Sashe 8
Sarauniyar Kyau Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nayi maganar ina mai gaskata kaina da haka ne abin da na faÉ—a.
Ƙari sawa nayi sannan na kai hannu domin kawar da Boxer ɗin.
Wani irin zilo zuciyata tayi kamar zatayo waje tsaban mamaki da tashin hankali na ganin abin da na gani.
Wai fa da gaske Brazia na gani gefan Boxer É—in.
Cikin sauri naja baya tamkar wacce shock na wutar lantarki yaja.
Cikin tsananin juriya da dan ne abin da naji yana taso min a ƙahon zuciyata.
Nake takawa a hankali ƙafafuna suna son ƙari sawa dani cikin Bedroom.
Yayin da zuciyata shawara kawai take bani da na juya kawai.
Hannu nakai ba rufe baki jin kuka yana ƙoƙarin suɓuce min sakamakon ƙara ganin Pant na ma ta da nayi gabda zan shiga Bedroom ɗin.
Dishi dishi idanuna suka fara nunamin abubuwan dake gaba na, sakamakon hango sa da nayi kwance saman Bed daga shi sai short yana kwasar bacci.
Juyawa da idanuna da suka yi jajur lokaci guda nayi domin neman hanyar fita.
Cikin rashin sa'a idanun nawa suka sake kallon abin da zuciyata ba zata iya jure gani ba.
Cikin tsananin mamaki da tashin hankali nake ƙoƙarin furta sunan wacca na gani tsaye bakin bathroom da alama fitowarta ke nan daga ciki, kuma ga dukkan alamu wanka tayi, ganin yadda dogon gashin kanta da yake brown color yake ɗigar ruwa gata ɗaure da towel a chest...
"Erisha!!."
Na furta cikin rarrabe war murya, zuciyata tana barazanar fasowa waje.
Tashin hankalin da nake ciki yasa na kusa zubewa ƙasa ba tare da sanina ba, tabbas wannan Erisha ce a gaba na toh Menene haɗin ta Aasief.
Inna-lilahi-wa-inna-illahir-raji'un
Wannan wata kalar cin Amana Aasief ya yi min?.
Fisabilillah ya rasa wacce zai yi tarayya sai wannan arniyar kafirar Erisha.
Ta kasance University É—aya muke da ita, class É—aya course É—aya, Benchi É—aya.
Tun farkon ganina da Aasief da tayi hankalin ta ya tashi ta kasa sukuni wai a haukar son Aasief take.
Lokacin da labarin haka ya sameni sosai nayi ma ta warning akan ta fita harkar Saurayi na, idan kuma ba haka zatayi da ta sani.
Ashe kallo na matsayin shashasha kawai suke yi daga ita har shi, tunda gashi yanzu na gansu tare, cikin yanayin da zuciyata ba za ta iya jurewa ba.
Inna-lilahi-wa-inna-illahir-raji'un
Kawai furta wa ina mai mai yawa, wannan wata kalar mummunar ƙaddara ce?.
Cikin zafin nama na miƙe tsaye na ɗauki wayata da ta faɗi ƙasa, ba tare tunanin sake kallon Aasief dake kwance kamar gawa ba. Ko kuma ita Erisha ɗin.
Na nufa hanyar fita daga Bedroom ɗin ina sha re zafafan hawayen da suke wanke min fuskata. Wasu na ƙara biyo baya masu raɗaɗi fiye da garwashin wuta.🔥
"Nace bakiji ba, please idan kin fita ki rufe mana Room É—in ko."
Inna-lilahi-wa-inna-illahir-raji'un
Ji nayi gwara na mutu na huta zaifi min sauƙi bisa wannan mummunar rana da nake ciki.
Ban kulata ba, haka zalika ban juya na kalleta ba.
***
Tun daga wannan Ranar gaza jurewa nayi, gaba É—aya na shiga damuwa sosai na abin da ya faru, ya kasance bana iya zuwa University, bana É—aukar wayan da Aasief yake bugomin ba dare ba Rana.
Na rame na fita hayyacina bansan haka ciwon so yake ba, balle kuma ni da aka yaudara.
