← Book details Sugar Daddy Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 34 OF 43

Sashe 34

Sugar Daddy Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kusan minti 5 yan kwance akanta kamar yadda yakeyiwa Ruƙayya kana yariƙe ahankali yakoma gefe tareda janyota jikinshi, cikin wani irin mayen sonta yace "ngd sosai my zee baby kinbani farin ciki matar misaltuwa kinshayardani zumarki wadda ɗanɗanonta baze taɓa fita daga bakinaba tabbas wannan ranar bazata taɓa goguwa a idonaba har abada, Allah yayi miki albarka Zainab Allah yasa kawa dady da alkhairi daya auramin mace ɗaya tamkar da dubu thank you so much my only one, yaƙara yana manna mata kiss agoshi.....itadai Zainab da ido kawai take binshi tanajin wani irin daɗi aranta domin kalamanshi baƙaramin faranta ranta sukeyiba,,,, miƙewa yayi ahakan yanufi bathroom yahaɗa mata ruwan ɗimi kana yadawo ya ɗauke ta, dakanshi yagasa abarshi sosai kana yayi musu wankan sabulu, daganan sukayi na tsarki, yaƙara ɗauko abarshi suka fito,,,,shine dakanshi yagyara bedsheet ɗin yasaka musu wani kana yasaka mata wasu kayan baccin shima yasaka nashi danaganan sukayi kwanciyarsu yana maƙale da zee baby shi yana saka mata albarka☺️

Jannat and uncle shead

Tunda sukashiga bacci basu suka tashiba seda asuba bayan uncle shead yadawo daga masallaci yawuce gun ghaisha a parlor yasamu yusif da hamida zaune suna kallo. "Good morning Yah shead, yusif yagaidashi. "Morning too bro how was you night? "Am good alhamdulillah. "Inakwana dady? Cewar hamida. "Lpy qalau daughter ghaisha fa? Yatambaya cikeda kulawa...cikin girmamawa hamida tace "tana bedroom ɗinta dady. Okay kawai yace yanufi bathroom ɗin ghaisha.

Zaune yasameta tana lazimi, wuri yasamu yazauna seda ta idar kana yaɗuƙo yana manna mata kiss agoshi kamar yadda yasaba tareda gaidata....murmushi ghaisha tayi tana shafa sumarshi tace "babana ina jannat? Y jikinta? Wani irin lumshe ido shaheed yayi jin ghaisha ta ambaci rayuwar shi, kana yabuɗe bakin ahankali yace "dasauƙi sosai ghaisha nama barta tana sallah naje masallaci..."yawwa babana to Allah yaƙara baku lafiya dukkanku yanzu muje kaɗauki abin karinku seka tafi ko, ghaisha tafaɗa tana miƙewa tsaye, hakan yasa yabiyota abaya cikin takonshi mecikeda izza ga ɗaukar hankali, suna fitowa parlor ghaisha tanufi kitchen shikuwa yanufi cikin parlor cikin tsare gida yace "yusif ka karɓomun kayan abincin agun ghaisha ka kaimin pert ɗina, yana gama faɗar hakan bejira cewar yusif na yabar parlor,,,,,shima Yusif bewani damuba yanufi gun ghaisha domin ya karɓi abincin

Shaheed kuwa yana shiga gidanshi tun a parlor ƙasa yake jiyo wani irin dadda ɗan ƙamshi metsayawa a rai,,,,cikin zumuɗi yaƙarasa shigowa parlor sedai kafin yayi magana yajita ɗal ajikinshi tana faɗar "oyoyo uncle shead na yadawo oyoyo....wani irin ƙaya taccen murmushi shaheed yasaki tare da ƙara riƙeta tsam ajikinshi cikin wani irin yanayi yace "good morning my sweet jannah how are you? Murmushi jannat tayi micekeda jan hankalin mijin nata kana tace morning too my sweet uncle tare da ɗora ɗan ƙaramin bakinta akan nashi tana lasar lips ɗin shi, ajiyar zuciya yaja lokacinda hannunshi yasauka akan mazaunanta masu birkita duniyarshi kana yalumshe idonshi yana sauke nunfashi, kusan minti 3 kafin ya ɗauketa cak yakoma kan kujera yazauna kana ya zaunar da ita akan cinyarshi.....cikin shagwaɓarta data saba da ita tace "uncle shead naa. Tafaɗa idonta cikin nashi,,shiru yayi bece komai ba domin gabaki ɗaya duniyar tashi talulu wani gun, ganin hakan yasa tafara murza mazaunanta akan cinyar tashi tana kukan shagwaɓa mecikeda taɓara, da sauri yadafe kanshi tare da tattaro jarumtarshi wadda yake rasawa aduk lokacinda yake tare da ita yace "ohh my sweet jannah minene? Tambaya yana janyo ta jikinshi,,,akuma dede wannan lokacin Yusif yayi sallama yashigo parlor hannunshi ɗauke da manyan wermas da ghaisha tazubo musu abincin aciki.........!

