Sashe 1
Sarauniyar Kyau Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*🔥 SARAUNIYAR KYAU 🔥*
_-_👑ƚαƙυɳ ƚʂαƙιყα👑_-_
_-_Ò½Ï.1_5
*بسم الله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…*
*MALAM AMINU KANO INTERNATIONAL AIRPORT*
Daga yadda gaba É—aya mutanen dake cikin filin hawa da saukar jirgin, suka bada hankulan su akan kallon ta, hakan zai tabbatar muku da cewa lallai takai a kalle ta.
Wasu kai tsaye zasu kira ta da suna *SARAUNIYAR KYAU* ta duniya koma fiye da hakan idan akwai.
ÆŠoss, ÆŠosss
Haka sautin takalman da ƙafafuwan ta suke ciki yake tashi a wurin, kai daga Kallon ta sannan ka kalla shigar tsadaddun kayan jikin ta, zaka tabbatar da cewa lallai ba ƙana nan ƙuɗaɗe aka kashe akan ta ba. Ko nace ake kashewa.
Matashiyar budurwar ba zata haure shekaru Ashirin ba a duniya.
Za'a iya cewa Princess Gown ne jikin ta, duba da yadda doguwar gown ɗin ta sauka ma ta har ƙasan gwawowin ta, daga ƙirjinta zuwa ƙasa na gown ɗin a buɗe yake, ma'ana dai a tsage wurin yake.
Golding color ce gown ɗin. Ƙafafuwan ta rufe cikin wasu tsadaddun takalma Strappy Heels, kanta kuwa da gashin yake a waje, kuma a baje, an gyara shi in Blonde wavy hair, launin gashin nata dark brown, Kyakkyawa fuskarta wada ce da make-up na nunawa, gaba ɗaya jikin ta indai wuri ne da za'a saka abin ado tofa akwai, kama daga kunnen ta, yatsun ta, wuyan ta, babu inda ba'ayi ado da gold ba, sheƙi kawai take yi kamar zinariya.
Ƙari sawa tayi wurin Ƴan matan su uku da suke matsayin manyan ƙawaye a gare ta. Kuma tamkar ƴan uwa.
Ibtihaaj ƴar asalin ƙasar Austaraliya mazauniyar Dubai, mabiyiya Addinin Buddha ita da mahaifan ta, sai Ansha, haifaffiyar Najeriya, girman Turai, ta kasance banasariya ce, sannan sai Aahila ƴar ƙasar Malaysia.
Dukkannin su tare suka taso, abin nufi su ɗin ƙawaye ne tundaga primary school da suka yi tare a ƙasar Amurika har zuwa secondary, lokacin shiga University ne ma ƙawancen nasu yaja baya sakamakon ko wacce su abin da take karanta daban, sannan ra'ayin su yasha banban ta wasu fanin.
Sun ɗauki tsawon shekaru biyu basu haɗu da junan su ba, sakamakon yanayin karatun ko wannensu, sai yanzu Ubangiji ya ƙaddara sake haɗuwar su, dalilin Birthday Party na Ansha da mahaifan ta suka shirya ma ta a ƙasa Nijeriya, wanda shi ne zuwa ƙasar na farko da kowannen su tayi harda Ansha da take haifaffiyar ƙasar.
Cike da farin ciki kyakkyawar budurwar cikon ta huɗun su da sai yanzu ta samo ta shigo ƙasar ta rungumo su duka cike da murna na sake ganin juna da suka yi.
"Samiupter D'Souza, ashe zamu sake haÉ—u wa dama, nayi tunanin shikenan tun da kika koma India mun rabu har abada, sai gashi sanadin Birthday na mun sake haÉ—u wa gaskiya nayi farin ciki sosai, da hakan ta kasance."
Murmushi budurwar da Ansha ta kira da Samiupter D'Souza tayi tana gyara salon riƙon da tayiwa akwatin dake hannunta, zatayi magana wayar Ansha tayi ƙarar shigowar kira.
"Oh Pappa ne yake kirana guy's mu tafi kawai lokacin fara shagali ya yi, jiran zuwan ki Samiupter shi ne ya saka ma ban yanka cake ba, amma tun da gaki kin hallara muje kawai, daga baya zamu tattauna akan bayan rabuwa da."
Motar su mai tsadar gaske suka shiga gaba É—aya su huÉ—un, Aahila ce take Driving nasu, sannan suka bar Airport É—in.
