Sashe 35
Sugar Daddy Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Lubnah kuwa tunda takoma gida tabuɗe wani sabon babin iskanci itada feenah bashh dakuna Dr bilal kullun idan tafita gida bata dawowa secikin dare dudda ranakun hutu ita bata dashi yanzu kuma kullun cikin ƙulla mugun nufi sukeyi akan jannat da shaheed, abbeyn dady ƙarami da innayi abin ya ishesu sunaso suyi magana akan zancen mutuwar aurenta da wannan iskanci data fito dashi amma sunkasa sam bazasu iya cewa komai ba,,,,,,daga gefen baba malam kuwa bemasan abinda kefaruwaba na mutuwar aurenta dan tun waƴanda akayi abin gabansu kowa yakasa bude bakinshi bale ayiwa wani zancen mutuwar auren.....adda murja ma da abban jannat basusan abinda yafaru agidan shaheed ba sudai atunanin su shaheed na zaune lafiya da matanshi kuma lubnah tariƙe jannat amana kamar yadda Rukayyar hafees tayiwa Zainab...yau kusan wata ukku kenan da tarewar Zainab wanda yayi dede da barin gidan shaheed da lubnah tayima.
Jannat tayi wani irin haske da ƙiba sosai kamar ba itaba kuma taƙara cika kamar wata babbar mace yar 22 yeas bazaka kalleba kace 15 take ayanzu, tayi kyau sosai komai nata yaƙara bayyana, yau tunsafe da shaheed yafita takoma pert ɗin ghaisha sunata sha'aninsu itada hamida dakuma Yusif dake biye musu yanzu se yamma liss tukunnah takoma pert ɗinta bayan tashiga pert ɗin anty Habiba taƙarɓo kunun aya datayi ƙarfe 5:45 pm tashiga pert ɗinta ta ajiye kunun ayarta akan dining ɗin babban parlor kana tahaura sama wayi wanka, bayan tafito tashafa turarukanta masu daɗi kana tasaka wata riga marar nauyi ko bra bata saka acikiba tafito domin yanzu batason kaya masu nauyi... parlor taɗauki wayarta kana takoma bedroom ɗin shaheed tazauna akan bed ɗinshi tareda danno contact ɗinshi ganin yajima bedawoba taji ko lafiya,,,setaji motsi acikin parlor sama, murmushi tayi tareda ajiye wayar tace uncle shead naa kama dawo kenan I miss you so much wlh, tana faɗar hakan tana matse filo ajikinta kamar uncle ɗin nata ne.
Shikuwa shaheed yanzu yadanno motarshi cikin gidan yadawo agajiye yashigo parlor ghaisha suka gaisa sama sama domin atunanin shi zega ƴar Lelen tashi acan, seda yaji ghaisha na faɗar yanzunnan kuwa jannat tafita kilama tana pert ɗin Habiba kokuma takoma ƙofarta naga kamar batajin daɗi ma. Ɗan waro kyawawan idanuwanshi yayi cikin mamaki yace Mike damunta? Yatambaya amma bejira amsar ghaisha ba kuma yafice daga pert ɗin yanufi nasu, tun a parlor ƙasa ya ajiye jakarshi kana ya haura yana faɗar "my jannah my sweet jannahh kina inane? Tafaɗa tareda tura ƙofar bedroom ɗinta, sedai me turuss yayi ganin wani saurayi zaune akan bed ɗinta yana faɗar "washh Allah wlh jannat kinada daɗi sosai gakayan alatu ohh gaskiya doline naƙara domin naji daɗi dakika nunamin nafi wancan tsohon mijin naki, yafaɗa yana shafa fuskarshi...wani irin waro ido shaheed cikin mugun tashin hankali ruɗani dakuma firgici yake kallo wannan matashin saurayin mekama da ƴan jaganiya..shima saurayin ɗagowa yayi sukayi ido huɗu da shaheed take antar cikin shi ta kaɗa dudda cewar daganganne yake wannan zantukan jin shigowar shaheed ɗin amma beyi tsammanin zeyimai kwarjini hakanba. Kallon kallo akeyi tsakaninsu kafin shaheed yafara takawa zuwa cikin bedroom ɗin cikin baƙar zuciya yadamƙi wuyan wannan guy ɗin muguwar shaƙa wadda tasakashi kakarin mutuwa cikin sakanni ƙalilan, kafin yayi wulgi dashi yaƙara kai mishi naushi seda yadaki gambun ƙofar bedroom ɗin yabuɗe, ai agalabaice yakwasa aguje kafin shaheed yaƙara damƙarshi yakai parlor ƙasa harya bishi kuma seya dawo domin yaga fuskarshi kuma ko a ina yaganshi ze iya ganeshi, cikin mugun fishi yadawo bedroom ɗin jannat tareda dukan ƙofar bathroom domin yaɗauka tana ciki sedai yaga wayam, dubawa ko ina yayi begantaba hakan yasa tanufi bedroom ɗinshi kuma sam beyi tunanin tana cikiba, amma zuciyarshi tafasa takeyi kamar zata fashe baƙin ciki da kunci, wai shi jannat zatayiwa wannan cin mutuncin, da wannan tunanin ya mirɗa Handel ɗin ƙofar bedroom ɗinshi yana budewa ita kuwa....!
