Sashe 21
Sugar Daddy Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Assalmu alaikum
Ina kuke manyan mata Matan oga Matan Sunnah
Kuna Ina kumarmatso
Zanbaje basirata da allah yabani zan baje kolin hajata da SAKKWATAWAN shehu💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃 sharariyar Mai sayarda maganin MATAN Nan daice oum zarah sokoto
Gidan MAGANIN mata.🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳 Nakara dawomaku da kayan daa kayan gayran aurenki yar Uwata shifa magani gsky ne kuma Gyara ya zama wajebi indai kinsan inda kaimaki ciwo wllh🪴🪴🪴🪴🪴🪴🪴nazo maku da magani Matan ingantacce domin dawo da martabar ki ta ya' macce ina Uwata Ina KANWATA Ina anty na ✋✋✋✋✋💥💥💥💥💥💥💥 wannan Kiran banakome bane face Kiran alheri munada inganttatun kayan mata kare kukanki yar uwa💫💫💫💫💫💫💫💫💫gumbar mallaka💫💫
Gumba aya
Gumbar Mai kabbara
Matsi
TABAJE
Garin buja jagab
Dan jarida
Tsimin iya shege
Tsimi. Sanyi
Tsimin Mai kabbara
Tsimin rege kugu
Gumbar madara
Gumbar neima
Gumbar sabun budurci
Muna dafa kaza
MUnada dafa ZABO
Muna CICCIBI
Munadafa Yan SHALA
Muna tsoka tara
Hanjin budurwar tunjiya
Kifi mata da miji
💫💫💫💫💫💫💫💫💫 Maganin brest 7days
Maganin hips
Zuman kiba 3in1
Zuman nono
Zuman ridi
Zuman kwakwa
Zuman goron Tula.
💫💫🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟
Muna gyaran AMARYA da uwar gida
Akwai setn na MAIJEGO.
MUnada maganin sanyi
Yajin Maza
Maganin karfin Maza
Muna rubutun kasuwa
Rubutun mallaka
Hatsabibin zobe
TURAREN ALAJAB
Zuma Mai maul ijaba
🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥 Maganin sanyi hadin sabulun dilka shuumar humra.
💫💫💫💫💫💫💫a💫kayan kamshi turare. Wuta hatsabibi
Humra
Kwalalcce.dilka na AMARYA Maikyau
💥✨✨✨✨✨✨✨✨🌤️ Na SHIRYA tsaf domin dawo da martabar ki ta ya' macce Gyara shine mata idan Baki gyaran kanki toh wllh kisamu matsala💥💥💥💥💥💥💥💥💥kizo ga kayan daa an gwada andace sai San barka ake macce. Wacce ta isa ta kasaita
🔥🔥🔥🔥🔥🔥💥🔥🔥 Wannan shigar ta manyan mata ce kuna ina Amar matso Matan kirki kayan suna zowa ko wacce kasa insha allah delevery🛻🛻🛻🛻 ko wani gari Ina sokoto Ina aimawa ko Ina
08133702819
08160486862 Yan sari Ina mara ba daku💥💥💥✨✨✨✨✨✨✨✨✨oum zarah gidan gyaran aure mutane na sai kinzo zaki Sha mamaki angwada anta sambarka
Autar alheri ✍️
*SHUGER DADY*
🥳💋💋💓💋💋🥳
Beautiful and special love💔👄
Romantic love and....🤭😚🙈
Book 2
Page 39 & 40
"Bayan tafito daga pert d'in yayan nata, tasamu umman Adda murja zaune perlor Zama tayi kusanta tana bata labarin abinda yafaru dakuma hukuncin data yanke,,,,sosai hajiya turai tajinjina abin kafin tayi addu'ar fatan alkhairi agaresu, bayan sungama tsara abubuwan dasukeso suyi gwaggo ubaidah tayiwa umma sallama tatafi.
Shikuwa shaheed tunda yafita suna cikin mota shida habeeb tunanin hukuncin daze dauka akan kawai yakeyi,,dakyar habeeb yasamu yalallabashi suka tafi masallaci...bayan sundawone hafees yaja zainab suka shiga wani office dakenan kusan room d'in da jannat take, "my zainab please miyake damunki naga duk kinrame? Ko akan auren yayanki ne kike wannan ramar kankata? Kanta akasa tace "a'a yah hafees. "Okay to minene yake sakaki rama? Yayi tambayar yana janyota jikinshi tareda huramata iskar bakinshi akunne...dasauri ta kankameshi murya na rawa tace "wlh bakomai Yaya, tafada kamar zatayi kuka. "Dan gutun murmushi yayi kana yace "it's okay my zee baby please karkiyiwa yayanki kuka kinjiko, yafada Yana shafa bayanta alamar rarrashi.