Samiupter D'Souza dai ta kasance haifaffiyar Amurka ce, sai dai dangin mahaifiyar ta a India suke kuma ƴan ƙasar ne, yau ga Samiupter D'Souza a Najeriya, ƙasar da bata taɓa zuwa ba, sannan kuma gaba ɗaya Ahalin ta babu wanda yasan tazo ƙasar domin Birthday Party.🩸
*MENENE ZAI FARU GABA?.*ðŸ˜
*ABUJA*
*NAJERIYA*
A kalla takai mintuna goma da parking motar, a cikin gidan ƙanwar ta Sailuba.
Ƙafarta ɗaya ta fara fitowa da ita, bayan wani lokaci kuma ta fito gaba ɗayan ta daga cikin motar, kai tsaye babban palon ta nufa.
Sallama ɗauke a bakinta ta ƙari sa shiga cikin palon.
*Fadeelah*
Yau bata da lecture saboda haka, tana zaune a palon tana kallon wani Turkish drama.
"Wa alaikumus-salam WarahamatuLlahi Wabarakatuhu."
Ta amsa sallamar da taji tare da juyawa don ganin mai yin sallamar.
Tsakanin tashin ta daga inda take har ƙari sawar da tayi wurin baƙuwar tasu, ta tarbota da farin ciki bayyane saman fuskarta, ta gaisheta ta, ta amsa, taje kitchen ta samo ma ta abin taɓa wa, ta kawo ma ta, cikin girmamawa, har fitowar mahaifiyar su, Hajiya Sailuba daga Bedroom ɗin ta, da shigewa Bedroom da suka yi, su barta anan palon.
Duka lamarin ya faru ne fuskar Fadeelah wadace da murmushin farin ciki da jindaÉ—i.
Tana matuƙar girmama Momy Rafi'at sosai, a sakamakon buri da take dashi, sannan tasan muddun ba tayi ma Momy Rafi'at biyayya tun yanzu ba, tofa hakan zai iya hana burin nata cika.
*A TUNANIN TA*
Burin tayi ta kammala kallon da take yi domin zuwa Gidan Uncle Mai Kyau, don ganin Yaya Maleek da ake faÉ—a ma ta ya dawo gida.
Sai kuma gashi Momy Rafi'at tazo gidan wurin Hajiya, hakan kuma ya yi ma ta daidai.
Ba tare da wani ɓata lokaci ba, da shigar Momyn nasu da kuma Momy Rafi'at Bedroom, ita ma ta miƙe ta nufa Bedroom na ta domin ta yanke zata bi Momyn ne kawai zuwa gidan Uncle Mai Kyau ɗin.
Kayan ta kala goma ta saka cikin akwatin ta sannan ta haɗa da duk wani abu da zata buƙata, tayi wanka tayi make-up ta shirya ta zauna gefan gado tana jirar fitowar Hajiya Rafi'at.
*KANO*
*NAJERIYA*
Da sauri tayi reverse da motar cikin tsananin tashin hankali yayin da ta ɗa go kanta a hankali don ganin ta kaɓe wani ko wata. Don kuwa yadda taja baya da motar da kuma yadda taji ta burge wani abu, tunaninta bata yake yi ka karɓe wani.
"Afeefah kina lafiya kuwa, dawo back seat kawai, bari ni karɓa tukin naga kamar bakya hayyacin ki, gashi zaki saka muyu accident a titi."
"Kafin nan mu fara duba motar da ta bige, wata ƙila ma tayi musu ɓarna."
Cewar Mah'eesha tana kallon Lailah wacca tayi wa Afeefah maganar cike kulawa.
Fitowa suka yi daga motar bayan Afeefah tayi parking a gefe, domin kuwa a titi suke.
"Kuyi haƙuri fa, mun kusa muyi muku ɓarna a mota, sorry Afeefah ɗin ce sai a hankali kuma take tuƙi our apologize."
Mah'eesha ce da tare da Lailah suke wannan maganar wa Ƴan matan da Afeefah ta bugewa mota.
"Oh nothing, ae bata mana ɓarna ba, babu komai fa."
"Yauwa Sister mun gode sosai."
Lailah ta amsa wa É—aya daga cikin Æ´an matan wacca ta basu amsa.
