← Book details Yar Gidan Tsohowa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 26

Sashe 12

Yar Gidan Tsohowa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Momy tashiga ta yarda da ita, a
Hankali ta bud'e idonta, sukayi ido biyu da momy ta sakar mata murmushi,

Wnda ya kuma yasanya khalil rud'ewa ya k'ura mata ido yana kallonta harda d'an murmushi yake fitarwa a fuskarshi, domin ba k'aramin kyau tayi mashi ba."

Momy taci gaba da cewa "ummie kitashi mana lokaci na tafiya."

Mik'ewa tsaye tayi, ta turo baki alamar shagwab'a tayi mik'a tana salati,

Khalil sai da yayi saurin kaiwa zaune, a inda yake,
Ya runtsi idonshi
domin mik'ar da yaga dijama nayi ta kuma fito mata da kyanta da yarintarta sak 'yar fillo kyakyawa."

Abba ya dubeshi cike da kulawa yace "khalil lfy" ko baka da lafiya ne?"

Dafe da kai ya girgiza Kansa "Eh "Abba kaina keyimun ciwo."

Cikin tausayi yace "subahanallah idan KA ajiyesu ka tabbatar da kaje asibiti kaga likita domin ya baka magani."

D'aga kai yayi alamar "to."

Ashagwab'e dijama ta nufi d'akinsu tana turo bki momy ta katse mata barcinta,mai dad'i da takeyi tana mafarkin tsohuwa,
karo taci da FATEEMA sanye da uniform har ta shirya tafito.

FATEEMA tace dijama kiyi Sauri ki shirya kifito mutafi kinsan yaya khalil bayason jira."

"To kawai tace "a tak'aice ta wuce tashiga d'akin domin shiryawa."

Khalil yanaji FATEEMA ta ambaci dijama yayi saurin joyawa ya kuma kallonta, yana mamaki kar dai ace bagidajiyar yarinyar nan ce tafara wayewa."

Anan ya fara jin haushin Kansa,
Meyema yagani a jikin 'yar k'auye wanda har ya yasanyashi jin kasala a nan take lokaci d'aya."

Haushin Kansa ya faraji yaja dogon tsaki ya mik'e tsaye had'ida kallon d'akin nasu cike da masifa da jin haushi ya d'aga murya yace "na rantse da zarar kuka k'ara minti biyu tafiyata zanyi."

Bai rufe bakinsaba dijama tafito cikin shigar uniform d'inta ruwan k'asa wad'anda sunyi masifar yimata kyau."

Kallo d'aya yayi mata ya had'e fuska had'ida jan dogon tsaki, yayi gaba suna biye dashi a baya."

Momy da Abba suka bisu da Addu'a suka tafi."

FATEEMA tayi saurin shigewa gidan baya dijama ta bud'e gidan gaba zata Shiga, ya doka mata tsawa Wanda yasa tayi saurin firgita taja da baya da sauri."

Yace "ke bagidajiya 'yar k'auye karki kuskura ki shigarmun gaban mota salan kisanya duk ta inda na gifta a dinga kallona ana nunani nazama abun kwatance."

Harara ta wurga mashi k'asa k'asa had'ida murgud'a baki,
Bbu abunda ta tsana sama da Khalil a rayuwarta."

Gidan bayan tabud'e ta shiga, batare da ta kuma kallonshiba."

Ma zauninshi ya shiga ya tayar da motar suka fara tafiya.
Kai tsaye gidan abokinshi ya nufa yyi parking a k'ofar gidan yafito batare da ya dubi inda sukeba yace "kujirani ina zuwa."

Dijama ta dubeshe ta wurga mashi harara ta ya tsine fuska,
Ta kalli FATEEMA tace "nan ne mkrantar?"

FATEEMA tace "ba nan bane munkusan kaiwa, wata k'ila akwai abunda zaiyi a ciki."

Dijama bata tanka mataba, illah ta kauda kanta gefe d'aya ta shiga kallon motocin dake wucewa."

kai tsaye Ya shiga cikin gidan, d'akin da ya ajiye budurwanshi ya nufa, sautin nishinta kawai yakeji yana tashi harda 'yar kuwarta."

Da sauri ya murd'a k'ofar d'akin ya shiga,
tarar da ita yayi tsirara ta bud'e k'afarta tana biyawa kanta buk'ata da ya tsun hannunta."

