Sashe 19
Sugar Daddy Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Komawa tayi gefen ta haura kan bed ɗin kana tashiga taya lubnah cire kayan jikinta, suda itama Takoma tunɓur ga dukkan alamu sunsaba da sheƙe ayarsu itada feenah batun yanzu ba tunda suɗin ƙawaye ne na amana😏 cikin wani irin kiss Feenah ta kalli wannan saurayin dake da abu a tsaye tace "please bashh kaci ƙawata mana kajiyar da ita daɗinka ko damuwarta zata kau. Wani irin shi'umin murmushi yasaki na tsintsar bariki, yana kusanto lubnah da, hakan feenah tabuɗe ƙafafuwan lubnah yana zuwa yaluma mata penis ɗinshi acikinta. Aiko tasaki ihu tana ƙara buɗemar ƙafa, ahakan yafara haƙarta yana sukuwa akanta, shima atake yafara ihun domin sosai yaji daɗinta,,,hakan suke ihu lubnah na ƙara bashi haɗin kai yana samun yadda yakeso akanta, aiko sunɓata tsawon lokaci suna abu ɗaya wanda daga ƙarshe sukayi release atare suna ƙanƙame juna, abinda yayi matuƙar bawa bash mamaki kenan domin atarihin kwartancinshi betaɓa kawo tare da meceba hasali ma bayayin release harseta gala baita amma gaya wannan sunyi tare agaskiya wannan itace dedeshi itace macen da yajima yana nema besamuba, se yau kam gata yasamu a arha tabbas kuwa baze bari tasuɓuce mishiba...sunjima maƙale da juna kafin su saki suna sakarwa juna murmushi. Wa'iyazubillah Allah yakaremu yakare zuri'ar mu da dukkanin musulmi baki ɗaya...wani sabon iskanci kuwa atare suka shiga wanka su duka ukku sunayi suna iskancisu,, seda suka gama kana suka fito, anan ne lubnah tabawa feenah labarin auren Shaheed da jannat...wata irin ashar fina ta lailayo tamakawa jannat cikin bala'i tace "toke mikayi ko ido kawai kika zuba musu kina kallonsu bayan sunci amanarki? "Humm to mizanyi ƙawata tunda kowa yana goyon bayansu...aiko ubanta zakici wlh doli tabar Miki mijinki, zokiji, tafaɗa tana kawo bakinta kunnen lubnah taraɗa mata wani abun,,,aiko suka sheƙe da dariya, tace "wlh ƙawata bakida dama shiyasa nake sonki akwai iya sharri. Humm kedai gwada kawai kigani. Murmushi bash yayi yace "inkuma wannan beyi aikiba kigayamin nizanyi Miki maganinta. "Wow gaskiya kabirgeni my guy inason irin hakan wlh, feenah tafaɗa cikin farin ciki anan suka shiga tattauna biyagun shawarori daga ƙarshe akayi musayar contact tsakanin lubnah da bash, tayi musu Sallama tatafi ranta fyasss.
Acan gida kuwa bayan fitarsu shaheed jannat tamiƙe tanufi part ɗin Habiba, a perlor tasameta zaune tana chat awayarta. Anty habiba, tafaɗa tana zama kusanta. "Na'am amaryar yah shead y akayi? Murmushi jannat tayi tace "bakomai anty. "Yawwa jannat dama ina nemanki. "To anty. "Kinsanme? Magana zamuyi amma jeki kiramin Marwan yana can gadin. "To anty tafaɗa tana miƙewa tabar Perlor, gadin taje takira Marwan bayan sun dawo yashiga pert ɗin iyayenshi,,,Itako jannat tanufi pert ɗin uncle ɗinta domin taga ko yadawo sam bata lura da babu motarshi ɗaya ba awurin,,,tana shiga motar lubnah nashigowa sarai tahango shigarta hakan yasa tayi Perking cikin sauri tafito tana duban motocin Shaheed ganin biyu kawai awurin tasaki murmushin mugunta domin tagano baya gidan kaitsaye tanufi pert ɗin nasu itama...!
