Sashe 11
Sarauniyar Kyau Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Lailah tayi maganar tana gyara zamanta idanunta akan sa, kamar yadda nasa suke akan ta.
Shiru Sabbir ya yi da alama yana tauna maganar da zai faÉ—a ma ta ne, bayan Æ´an sakanni yaja ajiyar zuciya still idanun sa akan ta sannan yace.
"Ina son ki, Lailah da gaske ina ƙaunar ki, please zaki Aure ni?."
Tamkar saukar aradu haka Lailah taji maganar da Sabbir yake faÉ—a ma ta cikin tsakiyar kanta.
Ware idanunta tayi tarr, tana masa wani irin kallo mara fassara.
"Sabbir I You Mad?. So fa kace, wai kuma da gaske Ni ce kake so?, Lallai baka da aiki."
Lailah tayi maganar ranta a mugun ɓace tana miƙe wa tsaye zata bar Restaurant ɗin.
"Yes Lailah I'm Mad akan ki, tabbas na zare akan ki."
"Sabbir wallahi bani da lokacin ka fa."
Lailah ta basa amsa tana ƙoƙarin barin wurin zuciyar ta na bugawa da sauri sauri.
"Ki dakata Lailah da gaske nake Auren ki nakeson yi, wai duk menene hakan, bakya so na ko mene?."
Dakata wa tayi da tafiyar da take yi sannan ta juyo tana kallon sa da idanunta da suka yi jajur take basa amsa da faÉ—in
"Yes Sabbir bana sonka, kuma ban taɓa son ka ba, kawai dai a matsayin aboki na ɗauke ka, bawai saurayi ba, please ka rabu dani, bani da niyyar sonka balle kuma Auren ka, wallahi tallahi kaji ma na rantse maka?."
Da gama faÉ—in hakan ta saka kai ta fice daga Restaurant É—in, bata damu da irin kallon kinyi rashin mijin Aure da Æ´an matan Restaurant ke bin ta dashi ba.
Tamkar wani sakarai ko nace zararre haka Sabbir ya koma ya zauna daɓas saman kujerar ya yi zaman ƴan bori.
This is the first time da wata Æ´a mace ta kalla tsaban idanun sa ta furta bata son sa balle kuma tunanin Auren sa.
Saboda haka sosai maganar da Lailah ta buga masa ta bugi zuciyar sa.
Ya kasa koda kwakwkwaran motsi a wurin.
"Bata sona kuma bata da da niyyar sona."
Haka Kawai Sabbir yake faɗa tana maimaita wa a fili zuciyar sa na tuƙuƙi.
Inna-lilahi-wa-inna-illahir-raji'un
Shi kuwa yake furta wa cikin tashin hankali, ya ya zayyi da Dakon sonta da ya ɗauko babu gammo.😣
*The Queen Afeefah*💓
Sosai suka sha Shagalin da Jiddarh Komai Naga, ta shirya musu isu isu Ƴan Mata da aka tantance domin shiga Gasar Miss Nigeria.
Sun ƙayatu iya ƙayatuwa da shagali, sun yi lafiya sun watse lafiya ko wacce ta koma state nata harda Jiddarh, dama Afeefah ita ce kaɗai ƴar Abuja, sai dai sauran suma akwai Waɗanda suke zaune a Abujan.
Karon da taji tayi da mutum ne, yasa ta É—ago kyawawan idanun ta domin ganin ko wanene?.
A dai dai lokacin shima kuma ya É—ago nasa Blue eye É—in ya zuba ma ta.
"Lah ashe ma kaine, na ganeka fa, ba kaine mutumin da na haɗu da kai a Shopping Mall ba, har muka yi magana akan inaso ka bani perfect perfume, kaƙi ka bani, kuma kaine wanda na gani lokacin da muke video call da Haleesat a gidan Sunainah, ko duk ba kai bane faɗa min?."
Afeefah tayi maganar ne tamkar wacce ta yi tatul da barasa, zama tayi saman kujera dake wurin idanunta da suke lumshewa akan sa.
Da hannu ya yi ma Bodyguard na sa alama da karya ƙari so wurin, dan ya lura niyyar ƙari sowa wurin yake da shi.