Autar alheri ✍️

*SHUGER DADY*

🥳💋💋💓💋💋🥳
Beautiful and special love💔👄

Romantic love and....🤭😚🙈

Book 4

Page 65 & 66

"Ido yaɗan waro ganin yadda suke maƙale dajuna dudda ba yau ne yafara ganinsu hakanba amma wannan kam akwai ayar tambaya acikinshi, da sauri yadoka sallama gudun karsuyi wani abin batareda sunsan yana wurin ba,,,amma ina yamakaro domin kuwa shaheed bayajin komai balle gani idan yana tare da ƴarlalen shi,,,,itako jannat tajishi amma shauƙin uncle ɗinta darigimar datakeji dashi tahanata kulada amsa sallamar....ganin hakan yasa Yusif wucewa cikin sauri shikam ya ajiye abincin akan dining yaƙara gaba abu shi ranshi fall tunanin yau shead da mamakin shi yadda yake komawa agaban wannan jinjirar yarinyar komitake mishi oho, can kuma seyayi dariya cikin shakiyanshi, yace "ohh big bro humm Kanada gaskiya jannat taga gadon baccinka doline ka susuce😲 ƙwal uba tsonar big bro 🙄 abinda ke da wahala agun Yusif domin kusan halinsa ɗaya shida shaheed amma gashi yanayi🤣

Su kuwa sunacan duniyar love Sam basusan shigowarshiba balle fitarshi, cikin wani irin yanayi shaheed ya haɗe bakinshi dana ƴar renonshi, suka shiga kissing ɗin juna kamar ba gobe, azafafe uncle shead yaɗora hannunshi akan breast ɗinta dasuka ƙara cikowa sosai. "Washh ahhhh uncle shead nasa uhnm, shine abinda yafito daga bakin jannat cikinjin daɗin abinda yayi mata, kafin taɗora hannunta akan shead ɗin shi dake cikin boxes ɗin shi domin jallabiya ce kawai ajikinshi se boxes ɗin, tana riƙota suka sauke nunfashi atare jannat naƙara narkewa jin yadda hajiyar ke haniniya kamar zata ɓallo waje

"ohhh sheath my jannah ahhhh, cewar shaheed yana ƙara bawa ƙafafuwanshi balace yadda zeji daɗin abinda take mishi da kyau...ita kuwa hannunta tasaka cikin boxes ɗin tare da riƙo jarumar tana jijjigawa tana shafa zagayen kaciyarshi. "Ashhhh ahhhhh my sweet baby ahhhh, yafaɗa cikin wani irin shuck dayaji yana ƙara shafa breast ɗinta cikin sauri tare da manna mata kiss duk inda yaci karo dashi ajikinta,,,se nishi sukeyi suna sambatu duk sun birkitawa juna lissafi. Miƙewa jannat tayi taƙarasa cire kayan jikinta kafin tagama cirewa shima yayi fatali da nashi kayan, AK-47 ɗin shi kuwa tamiƙe samɓal se harbin iska takeyi, yawani ƙanƙance lumsassun idanuwanshi yana mata wani ɗan iskan kallo mewuyar fassarawa,,,,,,ita kuwa gabaki ɗaya idonta nakan wannan halittar tashi gabanta na faɗuwa tunawa datayi da abinda yayi mata jiya, wasu irin yawun tsoro ta haɗiye kafin tarufe idonta taƙara buɗesu akan abar dake tsalle kana tariƙota tareda gurfani atsakiyar ƙafafuwanshi tabuɗe bakinta tana riƙo kaciyar tareda ɗora harshen ta akan huɗar wurin tana jujjuyawa aciki. Ohhhhh yesss my jannahhhhh ahhhhhh, shine abinda shaheed yafaɗa agigice yana ɗago ƙugunshi sama,,,,hakan yasa jannat yin murmushi domin aduniya tana sha'awar ganin uncle ɗin nata na ihu yafita hayyacinshi, aiko tariƙe kaciyar da kyau tashi ga tsotsa cikin wani irin salo da ita kanta bata sanin yadda takeyinshi sedai idan tazo yiwa uncle ɗinta tukunnah. Wani irin nishi shaheed keyi yana shan yaji gabaki ɗaya babyn tashi tagama rikitashi,,,yanacan duniyar maji daɗi yaji tayi mishi wata rikitacciyar tsotsa cikin gwaninta dason farantawa mitin nata,,,hakan yasa tariƙe kanta sosai agigice yace "wayyooo wayyyoo daɗi my sweet jannahhhh ahhhhhh pls gooo ahhhh baby it's so sweetttt ohhhhh my god, yafaɗa cikin wani irin daɗi dayakeji har cikin ranshi

