← Book details Zaman Kanta Take Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 14

Sashe 1

Zaman Kanta Take Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ZAMAN KAN'TA TAKE..

Episode 1

Wani irin ta wani irin nishi ta saki kama hannun amrah tayi tace '' dan Allah karki barni.''

Murmushi amrah tayi tabbas tasan ta samu kan hidaya yadda take so ita daman kudi ne matsalar ta , idan mace zata sakar mata kudi to fa zata ga style kala kala kama maman'ta tayi ta fara tsotsa kamar wacce take shan milk tana wasa da nipples din ta.

wata ƙara ta saki tana kankame ta tana cewa shi ya saka nake son ki, Allah yabar mu tare.

ganin yadda take mata sumbatu kamar wata mahaukaciya da sauri ta hade bakin su tana zura ɗan yatsan ta a g***ndin ta.

ganin Irin ruwan da yake zuba da sauri ta mai da kan'ta gurin tana lasa kamar wata mayya.

wayar tace tayi ringing da sauri, ta , tashi zaune tana dafa kan'ta domin lokaci ɗaya ta dawo cikin hayyacin ta jin ringing din wayar ta kallon amrah tayi tace '' na shiga uku anya kuwa Saheer be dawo kasar nan ba..?.''

Amrah tace '' karfe ɗaya fa da rabi na dare.''

amrah kenan ba lokacin da baya dawo ba abin da yake damuna baya sanar dani dafa kan'ta tayi tace '' kaina ya kalle wallahi idan ya ganmi bansan wacce amsa zan bashi ba.''

Cewar hidaya.

Amrah tace '' gaskiya akwai matsala amma leka ki gani tun da ana iya hango ƙasa idan motar sa ce sai na canza daki.''

tashi tayi jikin ta na rawa ta leƙa hango sadam tayi jan ƙaramin tsaki tayi ta juyo tana cewa sadam ne.

amrah shafa marar'ta, tayi tace '' wallahi har naji dad'i."

Hidaya cije lips din'ta, tayi tace ''aa akwai wani abu sadam na dade da sanin yana bibiyar rayuwa ta dole na canza taku.''

amrah tace '' shi da ba mijin ki ba me ruwan ki dashi.''

zama hidaya tayi, ta dafa kan'ta tace '' a'a sadam yaron saheer ne dole nayi taka tsantsan dashi duk wani abu shi ne ke faɗa mai ya bashi yarda fiye da zaton ki.''

Amrah tace '' Allah ya kyau ta.''

dawowa tayi ta zauna akan gado tana janyo amrah jikin ta , tace '' beb me kike so na baki yau kin faran tamin rai kin jiyar dani dad'i.''

ta faɗa tana shafa nonuwanta.

murmushi tayi, tana shafa fuskar ta. tace '' hajiya ta komai kika bani ina so inhar daga hannun ki ya fito.''

hidaya rungume ta , ta ƙara yi kamar Za'a kwace mata ita , tace '' okay zaki ji big alert.''

dariya ta saki tana cewa na gode Hajiya ta...amma hidaya ba yana da yara ba ina yakai su?.''

dariya hidaya tayi tace '' wa ni zan iya rainon wa'yannan yaran tab Hajiyar sa ce ta dauka wai kafin mu gama cin amarci zasu dawo hannu na .''

Amrah tace '' tab akwai matsala karfa su dinga saka mana ido..''

dariya tayi tace '' ke hauka nake zan rike su kaf cikin su ba wanda zan rike wallahi da yarinta tata haka kurum nifa ko auren da nayi na farko wallahi Allah ban yarda yan uwan miji na sun takura min ba shi kan'sa mijin nawa nasan zaman hakuri yake dani, ina jin matar Saheer ta mutu mom tace dama ta samu zata shigar dani cikin gidan Saheer kinsan halin mom bata wasa da malamanta tana sakar musu bakin aljihu, ke Kinga aikin da suke mata kamar yankan wuka.''

jinjina kai amrah tayi tace ''ikon Allah Hajiya daman kin taɓa aure? ba wannan ne auren ki ma farko ba?''

wani fari tayi tace '' no aure na na uku kenan ba farko mutuwa yayi na biyu kuma ni na kashe shi na uku ne zaɓi na shima bawai son sa nake ba kuɗin sa nake so kuma kudi ke zaune dani a cikin gidan nan.''

da sauri amrah ta kalle ta , tace '' kudi kuma?.''

Yes kudi kinsan tare sukai hatsari da matar sa , so ya sami rauni shiya saka ma da yaƙi aure na saboda bashi da lafiya a ranar da aka kawo ni naga ba ai komai ba na zata sai baki sun tafi takaici dai nayi sati biyu babu labarin komai shine fa na neme shi dakai na sai yake fadan haka ya nuna min takarda amma yace na rufa mai asiri baya son kowa yaji wannan zance na taya shi da addu'a Allah ya ba shi lafiya yana neman magani idan har naga bazan iya zama ba ba zai min dole ba.

dariya hidaya tayi, ta turo dauri gaban goshi tace '' sai nace ba komai wallahi inhar zai dinga biya na tofa bani da matsala shine muka tsadance dashi shi yake biyana

shi ya saka ko abinci ban damu ba bashi ba saboda ba yadda zai yi dani na zame mai kadangaren bakin tulu ke Kinga son da hajiyar sa take min shi kuma baya son ɓacin ranta.''

Allah sarki wallahi yaban tausayi, naji ance yarinyar sa ɗaya kamar bata da lafiya lokacin da sukai hatsari har da ita.

dariya hidaya tayi tace '' a'a lafiyar ta qalau dayar shekarar ta uku namijin kuma shekarar sa biyar shine babba .''

tab gaskiya ba zaki iya kula da su ba cewar amrah.