Shiru tayi lamo ajikinshi bataƙara yin ko motsiba,,,ahankali yake shafa bayanta harzuwa kanta yana sauke ajiyar zuciya shidai kawai idan yaganta yakeji tamkar yarungumeta yau kuma gata kwance aƙirjinshi kuma amatsayin matarshi, aidoline yayiwa Allah godiya kuma ya godewa Dady,,, sunɗauki tsawon lokaci ahakan kafi tafara ƙoƙarin barin jikinshi,,,shikuwa be hanataba yakyaleta tajanye jikinta, kallonta yayi yana murmushi yaga kozata kalleshi amma setayi ƙasa dakanta kawai tafice, ahakan yabiyo bayanta suka fito.
Acan room ɗin da jannat take kuwa sosai anty habiba tayita bata bayanai kala kala tana ƙara hurawutar kishin lubnah azuciyar jannat,,,sun hakan har Dr yaƙara duba jannat ɗin kana yasallamesu, tareda rubuta magunguna dazata riƙa anfani dasu...anty habiba tahaɗa musu yan kayansu kana tariƙo hannun jannat suka fito, suna fitowa suka haɗu da Zainab zata shigo hakan suka kwasa suka fice, aharabar asibitin suka samu su Shaheed da habeeb hafees, cikin ɗokin ganin uncle ɗin nata tasaki hannun Anty habiba tare da sheƙowa kamar ba mara lafiyaba tana faɗar "uncle shead naaa tareda buɗe duka hannayenta alamar rungumarshi zatayi kodai ya ɗauketa...dasauri duk suka jiyo jin muryarta, ido suka waro atare ganin yadda take gudu gaya akwai tazara tsakaninsu, likitocin dake harabar wurin kuwa, cikin ɗaga murya suke faɗar "ke dakata kidena gudu Karki daɗi keda bakida lafiya kedenafa,,,amma ina sam itakam bata jinsu burinta kawai takaiga muradin ranta....ganin hakan yasa shima yawatso aguje domin ya tarbeta kar kamin tazo gareshi tafaɗi,,,,suna isa gajuna tayi wani irin tsalle taɗale jikinshi, aiko yasaka hannu biyu yaɗagata yana murmushi yana juyi da ita awurin, se ƙyallƙyala dariya takeyi tana kallonshi, shima ita yake kallo yana murmushi, cikin shauƙi da ƙaunata yayi juyi da ita kusan biyar kafin yasauketa suka rungume juna suna sauke numfashi kowanne fuskarshi ɗauke da farin ciki....gabaki ɗaya wanda ke wurin mutuwar tsaye sukayi suna kallonsu cikin birgewa da sha'awarsu, har likitocin baki suka saki suna kallonsu, habeeb kam numfashi ya furzar kana yace "tab ɗijam lallai Dady yayi abin kirki kuma wlh ya kyauta daya daurawa waƴannan aure sabida wlh Allah kaɗai ze iya rabasu bawai mutuba, dama hakan suke aibantaɓa ganinsu ba acikin irin wannan yanayinba..Humm kaikagani yanzu nikam fiyeda hakan nagani sedai muyi musu fatan alkhairi kawai domin soyayyar shead da jannat haɗin Allah ce bawai wani ɗan adam ba, hafees yafaɗa yana murmushi....su Zainab da habiba ma tsaye kawai sukayi suna kallon ikon Allah, kafin habiba tasauke ajiyar zuciya acikin ranta tace "ai wlh lubnah kinshiga ukku tunda yaya shaheed keyiwa jannat irin wannan so nikuwa Sena saka yalunka sonta Aranshi ta yadda baze ƙara kallonki amatsayin maceba. "Mikikace anty habiba? Cewar Zainab domin zancenta naƙarshe yaso yafito fili.. murmushi tasaki kana tace nakomai zee babynmu, muje gida kawai, ahakan suka nufi motar Zainab ɗin.
Sukuwa masoyan sun jima maƙale da juna kafin yaɗagota daga jikinshi yazuba mata ido kawai yana kallonta...aiko taturo baki gaba cikin taɓara tafaraja baya zata fara Mishi Disco. Dasauri yariƙo hannunta yana faɗar "affuwan my sweet jannahtaa zomuje tukunnah ayiwannan acan idan kika birkita uncle ɗinki anan ina zakama? Yafaɗa yana manna mata kiss agoshi. Lumshe kyawawan idanuwanta tayi kana tabuɗe baki cikin sweet voice ɗinta tace "kakama jannat ɗinka uncle shead naa domin tashiryawa karɓar uncle ɗinta ko acikin taron idi ne, tayi zancen harcikin zuciyarta...ido kawai yazuba mata cikin mamakin kalamanta yana ƙara jin sonta naratsa kowacce kafa yajikinshi. "Please my man Dan Allah kozo mutafi mana love ɗin ya isa hakan, hafees yafaɗa cikin tsokana.....murmushi yayi kawai kana ya ɗauko abarshi yanufosu, seda yabuɗe mota yasakata ciki yarufe kana yadubi hafees cikin nishaɗi da abinda ke taso mishi tun daga zuciya yace "har abada love ɗin Shaheed da jannat baze iya sa sedai idan basa numfashi, yafaɗa na ɗage girarshi ɗaya....aiko duk suka saka dariya kana kowanne yabuɗe motarshi yashiga sukabar Asibitin cikin nasarar samun lafiyar jannat, yayinda sukabar mutanen asibiti da kallon ƙurar wucewarsu tare da ɗimbin kewar soyayyar su me matuƙar birgewa da ban sha'awa.
