Sashe 13
A Bakin Aurenki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ganin bai bata
amsa ba yasa ta yarda da abinda taji,hannu tasa
duka biyu ta dafa kan ta zamo kasa tana cije
baki,g'wiwa biyu ta durkusa duk tai kalar tausayi.
"Ka rufamin asiri Ya Ja'afar dan Allah,wallahi, na
rantse bazan kara ba..Dan Allah kar kamin
kishiya..
Dan Allah, wallahi bana sonta..
Allah
zan g'yara..nai alkawari,..
Ido ya rint'se, had'i da
cije le6e,ba yau Salma ta fara mai magiya da
rantsuwa kan ta d'aina ba,amma ba abinda ya
sauya zani..
Yanzu komai ya kare musu,aure
gareshi ya zama dole.
By Feenat Ja'afar.
Juma'@ Mubarak.
9/29/16, 9:07 AM - Queen Safiyyert馃憫: *A BAKIN AURANKI* *漏 Feenat Ja'afar*. 24-Kai
ya kada tare da mikewa, "kiyi hakuri Salma..
A
baya na baki d'ukkan wata dama taki kinyi watsi
da ita..
K'arfi da yaji so ki ke ki mayarni wani
iri,dame zanji Salma?..
Na fita waje na samo
6acin rai,sannan na shigo gida nan ma wani
6acin ran ne,maimakon a lallashe ni..A'a ni
kullum ni nake lallashi.
"Kiyi hakuri,Allah ya baki
lafiya..
Garba ya k'allo yai mishi halamar su tafi.
A hankali ta mike tana jin wata irin hajijiya na
debarta.
"Nasan ni na ja ma kaina komai Ya
Jaafar...
Ja yai ya t'saya, jin taci gaba yasa ya
juyo.
"Tabbas na chanchanci d'ukkan wani
hukunci da zaka min in dai zaka yafe min..
Kasa
tai da kai,tai matukar zama abin tausayi a
gunshi,sai dai kawai ya kasa gane nadamar
Salma a yau,dan ta saba, ga kafa sai ka'rkarwa
take.
"Amma dan Allah wa zaka aura?..
Ba dai
Bintu ba?.
A yadda ta t'sareshi da ido yasa ya
kasa magana,sai ya kalli Garba,kafad'arshi ya
daga mishi halamar ba ruwan shi.
Sai da ta
maimaita kan ya daga mata kai.
Murmushi tai da
yafi kuka ciwo,a hankali take neman juyawa wani
kanta ya sara gami da ganin duhu.
"Kar ki min
fassara Salma,ba abinda ya had'ani da Bin...
Luu
ta fara halamun zata fad'i, cikin zafin nama yai
taku daya ya taro ta.
Gaba d'aya jikinta ya
saki,ga wani irin zafi kamar garwashi.
"Salma..
Jijjiga ta ya fara,da sauri Aunty A'i ta shigo,sai
ga Mama na fad'in ta taimaka su sa Salman a
Napep gashi ta nemo..
"Mey zan gani haka...
Da
sauri suka juya ganin Mama da tai turus ganin
yadda ya mammakale Salman,ita k'wa k'allonshi
kawai take hawaye nabin gefen idonta.
Garba ke
mishi da hannu kan ya saki Salman amma kamar
yana zigashi,sai kara naneta yake.
Gaida Maman
sukai da girmamawa tai banza dasu.
Sababi
Mama zata fara Aunty A'i ta jata sukai waje.
Garba ne ya tsayarshi ganin yana neman cicci6ar
Salman.
"Kasan dai yanzu ba a mat'sayin
matarka Salma take ba,kar ka nemo mana
magana dan Allah..
Harara ya sakar mishi,kan
cikin fusata yace "na mayarta toh..
Koh da
magana?
Kai ya k'ada mishi, kan ya bud'e mishi
labule, "Dan Allah kaimu asibiti...
"Auntyn mu..
Aunty A'i ya k'wada ma kira, da sauri suka fito
ita da Mama dake huci.
"Asibiti zamu kaita, dan
Allah Mama ki yi hakuri na kaita..
Harara ta
sakar musu kamin tabi bayansu ta sallami mai
Napep sai asibiti.
Murna ta koma ciki,da d'ukkan
hannu biyu mama ta dafe kai,jin rahoton likita
kan tabbatar da cikin Salma,dan haushi ba tasan
tai waje ba.
Shikenan an 6ata mata shiri, ciki?..
Kai amma an sha da ita, sam ta zata fad'in A'in
ne dan a bar Salma.
