Sashe 2
Sugar Daddy Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Washe gari bayan sallar asuba yadawo daga ma sallaci yayi kwance rigingine akan doguwar sofa yana tunanin zantukan baba mlm domin shidai Bega dalilin dazesa adameshi akan cewar se yayi aureba bayan ba wanda zezauna Mishi da matar shikuwa ayanzu dai babu wannan lissafi ataredashi, kuma idan ma yace zeyi auren ware aura? Awannan shekarun nashi wacce budurwa ce zata aureshi? Shidai zeje neman aure a ko inaba wlh aurenshi wannan ƴammatan nayanzu da basuda kunya kuma baze auri tsohuwar guzumaba kawaidai shi yafison rayuwarshi ahakan. Yana cikin wannan tunanin jannat tashigo perlor sanye da kayanta na bacci daga dukkan alamu sallah kawai tayi tafito zuwa dubashi, tana hangoshi akan sofa tayi saurin ƙarasawa gun tareda hayewa saman kujerar akan jikinshi ta kwanta yadda suke kallon juna.
Ahankali yabuɗe mayatattun idanuwanshi yana kallonta domin kobe tambayaba yasan itace domin ita kaɗai keda ƙwarin guywar yimishi hakan...Itako kallon red lips ɗinshi takeyi kamin taturi ɗan ƙaramin bakinta gaba zata fara Mishi rigima. "To dami kikazo kuma yanzu da sassafe? Yafaɗa akasalance? Kara kwaɓe fuska tayi tace "nazo ne natakurama uncle shead Allah bazaki baccinnan ba tunda jiya kaƙi dawowa da wuri harnayi bacci, yafaɗa tana shafa sumar ƙirjinshi data fito waje kasan cewar babu riga ajikinshi....shidai bece mata Komaiba se sauraren mafar hannunta dayakeyi ajikinshi yazuba mata ido kawai, kusan minti 10 beyi magana ba aiko jannat tafara kukunan kuka kawai seta fara turmuza ajikinshi tana giga ƙafafuwanta da jikinta a nashi jikin dasauri kuma still hannunta na kan ƙirjinshi tana mishi gwarnahin kuka...ido yaruntse da ƙarfi jin wani irin abu ' zirrrrr yataso mishi tun daga yatsar kafarshi har cikin kanshi, cikin wani irin yanayi daya tsinci kanshi aciki yamirgina danufin janye ta daga jikinshi dudda cewar babu wani Kwari daya rage mishi sekawai yaji......!
SHUGER DADY paid book ne akan 1k kacal idan kin shirya biyan kuɗin tun yanzu zaki iya tura kuɗinki ta wannan account ɗin 👉 2276776261 sha'awanatu ƙasim UBA Bank. kana kitura shaidar biyanki anan 07037092176.
Autar alheri ✍️
💫💫💫💫💫💫💫💫💫💫
💋💓💋 *SHUGER DADY*💋💓💋
💫
💃💃
💫💫💫
💃💫💫💃
💫💃💃💃💫
💫💫💫💫💫💫
Romantic love story 💃💋💓💋💓💋💓
Daga alkalamin
*Dr Yasmeen Ahmad*
(Autar alheri ✍️)
Marubuciyar
Mejo najeeb
SIRRI
Sawun Giwa
And oder 🤩💃💃💃💃💃
Yanzu kuwa gatada sabon kabce me ɗauke da darussan rayuwa soyayya me ban sha'awa da birgewa duk acikin book ɗin SHUGER DADY 💃💃💃💃💃💃💃💃💃
Happy sallah all my lovely Muslim 💃💃💃💃💃💃💃💃
Gargadi
Ba yarda kowa yajuyamin book ba ko akarantashi a YouTube channel batareda izininaba kuma book ɗina paid book ne sabida dan Allah akiyaye hakkina🙏🙏
Bismillahirahamanirrahim
Book 1
Page 5 & 6
"Yaji tamiƙe tana faɗar"yswwa uncle shead na manta yau ghaisha tace tare zamuyi breakfast da ita a kitchen baranaje natayata, tana gama faɗar hakan tafice warta kamar wata me iskokai sam tamantada rigimar datazo da ita....da kallo yabita harta ɓacewa ganinshi kana yashiga sauke ajiyar zuciya, shisam yarasa miyake mishi daɗi ayanzu gaya duk jikinshi yamutu kamar wanda akayiwa duka.