Acan gida kuwa lubnah na ganin sunfita da jannat itama taɗauki makulli motarta tafice jikinta duk a bore taja motar tabar gidan domin tasan muddin Shaheed yadawo gidan to sebuzunta,,,,bata zarce ko inaba se asibitinsu tana zuwa tawuce office ɗin Dr bilal,,,cikin tashin hankali yazo yana tambayarta lafiya miyasameta? Amma da kyar ta iya buɗe baki tace jikina Dr ko ina ciwo yakemun..."magani ai my baby mijinkine yadakeki ko wani daban? Yatambeta alokacinda yakaita bathroom, itadai batace mishi Komaiba domin tasan abin kunya ne tace wannan jaririyar yarinya ce tayi mata wannan dukan,,,,,dr Bilal beƙara cewa Komaiba yahaɗa mata zuwan zafi tare da tayata tagasa jikinta tukkunna suka fito yabata magani tare da Allurai kana ta kwanta anan cikin office ɗinshi,,,,sedai abin mamaki dudda tace cikin ciyo amma seda Dr bilal yacire hakkin kulawarda yabata ajikinta yaturmusheta son ranshi yana mata sannu kafin yabiya buƙatar shi yaje yayi wanka shikam yafice daga asibitin gaba ɗaya, anan Baccin wahala ya ɗauketa,,,ba ita tatashi ba se da Yamma liss tana tashi tanufi gidanta,,,sedai har izuwa wannan lokacin jannat na asibiti bayan dawowarta bewuce da minti 10 ba suma suka dawo amma ba wanda yabi takwanta, hasali ma jannat pert ɗin Habibi Shaheed yakaita da zimmar anjima tashiga pert ɗin Ghaisha ita kaɗai kar Ghaisha tagano abun,,,shikuwa yafice warshi daga gidan domin yayi alƙawarin ba abinda zecewa lubnah tunda jannat ta ƙwatarwa kanta inci sedai zebata mamaki yadda batayi tunaniba akan ƴar renon shi data kira karuwa.... jannat kam bata koma pert ɗin Ghaisha ba sefa dare kuma koda tashiga Ghaisha batace mata Komaiba domin duk a tunaninta tana pert ɗin Habiba ne tunɗazu hakan suka shiga sha'aninsu itada hamida.
Washe gari dasafe gwaggo Ubaidah dakanta tazo gidan tasaka jannat agaba tatafi da ita gidanta,,,sam jannat batayi tunanin cewar zama zatayi agidan gwaggo Ubaidah ba seda taga dare yayi, aiko tature mata bazata zaunaba seda taga gwaggo Ubaidah zataci ubanta tukunnah tanutsu,,,dama gwaggo Ubaidah kayan mata takeyi dana gyaran amare, hakan yasa taɗauko ta dama, gyara sosai tashiga yiwa jannat naban mamaki tana koya mata wasu abubuwan na kissar manyan mata da yadda ake tattalin miji, aiko jannat tabaje basirarta tana ɗaukar darasi kala kala agun gwaggo Ubaidah tana haɗawa dana anty habiba duk acikin Brain ɗinta....agefen Shaheed kuwa tunda aka wuni begantaba aka kwana gabanshi yafara faɗuwa seda yazo yatambayi ina take, kana ghaisha tace ai gwaggo Ubaidah ta ɗaukarta,,,,, zuciyarshi tashiga tsinkewa domin atunaninshi sabida lubnah ne ta ɗauke ta, cikin tashin hankali yabar gidan ranshi duk babu daɗi.....tofa yanzu kusan kwanan jannat 6 gidan gwaggo Ubaidah tayi kyau harta gaji sanida tasha gyara, kallo ɗaya idan kayi mata sekaso ƙara kallonta, abu ɗaya ne kedamunta kewar uncle ɗinta wanda ke maƙale aranta....shima Shaheed kam anashi gefen yamafi jannat domin kallo ɗaya zaka mishi kasan cewar hankalinshi baya taredashi gabaki ɗaya damuwa tayi mishi yawa ssbida kewar jannat ɗinshi, yanzu kam yayankewa kanshi hukunci zuwa ɗauko jannat gobe Indai gwaggo Ubaidah bata maidataba to ko satotane zeyi....!