← Book details Sugar Daddy Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 43

Sashe 13

Sugar Daddy Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Assalmu alaikum
Ina kuke manyan mata Matan oga Matan Sunnah
Kuna Ina kumarmatso
Zanbaje basirata da allah yabani zan baje kolin hajata da SAKKWATAWAN shehu💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃 sharariyar Mai sayarda maganin MATAN Nan daice oum zarah sokoto
Gidan MAGANIN mata.🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳 Nakara dawomaku da kayan daa kayan gayran aurenki yar Uwata shifa magani gsky ne kuma Gyara ya zama wajebi indai kinsan inda kaimaki ciwo wllh🪴🪴🪴🪴🪴🪴🪴nazo maku da magani Matan ingantacce domin dawo da martabar ki ta ya' macce ina Uwata Ina KANWATA Ina anty na ✋✋✋✋✋💥💥💥💥💥💥💥 wannan Kiran banakome bane face Kiran alheri munada inganttatun kayan mata kare kukanki yar uwa💫💫💫💫💫💫💫💫💫gumbar mallaka💫💫
Gumba aya
Gumbar Mai kabbara
Matsi
TABAJE
Garin buja jagab
Dan jarida
Tsimin iya shege
Tsimi. Sanyi
Tsimin Mai kabbara
Tsimin rege kugu
Gumbar madara
Gumbar neima
Gumbar sabun budurci
Muna dafa kaza
MUnada dafa ZABO
Muna CICCIBI
Munadafa Yan SHALA
Muna tsoka tara
Hanjin budurwar tunjiya
Kifi mata da miji
💫💫💫💫💫💫💫💫💫 Maganin brest 7days
Maganin hips
Zuman kiba 3in1
Zuman nono
Zuman ridi
Zuman kwakwa
Zuman goron Tula.
💫💫🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟
Muna gyaran AMARYA da uwar gida
Akwai setn na MAIJEGO.
MUnada maganin sanyi
Yajin Maza

Maganin karfin Maza
Muna rubutun kasuwa
Rubutun mallaka
Hatsabibin zobe
TURAREN ALAJAB
Zuma Mai maul ijaba
🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥 Maganin sanyi hadin sabulun dilka shuumar humra.
💫💫💫💫💫💫💫a💫kayan kamshi turare. Wuta hatsabibi
Humra
Kwalalcce.dilka na AMARYA Maikyau
💥✨✨✨✨✨✨✨✨🌤️ Na SHIRYA tsaf domin dawo da martabar ki ta ya' macce Gyara shine mata idan Baki gyaran kanki toh wllh kisamu matsala💥💥💥💥💥💥💥💥💥kizo ga kayan daa an gwada andace sai San barka ake macce. Wacce ta isa ta kasaita
🔥🔥🔥🔥🔥🔥💥🔥🔥 Wannan shigar ta manyan mata ce kuna ina Amar matso Matan kirki kayan suna zowa ko wacce kasa insha allah delevery🛻🛻🛻🛻 ko wani gari Ina sokoto Ina aimawa ko Ina
08133702819
08160486862 Yan sari Ina mara ba daku💥💥💥✨✨✨✨✨✨✨✨✨oum zarah gidan gyaran aure mutane na sai kinzo zaki Sha mamaki angwada anta sambarka

Autar alheri ✍️
*SHUGER DADY*

🥳💋💋💓💋💋🥳
Beautiful and special love💔👄

Romantic love and....🤭😚🙈

Book 2

Page 27 & 28

"Wani irin waro ido shaheed yayi cikin mugun mamaki ruɗu kaɗuwa al'ajabi, yakebin mutanen dake wurin da kallo,,,to hafees ma hakan take awurinshi, domin gabaki ɗaya yawun bakinshi ƙafewa sukayi... Yusuf dayayi mutuwar zaune shine bayan yaɗan dawo Dede yake tambayar Imran shin abinda yaji Dede? Kafin Imran yabashi amsa habeeb yace "tab ɗijam Dede kuwa Yusuf wannan wacce irin kwaca malace baba mlm yahaɗa aure tsakanin Shead da jannat? Yarinyar yarinya dako kanta bata saniba, aigarama hafees Zainab cikakkiyar budurwa ce, to amma matansu fa? Yatambaya yana kallon Imran..haryanzu dai Imran besamu zarafin cewa komaiba. Se Muryar baba mlm sukaji abayansu yana faɗar "to adena tsegumin baba mln wannan karon ba aikinshi bane na dadyn ku ne.."Dady???? Suka haɗa baki wurin faɗa cikin kaɗuwa...shikam baba mlm gaba yayi abinshi cikin abokanan baki har kunne domin Dady betaɓa yimishi abinda yaji daɗin shiba irin na yau.