Jannat nafita daga pert ɗinshi kitchen tanufa inda yasamu ghaisha na soya doya sa kwai "laa ghaisha harkin fara baki jiraniba, tafaɗa tana karɓar cokalin juya doyar....da mamaki ghaisha tace "kekuwa daga ina haka jannat wadda nabari tana bacci. Dariyar tayi kana tace "ghaisha gun uncle shead naje naduboshi jiya bedawoba fa harnayi bacci. "Ikon Allah shine kika daɓa masa wannan uban samakon jannat? "To ai banganshi bane har nayi bacci fa, tafaɗa tana tura baki gaba. "To ikon Allah 🤔 lallai jannat zanga yadda zakiyi duk lokacinda shaheed yayi aure yabar gidannan Senaga ta tsiyar rigima. Dam daram hakan gaban jannat yafaɗi dudda Batasan minene auren ba amma hakan kawai ta tsinci kanta da faɗuwar gaba, nan take idonta suka cika da ƙwallah ta ajiye cokalin hannunta sannu alaikum tajuya tare da barin kitchen ɗin jiki a sanyaye...da kallon ghaisha tabita cikin mamakin sauyawarta lokaci ɗaya sedai barayi yunkurin kirantaba domin tasan bazata dawoba.
Tana fitowa perlor taga Marwan shikuwa yashigo daga dukkan alamu daga Masallaci suke shida dadyn shi yashigo pert ɗin. "Yawwa Anty jannat nazone kibani chocolate na dana ajiye jiya akan gadonki kuma na tambeki baki baniba...tsayawa tayi tana kallonshi harya ƙaraso cikin perlor. "Oh chocolate kakeso ko? "Eh.."to zogata,,, tafaɗa tana gyara tsayuwar ta....aiko da murnarshi yaƙaraso kusanta sedai murnar Takoma kukane saka makon wani mugun ranƙwashi data sauke mishi aka,,,cikin masifa tace ubanka kaida chocolate anciye baza abayarba jeki kagayawa uwarka me idon mujiya,,, taƙarasa zancen tana dungure mishi kai tayi tafiyarta bedroom ɗinta....da kuka Marwan tafiya daga perlor yanufi pert ɗinsu.
Misalin ƙarfe 8:00am dukkansu sun hallara akan dining Dady da ghaisha, Zainab Yusuf se hamida, dukkansu sunacin abincinsu hankali kwance domin yau harun da iyalanshi basu shigoba, ahankali yake saukowa cikin takonshi na izza da class harya ƙaraso dining ɗin, cikin girmamawa yagaida iyayen nashi, kana shima ƙanenshi suka gaidashi. Abincin ghaisha tazuba mishi sedai ko kallon abincin beyiba domin hankalinshi na kan kujerar zaman jannat yanason tanbar miyasa bata fitoba kuma miskilanci ya hanashi magana, gaya yakasa cin abincin sabida rashin ganinta 🤔sallamar habiba ce takatsemai tunani itada yaranta Marwan da mufeed...cikin nutsuwa tagaisarda surukan nata, suka amsa mata cikin sakin fuska kana tace "inakwana yah shead kamar yadda mijin nata kecewa...seda yaɗan basar kana yace "lpy qalau, tare da ɗaukar mufeed daya riƙemai hannu yana gwaranci. "Dady kaga anty jannat tafokeniko, Marwan yafaɗa cikin sonyin sabon kuka. Ahankali yakallo yaron ga kanshi harya ɗan kubura inda ta ranƙwashi sabida zoben dake hannunta, ajiyar zuciya shaheed yasauke kana yace "mikamane my son? "Bakomai kawai sabida natambeta chocolate na. "Tofa kaima Marwan da rigima kake batunjiya seda nace kadena mata zancen chocolate ɗinnan ba tunda dai Kanada wasu kokace iyayenka su siyama wani, amma kaƙi seda kaƙara zancen dama nasan za'arina indai jannat ce, cewar ghaisha tana duba kan nashi. Cikin ɗan jin haushi Zainab tace "wlh renin hankalin amaryar Dady yayiwa sabida taga ana kyaletane shiyasa barta tafoto Sena rama maka kaji barnida ita. Ahankali yaɗago da dara daran idanuwanshi tareda watsawa Zainab su batareda yace komai ba yamiƙe zuwa bedroom ɗin jannat.
