Sashe 10
Sarauniyar Kyau Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cike da tsantsan Mamaki take kallon ƙanin nata, jin abin da yake faɗa, gani take kamar baya hayyacinsa, idan ba haka ba, mutumin da yazo da niyyar ya yi ma ta one week, ko two days basu yi ba, shi ne zai ce zasu koma.
"Aasief wai menene abin da kake nufi ne, da kake maganar Neelarh ta fito ku tafi, kodai ka manta one week zakuyi min?. Sannan nayi maka tambaya akan Budurwar É—azu baka bani amsa ba, menene abin da kake nufi?."
Tayi masa tambayar tana shimfiÉ—e Jaririyar ta mai watanni huÉ—u a duniya, saman sofa, zama tayi tana jiran amsar da zai bata.
"Sister Raadwa na roƙe ki, da kibar yimin tambaya akan abin da ya shafe ta, sannan yau kuma yanzu nake da buƙatar mu koma Abuja da Mata ta, dan bazan ƙara kwana a nan State ɗin ba...."
Katse sa tayi ta Hanyar faÉ—in.
"Aasief ke nan a tunanin ka ban fahimci komai ba ne, ae fahimtar komai ne yasa nace ba zaka koma Abuja da Matar ka Neelarh a yau ba, har saika faÉ—a min Wacece waccan Budurwar da kukayi cacan baki da ita É—azu, gaskiya ka bani kunya, ace kamar ka, kake biyewa mace a tsakiyar titi...."
"Ya isa Raadwa ki dakata haka, tun da so kike kisan Wacece ita, toh ita ce ZAYNERB..."
Ya bata amsar yana kawar da kansa gefe domin zuciyar sa ba za ta iya jurewa ba sam.
Wani irin bugu zuciyar Neelarh da ƙari sowarta wurin ke nan taji abin da Aasief ya faɗa na ƙarshe tayi na hankali.
"Inna-lilahi-wa-inna-illahir-raji'un."
Kawai take iya furta wa daga farko har ƙarshe.
Shikenan É—an farin ciki da take tunanin zata samu tare da shi ba zai yiwu ba, shikenan Zaynerb ta dawo Rayuwarsa, zata tarwatsa musu farin ciki.
Da kyar take iya tafiya haka ta ƙari sa palon, ta tsaya daga gefe tsumu da ita tana jiran abin da zai biyo baya.
*Zaynerb*
Tsaban buguwar da kanta ya yi, sakamakon burki da Driver yaja a tsakiyar Dajin, yasa ta kasa buÉ—e idanunta da suka ma ta nauyi yadda ya kamata.
Ƙarar harba harben bindigun da suka ji ta ko'ina na dajin ya ɗauka ne, yasa tayi saurin toshe kunnen ta tana rumtse idanu cikin tsananin tashin hankali.
Ƙari sowa wurin motar nasu wani ƙaton jibgegen Gardin Basamuden Mutumin ya yi.
Hannu ya kai ya fasa gilashin motar, sannan ya buÉ—e motar ya finciko Zaynerb da idanunta suke lumshewa a hankali tana gani dishi dishi. Da hannu É—aya ya fito da ita daga cikin motar.
Watsar da ita ya yi daga gefan wurin da suka tara Ƴan Mata daban kamar wata kayan wanki haka ya watsar da Zaynerb.
Tsaban azaba yasa ko motsi kasayi Zaynerb tayi. Yayin da shi kuwa Driver gefan maza aka watsar da shi. Shi ma bayan anyo waje da shi daga motar.
Can gefen da suka tara motocin mutanen da suka yi Kidnapping cikin Dajin, wannan Gabjejan mutumin da ya É—auki Zaynerb, yaje ya aje motar su Zaynerb.
Sannan ya dawo kusa da Æ´an uwansa kidnapper's É—in maza da mata wurin su Ashirin cike da dajin hannayen ko wannen su É—auke da gaggan makamai masu haÉ—arin gaske.
*Zaynerb*
Tamkar a mafarki haka take Ganin al'amarin da yake kan faruwa dasu a halin yanzu, wai fa da gaske kidnapper's ne suka yi Kidnapping na ta.
"Inna-lilahi-wa-inna-illahir-raji'un."
Ta furta laɓɓanta na rawa, tana bin ƙaton dajin da kallo, da kuma waɗannan gaggan Kidnapper's. Akan tulin mutanen da suka yi Kidnapping idanunta suka sauka.