Yayin da idanunta suke a kan su duka, sai dai É—aya take yiwa kallon sa ni.
Komawa mota sukayi sannan Afeefah wacca bata fito ba, ta matsa gefe Lailah ta zauna a mazaunin driver sannan ta ja motar kai tsaye har Gidan Yaya Shahid dan nan suka nufa dama su uku ne, ita Lailah É—in sai Afeefah da kuma Mah'eesha, Deejarh taso ta bisu amma ciwon mara da take yi yasa Afeefah ta ce ta zauna a gida kawai.
Da isarsu gidan mai gadi ya buÉ—e musu gate ta shiga ciki, ta daidai ta parking, sannan suka fiffito a tare suka nufa palon gidan.
Kwankwasa ƙofar palon Mah'eesha tayi tana ƙara wa cikin ƙunƙuni, dama tasan indai wannan baƙar Aeezath ɗin ce sai ta shanya su, sannan zata buɗe ƙofar.
"Au dama haka kuke ma ta idan kun zo ke nan. No wonder take muku abin da take yi, don ko ni ce dai dai Abin da tayi zanyi fa."
Afeefah ce take wannan maganar a yayin da take kallon Mah'eesha É—in.
"Me kike nufi da wannan maganar Afeefah ban gane ba, menene nayi ɗin?, nasan dai iya knocking nayi kuma taƙi tazo ta buɗe dama haka ta saba halinta ne."
"Bafa halin ta ba, fisabilillah yanzu da ƙari sowar mu nan bakin ƙofar, ko fa mintuna biyu bamu yi ba, amma harkin fusata saboda batazo ta buɗe ƙofa ba, kiyi ma ta uzuri mana, kika sani ko tana kitchen ne ko kuma tana sama, kodai tana wani abun?, Gaskiya Mah'eesha a wasu abubuwan da kuke faɗin tana muku, kuma harda laifin ku fa, duk kun bi kun tsaneta haba."
Iya kar gaskiyar ta Afeefah take faɗa wa Mah'eesha haka ɗin, domin kuwa ta fara fahimtar abubuwa da yawa akan su duka, daga ita Aeezath ɗin wacca ko taɓa haɗuwa ita Afeefah ɗin bata yi ba, sakamakon lokacin da aka yi auren Yaya Shahid ɗin bata ƙasar, shekaru biyu baya, tana India wajen jinya, kuma sannan ba'a ƙasar ya zauna da matar tasa ba, ko watanni huɗu basu yi da dawowa Nigeria ba, tsakanin jiya da yau ta fahimci wasu daga cikin halin rashin kirkin da su Mah'eesha ɗin suka ce matar Yayan nasu Aeezath take nuna musu, su suke ja ma kansu, domin idan ta duba da labarin da Haseeya ta basu jiya da dare na cewa wata ƙawar Mah'eesha ɗin taso Yaya Shahid sosai, amma yaƙi aurenta ya aura Aeezath.
Idan ta cinka a iya tunanin ta saboda Yaya Shahid ɗin yaƙi auren ƙawar ita Mah'eesha ɗin ce shiyasa ta tsana matar da ya aura Aeezath.
Shiru Mah'eesha tayi bata ce da Afeefah ɗin komai ba, sai dai tunani take a zuciyarta ko shin Aeezath ta taɓa musu wani abu da basu ji daɗi ba, wanda kuma basu suka jama kansu ba, bata taɓa musu kallon rashin kirki ba, har sai sun fara ma ta tukunna take biye musu.
Buɗe baki Lailah tayi zatayi magana, sai dai maganar cak ta tsaya a bakinta sakamakon ganin mutumin da ya buɗe musu ƙofar palon da tayi. Dogo murɗaɗɗe dashi kuma Kyakkyawa mai kama da Uncle Sagir sanye da normal singlet da wanda 3 quarter.
Kawar da idanunta tayi daga Kallon sa yayin da a bakinta take furta kalmar gaisuwa garesa, suma su Afeefah suna gaishe sa.
Bai amsa musu ba ya basu hanya suka shiga ciki, sannan ya mayar da ƙofar ya rufe yana mara musu baya.
Saman haÉ—aÉ—É—un kujerun palon suka zazzauna suna kuma gaishe dashi, sai da ya zauna saman kujerar Dining da yake sannan ya amsa musu yana haÉ—awa da tambayar ya ya suke.