← Book details Sugar Daddy Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 43

Sashe 9

Sugar Daddy Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Wani ɗan guntun murmushi hafees yayi kana yace "jannat ko bro? Itace kake sha'awa ko? Kuma itace ka aikatawa wani abun idan dai har na canka Dede? Wani irin ɗagowa yayi arazane yana kallon hafees ɗin kafin yace "ya ya ya'akayi kasan itace? Ko itace tagayama nayi mata wani abun? Yafaɗa cikin har haɗa magana kamar wanda ya razana... Murmushi hafees yayi kana yace ko ɗaya amma najima da fahimtar kana son jannat bawai so na kana matsayin yayan mahaifiyartaba no so irinna soyayyar aure wlh najima da sanin hakan kuma kana cewa yarinya ƙarama kake sha'awa nasan itace domin muddin akwai so doline sha'awa tabiyo baya. Ajiyar zuciya shaheed ya sauke cikin wani irin yanayi yace "Nima na fahimci hakan bro amma tayaya zan bari wannan abin kunyar yafita? "Ta yadda akayi tasaka ka acikin wannan yanayin ta hakan zaka bari yafita, tukunnah na miyasa dahar kaga kakai wannan matakin kaƙi bari kasamu nutsuwa da ita tukkunna kabarta gudun faruwar irin hakan.? Wani banzan kallo shaheed ya watsawa hafees kafin yace "nasamu nutsuwa da ita kamar yaya nayi sex ɗinta kome? "No niba abinda nake nufiba kenan? Ina nufin kayi romance ɗinta harka samu nutsuwa na tabbata bazata hanakaba.."eh hakane bazata hananiba amma da miye zanyi hakan ? Jannat ko girma bata gamayiba yanzuma tafarashi tayaya kakeso nayi? Inba wahalarda ita zanyiba, wannan ma dayafaru itace sanadi kuma batasan yazata sama mini nutsuwa ba,

Yafaɗa cikin damuwa..."to ai kaine zaka koya mata yadda zata sama maka nutsuwar haba mana bro sekace ba namiji ba, cewar hafees...ido yazuba mishi naɗan lokaci kana yace "Humm bazaka gane bane bro abun da kunya fa koma mi zansaka jannat yimun doline setaga girmana awannan shekarun nata kuma hakan bedace da itaba Nima kuma inajin kunyarta yarinyar dana rena da hannuna kuma nakoma ina neman nutsuwa da ita? Ina gaskiya bazan iyaba, yafaɗa yana girgiza kanshi...kallon kawai hafees keyi cikin tausayawa kafin yace

" please bro ka auri jannat mana idan har dagaske kake yimata wannan son kaga sekayi maganin matsalarku, hafees yafaɗa cikin gaskiya da gaskiya har cikin ranshi...damm hakan ƙirjin shaheed yabuga da mugun mamaki yake kallon hafees..shikuwa girgiza mishikai kaiyayi alamar tabbatawa ga maganarshi..."na auri my jannah fa kace hafees yafaɗa da mamaki.."eh mana duk macen datakai matsayinda jannat take Aranka ai aure shine mafita idan ba hakanba wata rana za'ayi ɓarna domin kuwa idan yanzu kanajin kunyarta akwana atashi za'awayi gari kadenaji kaga za'asamu matsala wadda Bama fata please bro kafahimta mana...shiru yayi mishi bekoma cewa komaiba hakan hafees yaƙaraci surutunshi har yagaji Dan kanshi yayi shiru...sunjima a company kamin sufito atare suka nufi gida.