Assalmu alaikum
Ina kuke manyan mata Matan oga Matan Sunnah
Kuna Ina kumarmatso
Zanbaje basirata da allah yabani zan baje kolin hajata da SAKKWATAWAN shehu💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃 sharariyar Mai sayarda maganin MATAN Nan daice oum zarah sokoto
Gidan MAGANIN mata.🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳 Nakara dawomaku da kayan daa kayan gayran aurenki yar Uwata shifa magani gsky ne kuma Gyara ya zama wajebi indai kinsan inda kaimaki ciwo wllh🪴🪴🪴🪴🪴🪴🪴nazo maku da magani Matan ingantacce domin dawo da martabar ki ta ya' macce ina Uwata Ina KANWATA Ina anty na ✋✋✋✋✋💥💥💥💥💥💥💥 wannan Kiran banakome bane face Kiran alheri munada inganttatun kayan mata kare kukanki yar uwa💫💫💫💫💫💫💫💫💫gumbar mallaka💫💫
Gumba aya
Gumbar Mai kabbara
Matsi
TABAJE
Garin buja jagab
Dan jarida
Tsimin iya shege
Tsimi. Sanyi
Tsimin Mai kabbara
Tsimin rege kugu
Gumbar madara
Gumbar neima
Gumbar sabun budurci
Muna dafa kaza
MUnada dafa ZABO
Muna CICCIBI
Munadafa Yan SHALA
Muna tsoka tara
Hanjin budurwar tunjiya
Kifi mata da miji
💫💫💫💫💫💫💫💫💫 Maganin brest 7days
Maganin hips
Zuman kiba 3in1
Zuman nono
Zuman ridi
Zuman kwakwa
Zuman goron Tula.
💫💫🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟
Muna gyaran AMARYA da uwar gida
Akwai setn na MAIJEGO.
MUnada maganin sanyi
Yajin Maza
Maganin karfin Maza
Muna rubutun kasuwa
Rubutun mallaka
Hatsabibin zobe
TURAREN ALAJAB
Zuma Mai maul ijaba
🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥 Maganin sanyi hadin sabulun dilka shuumar humra.
💫💫💫💫💫💫💫a💫kayan kamshi turare. Wuta hatsabibi
Humra
Kwalalcce.dilka na AMARYA Maikyau
💥✨✨✨✨✨✨✨✨🌤️ Na SHIRYA tsaf domin dawo da martabar ki ta ya' macce Gyara shine mata idan Baki gyaran kanki toh wllh kisamu matsala💥💥💥💥💥💥💥💥💥kizo ga kayan daa an gwada andace sai San barka ake macce. Wacce ta isa ta kasaita
🔥🔥🔥🔥🔥🔥💥🔥🔥 Wannan shigar ta manyan mata ce kuna ina Amar matso Matan kirki kayan suna zowa ko wacce kasa insha allah delevery🛻🛻🛻🛻 ko wani gari Ina sokoto Ina aimawa ko Ina
08133702819
08160486862 Yan sari Ina mara ba daku💥💥💥✨✨✨✨✨✨✨✨✨oum zarah gidan gyaran aure mutane na sai kinzo zaki Sha mamaki angwada anta sambarka
Autar alheri ✍️
*SHUGER DADY*
🥳💋💋💓💋💋🥳
Beautiful and special love💔👄
Romantic love and....🤭😚🙈
Book 2
Page 37 & 38
"Jannat kam nashuga tawuce bedroom ɗin uncle shead ɗinta sedai nata shiga ganin bayanan yasa tafito, fitowarta kuwa yayi Dede da shigowar lubnah inda suka haɗu a coridon shiga pert ɗin Shaheed,,,,wani mugun kallo lubnah kebin jannat dashi cikin tsana da muguwar ƙiyayya...wannan kallon kuwa baƙaramin tsorata jannat yayiba amma seta dake tayi kamar bata gantaba, ahankali tazo zagata zata wuce seda ta gifta gabanta, kana
Tafisgota da Bala'in ƙarfi tadawo baya seda tabugu a hannun kujera,,,,runtse idonta kawai tayi daƙarfi sosai tanajin zuciyarta na bugawa dasauri dasauri....Itako lubnah cikin masifa tace "yau Sena koya Miki hankali agidannan wlh badai taƙamarki rashin kunyaba ke gaki ƙaramar ƴar iska ko? Tsungunne aƙasa amma kinsan salon ki maƙalewa namiji keta ƙaramar karuwa kilakin banza kilakin wofi to wlh Senayimiki dukan tsiya agidannan gobe ko kallon inda mijina yake idan ance kiyi bazaki ƙara ba, tana gama faɗar hakan kuwa tayi kan jannat tana kaimata mari, kamin taɗago taƙara maka mata wani tare da hanƙaɗeta tafaɗi ƙasa,,,,ido taƙara rufewa tana tunanin abinda zata aikatawa lubnah domin dudda wannan marukan datayi mata ko gizau batayiba balle tasaran zatayi kuka. Itako lubnah wayar rikoda tacire tacire tare da yowa kan jannat ɗin cikin mugun nufi taware duka ƙarfin da Allah yabata zata labtawa jannat wannan wayar, sedai tamakaro domin cikin zafin nama ta lauye wayar ahannunta kana tamiƙe tsaye murɗe da