← Book details Sugar Daddy Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 42 OF 43

Sashe 42

Sugar Daddy Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wani mugun kallo abbey ya watsaws lubnah wanda yasakata buɗe baki babu shiri tana cewa "dama wata ranane yaje hospital domin yakai wani abokinshi shine yazo office ɗina yasa memu nida Dr bilal. Yasameku kamar yaya? Mikike nufi? Cewar hafees. Kuka tasaka tana faɗar dan Allah kuyi haƙuri wlh Allah bazan ƙara ba nabuta kuyafemi...kafin taƙaras Habib yazabga mata wani matsiyacin mari domin yafi kusa da ita kuma tun acan abinda yasa bedaketaba yafi hafees zuciya ze iya lahantata shiyasa yabarta amma yanzu takawoshi iya wuya,,,cikin bala'i yace "daƙashin bura uba bazaki yimana bayanin dazamu fahimcekiba, yafaɗa cikin hargagi yana miƙewa tsaye as zuwan babu mutunci kenan....ai cikin sauri tace muna sex tafaɗa tareda sake fashewa da wani irin mugun kuka me ban tausayi...gabaki ɗaya iyayen nasu dasƙarewa sukayi awurin...yayi da Habib yashiga nunata da yatsa yace "au ashe kinma san hakan kike tunanin kuma ya haɗa jikinshi da naki? Humm wlh kin yaudari kanki kuma shead yayi bala'in ƙoƙari ma na karɓar aurenki domin danine kallonkima bazan iyayi agidanaba batareda na hallakakiba balle kiyi tunanin wani abun ze shiga tsakanina dake, kin cucemu lubnah kin cuci ahalinmu kinbar mana mugun tabo wanda bansan yoshe zegoge azukatanmuba amma kisani kanki kikafi cuta keda zaki koma mujiya acikin danginki muguwa me mugun hali Allah ya shiryeki idan kunada rabon shiriyar, Habib ɗin yafaɗa yanayin Ball da ita kana yafice daga parlor yana kuka. Hafees ma miƙewa yayi yafice warshi, sukuwa iyayen mata babu abinda sukeyi se kuka domin wannan abin ya girgiza su sosai....su kam su abbey kowa yayi shiru anrasa me cewa komai hakama gwaggo Ubaidah da jidalinta da komai yau yar kallo tazama...suna ahakan kusan minti 15 kafin suga baba malam yayi luuu daga kan kujera yafaɗo ƙasa,,,,ai damugu sauri sukayo kanshi suna salati tareda daular shi suka fita zuwa asibiti, sanida tun lokacinda yaji tabbacin abinda lubnah ta aikata abakinta jinjinshi yaƙara hawa dama gashida hawan jini, shiyasa harya some basu saniba....dukkansu kwasa sukayi zuwa asibiti inda Akabar inna wuru kawai se adda murja shaheed dakuma jannat....shidai Miƙewa kawai yayi ɗauke da matarshi yafice ranshi duk babu daɗi inna wuru ma ɗalibta tashige tana kuka... Allah sarki adda murja itace kawai takama lubnah tareda mikarda ita tsaye suka fita inda tanufi gidanta tareda lubnar, shi kuwa shaheed yanufi gidansu.

Su abba kuwa suna isa asibitin aka ƙarbi baba malam sosai likitoci suka shiga bashi temakon gaggawa inda da kyar suka samu nunfashinshi ya dedeta sedai me rashin shahen jiki yakamashi. Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un, faɗin tashin hankalinda waƴannan bayin Allah suka shiga cikinai ɓata lokaci ne, abbeyn dady ƙarami kam kuka kawai yakeyi yana kaico darayuwar domin aganinshi rayuwarshi batada anfani tunda ƴar cikinshice tazamo silar wannan lalura ta mahaifinsu,,,,da kyar su abba suka samu suka kwantar mishi da Hankali ta hanyar tunatar dashi cewar shifa musulmine kuma doline dukkan musulmi nagari ya yadda da ƙaddara me kyau ko akasinta, to dahakanfa suka samu yanutsu....kusan satinsu huɗu a asibiti suna jinyar baba malam sedai yaronsu nazuwa sudubashi sutafi musamman su ukkunan su kamarma dasu ake jinyar Habib, shaheed, hafees, seda yacika sati huɗu tukkunna aka sallamesu sukoma gida suci gaba da kula dashi acan.

Adda murja kuwa tunda tatafi da lubnah take kulawa da ita sam bata taɓa nuna mata wata fuskaba sanin abinda ta aikatawa ƴarta,,,, itama lubnah sosai takejin kunyar adda murja domin ko parlor bata fitowa kullun tana ɗaki tana aikin kuka wanda bashida anfani ayanzu....lokacinda iyayen nasu suka kulada bata gidan kowannesu suka shiga bincike indai ba tabi duniyaba,,,,ananne suka samu labarin tana gidan adda murja, sukansu baƙaramin jinjinawa adda murja ɗin sukeyiba domin sunsan da ciwo kawai ta danne ne domin tayi aiki da faɗar Manzon Allah sallallahu Alaihi wasallam, indai yake cewa kasaka da alkhairi aduk lokacinda akayima sharri, to Allah yabata ladar yin Hakan kuma yabamu kyakkyawar zuciya irinta adda murja.