Abin mamaki kuwa ga Abban jannat agefe sewashe baki yakeyi yana karɓar taya murna daga wajan mutane,,,,hakama su Abba da Abbey Dady ƙarami, gabaki ɗaya iyayen nasu sunsakasu a shuck.....seda kowa yakusan watsawa daga masallacin ne Abba yakulada yaran nasufa basu fitoba, hakan yasa yakoma ciki tare da riƙo hannun shaheed domin yatadashi tsaye,,,aiko yazabura kamar wanda yaki tsoro ga dukkan alamu yalulu wata duniyar ne tunda yaji wannan zancen...hakan Abba yatadashi tsaye kana yariƙo hannun hafees ma dashi kan yakasa ɓuye damuwarsa...kallon su habeeb yayi kana yace "tokuma zaman me kukeyi? Ko tayasu jimaminne? Ajiyar zuciya habeeb yasauke zeyi magana kenan Abba yaɗaga Mishi hannu, hakan yasa doli yahaɗiye kalamanshi....ahakan Abba yafito riƙeda hannayensu yasakasu amotarshi, kana Yabawa ƙannen nasu umurnin tafiya da nasu motocin gida...ahakan akawatse daga taron sallar juma'a inda yakoma na ɗaurin aure.💃

Ghaisha nazaune a perlor jannat tasaka agaba se rigima take mata sabida yau da fitinar ta tatashi tun safe take zuba Abarta musamman da bataga uncle ɗin nataba gaya jiya har tayi bacci bebata abinda taceba wannan ne yaƙara assasa fitinar. Yusuf ne yashigo gidan kamar ze kurma ihu domin shidai Allah yagani beji daɗin wannan al'amarin ba dubada yarintar jannat kuma a aura mata mutun kamar yah Shead to idan ma tayi hankali tace bata sonshifa, kuma ai shima ba'ayimai adilciba duka yoshe akayimai auren kuma yanzu aƙara yimishi wani. "Uncle Yusuf please ina uncle shead naa? Jannat tatambayeshi domin kaɗan take jira tasaka musu kuka. Jiyowa yayi yana kallonta cikin jin tausayinta Aranshi yace "dakunan illar da akamiki bazaka zauna kina tambayar yah shead ba,,,kallonta kawai yakeyi Amma bece Komaiba har seda ghaisha taɗora ayar tambaya akan wannan kallon..baki tabuɗe zatsyi Mishi magana kenan Dady yashigo baki har kunne Imran na biyedashi abaya....ai tataso aguje domin taɗauka hadda shaheed tare suke setaga sukaɗai ne aiko raɗai ɓare baki tare da saka kuka tajuya zata koma bedroom ɗinsu....dasauri Dady yariƙo hannunta yana faɗar "haba amaryar shaheed se ina hakan ? Miyafaru kuma na kuka? Fidda cewar jannat acikin fitina take amma sefa saki murmushi fuska duk hawaye sabida Dady yakirata da amaryar uncle shead ɗinta.

"Bangane amayar babana ba Alhaji bakace adena zancennan ba karfa ta ɗauka gaskiya ne kasan halin ƙurciya ayanzuma rigimar neman shi ne takeyi kuma kazo kana faɗar wannan..."Humm Dady yasauke ajiyar kana yaki murmushi wanda yaƙara bayyanar da asalin farin cikinshi yace "to ai dagaske ne danta ɗauka gaskiya ne miye aciki, domin ayau dai tazama ta shaheed mallakinshi kuma mararshi ta Sunnah kamar yadda Zainab tazama matar hafees in sha Allah.."mee kace Alhaji ??? Ghaisha tafaɗa aruɗe. Shiko ɗaga mata kanshi yayi alamar tabbatarwa murmushi kwance akan fuskar shi. Kana yajanyo jannat suka zauna kan kujera....Zainab kuwa dataje fitowa daga bedroom ɗin ta jin abinda Dady nata ke faɗa ne yasata komawa babu shiri tana toshe bakinta da kuma keneman suɓuce mata.

Shidai Imran bece Komaiba illa ajiyewa Dady qur'anin dayayi a pert ɗinshi kana yafito yayi tafiyarshi...Yusuf ma bedroom ɗinshi yashige zuciyarshi duk atunkushe.... ghaisha kam zama tayi gwajab kusan Dady tana faɗar"dan Allah Alhaji idan wasa kakeyi to kadena wanne irin ka aura wa jannat babana shiɗin tsaran aurenta ne? Duka nawa jannat take kodan ganin ɗan girman jikinnan nata ne yasa kayanke wannan danyen hukuncin yarinyar da ko Kandy batayiba har yanzu, kuma duka yoshene kukayimishi aure Alhaji anya kunyiwa yaron nan Adilci kuwa? Tafaɗa idonta na cikowa da ƙwallah...ganin gabaki ɗaya da gaske hankalinta ya tashi ne yasa Dady kallon jannat yace "amaryar Shaheed maza je kiyi wanka kiyi kwalliya kafin angon naki yadawo kinjiko...Murmushi tayi kana tamiƙe kawai tanufi bedroom ɗinsu.