Tun daga wannan Ranar bamu sake haÉ—u wa da Aasief ba kuma ni ce bana basa damar haÉ—uwa da ni, toh idan ma mun haÉ—u menene zai ce min?.
Wasa wasa tsawon wata É—aya muna haka dashi zuwa, yanzu ina É—an zuwa school sai dai wallahi bana fahimtar komai sai dai kawai naje.
Ita kuwa Erisha ita ma tun daga wancan Ranar ban sake ganin ta ba koda a school ne kuwa.
Daga ƙarshe da Aasief ya dameni da kira karairaya SIM card ɗin nayi gaba ɗaya sannan nayi plushing ɗin sa a toilet.
***
Sama sama nake juyo hayaniya daga wajen gate, da alama mai gadi ne shi da wani.
Mutsike idanuna da bacci bai ishe su ba nayi ina miƙa. Ya ye curtains nayi domin ganin abin da yake faruwa.
Nan da nan zuciyata ta fusata damuwar da ta fara rabuwa da ni two days ta dawo sabuwa fil, duka sakamakon hangosa da nayi wurin gate ashe da shi ne gate man yake hayaniya.
Ban san lokaci ba kawai tsintar kaina nayi ina taku ƙafafuna ko takalma babu haka na ƙari sa wurin gate ɗin nan muka shiga kallon kallo tsakani na da shi tsawon mintuna, sannan ya katshe shirun ta hanyar buɗe baki da niyyar ya yi min magana, cikin tsananin sauri da tafarfasan zuciya na dakatar da shi idanuna a rufe nake faɗin
"Menene kazo kayimin?, ko kuwa kazo ka ƙara tayar min da ciwon da na samu ya fara warkewa ne.
Mayaudari maci Amana Aasief ka yaudareni bazan yafe maka da Abin da kayimin ba wallahi."
Maganganu kawai nake sakar masa babu adadi kuma ba tare dana tauna su ba.
Daga ƙarshe da ya tunzura iya tunzura nan shi ma ya fara aman zafafan kalamai a gare ni, waɗanda sai da suka saka na zubar da hawaye maganganu kawai yake sakarmin tamkar ba shi ne ya yimin laifi ba.
Cikin maganar sa ta ƙarshe da ya yi ne wacce ta daki zuciyata iya duka. Cewa wai ya yi.
"A haukar ki bansan abin da yake tsakanin ki da Leo bane ko mene, ko kuwa an faÉ—a miki banga pictures da kukayi tare da shi a mashaya bane?...."
Inna-lilahi-wa-inna-illahir-raji'un
Ta nan kuma ya ɓullo?......
Na tambaya zuciyata, yayin da jikina ya ɗauki rawa na ɓacin rai.
BuÉ—e idanuna da suka yi jajur fi ye da baya nayi, domin nima na gasa masa maganar da tafi wacca ya yi min.
Sai dai kash.....!!!!
Cikin rashin sa'a naga wai har ya bar wurin ya shiga Taxi.
Gaza jurewa nayi domin kuwa a lokacin yadda zuciyata take tafasa idan bawai na faɗa masa magana mai zafi fi ye da yadda ya faɗa min ba, ina ganin tarwatsewa zuciyata zatayi tsaban baƙin ciki da ƙiyayyar sa da nake ji lokacin yana taso min.
Haka ƙafafuwana ko takalma babu sannan a yadda jiki na yake sanye da Doguwar riga ta bacci kaina da hula.
A hakan nima cikin zafin rai na tare mai taxi nima na shiga, akan ya kaini can Estate ɗin ayi ta ta ƙare a yau ba gobe ba.......
*Abin Takaici*
Ashe ba Gidan ya tafi ba kai tsaye, domin ko da na ƙari sa ban ganshi ba, domin kuwa a kulle naga ƙofar tasa.
Kai koma yana nan, toh rufe ƙofar ya yi ta ciki.
Ba haka naso ba, sai dai bani da yadda zanyi, haka na juya nabar ƙofar Room nasa, sannan na shiga Elevator.
Saukowa ƙasa nayi ina shirin fitowa, dai dai lokacin wata kyakkyawar matashiyar budurwa ita kuma ta shigo cikin Elevator ɗin. Hannun rungume da jaririya.