Hakan suka ci gaba da rayuwarsu hankali kwance soyayya tsakanin jannat da uncle dinta kuwa kamar abidda ake karawa ƙarfi kullun,,,hakama gidan hafees suna zaune lafiya cikin kwanciyar hankali....baba malam kuwa haryanzu dai jinya yakeyi Sedai muce Allah yabashi lafiya,,,,tsawon wannan lokacin jannat nasamun yadda takeso sosai agun uncle ɗin nata domin jarabarta shikam gaba takaishi kullun suna manne da juna har watan haihuwar jannat yatsaya,,, ghaisha nason tadawo gefenta dazama seta dawo Allah Allah tasake guduwa gun mijinta idan abin ya ciyota. Yau kwance suke akan makeken dagonshi a bedroom ɗinshi dake pert ɗin ghaisha sungama turmusar junansu, jannat tasako ƙafarta ɗaya daga kan gadon taje sako ta biyu kenan taji wani abin yace fatttt aƙasanta, arazane taduba Sedai kafin tayi wani yunƙurin bayanta da mararta sun amsa lokaci ɗaya da azabar ƙarfi, ihu tasaka tada durƙushewa tareda dage gadon,,,,wanda yasa uncle shead yasauko arazane hadda faɗuwa, ganin halinda take cikine yasashi fita aguje dashi se boxes domin kiran ghaisha sam yamanta da yadda yake...abinda nasu saniba shine jannat tajima tana naƙudar tsaye kuma yawan sex ɗin dasukeyi yana ƙara bawa ƙugunta damar buɗewa Hakan yasa naƙudar tayimata zuwan bazata ayanzu domin seda fawa tafashe tukkunna ciwon naƙuda ya bayyana wanda Hakan kenunida haihuwar yazone duka...atare suka dawo shida ghaisha dagudunsu ghaisha gartana tuntuɓe Sedai suna sawo kansu parlor shi kukan baby na tarbonsu.💃💃💃

Assalmu alaikum
Ina kuke manyan mata Matan oga Matan Sunnah
Kuna Ina kumarmatso
Zanbaje basirata da allah yabani zan baje kolin hajata da SAKKWATAWAN shehu💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃 sharariyar Mai sayarda maganin MATAN Nan daice oum zarah sokoto
Gidan MAGANIN mata.🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳 Nakara dawomaku da kayan daa kayan gayran aurenki yar Uwata shifa magani gsky ne kuma Gyara ya zama wajebi indai kinsan inda kaimaki ciwo wllh🪴🪴🪴🪴🪴🪴🪴nazo maku da magani Matan ingantacce domin dawo da martabar ki ta ya' macce ina Uwata Ina KANWATA Ina anty na ✋✋✋✋✋💥💥💥💥💥💥💥 wannan Kiran banakome bane face Kiran alheri munada inganttatun kayan mata kare kukanki yar uwa💫💫💫💫💫💫💫💫💫gumbar mallaka💫💫
Gumba aya
Gumbar Mai kabbara
Matsi
TABAJE
Garin buja jagab
Dan jarida
Tsimin iya shege
Tsimi. Sanyi
Tsimin Mai kabbara
Tsimin rege kugu
Gumbar madara
Gumbar neima
Gumbar sabun budurci
Muna dafa kaza
MUnada dafa ZABO
Muna CICCIBI
Munadafa Yan SHALA
Muna tsoka tara
Hanjin budurwar tunjiya
Kifi mata da miji
💫💫💫💫💫💫💫💫💫 Maganin brest 7days
Maganin hips
Zuman kiba 3in1
Zuman nono
Zuman ridi
Zuman kwakwa
Zuman goron Tula.
💫💫🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟
Muna gyaran AMARYA da uwar gida
Akwai setn na MAIJEGO.
MUnada maganin sanyi
Yajin Maza

