← Book details Sugar Daddy Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 43

Sashe 8

Sugar Daddy Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

"Mirginawa tayi tagyara kwanciyarta tanajin wani irin daɗi aranta yau shaheed yayi romance ɗinta amatsayinshi na mijinta itakuwa miye zatayi tanuna jin daɗinta akan wannan lamarin...acan cikin bathroom ɗin kuwa shaheed ruwa yasakarwa kanshi kana yarufe idonshi da azabar ƙarfi cikin wani irin yanayi yace "mike shirin faruwane ? Dama lubnah ba budurwa bace? Tagama zube mutuncinta awaje tukunnah aka kawo mishi ita? Innalillahi wa'innailaihi raji'un atake wata irin tsanarta taƙara ɗarsawa aransa jiyakey inama betaɓa sanintaba arayiwarshi sam ayanzu go ganinta bayasonyi,,,ahakan yayi wankan yafito sanye da rigar wanka, ganin tana nan kwance akan bed ɗin haihuwar uwarta yasa yaɗai buɗe waidrop yaɗauki kayanshi yaƙoma bathroom yasaka se hamdala yakeyi Aranshi da bataga girmashiba, yana gama saka kayan yafice kota kanta bebiba...da kallo tabi bayanshi tana sakin murmushi tare da cewa gama miskilancinka zakayi kashigo hannu yah shaheed, kana tamiƙe itama ta shiga bathroom ɗin.

Shaheed nafita Company yanufa duk yadda ma'aikatanshi ke gaidashi yau ko ɗaga hannu basu samuba kallo ɗaya zakamishi kasan cewar yana cikin muguwar damuwa, domin ji yakeyi Aranshi ko ranarda aka ɗaura wannan auren batakai yau kunciba, gefe ɗaya kuma ga azabar dayakeji ajikinshi, ahakan yawuce office ɗinshi ma aikatan kuwa suncika da mamakin ganin yanayinshi.

Yajima a office ɗin yana tunani kafin ciwon marar yasakoshi agaba, wani irin mirɗawa takemai kamar me na ƙuda gabaki ɗaya gumi wanke Mishi fuska cikin azabar dayakeji yajanyo wayarshi domin yakira hafees amma yakasa, kusan awa ɗaya yana ahakan har yafara fita hayyacinshi Sega hafees ɗin Allah yakawo. Tunda yashigo cikin office ɗin yahangoshi gurfane gabanshi ya faɗi cikin tashin hankali yake faɗar "innalillahi wa'innailaihi raji'un shaheed miyasameka ? Dama bakada lafiyane? Miyafaru? Duk atare yake jera mishi tambayar amma ba bakin amsa mishi,,,tallaboshi yayi ajikinshi gabaki ɗaya yaruɗe ganin yadda jikin shaheed ɗin ke karkarwa gumi na yanko mishi ta ko ina

Cikin tashin hankalin daya kasa ɓoyuwa agareshi yake faɗar "innalillahi wa'innailaihi raji'un mashiga ukku shaheed tashi muje asibiti please Ɗan uwana karka mutu kabar Ni dan Allah sekuma yasaka kuka kamar ƙaramin yaro, gabaki ɗaya dabara taɓacewa hafees yarasa yazeyi da shaheed gaya baze iya ɗaukarshi ba kuma beyi dabarar neman kowaba, suna cikin hakan wayar shaheed ɗin tashiga Rori, daƙyar hafees ya iya daukar wayar tare da ɗagawa cikin sauri ganin Dr sifeeyan ne kekiran shaheed ɗin. "Hello shead kana gida ko kana Company? Zanshigo yanzu, cewar Dr sifeeyan ɗin,,,sedai sautin kukan dayajine yasakashi yin sororo da wayar kafin yayi magana hafees yace "please sifeeyan yana Company bashida lafiya bansan yazanyiba banaso narasa ɗan uwana dan Allah kayi sauri kazo, yakasa zancen yana ƙara sakin kukan. "Innalillahi wa'innailaihi raji'un miyasameshi hakan? Okay ganin zuwa yanzu Nama kusa isowa, yana gama faɗar hakan ya yanke wayar...shiko hafees tacigabada kukanshi yana yiwa shaheed firfita...cikin mintinan ƙalilan Sega Dr sifeeyan yashigo office ɗin arikice, ganin yanayinda shaheed ɗin ke cikine yasa yace, suje hospital, sedai hafees ɗin yace yadubashi cikin bedroom ɗin dake akwai acikin office ɗin bashi...hakako akayi domin kallo ɗaya Dr sifeeyan yayi mishi yagano minene asalin matsalarshi.

