Sashe 4
Sarauniyar Kyau Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shimfiɗar da ita suka yi saman katifa dake ɗakin sannan Saira ta fita, kana ta dawo ta bawa Afeefah wani fallen zani, karɓa Afeefah tayi ta rufe matar daga ƙasa, yayin da Deejarh da ta biyo su ciki, tayi tsuru tsuru da idanu, imani na ƙara shigarta na ganin irin nishin wahalar da matar take fitarwa kamar ranta zai fita, yayin da hannayenta duka suke ƙanƙame dana Lailah wacca ganin kalar ruwan da matar take fitarwa, yasa ta fara fita hayyacin ta, hankalin ta a tashe da kyar take iya numfashi, juyi kawai take ji kanta nayi cikin gajimare, yayin da ita kuma ta Afeefah take ta ƙoƙarin ganin ta taimaka wajen fitowar Yaro.
"Yauwa Lailah É—an zo ki taimaka min ta nan bazan iya ni kaÉ—ai ba."
Afeefah tayi maganar tana yiwa Lailah nuni da wurin da take.
Cikin dauriwa Lailah ta miƙe tsaye domin ƙari sawa wurin Afeefah ɗin, sai dai tashin hankalin da take gani yasa kafin ta ƙari sa ta zube ƙasa sumammiya.
Cike da takaici Afeefah tabita da kallo tsaban takaici kasa magana tayi.
"Balarabiyar India ba kallon ta zaki tsaya yi ba, ki ƙoƙarta Yaron ya fito matar nan tana shan wahala sosai sosai, bari ni kuma na taimaka miki ta nan."
Deejarh ce duk take wannan maganar a yayin da ta ƙari sa ta tsuguna kusa da matar sannan ta kamo hannun matar da hannunta ɗaya, yayin da ɗayan hannun take ɗan bubbuga cikin matar tana faɗin
"One two push, one two push."
Haka kawai take faɗa tana ƙara wa. Yayin da ita ma Afeefah ta ci gaba da ƙoƙartawa wurin ganin ta taimaka matar ta haihu.
"Sorry miss, Breath deep, follow the rhythm, don't move around and just breathe, breath breath.
Just breathe evenly. And just relax, you will be fine. Kawai ki daure ki ci gaba da numfashi kinji ki daure."
Afeefah tayi maganar tana kallon matar tana ƙara faɗin tayi numfashi, sannan ta mayar da kallon ta kan Saira dake gefe cikin faɗin
"We have to boil some water. We have to prepare."
Da sauri Saira ta fita tana amsa ma ta sannan ta Afeefah ta kalla matar tana kuma faÉ—in
"Breathe deeply, control your breathing. Don't worry, you'll be just fine Insha Allah."
Dawowa Saira tayi da abubuwan da Afeefah ta buƙata sannan ita da Deejarh suka riƙe matar suna ƙara bata baki.
Cikin ƙanƙanin lokaci Afeefah ta kammala bawa matar taimakon da ya kamata ta ciro Baby girl Saira ta taimaka ma ta wurin yanke cibi da sauran su, sannan suka ɗan gyara Room ɗin.
After some minutes
Ambulance tazo ta ɗauka mai jego da jariri domin kaisu asibiti a ƙara kula da lafiyar su.
Shiga motar tayi tana É—aga kiran Haleesat da ya shigo wayar ta, sannan ta zauna mazaunin driver, yayin da Deejarh da kuma Lailah wacca bata gama dawowa hayyacin ta ba, suke back seat zaune.
"Hello Anty Haleesat what's going on?, Kin ƙari sa gidan Ummyn Farhana ɗin ne?."
Afeefah tayi maganar tana kunna motar sannan suka fita daga Restaurant ɗin. Dama sun yi da Haleesat ne akan, idan ita Haleesat ɗin ta fita wurin reception na wata ƙawarta Maryam, zata wuce gidan Sunainah domin tambayar ta akan Heart Cheng, ko sunada alaƙa ne domin kuwa kamar tasu tayi yawa.
Tunda suka dawo daga Kano dukkanin su babu wacca ta sama lokaci saboda school.