wayar,,,,,tawatsawa anty Tata waƴannan manyan idanuwan nata dasuka koma jajir lokaci ɗaya tana huci.....cikin masifa lubnah tace "wlh idan baki saki wayar nan ba Sena karyak...tasss,,tass,tass.... ɗib lubnah tayi batareda taƙarasa abinda tayi niyyar faɗa ba saka makon saukar wasu gigitattun marukan dataji akan fuskarta har ukku alokaci ɗaya wanda yayi sana diyyar ɗaukewar ji da ganinta na wuccin gadi....Itako jannat bata bata damar yin wani tunaniba tasake kaimata duka agefen cikinta, bayan ta sauke mata waƴannan maruka cikin tafasar zuciya tashiga jibgar lubnah tako ina kamar Allah ya aikota,,, agigice lubnah tashiga ramawa cikin mugun tashin hankali da mamakin yarinyar sambayi tunanin zatace tarama dukan datake mataba, aiko atake suka hargitsa perlor inda jannat takomawa lubnah rena kama kaga gayya(sunan book ɗin anty Billy) wani irin caskale sukeyi wanda atake lubnah tajigata dudda cewar jannat batayi karfintaba amma tafita iya faɗa daƙarfin zuciya,,sun ɓata tsawon lokaci suna abu ɗaya kafin jannat tatuma tamaƙalewa lubnah a wuya kamar wata aljana, rashiga cizonta da yakushinta tako ina tans jibgarta kamar hauka sabon kamu,,,aiko sosai lubnah tarazana domin tafara tunanin aljanu kega jannat ahalin yanzu dubada yadda tahaɗa mata jini da majina, kuma ga dukkan alamu ita yanzu ma take a dambe,,,wani irin ihu tasaka lokacinda taji jannat ta danƙara mata wani cizo akan tsoron kanta, ihu takeyi tana kururuwa tana neman yakice jannta daga jikinta amma inna tamaƙale kamar kaska.
Harun ne yadawo gidan bayan yayi Perking ɗin motarshi yazo shiga pert ɗinshi anan ya fara jiyo ihu a pert ɗin yayan nashi,,cikin mamaki yake sauraren ihun kafin yanufi cikin gidan damugun sauri, domin se ayanzu yayi tunanin kardai lubnah ce tasamu jannat tana duka,,,aiko yana shiga tana samun sa'ar fincikota daga wuyanta tajefata daƙarfi tafaɗi akan kujera....ido harun yawaro cikin mamaki yanufo jannat tare da budar baki zeyi magana kenan, yaga jannat tayi kukan kura taƙara rarimo ƙugun lubnah...wani irin ihu tasaki domin bazata so jannat taƙara maƙale mataba,,amma tamakarokam domin domin abazata Sega jannat takaita kasa yarab..kafin tayi wani tunanin tabita taɗale ruwan cikinta tana duka tako ina...Itako ta kware baki se ihu takeyi...dagudu harun yayi kansu yana ƙoƙarin ɗauke jannat daga jikin lubnah amma ina wlh tamaƙale, se jibgarta takeyi ido rufe, dudda kasan cewar lubnah tafita girma sosai amma gata tana jibgarta kamar Allah ya aikota.
Suna cikin hakanne habiba tashigo tashiko asukwane domin Marwan yace mata abbanshi yadawo amma yashiga pert ɗin Dady shead sabida anty jannat nacan tana kuka,,,aiko tasamu jannat akan ruwan jikin lubnah kuma dudda harun dayake namiji yakasa ɗagata daga jikinta. "Innalillahi wa'innailaihi raji'un yaya miyafaru hakan jannat tashi please tafaɗa tana ƙoƙarin kamawa mijinta sujanye jannat ɗin..amma inna sesun masu nasarar dagota tasaka kafafuwanta tamaƙale lubnah,,,,ana cikin hakan Shaheed yafaɗo gidan kamar an jefoshi domin yanacan tare da hafees yariƙa zuciyarshi na tsinkewa kamar dai wani abun nafaruwa da jannat domin akantane yakejin hakan, shiyasa yataso babu shiri yadawo gida,,,sedai ko gama Perking beyiba kunnenshi yariƙa jiyo mishi ihunta domin izuwa yanzu atare suke ihun, ita tanayi tana jibgarta Itako tana na neman ɗauki.
"My jannahh yafaɗa da mugun mamaki, kana yayo kansu shima, hannu yasaka yariƙo duka hannayenta kana harun ya ɓanɓare ƙafafuwanta daga jikin lubnah, sa'annan Shaheed yasamu damar ɗauketa...ai yana ɗauke ta lubnah tamiƙe aguje tashige bedroom ɗinta tareda banko ƙofar domin ina jib guwa ta jibgu ahannun ƴar cikinta, dudda cewar itama ta jibge jannat ɗin amma zance na gaskiya Allah yabawa jannat nasara akanta.