Maganin karfin Maza
Muna rubutun kasuwa
Rubutun mallaka
Hatsabibin zobe
TURAREN ALAJAB
Zuma Mai maul ijaba
🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥 Maganin sanyi hadin sabulun dilka shuumar humra.
💫💫💫💫💫💫💫a💫kayan kamshi turare. Wuta hatsabibi
Humra
Kwalalcce.dilka na AMARYA Maikyau
💥✨✨✨✨✨✨✨✨🌤️ Na SHIRYA tsaf domin dawo da martabar ki ta ya' macce Gyara shine mata idan Baki gyaran kanki toh wllh kisamu matsala💥💥💥💥💥💥💥💥💥kizo ga kayan daa an gwada andace sai San barka ake macce. Wacce ta isa ta kasaita
🔥🔥🔥🔥🔥🔥💥🔥🔥 Wannan shigar ta manyan mata ce kuna ina Amar matso Matan kirki kayan suna zowa ko wacce kasa insha allah delevery🛻🛻🛻🛻 ko wani gari Ina sokoto Ina aimawa ko Ina
07037092176
09112799371 Yan sari Ina mara ba daku💥💥💥✨✨✨✨✨✨✨✨✨oum zarah gidan gyaran aure mutane na sai kinzo zaki Sha mamaki angwada anta sambarka

Autar alheri ✍️

*SHUGER DADY*

🥳💋💋💓💋💋🥳
Beautiful and special love💔👄

Romantic love and....🤭😚🙈

Book 4

Page 81 & 82

"Ido suka waro atare kafin suyi rige rigen shiga bedroom ɗin,,,,gurfane suka sameta ga baby girl kwance ƙatuwar gaske me kamada yusif sak kamar shine ya haife ta..su ghaisha baki yaƙi rufuwa alhamdulillah alhamdulillah kawai take maimaitawa, yayinda shaheed yayi sujjadar shukur agun mahaliccinmu kana ya shiga ƙoƙarin ɗago matarshi yana mata sannu. Ita kuwa ghaisha babyn tajanye bayan ta yanke cibiyar kana tadawo ta ɗauke mabiyiyar, duk jannat na maƙale ajikin uncle ɗinta tayi luf tana mayarda numfashi. Kallonshi ghaisha tayi tace yakai jannat bathroom gatanan zuwa, aiko ya ɗauketa yakai kana yafitowa, alokacin Anty Habibah da ghaisha takira ta iso bedroom ɗin, Hakan yasa shikuwa yafice yakoma parlor yashiga kiran ɗan uwanshi wato hafees...Anty Habibah kuwa babyn tagoge da man zaitun kana tasaka mata kayanta tashiryata tsab kana takawowa shaheed ita domin tagyara ɗakin...aiko murna agunshi ba'a magana kamar yazuba ruwa aƙasa yasha dan murna

Ido yazubawa yarinyar yana kallon tsananin kamarta da ƙanenshi, huɗu ba yayi mata kana yabuɗe baki cikin muryar mekamada raɗa yace "Yusif sak Allah yarayaki bisa imani murjanatu yasa kiyi hali lovely sis ɗina dakikaci sunanta, daga Hakan yashiga yiwa yarinyar picture kala kala....acan cikin bedroom ɗin kuwa sosai Anty Habibah tagyara komai kamar ba'ahaihuba kamin nan ghaisha tafito tareda jannat ɗin, dakanta tatemaka mata tashirya kana tahaɗa mata tea me kauri sosai tabata aranta se hamdala takeyi ganin jannat bata ƙaruba....tofa wannan haihuwar ta birkita ahalin baba malam farin ciki kam ba'a magana cikin ƙanƙanin lokaci gidan yacika da jama'a,,,,,izuwa wannan lokacin ghaisha tamayarda jannat pert ɗinta kuma a bedroom ɗinta sabida ganin taketaken Shaheen tasan balunyace ta ishesuba dagashi har jannat ɗin Hakan yasa takafa tatsare, tareda zuba jami'an tsaro yan saka ido wato su Zainab ɗin hafees domin tuni tatare gidan danata tsululun cikin,,,,,,Hakan aketa hidimar haihuwa yayinda su gwaggo Ubaidah suka saka mejego agaba da gyara bana wasaba, ganin Yusif kuwa lokacinda yaga baby mekama dashi sak hadda kukan farin ciki Seda yayi tun be mutuba yasamu madadi

Iyayen baby hafees da Habib kamar sutake kan jinjirar dan murna😅kamar ba'ataɓa yimusu haihuwaba se akanta,,,,abu dai yayi daɗi bana wasaba Hakan mejego da babynta kesamu kulawa ta kowanne fanni....aranar suna aka raɗawa yayinya murjanatu kamar yadda papanta yayi mata huɗuba, habawa zokuga farin ciki gun adda murja da abban jannat dudda kuwa ita bata zoba, wannan abun baƙaramin daɗi yayi iyayensu ba, ko jannat dataji labari abin yayi mata mugun daɗi Sedai fa fir taƙi samun damar keɓewa da uncle ɗinta domin tunda yashigo akayi musu picture shida ita da babyn su harda family gwaggo Ubaidah ta gargaɗashi,,,,anyi taron suna lafiya anci ansha abin se wanda yagani Masha allah,,,,Hakan akawatse cikin farin ciki da ɗaukin juna.
Chapter 42 · 0% Book details