Autar alheri ✍️
*SHUGER DADY*
🥳💋💋💓💋💋🥳
Beautiful and special love💔👄
Romantic love and....🤭😚🙈
Book 4
Page 67 & 68
"Ita kuwa tana fitowa, kallonta yatsayayi cikin wani irin mugun yanayi na tuhuma...ita kuwa ko ajikinta hasalima baki taturo gaba cikin yanayinta na shagwaɓa tace "uncle shead naa shine kadawo tunɗazu amma kashareni kaƙi kazo bayan kasan kainake tajira I miss you so much my uncle, taƙarasa zancen tareda shigewa jikinshi tarun gumeshi tsam kamar yadda tasaba....shikuwa shiri kawai yayi yana sauraren bugun zuciyoyinsu shudai tashi kamar zata fasa ƙirjinshi tafito sabida tashin hankali,,,yayinda ta jannat ke bugawa ahankali wanda kenunida cewar hankalinta kwance yake, babu wani alamar tsoro ko fargaba atare da ita,,,abinda yayi mugun bawa shaheed mamaki kenan yadda babu alamu tsoron ganinshi dataji bayan tasan akwai wani mutun cikin gidan babu komai atare da ita se tsananin kewarshi kamar yadda tafaɗa,,,,suna ahakan jannat taɗago cikin mamakin ganin bece mata komai ba kuma be ɗagata ba kamar yadda yasaba kuma be rungumeta back ba ga tsuciyarshi na bugawa dasauri da sauri, atake idonta suka cikoda ƙwallah cikin rawar murya tace "uncle shead naa bakada lafiya ne? Mike damunka? Ko uncle hafees yayima wani abun? Tajero mishi duka tambayoyin atare.
Ajiyar zuciya yasauke domin wani sanyi yaji yana ratsa shi acikin zuciyarshi sabida sam kamaninta basuyi kama da na marar gaskiya ba kuma ga ƙananun shekarunta baze yadda zata aikata hakan ba,,,,amma kuma sheɗan na raya masa to idan kuma ba itace takawoshi ba ya akayi yashigo har cikin bedroom ɗinta waye zekawoshi kuma y akayi yasanta haryasan sunanta? Sam dai zuciyarshi taƙasa gasgata abun kuma takasa ƙin yadda da ita,,,ajiyar zuciyar yaƙara saukewa karo na biyu kana yabuɗe bakin shi dayayi mishi nauyi cikin son ɓoye damuwarshi yace "kaina keciwo my jannah.
Ido tawaro cikin tashin hankali da nuna damuwarta tace "wayyoo Allah uncle shead naa sannu please muje nabaka magani idan bedena ba semuje asibiti kaji, tafaɗa tana janyo hannunshi memakon takoma bedroom ɗinshi data fito dashi seta nufi bedroom ɗinta kaitsaye babu wata fargaba balle wani ɗarr aranta....shidai shaheed da mamaki yake kallonta ganin ita ko ajikinta zuciyarshi na ƙara jadda da mishi sam batasan akwai mutun agidan ba datasani koba itace takawoshi ba zata shiga tashin hankali kuma bazata yadda takaishi ɗakin dayake cikiba komi ƙanƙantan shekarunta kuwa, begama tunaniba yaga tatura ƙofar tashiga, sekuma tabi ɗakin da kallo yadda aka hargitsa mata gado ga wurinda shaheed ya shaƙe wannan guy ɗin table ɗin dake tsakiyar wurin yajanye labule kuwa yafaɗo baƙaramin mamaki abin yabata ba amma tashin hankalin ciwon kan uncle shead ɗinta yahanata cewa komai drowar mirro ɗinta tabuɗe taɗauko maganin ciwon kai ta ɓalle biyu kana ta ɗauko mai ruwa tace "buɗe bakinka uncle shead naa, tafaɗa cikin kulawa...babu musu yabuɗe bakin tazuba mishi maganin yakora da ruwa, kana ya jingina kanshi jikin gini.