"Mama kiyi hakuri zata
samu lafiya,bari naje na siyo allurori mu dawo.
Kala bata ce musu ba, asalima ji tai kamar ta
rufeshi da duka koh ta huce.
A gun Garba ya
k'ar6i kud'i,basu juma da tafiya ba sai ga Ummi
da Aunty A'i sun zo,tuni k'wa ta ware tana
surfawa Ja'afar Ummi na tayata.
Kai Aunty A'i ta
k'ada, fatan ta a kullum Allah ya ganar dasu
Mama alkairin Ja'afar, alkairin da batajin koh su
wanda suka auri masu halin suna musu.
"Mama
Salma fa matar Ja'afar ce har yanzun,don
musulunci ya mallaka mishi,matukar batai idda
ba,bare da kunne na naji yace ya mayarta
wallahi, dan Allah Mama ki sassauta, in har da
mey lefi aciki toh fa Salma ce..
"Ke dama ina
kika ga kishin kai?..
Ai guntunki ta tsotsa, shi
yasa sam kusan halin ku daya...
Aure kuwa in dai
ni nai nakudar Salma toh ya kare ya gama..
Ba
ruwana da wani ya mayarta,sakaryan yaro
kawai,sam bai da zuciya wallahi.
Ummi ce ta
amshe tana k'wafa.
"Ai wallahi dad'i yake ji dan
yaga Abba na jibgarta,dama garin d'ukan yaja ya
rasa cikin ai da shi ya jiyo...
"Ummi mey yasa ke
sam baki da mutunci ne?..
Baki Ummin ta turo,
"Ja'afar fa ba sa'anki bane,in bazaki g'yara ba
toh kar ki 6ata...
Salma ita ta chanchanci komai
ba Ja'afar ba,gashi taja yace aure zai kara...
A
zabure Mama ta jiyo, "Aure?..
Shine ki ke kuma
fad'a min ya mayarta?..
Kai ta k'ada, "eh lalle
Ja'afar, toh k'wa zama da kishiya ba dai y'ata
ba, karan nan zamu banje da Malam wallahi akan
maganar komen nan,sam naki jinin yaron nan
wallahi..
"Ni kam Mama bana ganin aibun Ja'a..
"Kimin shiru,kar ki gani din,amma aure angama.
****************************** Yau k'wananta
biyu aka sallame ta,fur Mama taki bawa Ja'afar
fuska,daga ina wuni lafiya shikenan.
Su Abban su
Ja'afar harda y'an cikin gida sunzo sun jajanta
abinda ya faru.
Kowa ya bawa bangarenshi
rashin gaskiya, take Baba yace ya mayarta.
Kai
duk'e yace ai tun ranar chan ya mayarta,nan ya
ja mishi kunne kan sarar ki fita A BAKIN
AURENKI.
A gaban su Abba ya kara tasa zancen
zai kara aure,cikin fusata Abbanshi yace "Ba mun
gama maganar nan da kai tun jiya?..
Wane aure
kuma bayan wannan da aka mayar?
Kai yai kasa
dashi yai shiru, murmushi Abban su Salma
yayi,kamin yace "Kamin dai dai Ja'afar, fatana
Allah yasa auren shi zai zaunar da Salma a
dakinta ta rungumi ibada.
Ja in ja sukai tai
t'sakanin Abban Salma da Abban Ja'afar, dak'yar
Abban Ja'afar ya yardewa Ja'afar kara aure.
Ana
watse wa koh gama jan mota basuyi ba Mama ta
fara sababi,ita a fafur ba inda Salma zata,bata
zauna da kishiya ba,saboda haka ba mai zama da
ita a yaranta.
Itade Salma bata um bata um-
um,sai hawaye kadai ke zuba,ita kad'ai tasan ya
zuciyarta take hautsina mata,ta faru ta
kare,tunda har manya sun amshi magana.
"Ja'afar? kishiya?
Kuma da Bintu kawarta?..
Tab
da matsala.
By Feenat Ja'afar
9/29/16, 9:10 AM - Queen Safiyyert馃憫: *A BAKIN AURANKI* *漏 Feenat Ja'afar*.
24_Daaga sosai akai da Mama akan komawar
Salma,sai da Abba ya bud'e mata uwata sosai
kamin harda Yayanshi ta saki aka ta koma din.
Ita kanta Salman yanzu ba kaunar komawar take
ba sai ta mot'so mata ga laulayi.
Ga Ja'afar
tunda ya ji batun ciki ya kasa sukuni,kullum yana
zaryar dubiya da leda.
