Sashe 32
Sugar Daddy Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Lubnah kuwa tunda suka fita tafaɗi ƙasa tana birgima da ihu kamar wata zararriya domin taga dai tabbas shaheed yakusanci jannat ne aikuwa idan hakane kuwa takaɗe,,,cikin tashin hankali tararami wayarta tare da shiga kiran feenah
Kusan bugu ukku tayiwa feenah bata ɗagaba hakan yasa tayi jifada wayar tare da miƙewa ahaukace tafigi makullin motarta tabar gidan tana tada motarta driver gwaggo Ubaidah nashigowa damamaki take kallon motar lubnah ɗin kafin tace "ikon Allah toke lubnah wannan tuƙin gaggancin idan kika illata rayuwarkifa, tayi maganar afili kamar lubnah ɗin najinta kana taƙarasa cikin gidan,,,,,koda tashiga bakowa se Yusuf kawai da Zainab dasukace mata Ghaisha da Dady basanan bata damudasanin inda sukajeba kawai tace zainab tazo sutafi gidanta, hakan Zainab tashirya suka fice itada gwaggo Ubaidah..
Goda su Ghaisha suka dawo Yusuf yasanar musu gwaggo Ubaidah taje da Zainab basuce Komaiba suka shiga sha'anin gabansu amma fa zuciyar Ghaisha fall mamakin wannan al'amarin nayaran nasu daga gefe ɗaya nazuciyarta kuma tana mamakin sakinda shaheed yayi lubnah amma takasa cewa komai, toba Ghaisha ba har iyayen nasu maza abin namaƙale aransu daga Dady, Abba, abbey Dady ƙarami dukkansu sunacikin zullumin wannan sakin amma anrasa wanda zece komai.......lubnah kam tana fita gidan feenah tawuce kaitsaye inda tasameta baje a perlor itada bashh suna sheƙe ayarsu,,,,,ahaukace lubnah tayi kansu tana kuka hakan yasa suka dakatar da abinda sukeyi suna sauraren abinda take faɗa hartakai ƙarshe, tsaki bashh yaja cikinjin haushi yace "wai wayace muku ana aiki dazantukan bokaye Ayanzu wannan tsohon abune domin yana tattare da haɗari kamar dai wannan ɗaya farudake Kinga dabakije wurinshiba duk hakan bazata faruba seda nace kubari zanyi maganinta amma kukaƙiji amma dudda ansamu matsala karki damu kibarmin komai a hannuna zanyi maganin abun soon karki wani ɗaga hankalinki, yafaɗa yana janyota jikinshi tare da haɗe bakinshi danata yana ɗora hannunta akan jelarshi sukaja numfashi atare,,,cikin lokacinda begazada shigowartaba suka lulu wata duniyar mecikeda jin daɗi dakuma saɓon Allah, sam tamantada tashin hankalin dake gabanta,,,, feenah kam gefe Takoma tana kallon yadda bashh ke tumurmusar ƙawar tata cikin nishaɗi. Humm wa'iyazubillah Allah yakaremu yakare dukkan Musulmi daga aikata aikin danasani.😥
Asibiti
Sosai sukasha bacci abinsu kafin suka tashi kamar ba abinda yasamesu, shaheed ne yamiƙe ɗauke da babynshi sukashiga bathroom wanka yayi musu sosai kana yahaɗa ruwan ɗimi yana gasa jannat setaɓara take zuba mishi,,,shikuwa yana biye mata kuma Aranshi yana mamakin ganin bejimata rauniba ko ɗaya dudda cewar bazuwan hankali yayi mataba se ɗan kunbura kawai da gabanta yayi, sunɓata tsawon lokaci aciki kafin yafito yamaida kayanshi itama yasaka mata wanda yacire mata kana danna wani abun dake gefen bed ɗin ɗakin, aiko ko minti ukku ba'ayiba Sega doctor yashigo da murmushi ɗauke akan fuskarshi yana musu sannu...shaheed ne kawai ya amsa kana yace idan badamuwa yanaso asallamesu sutafi gida. "To shikenan ƴallaɓai bawata damuwar aikomai dasauƙi in sha Allah, cewar likitan tare da ƙara dubasu daganan yabasu Sallama,,,,dakanshi yaɗaukota domin gani yakeyi baze iya bari tayi tafiya dakanta ba, hakan suka fito harabar asibitin inda suka haɗu da hafees dakuma habeeb aiko suna ganinshi ɗauke da jannat suka shiga tsokanarshi, wai anɗaukoshi komotsi yanzuko shine yaɗauko baby tunda yasan aikin dayayi,,,shidai bece Komaiba har suka shiga mota sukabar Asibitin.