Mutane ne kala kala maza da mata yara da manya. Masu kuÉ—i da talakawa, É—alibai da ma'aikata.
Wurin da suka saka ƴan mata daban wurin maza daban haka ma wurin ƙana nan yara daban.
"Na shiga ukuna ni Zaynerb, wannan wacce kalar ƙaddara ce ta kawoni hannun waɗannan mutanen?....."
Zaynerb tayima kanta tambayar hannu a ka cikin tsananin tashin hankali, gani take kamar mafarki take yi bawai da gaske Kidnapping nata akayi ba.
Baya Baya motar da ta shigo dajin tayi kamar zata koma inda ta fito.
Cikin sauri da an karewa gaba É—aya kidnapper's É—in suka sassaita manyan bindigun su ga motar da shirin su harbe koma uban waye a ciki, muddun ya nema yi musu taurin kai.
Ƙari sawa wurin motar, wannan Gabjejan mutumin baƙin ƙirin da shi ya yi, sannan ya saka baƙin hannun sa ya buɗe motar.
Da alama halinsa ne finciko mutum daga cikin mota.
Dan kuwa duka ƙarfin sa ya saka wajen finciko mutumin dake cikin motar.
Sai dai da alama wanda yake motar shima mugun É—an taurin kai ne.
Duba da yadda Baƙin mutumin ya dage wajen ƙoƙarin finciko shi, yayin da shi kuma na cikin motar yaƙi basa damar hakan.
"Inna-lilahi-wa-inna-illahir-raji'un. Aasief ne wallahi shi ne, na shiga ukuna ni Zaynerb inna-lilahi-wa-inna-illahir-raji'un."
Zaynerb tayi wannan maganar cikin tsananin tashin hankali na ganin mutumin da wannan ƙaton Arnen ya sama damar fitowa waje da shi ba kowa bane fa ce Aasief.
"An kara! An kara!! kwalawa sun sama labari, kai GADDAFI ya kamata muyi gaggawar barin wurin nan kafin su ƙari so, su tarar damu fa."
Ɗaya daga cikin kidnapper's ɗin ne ya yi wannan maganar ga Ƴan uwan nasa kidnapper's a lokacin da ya mayar da wayar da aka sanar da shi abin da ke faruwa ta cikin ta cikin aljihun rigar jikin sa da take ta tare alburushi.
"Wannan munafukin ne ya faÉ—a musu shakka babu, domin kuwa ga waya nan a aljihun sa."
Baƙin mutumin da aka kira da GADDAFI ya faɗa hakan a daidai lokacin da yake sakarwa Aasief ɗin Alburushi a tsakiyar ƙafafuwan sa.
Wani irin ihun neman taimako Neelarh da take tare da Aasief É—in ta saki tana mai kiran sunan sa cikin tsananin tashin hankali.
Zaynerb kuwa kusan susu cewa za'a iya cewa tayi na ganin yadda jini yake tsata ta daga ƙafafuwan Aasief da ya zube ƙasa cikin tsananin Azaba.....
Mgnr Payment duk wacce tasan bata biya 300 na littafinan ba, kuma ta karanta gaskiya ina ga ban yafe ba, fisabilillah 300 ne fa kacal. 👌👊
*Idan kina shirye da biyan ɗari uku (300) kisha karatu cikin kwanciyar hankali, to ki biya ta wannan details ɗin.* 👇👇
*The Phone Number*
*08081129487*
*The Acct Number*
*8081129487*
*The Bank Name*
*Palmpay Bank*
*The Acct Name*
*Khadeejarth Sabi'u Yahyah*
_____
*🔥 SARAUNIYAR KYAU 🔥*
_-_👑ƚαƙυɳ ƚʂαƙιყα👑_-_
ɯ&Ê‚_-_📖🖋ï¸ðŸ“²
💓 The Nainarh Kd 💓
_-_Ò½Ï.11_15
*ðŸ’ÆšÔ‹Ò½ Ò½xƚɾασԃιɳαɾყ ʅσʋҽ αɳԃ ɾσɱαɳƈҽ ιɳ Ⴆιƚɯҽҽɳ ȥαყɳҽɾႦ $ ααʂιҽÏðŸ’*
*Lailah Mai Kyau*
A hankali take bubbuga yatsarta akan cup of coffee dake tsakiya saman teburin da suke zaune.
Kyawawan idanunta suna saman kyakkyawar fuskar sa mai cike da haiba, tana ƙare masa kallo zuciyar ta na bugawa kaɗan kaɗan.