Ajiyar zuciya tasauke tana kallonshi cikin shauƙin sonshi, sekuma me wani irin hamamin ƙarti taji naƙoƙarin hanata nunfashi sabida wannan guy ɗin daya shigo mugun wari gumi yakeyi kamar irin sabuwar balaga suntaso daga wurin Ball ɗinnan,,,,kokawa tafarayi da numfashinta, amma ina wani irin amai ne yaturnuƙota lokaci ɗaya,,,ai aguje tanufi bathroom koƙarasawa batayiba tafara kelaya wani irin amai kamar zata amayarda ƴan cikinta...ido shaheed yazaro ganin yadda tanufi bathroom ɗin dakuna kakarin amanta dayaji, ai a 360 yafaɗa agigice yake tambayarta lafiya miyasameta? Amma babu bakin magana sabida aman yaci ƙarfinta,,,riƙeta yayi sosai ajikinshi harta gama tana mayarda numfashi kana yazuba mata ruwa tawanke bakinta tukunnah yaɗaukota suka fito, yanifi parlor da ita, seda ya ajiyeta kana yariƙo hannunta cikin tausayawa yace "Mike damunkine hakan? Yatambaya da kulawa. "Ɗan ƙaramin bakinta tatura gaba kana tace "nima bansaniba amma wlh dakin can wani wari yakeyi kamar irin warinda filin Ball keyi, tayi zancen kamar zatayi kuka....ido yazuba mata cikin ƙara jadda dawa zuciyarshi tabbas batasanda wancan guy ɗin domin wannan warin shima yajishi alokacinda yashiga ɗakin kuma bayan yazo wurinta tarun gumeshi sam beji makamancin hakanba sema ƙamshi sihirtacciyar humrarta dayaji yanzu kuma tana amai sabida kawai taji ɗakinta na wancan warin to tayaya zata haɗa jiki da wanda ke warin kenan? Yatambayi kanshi...bekaiga samo amsar tambayarshiba yaji tasaka mishi kuka tana faɗar "wai uncle shead naa inata magana seka zibamin ido kawai kana kallo na Allah ni bazan yadda ba kuma fa ji yadda ka lalata min ɗakina duka bed ɗina ka hargitsashi kajefomin labule ni banmasan wani irin turare ne kasamin a ɗakiba yake wannan wari ba daɗi kuma yanzu kashare ashe shine yasa daka dawo kaƙi zuwa wurina tunda kasan yanacan kanamin ɓarna Allah seka gyara ɓarnar dakamin kuna yayeka daga yau, taƙarasa zancen cikin salkata mecikeda taɓara irinta sangar tattun yara....ai shaheed besan lokacinda yasaki ɗan gutun murmushi ba kana yace "it's okay my jannah kiyi hakuri za'agyara yanzu I'm sorry barana saka hamida tagyara miki kinjiko. Kai kawai taɗaga mishi alamar to, shikuwa yariƙe yafice daga gidan domin yaturo hamida aranshi yana tunanin to waye ze aikata mishi hakan shida jannat ɗinshi? Yaturo musu gardi cikin gida domin yazargi matarshi? To wai yanzu inda zuciyarshi ta aminta da abinda yaganifa? Shikenan ya hukunta jannat ɗinshi akan abinda batada masaniya akai? Humm tabbas kuwa dabaze taɓa yafewa kanshi ba amma ko yanzu doline yazuba ido kuma yatsananta bincike dan yagano waye keson shiga rayuwar aurenshi. Da wannan tunanin harya ƙarasa pert ɗin ghaisha yace hamida taje tagyarawa jannat bedroom ɗinta kana yakoma warshi domin yayi wanka tunda yanzune dawowarshi daga aiki kuma yataɓa wannan guy ɗin kat jannat tace Shima taji warin ajikinshi tariƙa kallonshi da abin har koyoshe,,,anan parlor yasameta inda yabarta yashige warshi bedroom ɗinshi,,,,ita kuwa tana zamanta har hamida tagama gyara mata bedroom ɗin aka saka turarukan wuta masu sanyin daɗi kana hankalinta ya kwanta itakuwa hamida tayi tafiyarta.
Tun daga wannan ranar shaheed yasakawa kowanne motsin jannat ido school yahanata zuwa part ɗin ghaisha dakanshi yake rakata kafin yafita office, kuma yahanata dawowa nasu pert ɗin harse yadawo ya ɗauko abarshi sukoma, hakan take ɓata wuni itada hamida da anty Habiba idan tashigo suna karatunsu kuma anty Habiba naƙara sakasu ahanyar data dace game da zaman aure.
Gidan feenah