Sashe 38
Sugar Daddy Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ahankali yaɗago da jajajen idanuwanshi yana kallon dady cikin da sashiyar yace "dady my jannah dady nafiso ace mutuwa jannat tayi na binneta da hannuna nasan cewar tajene gun wanda yafini sonta tajene inda kowa zeje, amma dady my jannah ba mutuwa tayiba kuma bansan awanne hali takecikiba hasali banma san dalilin saceta kuma bansan mitayiwa kowaye yasacetaba....ɗan nusawa yayi bayan yayi shiru nawasu sakanni kana yaci gabada magana cikin gala baita da ƙunar rai yace "dady jannat tanada juna biyu ko wannan bazesa a tausaya mataba, dady babbar damuwata anan jannat na ɗauke da lalurar da bazata iya zaman wuni ɗaya batareda mijinta ba yanzu ne zata firgice tafita hayyacinta dady nine kawai maganin damuwarta, amma yanzu dady kusan kwana shida jannat bata taredani bansan awanne yanayi take cikiba dady hankalinta gushewa yakeyi idan bata jini atareda itaba dady inajin tsoron suyi anfani da wannan matsalar tata cutar min mata wlh Allah bazan iya juraba dady sam bazan iya juraba please dady help meee, yaƙarasa zancen cikin rawar murya tareda fashewa da wani matsanancin kuka wanda tun lokacinda yasan jannat ta ɓata yakejinshi amma zuciyar tabishe yakasayi seyanzu dayajishi ajikin mahaifinshi tukunnah kukan yazo, sosai yakeyinshi harda shasheka...sam dady beyi Yunƙurin hanashiba sema shafa kanshi kawai dayakeyi...hakama su hafees kukan kawai sukeyi domin iya tausayi yabasushi yau, kowanne su tashin hankali fall ranshi tunani sukeyi wacce irin matsala ce kega jannat wadda ketsorata ɗan uwansu Hakan? Tambayar kuma da bame amsa musu ita seshi...to afannin dady ma Hakan abin yake tunani da fargaba fall ranshi amma bayaso yakoma yiwa shaheed wata tambayar gudun yakoma fama mishi wata matsalar, sosai shaheed yayi kuka harya gode Allah dan kanshi yayi shiru abin mamaki seyaji zuciyar tarage mishi nauyi sosai, ahankali yamiƙe zaune ganin Hakan yasa dady riƙo hannunshi yashiga kwantar mishi da hankali kana yace suje su hafees sukaishi asibiti,,,,aciyar yasauke kana yace "a'a dady abari zuwa safe zamuje yanzu salla zanyi. To kawai dady yace mishi, yana zaune yayo alwala yadawo tareda tada sallar se alokacin dady yasauke ajiyar zuciya kana yabar ɗakin, shikuwa salla yayi sosai su hafees natayashi dan suma alwala sukayo sukajeru dashi suna sallar, basu suka idarba segoshin asuba kana sukayi addu'a sosai akan Allah ya bayyana jannat aduk inda take. Bayan sun idarne suka zauna suka jiran ayi asuba, hafees yakasa daurawa yace "please my bro wacce irin matsala ce kega baby jannat wadda ke tsorataka Hakan kuma dukkanmu ahalinku ba wanda yasani? Wlh hankalina yaƙara tashi akan wannan lamarin dan Allah kagaya mana kozamu samu sauƙin abin? Yayi maganar cikin sigar roƙo....ajiyar zuciya shaheed yasauke kana yace "bedace nagaya mukuba bro domin matsalar muce amma zan gaya muku domin hankalinku yakwanta bawata babbar matsala bace tunda akwai maganinta inda abin yake matsala ayanzu kuma yake bani tsoro shine zamanta ba'akusa daniba. Dan nisawa yayi kana yace "wato wannan cikin datakedashi ya haddasa mata fitina sosai wadda baka tunani jannat bazata iya cikakkiyar awa biyarba batareda tajini ajikintaba ko office naje hankalina na akanta domin nasan koda zandawo abirkice zansameta kamar wadda tazare basauran wani sukuni seta samu maganin damuwarta, bro yakakeyi gani yanzu idan Bama tare wannan damar baza'a iya anfani da itaba wurin cutarda ita tunda abin bana lafiya bane? Dukkansu kallonshi sukeyi cikin tausayawa lallai wannan abun matsala ce babba, ajiyar zuciya suka sauke dukkansu kana suka haɗa baki wurin faɗar Allah yayi mata maganin wannan damuwar harta dawo gun mijinta... ameen ameen ya amsa cikin karayar zuciya.....dady dake tsaye bakin ƙofar shiga bedroom ɗin Shima ajiyar zuciya yasauke kana yace, Allah ya bayyana wannan yarinya aduk inda take, daga Hakan yayi musu nocking dama yazone tadasu suje masallaci yaji suna wannan maganar dama Shima yanaso yaji wacce matsala ce kega jannat ɗin....Habib ne yataso yabuɗe ƙofar ganin dady ne yasa duk suka fito zuwa masallaci.