Haka kawai yaji yana marmarin magana da ita, ba tare da dalili ba, don kuwa ji ya yi tamkar ya taɓa jin kalar muryarta a wani wuri bayan haɗuwar da suka taɓa yi a shopping Mall.
"I You in drink?."
Ya yi ma ta tambayar da take bakinsa bayan ya zauna a kujerar dake fuskantar wacca take kai.
Zare fararen idanunta tayi cikin sauri tana ware su akan sa jin abin da yace da ita.
Kamar wata ƙaramar Yarinya haka Afeefah ta koma cikin taɓe baki da shagwaɓa kamar mai shirin kuka take faɗin.
"Wayyo Daddyna, ga wani yana kiran Shalelen ka da ƴar basara, kazo ka taimake ni..."😆
Tayi maganar kamar dai bata hayyacinta tana zaro wayarta daga Aljihun tsadadiyar jakar ta sannan ta lalubo lambar Daddyn wai da gaske kiran sa zatayi ta faɗa masa abin da aka ma ta.🤓
Sai dai rashin sa'a domin wayar a kashe take.
Dariyar gefan fuska wacca bayyi shirin fitowarta bane ta kufce masa.
"Kaga kayimin laifi huɗu ke nan ko?. Na farko ka hanani perfect perfume. Na biyu idanunka sun kusa sakawa nayi Accident. Na uku ka kira ni Ƴar barasa. Na huɗu kana yimin dariya saboda na kira Daddy wayar sa a kashe. Saboda haka saina kira maka Saurayina yanzu yazo ya ramamin...."
(_-_Mun bani🥺 Anya kuwa Afeefah qalau take kuwa 🤔_-_)
Idanunta suna lumshewa kamar mai jin bacci, a hakan Dan bala'i take lalubo lambobi cikin tsadadiyar wayar hannun ta, gajiya tayi batasan wata lamba zata kira ba, yasa ba tare da tunanin komai ba, ta danna kira da lambar da hannun ta ya kai kai.
"Kasan menene kuwa, Saurayina yana sona sosai kuma fa sunan sa 'Rishi' sannan..."
Gajiya da surutun ta da ya yi ne yasa shi tambayarta ta hanyar faÉ—in
"Do you know who really i am?."
Kallon sa tayi tana lumshe ido, ita ma ta mayar masa da kalar tambayar da ya yi ma ta da cewa
"Kasan ni Wacece kuwa?."
Shiru tayi sakamakon ƙari sowa wurin da wani daga cikin securities nasa ya yi.
Miƙa masa waya Baturen security ya yi cike da girmamawa sannan ya juya ya bar wurin.
"Okay pick up."
Ya faÉ—a a gajarce idanun sa akan Afeefah.
Murmushi ta saki ganin an yi picking call da take yi, kara wayar tayi a kunne tana faÉ—in
"Hello Rishi Dear kana inaaaa..."
Tsitt Afeefah tayi tana zazzare fararen idanunta sakamakon jin muryarta da tayi raÉ—au tana fitowa daga cikin wannan tsadadiyar waya ta gaske dake hannun sa.
"Lah wai kaine mutttt..."
Shiru tayi tana kuma zare ido dan batasan abin faÉ—a ba.
"Wai kina nufin kice kece Yarinyar da take takuramin da kira muddun na shigo ƙasar nan, Ke nan kece 'RISHITA'?."
*TASHIN HANKALI*😳
Rasa abin yi ne yasa Afeefah ta miƙe tsaye sannan ta ciro Takalma masu tsini dake ƙafafunta, ta gyara jakar hannunta, sannan ta kallesa tamkar wata ƙaramar Yarinya tayi masa Grin (Gwalo) kana ta ruga a guje ta ƙari sa wurin motar ta da sauri sauri gaban ta buga wa take faɗi ga Mosses Driver.
"Mosses yi sauri ka ja motar nan mu bar wurin nan tun kafin wancan mutumin mai shuÉ—ayen idanu ya kamani."
