ma?, a namey toh?.
"Salma gani gabanki, a matsayin wanda ya tafka
miki laifi cikin rashin sani,da kuma sharrin
Bintu..Salma kiyi hakuri,wallahi _am really really
sorry..
Kar ki barni dan Allah..
Zan tagaiyyara
Salma..
Zan zauce.. sharrin Bintu ne,kuma itama
ta amshi hukunci,dan na saketa kamar yadda ta
jawo mana,
_please_ Salma _forgive me_...
Wallahi _I can't
live without you anymore_,ki tausaya ma mijinki
uban yaranki...
Baya taja da sauri ganin yana kara kusantota.
Da sauri Aunty A'i tai waje jin kuka zai kubce
mata..
Dole haka zata kasance dasu Salma,ranar
rabuwa, rabuwar da ba a da tabbacin za'a dawo
ta..
Tabbas tausaya wa rayuwar su,dan a irin
soyayyar nan ita ce ake kira *Mutu ka raba*..
Gashi yanzu K'ADDARA ta raba masoyan biyu.
By
Feenat Ja'afar.
9/29/16, 9:24 AM - Queen Safiyyert馃憫: *A BAKIN AURANKI* *漏 Feenat Ja'afar*.
32_Kuka take yanayi iya karfinsu, tabbas
K'ADDARA ta rigayi fata, duk kuma yadda ka
t'sara rayuwarka sai ka ga ba haka ya tafi
ba,tabbas ta Allah itace daidai.
Baya tai ta zube
kan kujera da6ar..
Duk sunyi kuskure, kowa na da
laifi,meyasa ma tace ya saketa?..
Mey yasa?..
Le6e ta cije tana mai sa d'ukkan hannunta biyu
zuwa fuskarta, kuka kam yau har sunji ba dad'i.
A hankali ta dago tana K'allonshi ido yai luhu-
luhu,duk ya marairaice mata hawaye na zuba, tafi
tausayin kanta sama dashi, Kokarin magana take
su Aunty A'i sukai sallama ita da maigidan da
taima waya.
Fuska Ja'afar yai saurin gogewa
ganin yadda Abban Aslam ya sau baki yana
kallonsu,bai tunanin abin ya kai haka ba, kuka a
gaban mace da zubewa g'wiwa biyu?..
Lalle
yasan abin babba ne.
"Innalillahi Wa'ina
Ilaihirraji'un...
Itace kalmar shima da ya fad'i
bayan yaji mai ke faruwa..
"Dole aje gida kowa
ya samu labari,dan wannan ba abin a 6oye bane
koh da za'a nemi sulhu,saki ya cike na uku abin
yafi karfin zama anan Ayush..
Zamu tafi da
Salman kai Ja'afar sai ku taho da abokin ka.
Har
kusan goman dare ana abu daya akan zancen
saki.
"Ka ce kayi saki,ita tace ya zama uku,
sannan kana zancen ai sulhu koh?
Kai ya daga
da sauri, murmushi Abban yayi,abin yaso ma
bashi dariya, "Wato Ja'afar...
"Malam Umar
wannan zancen ba zancen da za'ai wa sakwakwa
bane,kan Ja'afar ya dawo.
"Kai kuma in dan baka
tashi mun wuce ba zan mugun sa6a maka
yanzun nan..
"Kana hauka ne?..
A wane garin ka
ta6a jin anyi saki d'ai daya har uku kuma ana
neman sulhu?..
"Ai baka fara ganin komai ba
Ja'afar, ba dai zuciya ba?..
Za ta sa ka dana
sani, "Malam Umar ai hakuri bisa wannan
K'ADDARAR da ta sakko mana,zamani ne yanzu
muke ciki da yara basu dauki saki a bakin komai
ba..
Tashi yayi yana bawa Abban Salman
hannu,kan ya kallo Ja'afar,har yanzu sautin
kukan su ke fita shi da Salman.
"Muje koh?..
Salma ya dago ya kalla da sunkuyar da kai,
"Salma dan Allah ki basu hakuri kar su
rabamu,kin san bazan iya rayuwa ba ke
ba,Abadan Salma...Please.
Kuka ta kara saka
mai karfi, t'saki Abba yayi ya karkade riga yana
nuno shi cikin fad'a.