Seda yaga ta shige bedroom ɗin nasu tukkunna yajuya yadda ze fuskanci ghaisha da kyau yace "zarah kinutsu dan Allah zancen auren Shaheed da jannat gaskiya ne kuma nine dakaina nayanke wannan hukuncin bayan na nemi izinin mahaifinta, kisani inada dalili me ƙarfi dayasa nayi hakan kuma inda tabbacin ko keceni abinda zakiyi kenan, zancen Adilci dakikeyi kuwa tabbas nayiwa Shaheed Adilci kuma inada tabbacin zeyi alfahari da hakan abu ɗaya Nakeso dake anan shine kitayasu da addu'a domin kuwa ko jannat baza'asamu wata matsala daga wurintaba dubada yanayin shaƙuwar su idan ma akace za'arabasu shine ɓarna please naroƙeki Karki saka wannan abun aranki dan Allah, yaƙarasa zancen cikin sigar roƙo. Ajiyar zuciya ghaisha tasauke cikin jimami tace "to Alhaji Allah yasa hakan shine mafi alkhairi amma gaskiya bazan bari jannat ta tare gidan babana ba domin tayi ƙarama da ɗaukar namiji karyazo wata rana ya illatata kasan mata da miji se Allah ba kallon ƙanƙantar tata zeyiba, kuma kun sanarda mahaifiyarta? Domin itamafa tanada hakkin sosai akan wannan lamarin. "Karki damu inaga Shaheed baze cutarda itaba kuma murja banada haufi akanta domin bazata canjawa umurninmuba..."to Allah dudda hakan asanar mata gaskiya zefi, kuma nidai gaskiya ban amincewa tarewarta ba kawai kabarsu a yadda suke harta ƙara girma ai koda bata tareba kullun suna manne da juna ssbida hakan adai yi haƙuri har gaba Alhaji. "To shikenan badamuwa yadda kikece hakan za'ayi ai tunda kin amince, Aranshi kuma tace idan kika ganta da ciki ai doline kibashi matarshi, ahakandai suka cigaba da firar Allah sarki Ghaisha da kawaici ko kaɗan batayi mishi zancen misiyasa yayiwa Zainab aure ba batareda saninta ba, amma kasan ranta tana jimamin abin sedai bazata iya yin maganar bane tunda hukuncin mahaifinta ne ko ita data haifeta yana da iko akanta balle ƴarta.

Shi kuwa Abba kaitsaye gidanshi yanufa dasu, abban perlor shi yayi musu masauki seda yabasu ruwa sukasha kana ya zauna bayan yakira umma wato mahaifiyar adda murja. Cikin nutsuwa yace "babana miyasa naga tashin hankali kwance akan fuskar ka bayan jin auren da muka daurama da ƴarka? Tatambeshi cikin tuhuma. Shiru yayi kanshi aƙasa amma yakasa cewa komai.."dakaifa nake magana babana, yatsinkayo muryar Abba. Itakam umma tunda taji kallimar aure kuma da ƴarshi take tambayar kanta wacce ƴa kuma? Shiko uncle shead ƙasa yaƙara yi dakanshi kana yace "batashin hankali bane Abba bakomai araina. "A'a babana yanayinka yanuna akwai wani abunfa ko baka buƙatar jannat ne a matsayin mata, son dakake nuna mata iya na

Ƴane kawai mukayi kuskuren fahimtarka? "A'a wlh Abba ko kaɗan bakuyi kuskureba ba abinda zakuyi arayuwata yakasance kuskure kuma wlh inasan my jannah domin son danake mata akai matakin da zan iya riƙeta akowane irin matsayi, sedai Abba abin ya girgiza nine yadda aka ɗaura wannan auren ayanzu dudda cewar inada burin aurenta Abba bazan ɓoyema ba amma naga ayanzu tayi ƙarama sosai duka shekarunta 14 ne senakega kamar anyi sauri kuma Abba kuma kuduba abinda mutane zasu faɗa akai da auren wuri nayi Abba nahaifi jannah, yaƙarasa zancen yanayi ƙasa da kanshi..... murmushi Abba yayi kana yace "Alhmdllh babana tunda dai har zaka iya zama da jannat amatsayin mata to duka me wuyar tawuce domin shine babban abinda Nakeso nasani kuma zancen ƙanƙanta wannan ba hujja bace kuma sunna ce meƙarfi idan mutun ya auri ƙaramar yarinya domin kuwa da shekara 9 Annabi Muhammad Rasulullah Sallallahu alaihi Wasallama, ya auri Nana A'isha, kaga kuwa wannan zancen ba abin kamawa bane, mutane kuwa kabarsu suyita surutunsu baze rageku dakomai ba fatana anan shine Allah yasa wannan auren yakasance alkhairi ne....Ameen ya Allah, suka amsa atare, domin se yanzu duk sukaji zuciyarsu tayi sanyi, hadda hafees kuwa.
Chapter 13 · 0% Book details