Aiko jannat taƙara bada himma domin da hannu ɗaya tariƙe abar har 2 Ball ɗinta tana murzasu ɗaya hannun kuwa tayi sama dashi tana murza nipple ɗin shi. Habawa gabaki ɗaya shaheed yarikice inbanda sambatu babu abinda yakeyi duk ya haukacewa ƴar babyn shi,,,,kusan minti 15 tana mishi abu ɗaya amma zuciyarta fall fargaba karyace zeyi sex ɗinta domin sam bata manta gamonsuba...shi kuwa sam zuciyarshi bata kawo cewa yayi sex ɗin ba tunda yasan bata isa denajin zafin azabar daya gana mataba jiya, shiburinshi kawai yasamu biyan buƙatarshi atare da ita, aiko hakance takasance domin sosai yakejin mugun daɗin shucking ɗin datake mishi, wata irin zabura yayi tareda riƙe kanta yana faɗar "ohhhhh yesss my jannahhhhh pls kicigaba I'll reless now ahhhhhh jannahh taaaa daɗi ohhhhh sheath ahhhhhh jannahhhh, yafaɗa da ƙarfi tareda janye kanta yana ɓarin freshh milk, idanuwanshi duka sun lumsashe yana kallonta ko kiftawa babu,,,,itama shiɗin take kallo cikin yanayin birgewa tareda sonshi dake dawainiya da ita tace "uncle shead naa, tafaɗa tana narke murya cikin shagwaɓarta. Lumshe kyawawan idanuwanshi yayi kana yabuɗesu ahankali yana amsa mata cikin muryar shi datayi sanyi sosai sabida yanayin daya shiga yanzu, "uhnm my jannahhh minene? Yafaɗa yanajan Sunan...tsare shi tayi da ido kana tace "kaji daɗi my uncle? Kanajin daɗi sosai ina inashan sweet baby naa ko? Tayi tambayar tana narke fuska...shima dai ita yake kallon kafin yasaki ɗan gutun murmushi wanda yaƙara bayyanar da kyawunshi ya ɗaga mata kai alamar eh, sekuma yatunada batason irin wannan yaren tafiso yayi magana, cikin sauri yace "it's so verry sweet my jannahh naji daɗi yadda bakya tinani har zaucewa nayi, yafaɗa yana shafa gefen fuskarta.

memakon tayimsi rigimar data saba sekawai tayi murmushi tareda cewa kanamin kyau uncle naa komai naka me kyau ne kaiɗin sepcial ne uncle shead naa, zanyita yima shucking da romance sosai yadda zakayita yimin ihu kana cewa "ohhh my jannahh so sweettt, taƙarasa zancen tana dariya har fararen haƙoranta suka bayyana....wani irin ƙayataccen murmushi yasaki yana shafa sajen fuskarshi tareda ɗaga mata gira ɗaya yace "au really? My jannah. "Yeah my uncle. "Uhnmm gaskiya kuwa doline nayita yiwa jannata ihu tunda tanaso amma fa my jannahh kece kike rikitani da salonki harnayi ihun banma san nayiba keɗin ta musamman ce matar uncle shead komai naki nadanne mace ɗaya tamkar dubu abin alfaharin shaheed aminullah shaheed sale☺️ yaƙarasa zancen yana murmushi...kallonshi kawai jannat keyi tanajin zantukanshi har cikin kwanyarta kafin tamiƙe kawai tarungumeshi🫂cikin salon so da ƙaunar junansu..sun jima ahakan kafin yaɗauke barshi suka haye sama domin suyi wanka sushirya kana sufito suci abincinda ghaisha ta aiko musu.

Tofa hakan rayuwa tashi gaba datayi tsakanin shaheed da jannat soyayya suke bazawa tabugawa ajarida gaban kowa suke basa kunyar nunawa junansu kulawa cikin so da begen juna.....daga ɓangaren hafees da zainab ma wata irin shaƙuwa da soyayya taƙara shiga tsakaninsu hakama da Rukayya suna zaune lafiya kowacce na ƙoƙarin kyautatawa ƴar uwarta kuma suna ƙoƙari sosai wurin ɓoye kishinsu tareda faran tawa mijinsu.
Chapter 34 · 0% Book details