Humm wata sabuwa waifa tunda aka sace jannat tana gidan bashh saurayin su feenah kuma tunda suka Kaita gidan bataci batasha sekuka datake musu kullun kamar yanta zefita, tajawa lubnah Allah ya isa babu adadi tun lokacinda taganta gidan domin ta gaya mata itada shaheed har abada,,,, feenah ma tazo gidan taganta Sedai kallo ɗaya tayiwa jannat taji bataji daɗin da aka satotaba koba komai ana bari ta haihu tukkunna koma minene se ayi,,,,data nuna musu rashin dacewar hakan seda sukayi Baran Baran itada lubnah hakan tahasala tayi tafiyarta.....yau tunda sassafe feenah tatashi da buƙatar abin sonta wato bashh sedai kiran duniya tayi mishi yaƙi ɗaga wayarta abinda betaɓa yimataba dagaƙarshe ma kashe wayar yayi....cikin mamaki tabi wayarta da kallo sedai bata hasalaba tatashi tashirya zuwa gidanshi,,,sedai mee tun a parlor takejin ihunshi shida lubnah suna sex, wani irin baƙin cikine yarufeta dudda cewar ba yau tasaba ganin sunayuba amma wannan ya baƙanta ranta sedai bata nunaba hakan tanufi cikin gidan tasamesu se sheƙe ayarsu sukeyi, wuri tasamu tazauna tana jiran sugama tukkunna itama ayita tata....!
Autar alheri ✍️
*SHUGER DADY*
🥳💋💋💓💋💋🥳
Beautiful and special love💔👄
Romantic love and....🤭😚🙈
Book 4
Page 73 & 74
"Sunjima suna gurzar junansu kafin suyi reless atare suna ƙanƙame juna, feenah na gefe tana kallonsu, seda komai yalafa ne kana bashh ya kalleta yace "my baby y akayine zuwa babu sanarwa? Yatambaya cikin sigar duniyanci....wani abin daya tukareta ta haɗiye kana tace "humm kira nawa inama bakayi picking ba yanzuma ba wannan ba nifa amatse nake please muje kaɗan sosamun tafaɗa cikin nuna buƙatarta....dan ƙanƙance ido bashh yayi kana yace "ayya sorry beb Allah duk sweetheart takwashe komai nawa kiyi haƙuri zuwa gobe please, yafaɗa yana riƙo hannunta...wani irin kallo take jefanshi dashi na kama renani domin tana kuleda takatakenshi akwanakin nan sam batason kulata idan zata wuni tana kiranshi ba lalle ne yaɗagaba,,,,hakama bayason mu'amala da ita.