Atare suka kaishi bedroom ɗin inda Dr sifeeyan yashiga bashi temakon gaggawa, kusan awa ɗaya yana kanshi kafin yasamu komai yalafa Baccin wahala yaɗaukeshi..amma shi kanshi Dr sifeeyan yaji tsoron ganin yanayin shaheed Aranshi yace kamar wanda bashida mata...fitowa yayi yana share gumi dasauri hafees yatareshi yana faɗar "Dr sifeeyan yajikin brother na please? Miyake damunshi ne hakan? "Karka damu hafees in sha Allah Shead zesamu lafiya nazakamai drive kuma nayimai allurar rage sha'awa dudda cewar bawai zata kashe sha'awar ne dukaba amma zeɗanji sauƙi sedai agaskiya idan yatashi yanemawa kanshi mafita tayaya zebari yakaiga irin wannan matakin bayan gashida mata kuma koba komai hafees Shead fa ba yaro bane wanda ze horarda kanshi da hakan, yajima babu aure kuma baya neman mata dukkanmu shaidane akan hakan amma wannan matsalar bata fuskanceshi Seyanzu dayakeda aure gaskiya ya ajiye miskilanci gefe yasamawa kanshi nutsuwa domin komi ajin namiji idan yazo wannan fagen dolinefa seya duƙa hafees ka fahimtar dashi wannan please...tunda Dr sifeeyan yafara magana hafees yatsareshi da ido cikin mamaki yanzu duk wannan Bala'in sha'awa ce ta haddasa shi? Ashedai itama mugun cinwone, innalillahi wa'innailaihi raji'un gaskiya kuwa idan hakene zebawa ɗan uwanshi shawarar yaƙara aure kawai Indai zamane baze iyayi da lubnah ba. Ajiyar zuciya yasauke afili yace "shikenan Dr sifeeyan in sha Allah zanyi ƙoƙarin fahimtar dashi Allah dai yabashi lafiya yanzu.. Ameen ya Allah, dama zanbiyo naganshi domin ɗazu yakira akan yanaso muhaɗu shine dama Nazo ta bansaniba ko wannan matsalar ce tasa yake nemana Kafin abin yayi ƙarfi kawai deyanzu zan wuce in Allah yasa yafarka idan wani abun ne daban seya kirani...."to shikenan badamuwa mungode Dr. "Ah wanne irin godiya kuma ai tsakanin mu babu godiya hafees kunwuce hakan ku abokaine na amana. Ɗan gutun murmushi kawai yayi tare da bashi hannu sukayi musabaha kana yayi mishi sallama yatafi.

Wani irin zabura jannat dake kwance jikin ghaisha tayi tana rarraba ido gabanta na mugun faɗuwa.. "ke lafiyarki kuwa? Ghaisha tariƙeta tana. Amma batace mata Komaiba sema ƙoƙarin tashi datakeyi domin ajikinta taji cewar wani abun yasamu uncle ɗinta. Wai minene jannat? Ghaisha kiramin uncle shead na tana fashewada kuka. "Innalillahi bayanzu kika rabu dashiba tomiye kuma ba kuka? "Nidai ki kuraminshi please. Ikon Allah wai jannat rigimarce tamotsa kikeso kiɗagamin hankali, riƙa ga wayar kikirashi dakanki tamiƙa mata wayar tatashi warta...cikin sauri tashiga contact ɗin shaheed tare da danna Mishi kira kusan sau ukku amma be ɗaga ba alokacin Dr sifeeyan na dubashine, aiko tayasarda wayar tashiga rera kukanta, hamida nata rarrashinta amma ina sam taƙi tayi shiru gabaki ɗaya taɗagawa mutanen gidan hankali, seda taga Yusuf ze shirin masgarta tukunnah tayi shiru domin gani yayi tafara saka ghaisha damuwa kala bata kulada abinda takeyiba yanzu abin harya dameta...