Tafiya Haleesat ta ci gaba da yi daga ɓangaren ta, daidai lokacin da ta isa ƙofar palon gidan Sunainah ɗin take bawa Afeefah amsa da faɗin
"Eh, yanzu na ƙari so gidan, zan ma shiga palon ne bari na mayar da kiran ta video call kawai yadda zakiji komai idan Ƴan uwa ne suɗin."
"Okay Tohm babu damuwa, bari nima na mayar "
Cewar Afeefah tana mayar da kiran ta video call.
"Sannu da zuwa Zaynerba kece a gidan namu ko kuwa dai ba ita bace, kinsan fa ni ba ganeku nakeyi ba."
Cewar tsohuwa Babah Dije tana bawa Haleesat É—in hanya sannan ta shiga palon.
"A'a Babah wannan Haleesat ce Æ´ar uwan Zaynerb É—in, bawai ita ba, Allah ya sa dai Ummyn Farhana É—in tana..."
Shiru Haleesat tayi sakamakon ganin mutane zazzaune a palon da tayi. Kyawawan Ƴan Mata ne su biyu, sai kuma wasu jigaggun kyawawan Samari su biyu zazzaune saman kujerun alfarma dake palon, Ƴan matan fira suke yi da Sunainah cikin harshen Ingilishi domin kuwa da ganin irin shigar jikin su da alama idan ba Ingilishin ba basa jin wani Yaren.
"Ah ah wata sabon gani Haleesat kece a gidan nawa yau lale lale, barkanki da zuwa "
Sunainah ce take wannan maganar tana kallon Haleesat da ta zauna a 1sieter, yayin da idanunta suke kan waÉ—annan Æ´an matan, tsaban ruÉ—ewan da tayi na ganin kyawawan Æ´an matan da samarin da suke zazzaune a palon da tayi, kasa magana tayi, gani take waÉ—annan Æ´an matan sunfi mata kama ma da Heart Cheng É—in bisa Sunainah.
"Barka Ummyn Farhana yakike ya ƙarfin jikin, ya unborn ɗin mu, fatan yana ko tana lafiya?."
Haleesat tayi wa Sunainah maganar tana saita wayarta saitin waÉ—annan samarin.
Aikuwa Hakan ya yi daidai da ɗagowar da ya yi kyawawan idanun sa take bada ɓata lokaci ba suka shiga cikin na Afeefah dake tuƙi tana saurare da kallon abin da ke faruwa a palon.
Wani wawan burki taja wanda sanadin hakan har sai da tayi gaba sannan tayo bayan kanta ya bugu da kujera, wayar kuma ta faɗa ƙasa wurin ƙafafuwan ta.
Lailah kuwa da take back seat ita da Deejarh har tana haɓo sakamakon bugewar da hancinta ya yi ta bugi kujerar dake gabanta.
"Ouch Afeefah kashemun kike son yi hala?, Wayyo hancina."
Lailah tayi maganar cike da jin raÉ—aÉ—i a hancin nata.
Durƙusawa tayi ta ɗauki wayar sannan tayi saurin rejected call ɗin gaba ɗaya zuciyar ta na mugun bugu, na ganin kyawawar fuskar sa da tayi, toh ya ya ma za'ayi ta manta da wannan fuskar cikin sauri haka.
"Ah ah ban gane ba Official da kake cewa zaku tafi, yanzu shikenan daga nan sai Bauchi ko kuwa ƙasar zaku bari?. Ni da aka cemin su Taahira ɗin kwana zasumin, ko fa five hours bakuyi ba anan?."
Sunainah ta masa tambayar tana miƙe tsaye da cikin ta da ya shiga wata na bakwai ke nan.
"No, daga nan kai tsaye airport zamu wuce zuwa Sweezland, kar ki damu da ga kin haihu. Ni da kaina zan kawo Miki su Taahira É—in tun da naga kinfi son su akai na."
Ya bata amsar a yayin da gaba É—aya suka yi waje, harda ita bayan ta É—an yima Haleesat dake zaune Magana, sannan ta kuma cewa dashi.