Lubnah na zaune a perlor jannat tashigo fuskarta gaja gaja da hawaye tasha kuka harta gaji,,kallon lubnah tayi cikin shagwaɓarta data saba tace Please anty lubnah haryanzu uncle shead bedawoba? Yatambaya tana matsalar ƙwallah...wani banzan kallo lubnah tayi mata kana tace "yadawo se akayi yaya? Wani irin murmushi tasaki wanda ke nuna tsantsar farin cikinta tace "wayyoo Allah uncle shead na ina kaje kabarni inata nemanka, tafaɗa tana ƙaiƙarin haurawa bedroom ɗinshi.....wata muguwar tsawa lubnah tabuga mata wadda tasa seda ta firgita tajiyo arazane tana kallonta. "Karki kuskura kishiga bedroom ɗinnan wlh marar kunyar ƙarya kawai shegiya me siffar karuwar kina maƙale da mutun kamar wata kaska, ina yaje yabarki da iskanci ubanne zemiki? Yaje gunda za'a iya ɗaukar ɗawainiyar shi ne wadda zata bashi farin ciki bakeba dazaki sakashi agaba da fitinar tsiya wai wani ina kaje kabarni? To idan bejeba ke uwar mi zaki iya yimishi? Wlh idan naƙara ganinki tare da mijina Sena karyaki agidannan, tafaɗa tana huci kamar me faɗa da sa'arta........wani irin ƙololo ne yatasowa jannat cikin tsiwa ta ƙanƙance ido tace "duk abinda yakeso zanmishi anty lubnah kodakuwa rayuwata yakeso zanbashi kima dena faɗar ubanme zanmishi domin komai zanmishi kamar yadda zemini sabida uncle shead rayuwatane wlh muddin babu uncle shead Nima babuni kuma wlh Allah bazan dena maƙale mishiba domin yanzuma nafara sedai kikasheni, tatsinci kanta da faɗar hakan badan sanin ma'anar hakan ɗin ba sedan ganin shine amsar maganar da anty lubnah ɗin tayi mata.

Tunda jannat tafara magana lubnah tawaro idon jin yadda karamar yarinya ke zaro mata magana mezafi hakan. Tanajin jannat tayi shiru tayi kanta tare da daga hannu zata wanketa da mari tana faɗar "nisa'arkice dazaki gayamin magana hakan sanranki wlh senayi maganinki agidannan...."naga kin taɓamun ƴata idan har kincika ƴar halak...taji saukar muryar shaheed cikin ƙaraji da tafasar zuciya domin tun lokacinda tadakawa jannat tsawa suka shigo gidan shida hafees duk abinda ya faru akan idonsu ne...arazane tajiyo tana kallonsu yayinda hafees ke watsa mata wani mugun kallo cikin tsana da jin haushinta... jannat kan tanajin Muryar uncle ɗin nata tawatso aguje tafaɗa jikinshi..aiki ya karɓe ta shima ya matseta sosai ajikinshi yana sauke ajiyar zuciya..itama hakan, kuka tasaka tana ƙara shigewa jikinshi shikuwa ya lumshe kyawawan idanuwanshi yana sauke ajiyar zuciya kallo ɗaya zaka musu kasan cewar baƙaramin so sukeyiwa junaba...da kallo kawai hafees kebinsu.