Hidaya tace '' acan gidan nasu ma me aiki aka daukar musu saboda hajiya bata da ishashshiyar lafiya ,ni addu'ar da kullum nake yi Allah ya saka ta riga shi mutu sannan yabi bayan ta , shikkenan kinga na zama me dukiya.''

Yayan safa amrah ta faɗa tana kallon ta.

Hidaya tace '' wa'yannan kawar dasu ba zai min huya ba .''

tafawa suka yi suna dariya.

Wannan kenan.

Washe gari

dakyar ta iya tashi dafa kan'ta tayi da yake mata ciwo sama sama jin muryar malam da sauri ta , tashi tsaye ta fito malam yace '' to hamshakiya sai yanzu kika ga damar fitowa nimrah nimrah nimrah ki dena abin da kike ita fa duniya da kike gani tafi bagaruwa iya jima kalli hafsatu tana zaune tana wanke wanke ko da dauraya ai kya taya ta .''

nimrah kallon matar da take zaune tayi tace '' wallahi Allah malam hana ni abinci tayi jiya ni dai kwai kowa ka dinga bashi abincin sa.''

Hafsatu tashi tayi tace '' kaga shikkenan ka bata lasisin cin gashin kan'ta idan ta , fita yawon ta , ta dawo ta zauna ta dafa abin da tayi niya.''

Malam zama yayi yace '' au bata fasa fita ba kenan?.''

Hafsatu tace '' wai malam me zata fasa tab ai wallahi sai ka tashi tsaye akan ta kar wata ran idan ba muyi wasa ba sai ta dauko mana abin kunya.''

malam yace '' innalillahi wa'inna ilaihir raji'un Allah ina neman tsari da wannan bakar ƙaddarar Allah ya shirye ki nimrah ba mamaki ma ko sallah ba kiyi ba?.''

Nimrah tace '' wallahi Allah malam nayi daman zaka bani kudi yau ma zan fita neman aiki ko Allah zai saka zan dace.''

Uban ki zaki fita nema ba aiki ba , kin iya salon karya iri iri nimrah ficika ta kin dena ci, ni banga amfanin siyan huda da jambaki da nake yi ba har yau ko saurayi daya baki dashi gashi nan ƙannan ki duk sunyi aure ,sun barki wallahi ban ga laifin hafsatu ba da take hana ki abinci saboda yanzu ta kannanki muke ke mun gama gina ki gashi kin yi mana kwantai wallahi Allah nimrah dan dai ciyar dake ta zama dole ne amma da tuni na dena kannan ki nawa ne sukai aure kina zaune.''

Nimrah sakar baki tayi tana kallon mahaifin nata bata ce komai na ta juya tana jan kwafa malam fita yayi da sauri ta dawo ruwan da ta gani akan murhu shi ta juye da sauri hafsatu tace '' bana son iskanci ruwan wankan nawa zaki dauka? na tashi tun sanyin safiya na dorawa ruwa ke kina kwance gaki mandiya shi ne zaki daukar min ruwa.''

Wallahi Allah kina ƙara sowa sai nayi miki wanka dashi.

ta faɗa tana daga ruwan da ta tafasa.

hafsatu ja baya tayi sarai tasan halin ta , yanzu sai ta , saka ta kuka saboda wannan ruwan tasani sarai tana zuba mata a jikin kashin ta ya bushe sai dai wata ba ita ba.

dariya nimrah tayi tace '' da kika ce baki da hankali.''

kuttumar uban can ni keke fadawa haka.

Nimrah bata kulata ba , ta zuba ruwan a cikin botiki , sirkawa tayi ta shiga bayi cire kayan ta , tayi ta fara wanta tana jan uban tsaki dan sabulin hannun ta ne ya sulale yabi rariya.

takaici ne ya kama nimrah iya huyanta kaɗai ta wanke gashi babu sabulu, ɗaga kan'ta sama tayi bayan gidan nasu ko rufin sama babu..

kallon rariya tayi taja tsaki tace '' gashi babu wani sabulin ni kuma wallahi bazan bishi rariya ba.''

ba yadda ta iya haka ya watsa ruwa ta fito, ajiye kwandon wanka tayi a bakin bayan gida.

Hafsatu da sauri tace '' badai kin kar'ar da sabulun nan ba da wannan shegen wankan naki ke ba yar kowan kowa ba kice sai kin yi abinda masu hali suke yi sabulin nan idan ni da yaran nan ne , wallahi sai yayi mana wata daya saboda Sau ɗaya nake saɓa bazan kara ba babu ita ce barna.''

Nimrah ko kallon inda take na tayi ba , ta shiga dakin ta.

dauko mao tayi ta shafa bayan ta gama ta buɗe akwatin da take zuba kaya, a hankali ta fara daga kayan nata dauko wasu riga da skirt tayi na gwanjo rigar shirt ce sai skirt da sauri ta saka turare ta fesa zama tayi ta saka powder ta saka lipstick.

rolling tayi ta dauki glass ta saka tashi tsaye tayi yana kama kugun ta duk da kayan ba wani tsada ne da su ba amma sun amshi jikin ta dariya tayi tana doka tsalle tace '' Allah na gode maka da kayi ni kyakkyawa makusa ta ɗaya da na fito a cikin wannan gidan amma no problem zan yi aure kece raini.''

da sauri ta daura agogo fatar agogo duk ta fara shan jiki, ɗaukan jakar ta , tayi ta rataya.
Chapter 1 · 0% Book details