Ajiyar zuciya tasauke kana tace "mikake nufine? Yanzu kamarni zaka gayawa Hakan? Lubnah fa ƙawatace kuma asanadina kasanta, dudda cewar ina mugun sonka da kishinka amma banyima shamaki da itaba domin inaga nida ita duk ɗaya ne amma shine zaka wulaƙantani akanta? Beasty kina kallo masoyina zejuyamin baya sabida ke kuma kigoyi bayanshi? Tareda kai za'aha inceni? Yafaɗa idonta na cikowa da ƙwallah.....wani ɗan iskan kallo lubnah ta watsa mata kana ta haura kanta gefe dama lubnah badai rashin mutunci ba,,,duk yadda kake da ita idan tatashi rashin mutuncinta bata duba alaqa balle wani ƙawance... murmushi bashh yayi kana yace "miye abin ɗaga hankali yammata ☺️ dukankufa ɗaya ne kuma kinsan sweetheart akwai sweet karki damu kema ai Zaki sam...beƙarasa faɗar abinda yayi niyyaba gantsare yana faɗar "oshhhhh sweet baby uhmm, sakamakom bakin lubnah dayaji akan bananarshi..wasu irin yawu feenah tahaɗiye kana ta ɗauki jakarta kawai tafice, daga gidan kaitsaye gidan bokan daya bawa lubnah maganin datayiwa shaheed anfani dashi tanufa, aranta take faɗar wlh nafi ƙarfinki lubnah nafi ƙarfin kici amana ta sena nayi maganinki ta hanyar koya miki hankali sena nuna Miki bakowa ake cin amanaba, da wannan tunanin ta isa gidan bokan damacan tasaba dashi...bayan tazauna take gaya mishi abinda take buƙata, akan maganin dayayiwa lubnah narufe bakin mutane akan sakin idan anyi, kana taƙara dacewar kuma yasaka a tuhumeta akan sakin kar atuhume shaheed...cemata yayi angama daganan tabiyashi kuɗinshi tafice....akan hanyarta tadawowa gida tayiwa sabon sim card, contact ɗin shaheed takira kusan bugu huɗu be ɗagaba alokacin suna gidan baba malam angama saukar Alqur'ani, se akirana biyar tukkunna yaɗaga muryar shi adisashe. Gaidashi tayi cikin mutunci bata damu sarashin amsa mata dabeyiba taƙara dacewa nasan inda jannat take dakuma wanda suka saceta shine nakira ingayama.."whatt? Kinsan inda my jannah take? Kina ina please? Ina my jannah? Mitayi muku kuka saceta? Yafaɗa hankali atashe yana nufar mota, dasauri Habib yamara mishi domin koda yaƙarasa tuni shaheed yayiwa motar key, koda hafees yaƙaraso tuni yaharba motar akan kwalta Hakan yasa Shima yashiga tashi tareda mara musu baya.....itako feenah wasu hawaye ne suka biyo idonta na tausayin shaheed tabbas ta yadda baƙaramin so yakeyiwa jannat ba,,,,haɗiye kukanta tayi jin yadda yadoka mata tsawa ganin tayimai shiru, kana tace "banice nasacetaba amma tabbas nasan wanda yasaceta kuma nasan inda take Sedai bazan kaikaba amma kabi location ɗin da wannan wayar take zaka samu jannat daga Hakan tayanke wayar tanajin yadda yake magana cikin wayar amma tashareshi tareda bihanyar da zata sadata da gidan bashh, afili tace danikuke zancen wlh, badai taƙamarki kinsamu abinda kikesoba naraba jannat da shaheed zagane wacece feenah...tana zuwa bakin get ɗin gidan ta ajiye motarta kana tashiga, seda takashe ƙarar wayar kana tashiga kwaridon daze sadata da parlor gidan tasamu lungu ta ajiyeta kana tafice warta....shiko shaheed tana yanke wayar yajefawa habib dake gefenshi cikin wata irin murya wadda Habib ze iya rantsuwa betaɓa jinta agunshiba yace "bro duba muna location ɗin wannan nomber... okay kawai Habib yace yashiga yagani kana ya shiga gayamai...wayarshi yazaro shikuwa yakira hafees bugu ɗaya yaɗaga..Habib yace "bro munakan hanyar zuwa inda akace an ajiye jannat please kazo da police kabi location ɗin wayata.."okey yanzu in sha Allah, cewar hafees yana juya motar zuwa police station.