Wani irin ƙololon baƙin cikine ya lulluɓe lubnah cikin takaicin ganin yadda yawani rungume jannat agabanta abinda betaɓa yimataba dudda kasancewarta matarsa amma yazo yayiwa jannat agabanta "yaya shaheed agabana kake rungumar wannan ƙwailar kana lumsar idanuwa? Agabana zaka rungume wannan jinjirar wlh Allah bazan yadda ba doline yau nasan matsayin jannat agareka, ko wlh nayimata dukan tsiya agidannan. Seyanzu yadagoda jajayen idanuwanshi yana kallonta cikin tafasar zuciya yace "ita wannan ƙwailar dakike magana ita nake yiwa kallon mace bakeba domin tafiki komai a idona sabida keda namiji bakuda banbanci agareni, ashe kuwa ƙyaila tafiki, matsayi kuwa kuma dena zance akanshi domin ita ɗin rayuwatace kamar yadda kikaji taga Miki nine rayuwarta Nima itace rayuwata sabida hakan wlh kitaka asannu zancen duka kuma dakikayi kar Allah ya fasardake gaki garu dan Allah kidaketa kiga, yaƙarasa zancen yana ƙara manna jannat ajikinshi... murmushi hafees yayi yana girgiza kai alamar zancen shaheed yayi mishi Dede...Itako lubnah wani irin mugun baƙin cikine yarufeta cikin kuna rai itama tace "yanzu nizaka ciwa mutunci yaya shaheed agaban wannan jinjirar? Wani mugun kallo watsamata menuni da cewar zancen takeso..ahasale tace "itace mace ko? Humn dudda itace mace kake kwaso tarkacenka kazo wurina sabida nikeda abin baka ashe kuwa kaga zancenka baze ɗaukuba sabida bangani a aikaceba idan so kakeyi na yadda da zancenka nacewar jannat ce mace to ka aureta idan ka isa seta zama mace ta gaske agareka tukkunna zan yadda dacewar tabbas ita ɗin macece agareka ba jinjiraba kaga se ayi auren *SHUGER DADY* domin kawuce saurayi agareta tunda kayi zama saurayin uwarta, domin inada labarin komai akan soyayyar da adda murja tayima amma kaƙi aurenta to yanzu seka auri ƴar ta kazauna da Yar cikinka...tunda tafara magana jannat ta ɗago daga jininshi tana kallonta kalamanta namata yawo a ƙwaƙwalwa...ahasale hafees ya ɗauketa da mari cikin zafin zuciya ze ƙara mata wani shaheed yayi saurin riƙe hannunshi yana girgiza kanshi tare da sakin wani miskilin Murmushi yana kallonta ido cikin ido yace "my jannahh, yafaɗa yana jan sunan.."na'am uncle shead naaa, itama ta amsa kamar yadda yakirata. "Zaki auri uncle ɗinki? Kinshiryawa auren *SHUGER DADY* ? Kuma kibashi abinda ake mishi jawabi? Yatambaya yana hura mata iskar bakinshi akunne...lumshe kyawawan idanuwanta tayi kana tace "eh uncle shead naa nashirya karɓar komai daga gun *SHUGER DADY NAAA* tafaɗa tana shafo sajen furkarshi...kiss Yamanna nata a gefen fuskarta tare da sakin murmushi yana faɗar "good girl, kana yaɗago yakashewa lubnah ido ɗaya yajuya kawai yafice riƙeda hannun jannat...murmushi hafees ma yayi yafice tare da nufar pert ɗin ghaisha...shikan shaheed yana fita mota yasaka jannat kana yaja motar yafice daga gidan...wani irin ihun kuka lubnah tasaka domin setaga kamar tayi zancen ne danta turawa shaheed da jannat haushi amma setaga kamar reshe na neman juyewa da mujiya......shaheed kam betsaya ko inaba se harabar meney hotel yanayin Perking yafito tare da buɗewa jannat itama ta fito yariƙa hannunta suka nufi cikin hotel ɗin.....!

Tofa 🤔 laifin daɗi ƙarewa domin kuwa free page yaƙare 🙏 idan kinada buƙata kibiya kuɗinki kisamu damar karanta SHUGER DADY har complete akan nera dubu ɗaya 1000, idan kinshirya biya zaki iya tura kuɗinki a wannan account ɗin 👉 2276776261 sha'awanatu ƙasim UBA Bank kana kitura shaidar biyanki awannan nomber 👉 07037092176.🙏

Autar alheri ✍️
*SHUGER DADY*

🥳💋💋💓💋💋🥳
Beautiful and special love💔👄

Romantic love and....🤭😚🙈

Book 2

Page 21 & 22

"A resection yatsaya an yabiya kuɗi kana yakarɓi key ɗin room tukunnah yakoma riƙa hannunta suka haura sama, suna shiga room ɗin ya ajiyeta agefen bed kana ya manna mata kiss agoshi. "Ina zuwa my Angel zanyi wanka kinji, yafaɗa yana dage mata gira ɗaya...cikin shagwaɓa jannat tace "Nima kayimun uncle tun safe banyi wankaba inata kuka tunda kaƙi kadawo kuma nasan bakada lafiya, taƙarasa zancen tana matsar ƙwallah....ido yaɗan zuba mata nawani lokaci kana kana yace "it's okay zamiki barana fito, yafaɗa yana juyawa yashige bathroom ɗin,,,da kallo tabishi harya ɓacewa ganinta.
Chapter 9 · 0% Book details