Akwance yasameta ta kannanɗe wuri ɗaya tana karkarwa kamar me zazzaɓi...ƙarasawa yayi kusanta tare da yaye blanket ɗin aiko yaji jikinta dazafi raɗau....cikin fargaba yariƙo hannunta tajiƙe zaune, gabanshine yafaɗi ganin fuskarta sharkab da hawaye, cikin tashin hankali yace "my Angel lafiya kuwa? Miyasameki? Yafaɗa aɗan ruɗe..kukanda take riƙewa ne yasuɓuce mata kawai seta shiga rera abinta. Aiko duk yaƙara ruɗewa yana rarrashinta daƙyar yasamu tayi shiru. Seda yasamu ziciyarta ta faɗa kana yariƙo hannunta cikin muryar rarrashi yace "miyasameki kike kuka? Mi akamiki? Keda waye? Duk atare yake mata tambayoyin. "Cikin kukan dakeson ƙara kuɓuce mata tace "bakaibane zakayi aure uncle shikenan katafi nadena ganinka, takwasa zancen kamar zata saki kuka. Baki yasaki yana kallonta cikin mamaki yace "aure kuma Angel wayace Miki zanyi aure kidena ganina? "Ghaisha ce tagayamin ɗazu uncle dagaske idan kayi aure zan dena ganinka? Tatambaya kamar zatayi kuka..."toke bakiso kidena ganinane? "Eh tabashi amsa dasauri. "Shine kikeyiwa kuka harkika hawa kanki zazzaɓi? Kai taƙara ɗaga mishi alamar eh. Murmushi yasaki seda dimples ɗinshi suka lotsa cikin so da ƙaunar yarinyar yarungumeta sosai aikinshi yana sauke ajiyar zuciya, kafin yabuɗe baki ahankali cikin sassanyar Muryarshi datake Bala'in sonji yace "har abada indai Shaheed naraye jannat bazata taɓa dena ganinshiba. Wani irin ajiyar zuciya tasauke kamar uwarda aka rabata da ɗanta yanzu taganshi, ƙara shigewa jikinshi tayi tana ƙara ƙanƙame shi...sunjima ahakan kafin yacireta daga jikinshi yasaka mata hijabi kana yariƙo hannunta suka fito sam yamantada faɗan dayakaishi gunta na dukan datayiwa Marwan...a perlor duk yasanesu dukkansu har harun ma yashigo, sukuwa da ido suka bishi ganin melaifi agaba tawani maƙale ajikinshi kamar wadda tayiwa Sarki ƙarya. Shima yakulada kallon da suke mishi amma seya ɗauke kanshi kamar yabasar tare da cewa Marwan yazo sutafi, hakan yaron yabi bayansu suka fita, daukarsu yayi zuwa wani shopping mool yayi musu sayayyar kayan ƙwalam kala'kala kowa shiga ɗauki abinda yakeso kana yadawo gida ya ajiye Marwan Itako jannat yawuce da ita office ɗinshi....!
SHUGER DADY paid book ne a kan 1k kacal kibiyani hakkina kana kikaranta cikin salama idan kinshirya biya zaki iya tura kuɗinki a wannan account ɗin 👉 227676261 sha'awanatu ƙasim UBA Bank, kana kitura shaidar biyanki awannan nomber 👉 07037092176, 🙏

Page 7 & 8
"Suna isa Company yabuɗe motar yafito, cikin sauri itama jannat tafito tare da riƙo hannun uncle ɗin nata, ahakan suka fara tafiya cikin wani irin birgewa Tamkar ƴa da uba...tun daga nesa hafees yahangosu tafe murmushi yayi Aranshi yace like uncle like baby, kafin yaƙarasa gunsu adede Kofar dazata sadasu da cikin Company suka haɗu, "eyee babyn shead daga ina haka? "Laa uncle hafees good morning. "Morning too baby y ghaisha da Dadyn ki? Suna lpy. "Good baby jannat, sekuma ya kalli shadeed yace "big man tunɗazu nake kiranka bakayi picking ba why's your phone? Shiru yayi kamar bejishiba yana ɗan taune lips ɗinshi. Hakan yasa jannat girgiza hannunshi cikin kwaɓe fuska tace "uncle sheaddd, tafaɗa ashagwaɓe. Lumshe kyawawan idanuwanshi yayi batareda yace mata Komaiba yakutsa kai cikin Company, hakan kuwa ya ƙularda ita....shikuwa hafees murmushi kawai yayi domin yasan waye shaheed halinshi ba baƙonshi bane.