Tayi maganar tana jefa jakar ta cikin motar sannan ita ma ta shiga ciki, shi kuma Driver Mosses ya ja motar da gudu duk ya tsorata, ya bar Park ɗin da ita.🤣😂😘
*Three Hours To Go*
Wuntsilowar da tayi daga saman Royal Bed nata ne tare da azabar da ya ziyarci dukkan ilahirin sassan jikin ta, yasa ta saki wani marayan ihu tana gungure a tsakiyar Room É—in jikin ta nan naÉ—e da Blanket gaba É—aya gashin kanta ya barbaje ya rufe ma ta fuska.
A hankali take buÉ—e fararen idanunta da alama Bacci bai ishe ta ba.
Miƙa tayi tana jan wata doguwar hamma, kama sumar kanta da ya rufe ma ta fuska tayi sannan ta ɗaure a tsakiyar kanta.
Hannu takai tana laluben ta wurin da zata jiyo wayar ta, jin babu alamar wayar ne yasa ta miƙe tsaye magagin baccin da tayi bai gana sakin ta ba.
Bathroom ta shiga ta wanke fuskarta sannan ta fito kai tsaye Palo ta fita dan tanada tabbacin Deejarh ce ta É—auka ma ta wayarta ba kowa ba.
"Deejarh! Deejarh!! Wai kina ina ne zo nan ki bani wayata kafin na nemo ki."
Afeefah tayi maganar daidai lokacin da ta ƙari sa ƙofar Bedroom na Deejarh sannan ta shiga.
Can saman Bed ta hangota ta juya baya da alama Game take bugawa.
Hawa saman ɗin tayi sannan ta karɓe wayar daga hannun Deejarh ɗin tana faɗin
"Ke Deejarh yaushe kika san password É—in da na sakama wayata?."
Tayi ma ta tambayar tana nufar hanyar fita daga Bedroom É—in ya yin da ta dan nawa Jiddarh kira ta wayar, ba damuwa da amsar da Deejarh zata bata tayi ba.
Palo ta fita sam bata lura da Lailah dake kwance tayi nisa a Duniyar tunane tunane ba, ta ƙari sa saman 1sieter ta zauna, Deejarh da ta biyo ta a baya tana faɗin
"Lallai ma Balarabiyar India ai ba password mai wahala kika saka ba, just 'Perfect' fa kawai kika saka abu mai sauƙin."
Deejarh tayi maganar tana zama ganin Afeefah ta fara waya ne, yasa ta mayar da kallon ta kan Lailah cike da mamaki dan ita ma bata lura akwai mutum zaune a palon ba. Sai yanzu.
"Hello! da Queen Of Beauty na Kano wato Jiddarh nake magana, ko kuwa ba ita bace, dan kuwa idan ita ce Bala'i zata sha na ƙin ƙara wa..."
Dariyar ƙeta Jiddarh tayi daga ɓangaren ta tana faɗin
"Tabbas Jiddarh ke a kan layi, wacece ke magana?, idan Queen Of Beauty ta Abuja ce wato Afeefah toh ta riƙe layi akwai labarin da nakeso na bata."
Katseta Afeefah tayi da faÉ—in
"Tabbas wannan muryar ta Jiddarh ce mara kirki kawai, wai ma da farko menene kika sakamin da lemon da kika bani ne?."
Dariya Jiddarh ta tuntsire da ita, tuna tsiyar da ta shuka, sai da tayi mai isarta sannan ta dakata dan kanta tana bawa Afeefah amsa da faÉ—in.
"Allah kuwa da gangar nayi duk abin da nayi, domin kuwa gani nayi kamar kina damuwa bakyama kowa Magana a wurin anata shagali banda ke. Shiyasa ni kuma na saka miki kwayar da zai sa ki dinga zuba taɗi ko ba'a tambaye ki ba, a lemo sannan na baki ke kuma ƴar qwalama kika kwankwaɗe lemon."🤣
Jiddarh ta ƙari sa maganar cike da shaƙiyanci tana dariya cike da nishaɗi
"Inna-lilahi-wa-inna-illahir-raji'un, Aikuwa Queen Of Beauty kin cuceni kin saka na saki baki a wurin da bai kamata ba nayi abin da bai dace ba."😑
Zaro ido Jiddarh tayi cikin Dariya tana tambayar Afeefah abin da ya faru