Acan Company kuwa kusan awa huɗu shaheed na bacci se kusan ƙarfe 2 yafarka, dasauri hafees yaƙarasa bakin bed ɗin dayake kai yana Mishi sannu yatemaka mishi yatashi zaune yaɗan yamutsa kyakkyawar fuskarshi. "Sannu bro. "Yawwa, zanyi wanka ƙarfe nawa? "Ƙarfe biyu yanzu. Dafe kanshi kawai yayi tare da yunƙurawa yasauko, ahankali yake tafiya haryakai bathroom. Da kallo tausayi hafees yabishi harashige bathroom ɗin kana ya girgiza kanshi kawai yana mishi fatan samun sauƙi....kusan minti 10 yayi a bathroom ɗin kana ya fito yashiga yin sallar azahar wanda tuni hafees yayi tashi, seda ya idar yayi askar ɗinshi tukunnah yaɗan kwanta yana sauke numfashi. "Wai bro miye yakowa wannan matsalar please? Abin yabani mamaki ko akwai wata damuwarne tsakaninka da ƴar renin hankalin can? Tayaya za'ace tun farko bakiyi wannan matsalar ba se yanzu? Abinfa akwai ɗaure kai dan Allah kagayamin mikefaruwane bance kagayamin sirrin aurenkaba amma bazan iya jurar ganinka ahakanba wlh, please Ɗan uwana karka cutarda kanka sabida lubnah karkayi dobin cewar ƙanwata ce ka'ajiye wannan agefe domin kaima ƙanwarka ce kawai kagayamin damuwar idan ma wani auren zakayi kawai muje mufara nema amma bazeyu kazauna da cutar mace ba ajikinka domin yan kaiba yaro bane, dan Allah minene matsalar? Yaƙarasa zancen yana riƙo hannun shi, cikin tausayawa.

Ajiyar zuciya shaheed yasauke yanajin wata irin ƙuna Aranshi tunowada lubnah dayayi gefe ɗaya kuma ga fargaban abinda yakeji akan jinjirar yarinya acewarshi, yanzu kuna tarin tambayoyin hafees agareshi to mizece mishi? Yatambayi kanshi, sekuma wata zuciyar tace kaida hafees fa babu ɓoyo kowani abin atsakanin ku kuna fahimtar juna tun kuna yara bame boyewa wani damuwarshi koda kuwa ghaisha ce ko innayi sukayimusu badede ba suna gayawa junansu domin sutaya juna jimamin abin, yana cikin wannan zancen zucinne yaji saukar muryar hafees yana faɗar"shaheed koba zaka iya gayamin matsalar gidankaba? Kamar yadda nake gayama tawa? Ko yanzu lokacine yayi wanda zaku farayiwa juna ɓoyon abinda yake damunmu? Ashe shaheed akwai ranarda zatazo ka kasa gayamin wani abun wanda yashafi rayuwarka? Shikenan badamuwa Allah ya yayema, yafaɗa yana ƙoƙarin miƙewa...cikin sauri yariƙo hannunshi yana girgiza mai kai idonshi harsun fara tara ƙwallah yace "ba ɓoyema nakeyiba bro abinne bayada daɗin faɗa wlh nikaina kunyar kaina nakeji akan wannan al'amarin amma ba abinda zan kasa gayama na rayuwata kafahimceni please...zaune hafees yakai ganin hawaye kwance akan fuskar ɗan uwan nashi, abinda betaɓa ganiba tun bayan girmansu komi akayiwa shaheed baya kuka amma yau gashi yanayi lallai tabbas wannan babban al'amari ne. "Please dan Allah karyamun ko minene zan iya ɗauka komi muninshi kuwa domin hankalina yaƙara tashi akan lamarin ganin ƙwallah a idonka kagayamin kawai bro dan Allah idan dai har kanaso hankalina ya kwanta. "Idonshi yaruntse da ƙarfi yana jinjina abinda ze gayawa shaheed ɗin. "Please bro tell me mana dan Allah. Ajiyar zuciya yaƙara saukewa akaro na adadi kana yace "banada lafiya hafees wlh banada lafiya banajin sha'awar kowacce mace tun tasowa na har yanzu nadakema magana wlh mace bata gabana amma abin mamaki segani na kamu da muguwar sha'awar ƙaramar yarinya wadda batasan kantaba bawani abun halitta ya bayyana ajikinta ba balle nace shine nake sha'awa hafees wlh ko wannan halin daka ganni aciki yanzu itace sanadi wannan ba abin kunya bane agareni musamman idan kasan kowace yarinya ce aikasan dai naji kunya hafees wlh naji kunya haryan abinda nayi mata yakasa barin raina, tafaɗa tare da kife kanshi ajikin hafees ɗin.
Chapter 8 · 0% Book details