Tana ganinshi tayi saurin cire hannunta daga gabanta, taja bargo ta rufe jikinta, idonta ya cika da hawaye,

Tashiga magana tana girgiza kai "karkaga laifina Khalil kaine sanadin sanyani yin hakan, saida ka jagwalgwalani ka katayar mun da sha'awa, snn ka tashi kayi tafiyarka, Khalil kafi kowa yasanin ina da yawan buk'ata sosai kamar yanda kake."

hasalima kaine ka sabamun da hakan akai akai, KA saurara kaji sautin me kakeji a kunnenka a d'akin Ahmad?"

Khalil da yayi tsaye kamar gunki mmki da Al'ajabi sunyi mashi yawa, Ashe dama macce tana iya biyawa kanta buk'ata da kanta, lallai idan baka mutuba a gidan bariki komai kana iya gani."
Sautin nishin abokinsa yakeji Wanda ya saba da jin irinsa idan yana tare da macce yanajin dad'i." Tsikar jikinshi tashiga tashi ya runtse idonshi, bai kuma bi takantaba ya fito had'ida rufe mata k'ofa da k'arfi."

Mik'ewa tayi da sauri ta Sanya kayanta ta d'auko Jakarta tabiyoshi tana kiran sunanshi, amma ko waigota baiyiba ya fita daga get d'in gida."

Motarshi ya fad'a ya shiga yafigeta da k'arfi ya bar wurin, dijama ta dubi yasmin da tabiyo motar da gudu tana kiran khalil,
Mere baki tayi cike da mamaki tace FATEEMA wancan fa?" Mai kama da lakwani?"

Shuru FATEEMA tayi tashiga da d'ewa dijama baki gudun karda khalil yaji abunda take fad'i tunda tasan ba shiri sukeyiba."

Khalil yanajinta kyaleta kawai yyi saboda ba itace a gabansaba."
Tuk'i yakeyi yana Tunani, duk a cikin 'yan matan da yake ma'amala dasu bbu macce da yaji yana so yana kuma samun natsuwa da ita sama da yasmin."

Ya shaida cewa shine ya bud'e yasmin a ledarta ya fasa budurcinta, wnn dalilin yasa yaji yana Sonta yana son kad'aicewa da ita duk a cikin bbys d'insa."

Yasmin irin Matan nan ce da samun irinta a cikin mata sai an tona, domin a kullum idan zaishigeta sai yayi da kyar yake shigarta sabda matsewarta, sab'anin wasu yan matan nashi da yana shigarsu zaijishi ya shige batare da yasha wata wahalaba."

Wata budurwa da yayi mai sona Salma, da zarar yashigeta jinta yakeyi kamar an bud'e k'ofar text😊 wnn dalilin yasa ya rabu da ita."

Hakan kuma yayi wata budurwar mai suna mariam itama hakan take, kamar Salma😊

Khalil mutum ne mai yawan sha'awa sosai baya iya zaman awa biyu batare da Mace na kusa gareshiba ko ba komai yajishi kwance a kanta yana wasa da ita musamman Brest d'inta."

Amma daga yau yyi alk'awarin yabar yasmin kenan tunda har tana iya biyawa kanta buk'ata da kanta." Shi ya hak'ura

A cikin harabar makarantarsu ya shiga yayi parking FATEEMA ta fito ya juya ta madubi ya kalli dijama ta jingine da kujera sai sharar barcinta kawai takeyi."

Fuskarta ya kalla sai da gabanshi ya fad'i, yarasa dalili yin hkan,
Ya doka mata tsawa, "ke bagidajiya tashi kifito mun a mota 'yar k'auye ba sabanba sanyi Ac ya dokeki kinsaki bki kina barci."

Fitowa tayi batareda ta kulashiba, tana fitowa ya d'auki turare yashiga fesawa a motar."

Yana gamawa bai kallesuba ya wucesu yayi gaba ya nufi wurin shugaban makatantar, FATEEMA na ganin hakan tayi sauri tashige aji tana cewa dijama Allah yasa a jiyeki a jinmu."

Murmushi Dijama tayi bata tankawa fateema, tana ganin inda Khalil,
yashiga ta lallab'a takoma bayan motarshi ta tsinci k'usa a k'asa,

Ta duk'a inda ba Wanda ke iya hangota tashiga caccakar mashi Tayar mota, gaba d'aya tayarshi ta baya guda biyu sai da ta sokesu tayi mashi faci snn ta lallab'a ta nufi inda taga ya nufa."