Shi dai bai mat'sa da sai
ta dawo ba lokacin, dan g'yaran gida sosai yake
wanda Ummanshi ta bashi ya zauna aciki.
Har
gida yau Abba yaje gun Abban sun kan lalle yau
Jafar yazo ya dau Salma.
Da dare k'wa ta koma
dakinta.
G'yaran nan gidan ya t'saya
chak,sakamakon aikinshi da aka mayarshi aka
bashi albashin da ya wuce shi,bai da mat'salar
kud'i yanzu,auren shi kawai yasa a gaba.
"Ina
k'wana..
Cikin sanyin murya ta gaida shi kai
duk'e, kai ya daga kamin yace "ya jiki?..
Shiru tai
ba amsa.
"Ki tashi ki zauna man..
Kai ta dago ta
k'alleshi kamin ta kada mishi, "A'a magana nake
son muyi da kai.
Zama ya g'yara yana
sauraranta.
"Mey yasa ka ke son auren Bintu?..
Da ido ta kafeshi tana jiran amsa.
Murmushi yai
kan yai baya kad'an harda d'aura kafa daya kan
daya.
"Saboda tana so na ne Salma..
Kai ta kada,
''kaima kana sonta?..
A bazata tambayar tazo
mishi,ga takafeshi da ido hawaye taro a idonta.
"Ki gane Salma, ba wai..
"Eh koh A'a?..
Amma
nake son ji kawai.
Ba koh shakku yace mata "eh..
Amma..
Hannu ta daga mishi tana hawaye,
"Barni haka dan Allah,amma kasan Bintu k'awata
ce da koh?..
Ya zaka min haka?
Kai ya kada
harda dariya, "A sani na banta6a ganin Bintu a
gidan ki ba,asalima...
Sallamar Aunty A'i ce ta
kat'se mishi maganarshi,sai ya tashi dan dan
bud'e mata kofar,da kallo ta bishi tana mamakin
kalamanshi,sai kawai ta k'ada kai ta mike tana
goge ido.
"Bissmillah mana Auntyn mu..
Yana
gaba ta biyoshi a baya, sosai suke dasawa da
Aisha,dan tasan abinda take sosai,shi yasa baya
6oye mata komai.
Bayan sun gaisa ya mike yana
zai fita, kai kawai ta k'ada mishi,sai Aunty A'i ce
tai mishi a dawo lafiya.
Zama Aunty A'i ta g'yara
tana ma Salman k'allon tuhuma.
"Ashe Salma
baki fara g'yara ba har yanzun?..
Da rashin
fahimta ta k'allo ta tana hawaye, "Fita fa yayi
jiyan nan dawowarki amma har kin fara nuna
mishi baki sauya ba.
"Aunty A'i ba abinda na
mishi fa Allah..
Katseta tai da fad'in "Amma zai
fita babu koh a dawo lafiya?..
Haba Salma,nan ki
ka dinga rantsuwar kin shiryu, koh har kin leka
makotar ne yau d'akko sabon darasi?..
Kuka ta
sa mata tana girgiza kai, "Haba Aunty
A'i,k'awata fa zai aura fa,taya bazanji zafinshi
ba?..
Da mamaki tace "wacce kawar taki?
Cikin
kuka tace "Bintu,dalibar shi ce a Day school fa.
Ita dai ta hanga bata gano wace Bintu bace a
k'awayen,tasan sarai k'awayen Salma basu fi
biyu ba wanda tasan su.
"Wace Bintu kuma cikin
k'awayen naki?
Amma basan ta ba koh?..
Kai ta
daga mata, "islamiya mukai tare fa..
"Mtsww,
t'saki Aunty A'in tai tana k'auda kai, "har wata
kawar islamiya K'awa ce?, bana jin ko hanyar
gidan ku ta ta6a zuwa balle ta zama kawarki,
koh ta halarci bikin ki?..
Kai ta kada mata tana
goge hawaye.
Cikin lallami ta fara lallashinta.
"Kar fa ki bari tun kamin ta shigo taci galaba
akanki Salma, yanzu ba lokacin t'sayawa kishi
bane a gunki, lokacin g'yaran kuranki na baya ne
Salma...
Ki d'auka baki ma ta6a sanin wata Bintu
ba rayuwa,dan ba gaminki da ita sam.
"Ki kuma
fidda zancen auren nan a ranki,dan koma meye
ke ce sila Salma.
Nasiha tai ta mata tana kuka
har ta gamsu da bayaninta.
Ta bata shawara
masu k'yau, ta kuma d'auka.