Ƙoƙarin fita nayi ina sha re bisassun hawayen fuskata.
"Ah nace ba, please Madam a hawa na nawa Room na Aasief Mai Waje yake?."
Tambayar da Budurwar tayimin ke nan, wacce tasa na kasa koda motsi.
Cikin shiga tashin hankali sama da baya na juya ina kallon ta, sannan kuma ina ma ta tambayar da take cin zuciyata.
"Aasief Mai Waje kika ce, wata kalar alaƙa ce tsakanin ki da shi?."
Murmushin da ya bani mamaki tayi sannan ta bani amsa da faÉ—in.
"Ae Miji na ne shi, gama Jaririyar mu, Surprising nasa nakeso nayi, Shiyasa dana shigo ƙasar ban tuntuɓe sa ta waya ba."
Tayi maganar tana dariya kuma tana min nuni da jaririyar dake hannunta.
Inna-lilahi-wa-inna-illahir-raji'un
"Wai shin Wanene wannan Aasief ɗin, da mai yake taƙama ne haka?."
Na tambaya zuciya yayin da nayi saƙale ina kallon ta.
Cikin dauriya na kalleta cikin dan ne zuciyata na faÉ—a ma ta lambar Room nasa.
Inaji tana yimin godiya, sai dai ina..! Nayi nisa bata ita nake ba, tafiya kawai nake bansan inda zan je ba.
***
Allah Sarki ni Zaynerb Mai Kyau, na tsinci kaina cikin wani hali mara daÉ—i, Soyayya ta wahalar dani sama da tunanin mai tunani.
Na ƙara ramewa na fita hayyacina har takai ta kawo ko makarantar bana iya zuwa.
Halin da na shiga silar Soyayya bana fata wata Ƴa mace ta shiga kalarsa.😓
Tun daga wancan Ranar Rayuwata ni Zaynerb Mai Kyau ta tashi daga layin farin ciki, na koma bani da aiki sai tunane tunane, wanda hakan ya haifar min da babbar illa.
Tsawon Wata da watanni ina cikin wani mummunar hali sanadiyyar Soyayya, ta kai ta kawo ba bacci bana samun damar yi.
Daga ƙarshe dana haɗu da ƙawa wacce bata kirki ba, ta jefa ni cikin halin shaya shaye.
Takai ta kawo idan ban sha kwalbar barasa ba, bana iya taɓuka komai.
A shekarar farko da shiga University, shekarar farko na karatuna na tashi Carry Over.
Hankalina ya ƙara tashi sosai, naji na tsana ƙasar Amsterdam ɗin ma gaba ɗaya.
Daga ƙarshe ma tattara ya nawa ya nawa nayi na dawo nan Nijeriya na ci gaba da Rayuwata da Ahalina kuma na fara karatuna amma na canza course madadin ilimin halittar furanni, na koma karantar Shari'a.
Tun daga wancan Ranar ban sake haÉ—u wa Aasief Mai Waje ba, ko ma Erisha dasu Leo gaba É—aya cikin su babu wanda na sake haÉ—u wa da shi.
Kuma hakan ya yimin daidai domin ko idan na haɗu dasu ban san menene abin da zai biya baya ba.🔥
Na dawo Nijeriya amma halayyar Shaye Shaye taƙi rabuwa dani, haka ma soyayyar Aasief Mai Waje, ban san dalili ba kuma.
*This Is My Badly Sadness Love Story*
*Zaynerb Mai Kyau*
*End Zaynerb & Aasief Babu ƙara Soyayya Har Abada*👎👎👎
_____
"Me yasa kika tsaya ne, ki ci gaba mana, Dan Allah Anty Lailah ci gaba da karantawa, so kawai nake naji ya ya Anty Zaynerb suka ƙare wa da shi."
Deejarh ce take wannan maganar cikin kuka hawaye shaɓe shaɓe.
Cike da tsantsan tausayin Zaynerb Lailah ta a je Jotter É—in a gefe, ita ma cikin sha re kwalla take bawa Deejarh amsa da faÉ—in
"Menene zan ci gaba Deejarh?. Ai iyakar labarin ke nan, Allah Sarki Anty Zaynerb yanzu duk ta iya jure duk wannan, wayyo rayuwa."