Bayani taji yana yiwa shugaban makarantar yana fad'in "daga k'auye tafito batasan komaiba akanta, Dan haka taimaka
akaita ajin k'arshe.'
Saboda inajin lbri a bakin brother d'ina Wanda yafi kusanci da ita cewa kwanyar kifi ne gareta bata gane karatu."

Sannan batada kunya,
Allah gafarta malam kasan renon k'auye yanda Yake, Dan Allah malam karka nuna sananya ko wani abu da zarar tayi ba dai daiba ko tak'i karatu a bata kashi sosai har sai ta daina motsi."

Ya juya ya kalleta ya wurga mata harara, ya d'ebo kud'i a Aljihunsa ya mik'awa malam had'ida yi mashi sallama."
[28/04, 20:51] Sadiya Aliyu Fbk: 🌹 *DEEJAMAH*🌹
( _'Yar gidan tsohuwa_ )😅

Written
By
*UMMU SAFWAN*
( _Fareeda Bashir_)

*16*

Khalil Yana wucewa shugaban mkranta ya d'aga kai ya dubi dijama yace "a gaban idonki kuma kinajin duk abunda Yayanki yake fad'a a kanki,"

To Idan har kinaso mu shirya dake ki maida hankali a karatu,
idan ba hakanba jikinkin ne zai fad'a mki snn dga k'arshe na d'aura maki mari a k'afa, kamar yanda kikaga nayiwa wad'an can yaran."

Ya nuna mata wasu yara 'yan maza da ya d'aurawa mari a k'afa har da kwad'o yasanya masu."

Zaro ido tayi waje cike da tsoro da tashin hankali tace "Dan Allah malam kayi hak'uri zanyi karatun basai kasanya mun mari a k'afaba."

Murmushi malam yayi yace "kinyi Alk'awari?"

Ta d'aga kai alamar "Eh."

Sann yayi mata tambayoyi game da karatunta anan ya fahimci cewa tana da k'ok'ari sosai rashinjin magana ne kawai yayi mata yawa."

Aji uku ya ajiyeta suka shiga karatu gadan gadan, dijama ta maida hankali sai karatu takeyi."

Khalil yashiga motarsa da Sauri ya tayar da ita, amma abun mmki tak'i yin tafiya."

Dogon tsaki yaja ya kuma kunnata amma taki tayi tafiya, da Sauri ya fito yanufi bayan motar wurin tayoyin motar domin ya fahimci matsalar a nan take."

Abun mamaki mai zai gani gaba d'aya tayoyinshi na baya guda biyu asokesu har sun fara soncewa."

Wani gumi yaji ya fara zubo mashi. Cike da ta kaici, ya rasa ynda zaiyi, gashi babu abunda ya tsana irin ya hau motar haya,
Ganinshi Ajinsa zubewa zaiyi idan a ka Ganshi a cikin motar haya."

Wani dogon tsaki ya kumaja ya sanya hankicif ya shiga goge zufar dake zubo mashi a kan fuskarshi
Ya zagaya ya shiga cikin motar ya zauna ya had'a kanshi da sitiyarin motar yana tunanin mafita,
Yana kuma tunanin Wanda yayi mashi wnn aika aika."

Mahmud tare da abokinshi Auwal sunfito daga wurin yiwa dijama siyayyar kayan makaranta domin ya shirya mata komai har uniform ya d'unka mata batare da Abba ya saniba."

Labarin dijama mahmud yakebawa Auwal, Auwal sai dariya yakeyi,
Mahmud yace "wnn ai ba abun dariya bane illah kawai ataimaka mana da Addu'a domin ina ganin kamar Aljanune suka shigeta,

Auwal ya kuma shek'ewa da dariya yace "Mahmud nida kabani dijamar nan na aureta inasonta a hakan."

Mahmud yanajin hakan yaja bakinshi yyi shuru bai kuma yin mgna."

Karya kwanar da zasuyi Mahmud ya hango motar khalil a bakin makarantarsu fateema ya kuma kallon motar da kyau,
ya hango shi cikin motar ya had'a kai da sitiyari ko motsi bayayi da alamar akwai abunda ke damunshi."

Muhmud yayi saurin nufa wurinshi yayi parking a gefen hanya ya fito ya nufi wurinshi tare da abokin nashi."
Chapter 12 · 0% Book details