Suna isa gida yaɗauke matarshi suka nufi pert ɗinsu, wanka suka karayi kana suka canja kaya bayan sunfito suka samu Ghaisha ta aiko musu abinci anan suka zauna sukaci abinsu sosai kana suka koma shiga bacci maƙale da juna......agefen lubnah kuwa seda suka gama masha'arsu sosai kana tashirya komawa gida tunda bashh yayi mata alƙawarin maganin jannat ranta fyasss taɗauki cer key ɗinta tafice daga gidan, tana zuwa gidan Shaheed tasamu wayarta aƙasa, se alokscin tatunada yada wayar tayi koda ta ɗauka setaga miss call ɗin abbey Dady ƙarami kusan 6 na Abba biyu Sena innayi 2 gakuma na hafees kusan 7, jikina rawa tafara kiran abbey Dady ƙarami domin duk tafi tsorata da kiran mahaifin nata..daga can ɓangaren abbey kuwa yana ganin kiranta yaɗaga cikin bada umurni yace duk inda take taɗauko kayanta tazo gida yanzu,,,jiki asanyaye lubnah taɗauki ɗan abinda ba'arasaba takoma barin gidan zuciyarta fall tunanin ƙaddai ita shaheed yasaka domin tabbas indai yakwanta da jannat to saki yakoma akanta kenan inkuwa hakane tabbas setayi ajalin jannat domin tarusa mata komai narayuwa,,,da wannan tunanin harta isa gidansu. Allah sarki lubnah airusa rayuwa kece kika rusa abarki karki manta ance idan zaka gina ramin mugunta to kaginashi gajere domin dawuya bakaine zaka rubta acikiba gashi kuwa shine yakasance dake, Allah ya kyauta.🤷 Kobayan ta isa gidan bawanda ya iyace mata komai daga innayi da Abbey yafaɗawa harshi abbey babu wanda ya iya tambayarta abinda yahaɗata da shaheed haryayi mata saki ukku kuma ba wanda ya iya zancen sakin acikinsu, hakan tawuce bedroom ɗinta kawai batareda itama ta tambayi ba'asiba domin tasan kwanan zancen.
Zainab kam tunda gwaggo Ubaidah taje da ita gidanta take ɗorata akan layi gyara takeyimata naban bamamaki tayi kyau harta gaji kamar kasaceta ka gudu acikin kwana biyu Zainab seda tarena kanta sabida wani irin feeling datakeji gaya se zuba takeyi duk akan ɗura da gwaggo Ubaidah kemata itakanta Ayanzu tasan tana buƙatar temakon mijinta amma ina babu hali domin dai bazata iya gaya mishi ba koda tana ganinshi balle yanzu da ganinshima yayi mata wahala sedai idan yakirata awaya kawai tasaka mishi kuka domin ko voice ɗinshi wani irin tada mata Hankali yakeyi,,,,tofa yau kwanan Zainab ukku agidan gwaggo Ubaidah kuma yau ne za'akaita gidan mijinta abisa umurnin Dady domin tuni Abba yasiya mata duk wani kayan ɗaki da ake buƙata, su umma da gwaggo Ubaidah ɗin hadda Habiba sunje anyiwa Zainab gyaran ɗaki nakece reni abin mamaki hadda Rukayya akayi aikin domin duk wani abu nazamani itada habiba suka gyarashi tayiwa su gwaggo Ubaidah abinci merai da lafiya ta tarbesu babu wani ɓacin rai balle damuwa akan fuskarta, Allah sarki baiwar Allah dudda tanajin kishin mijinta sosai amma hakan bazesa tatake sanintaba akan dokokin Allah tunda tasan yanzu ba ita kadai bace matarshi kuma tanason mijin nata yakasance adili acikinsu me kamanta musu Adilci tasan kuwa hakan bazata faruba dole seda haɗin kansu Allah yasa Zainab tabata goyon baya suzauna lafiya domin subawa mijinsu damar yin Adilci atsakaninsu, Ameen Ameen......duk wannan bidirin da ake yi nakawo Zainab hafees besaniba yanacan Company shida shaheed suna aikin gabansu.