Tun bayan kammala yadda ya kamata su ɓullo wa al'amarin Zaynerb da Aasief da suka yi, ita da Afeefah suka shirya kai tsaye suka wuce Hospital domin ganin matar da Afeefah ta taimakawa ta haihu a Restaurant.
Koda suka je anan ne suka haÉ—u da Sabbir, ashe wai matar da Afeefah ta taimakawa É—in, matar Yayar shi Sabbir É—in ne.
A lokacin sosai Sabbir da Lailah suka sha fira abin su, dama kuma suna É—an yin waya jefi jefi da shi.
Washe gari yau ke nan, sune rakiyar Afeefah izuwa wurin tantancewa na Miss Nigeria da za'ayi anan Abuja, kiran Sabbir ya shigo wayar ta, koda ta ɗauka cike da zumuɗi sai yace ma ta, su haɗu a Restaurant ya bata Address sannan ya ƙara da faɗin haɗuwar tasu tana da muhimmanci domin akwai wata magana da yakeso ya yi ma ta.
Ba tare da ɓata lokaci ba, cikin gaggawa da zumuɗi ta shirya, sannan ta taho Address na Restaurant da ya yi ma ta kwatance.
Tsawon mintuna da zaman su a wurin, amma bai ce da ita komai ba. Ita ma haka ba tace da shi ƙala ba.
Ƙarar da wayar ta tayi ne, yasa suka dawo hayyacinsu daga Duniyar tunani da kowannen su ya lula.
Murmushi tayi bayan tayi picking call É—in, ganin Afeefah ce ta kira ta.
"Hello Miss Nigeria To be, toh ya ake ciki ne, ya ya tantancewar ta kasance ne, Allah yasa dai munyi Nasara?."
Lailah tayi maganar cikin son jin yadda tantancewar ta kasance.
*The Queen Afeefah*💓
Murmushi tayi mai kyau, tana zama cikin haÉ—aÉ—É—iyar motar ta sannan ta bawa Lailah amsa da faÉ—in
"Tantancewa ta tafi yadda ya kamata, domin na shiga cikin jerin Ƴan Mata goma sha Takwas da zasu shiga Gasar Miss Nigeria da za'a Gudanar a Lagos nan da ƴan kwanaki."
"Kai Masha Allah, gaskiya naji daÉ—i sosai sosai, ki ce daga Miss Nigeria sai Miss World idan Mai duka ya nufa."
Lailah tayi maganar cike da jindaÉ—i tana Dariya.
Dariyar ita ma Afeefah ta yi a ɓangaren ta, sha re maganar Lailah ta yi tana faɗin.
"Yanzu haka ma wata ƴar ƙwarya kwaryar Party da wannan Jiddarh take ko, wannan dai Queen Of Beauty ta Kano tohm ita ce ta shirya mana Party yanzu haka ma wurin na nufa kai tsaye."
"Iyye kaga manya harda wata ƴar ƙwarya kwaryar Party za'ayi, tohm Allah ya tsare hanya yasa ku kammala lafiya ki dawo gida Muma muyi namu acan, dan nasan zuwa yanzu ya isa ace Jirgin su Aunty Zaynerb ya sauka anan Abuja tunda da wuri ta ce miki zata taho jiya da kukayi waya ko?."
"Eh haka ne, ta ce da wuri zata taho."
Afeefah ta bawa Lailah amsa cikin Murmushi.
"Okay Tohm Allah ya sauke su lafiya, ke kuma Miss Nigeria To be, asha shagali lafiya, tunda babu gayya ta."
Dariya kawai Afeefah tayi bata ce komai ba, sannan suka yi sallama.
"Uhum Mister Sabbir Mai Naira, ka wani zubamin idanu ina waya, sai kace baka taɓa ganina ba."
Lailah tayi ma Sabbir Maganar tana mayar da wayar nata cikin haÉ—aÉ—É—iyar jakar ta.
"Uhum Miss Lailah Mai Kyau ba dole na zuba Miki idanu ba, wannan kyau haka kamar wata SARAUNIYAR KYAU gaskiya kin haÉ—u sosai."
Sabbir ya bata amsa cikin zabga Murmushi idanun sa akan ta.
"Okay Nagode sosai, sai dai inaga muyi maganar da ta haÉ—a mu anan, kace Kanada maganar da zaka faÉ—a min mai muhimmanci, saboda haka Go ahead ina sauraren ka."