"A'a Official bawai haka bane gwara kai, baka sati baka shigo nan ƙasar ba sakamakon yanayin aikin ka, su kuwa wannan ne fa karo na farko da suka shigo ƙasar. Ni Wallahi da'ace nasan acan Bauchi suka zaune tsawon three weeks da zuwan su, da da kaina zan je na ɗauko su mu dawo nan, tunda na lura sunfi son Ƴan Bauchi akai na, banda haka mai zai sa suna Najeriya tsawon three weeks ban sani ba, sai yau."
"Oh Aunty Sunainah kana da gaza juro fa, yanzu ba gashi mun taho ba."
Ɗaya cikin ƴan matan tayi maganar da gurɓatacciyar Hausanta, wai nan ma a haka ita ce ta iya yaren Hausa sama da sauran."
Taɓe baki Sunainah tayi tana faɗin
"Ki jiki Shaakira da wata Hausar ki a wurin, da'ace nan kuka zo tun farko, da yanzu Hausa ta daÉ—a zauna a bakinki sama da hakan."
"Okay, don't worry Insha Allah next time before you go labor, we will reaturning back Insha Allah."
ÆŠayar budurwar ita ma ta faÉ—a cikin harshen Ingilishi, dan kuwa tasan ta ce zata gwadayin Hausa dariya kawai za'a ma ta, shiyasa ta rufawa kanta asiri tayi Yaren ta Ingilishi.
"Tohm Ƴan ƙannina Taahira da Shaakira, Official da kuma wannan Bardia ɗin nan wanda ko sanin abin da muke tattaunawa akai bai yi ba, na rasa mai kakeyi da waya haka, tun shigowar ku fa."
Sai da Official ya zauna a motar sannan ya bata amsa da faÉ—in
"Rabu da wannan ÆŠan soyayyar domin kuwa ba jinki yake yi ba, hankalin sa da ruhinsa yana gare ta ta cikin wayar."
Ƙayataccen Murmushi Sunainah tayi cike da jindaɗi take faɗin
"Masha Allah kace dai Bardia mun kusa shan Biki, amma Wacece haka mai Sa'a?."
"Karki damu zan baki labari idan na dawo next, Bye."
Amsa masa Sunainah da faÉ—in
"Okay Tohm, Bye Allah ya tsare hanya Bardia a gaishe da ƙanwar tawa."
Murmushi mai kyau Bardia ya yi a karo na farko da ya tsoma bakin sa cikin maganar nasu yace.
"Okay, Sweet Anty, Bye."
Sallama suka yi cike da kewar juna, har motocin su guda huÉ—u suka bar gidan dama tare suke da rakiyar guard's.
Komawa cikin palon wurin Haleesat, Sunainah tajin kewar su tun kafin a je ko'ina duk da cewa ba wani shaƙuwa bace tsakanin ta dasu, da suke yaran Uncle Mohammed Yaqub Muhammad.
Afeefah
Sai da tabbatar ta dawo hayyacinta sannan ta tashi motar suka nufa gida.
Koda ƙari sawar su Gidan ba tare da ɓata lokaci ba, dukkanin su ko wacce tayi Bedroom ɗin ta cike da gajiya, barin ma dai Lailah wacca har lokacin bata cikin nutsuwar ta.
Afeefah tana shiga cikin haɗaɗɗen Bedroom ɗin ta, wanka ta fara yi, ta gurje ko'ina da ina na jikin ta, dan kuwa ita kanta tasan tana ƙarnin jini.
Da fitowarta ta hango wayar ta tana ruri alamar kiranta ake yi, ƙari sawa tayi sannan ta ɗaga kiran cikin sauri ganin Daddyn su ne M.M.K.
Haleesat
Duk yadda taso Sunainah ta faɗa ma ta ko shin su na da wata alaƙa ne da Heart Cheng, bata sa sama amsar da take ba.
Domin kuwa ko da ta nunawa Sunainah É—in Hotunan Heart É—in.
Girgiza kai kawai Sunainah tayi lokacin sannan ta ce.
"Bata san ta ba, kuma bata taɓa ganin ta ba, sai yanzu."
Abin ba ƙaramin ɗaurewa Haleesat kai ya yi ba, ƙiri ƙiri ga kamannin su tana gani amma Sunainah ta ce bata san Heart ba.