Seda aka gama gyara komai a pert ɗin Zainab tukunnah su gwaggo Ubaidah suka tafi koda yamma da hafees yadawo sam Rukayya batayimai zancen kawo Zainab ba domin atunaninta yasani maybe bari yayi se ankawota tukkunna Yagaya mata, hakan yasa batace masa Komaiba tatarbeshi kamar yadda tasaba, yaci abinci sukayi sallar magarib da Isha'i daganan yaje pert ɗin innayi acan yake yarfira wani lokacin kafin yadawo cikin gidan nashi,,,,,suna zaune s perlor dukkansu Abbey Dady ƙarami innayi Dady ƙarami da yaran hafees ɗin su biyu suna kallo kuma suna fira, Sega Abba yashigo,, dukkansu cikin girmamawa suka miƙe suna gaidashi bayan angama gaisawa ya kalli hafees cikin sakin fuska da raha kayan nasu yace "yaron Abba to ga matarka can nakaima ɗakinka Allah yabada zama lafiya dakuma ziri'a tagari.... Murmushi duk wanda ke wurin yayi suna amsawa da Ameen,,,amma banda hafees daya saki baki da hanci yana kallon Abba cikin mamaki darashin fahimtar inda zancenshi yadosa...!
Autar alheri ✍️
*SHUGER DADY*
🥳💋💋💓💋💋🥳
Beautiful and special love💔👄
Romantic love and....🤭😚🙈
Book 4
Page 61 & 62
"Dariya Abba yayi ganin yadda hafees yayi cikin tsokana yace yadai yaron Abba kona koma da abuta ne? Se alokacin hafees yahaɗiye wani abun mesanyi a maƙoshinshi kana yayi ƙasa da kanshi yana murmushi yace "ngd sosai Abba Allah yasaka da alkhairi. Aiko duk suka saka dariya cikin barkwanci da yaran nasu suka amsa da Ameen....shikam Abba sallama yayi musu tare da juyawa zebar gidan cikin sauri hafees yamiƙe yabibayanshi azuwan zrmishi rakiyane, seda Abba yashiga motarshi kana hafees yanufi pert ɗinshi cikin sauri kamar zetashi sama, yana shiga yasamu Rukayya a perlor tana turaren wuta,,,tsayawa yayi yana kallonta, itama shi take kallo da murmushi ɗauke akan kyakkyawar fuskarta tace "yadai yayana? Naga kashigo abirkice? Ta tambaya da kulawa....ajiyar zuciya hafees yasauke kana yace "hubbi wai dagaske Abba yakawo zee baby gidannan? "Eh mana miyafarune? "Humm bakomai kawai nayi mamaki ne sam bansan yau za'akawota ba wlh. "Tofa nikam na ɗauka kasani yaya amma tunda bakasaniba yanzu mizaka shirya mata kasan dai ango baze kewa amarya ahakanba babu abokai babu kwalliya babu komai ahannu. "Humm kidai bari hubbi Ni wlh banmasan yazanyiba gaya yanzu dare yayi kuma nasan wancan ɗan renin hankalin bazuwa zeyiba wlh tunda ko anaki auren ƙin zuwa yayi balle na zee baby yanzu miye mafita? "Uhnm to yanzu dai aje anemo mata abinda za'ashiga dashi daganan indan kadawo kashirya semuje ayi siyen baki ko? Tafaɗa da far'arta...shima hafees ɗan murmushi yayi yana lakace mata hanci yace baya nasaka Dady ƙarami yasiyo mana wani abun Sena shirya kafin yadawo..eh to hakanma yafi Bara nazo natayaka.. okay hubbina, yafaɗawa adede lokacinda suka shiga bedroom ɗinshi kuma yana sakawa Dady ƙarami kira awaya, bayan ya ɗauka Yagaya mishi abinda zesiyo Mishi daganan yayanke wayar suka shiga bathroom shida Rukayya domin ta tayashi wanka
Rukayya dakanta tayiwa mijin nata wanka sosai tawankeshi tass atare suka fito maƙale da juna kana ta tayashi yashirya cikin shigar manyan kaya sababbi dal yafito sak angonshi kana tabishi da mayen turarenshi mesanyin daɗi gefe Takoma tana kallonshi taga inane beyiba, seda tagama karemai kallo kana tajinjina kanta cikin alamun yabawa tayi mai hakan 👌alamar komai normal daganan tariƙo hannunshi suka fito Perlor adede wannan lokacin kuma Dady ƙarami yadawo daga aiken da hafees ɗin yayi mishi, ledoji manya yabashi guda huɗu kana yajuya shikam yafice warshi,,,, Murmushi hafees alokacinda yaɗorawa Rukayya nata akan dining guda biyu kana suka wuce da biyu ɗakin Zainab da sallama ɗauke abakinsu.