Sashe 6
Nahuce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haka ya fita yana waiwayen ta, ita kam ko ido bata sake dagawa ta dube shi ba.
Mintina goma sha biyar ta bayar bayan fitar sa, ta mike tasa jallabiyya, tasa jilbab, sannan ta tattara duk wasu muhimman takardun ta da passport dinta ta fice cikin zafin nama.
*****
"Divorce (Scheidung) a kasar Germany: ba karamin abu bane.
Domin tunda ke ke son sakin, sai kin dauki lawyer.
Sannan zaki biya kusa
3,000 kudin kotu dana daukar lawyer.
Ki rubuta application for divorce (divorce petition) in kin tabbatar kina da gamsassun hujjoji.
Sannan ne za'a shiga family court a gudanar da sakin under German-law.
Tunda dukkkannin ku kuna kasar Jamus.
The divorce will run in accordance with German law regardless of your nationality (sakin zai kasance ne karkashin kundin tsarin shari'ar Jamus batare da la'akari da kasancewar ku ba 'yan kasa ba).
However, also in this case, sai kin jira end of the one-year-separation before starting the divorce procedure".
Ambasadan kasar Najeriya a kasar Jamus yayi mata bayani cikin nutsuwa.
Da gani yarinyar is desperate, sakin kawai take so ba tareda ta san aikin dake gaban ta ba, "tun farko me ya kai ki amincewa da auren sa in kin san ba kya son sa?" Ya tambaya calmly, Rahina ta sanya gefen jilbaab dinta ta goge gumi da hawaye, "ranka ya dade basu bani damata ba, uwardakina ta kasar nan ita tayi min fin karfi, hujjarta kakata tace kowa aka samu a aurar dani gareshi.
Ni kuma ba na son sa, ban san shi ba, ban san komai a kan shi ba".
Ambasasada Shehu yace "zaki iya gaya min hujjojin ki na rashin son zaman aure?
Idan har akwai ci da sha da suttura?"
Rahinah ta rasa inda zata sa kanta, da kunya ta fadi hujjojin ta, balle a gaban alkali.
Me take so daga gareshi banda SOYAYYAH???
Asalin sa, da sanin dalilin sa na auren ta?"
Kuma a yau ya ce, tayi hakuri in ya dawo zasu tattauna komai and he promised to become a changed person irin yadda duk take son sa.
What else take so daga gareshi bayan wannan?
Ya riga ya dasa kiyayyarsa a zuciyarta ne ta yadda babu wani repenting da zai yi ya wanke dattin laifukan da yayi mata.
Ambasada ya ga shirun ta yayi yawa, yace "bazan iya tsaya miki ba, har sai na san hujjojin ki masu karfi ne, sabida Jamus ba Najeriya bace, karshe a kare da cin ki tara.
A yanzu haka ma in zai sake ki sai kin biya shi kudi masu yawa, do you have any source of income bayan alawus din ki na cin abinci?"
Rahinah ta kara rudewa, tace "ka taimakeni yadda Allah ya taimake ka, banida komai da zan biya shi, bani da kowa da zai kwatar min 'yanci.
Shin rashin so bai zama hujjah ba?
Bana son sa ne, kuma bazan taba son sa ba".
Ambasada Shehu yayi murmushi, ya gama gane wauta da tarin kuruciya a tare da ita, banda haka auren, ai shine rufin asirin ta.
Kowanne iri ne kuwa.
Don haka yace.
"'Ya ta, zan tsaya miki kamar Babanki, domin hakkin walwalar duk wani dan kasar Najeriya dake Jamus yana wuya na, amma hujjar ki bata isa hujja da za'a kai kotun Jamus ba, sannan baki da kudin da zasu nema.
Don haka in zaki bi shawara ta in ma sakin zaki nema to ki nemeshi ta hanyar sulhu saki na addini tunda auren musulunci kuka yi ba tareda kin kai shi kotu ba.
Ni zan kira yaron mu zauna mu uku, gara ya baki saki bisa doron musulunci tunda shi kika zaba amma ba ta hanyar kotun bature ba.
Hakan zai jawo babbar matsala ga karatun ku ku duka, don dukkan ku ba abinda ya kawo ku ba kenan.
Kuma in gwamnatin garin ki ta ji a inda kika kare a kotu zaki yi disappointing din ta ga kara sponsoring yara mata, sannan jami'ar ku zata shigo zancen wanda duka matsala ne ga karatun ku.
Don haka ki barni in ganshi mu zauna mu duka.
Idan rabuwar ku ita ce mafi alkhairi ya sake ki ta ruwan sanyi bisa doron saki na addini".
Jikin Rahina yayi sanyi sosai, kuma tana hango rashin yiwuwar hakan a idanun ta; Habib bazai yarda ya sake ta ta ruwan sanyi ba, ta gama gane mutum ne mai naci akan abinda yake so, kuma hargagi ko barazana basa razana shi.
Shiyasa ta so ta kai shi kotu.
But who is she to argue with this humble ambassador?"
"Na amince a kira shi in roke shi ya sake ni, a bisa hujja ta bana son sa".
Ta fada cikin matsananciyar faduwar gaba, tana mai jin tamkar hukuncin data yanke bai yanku ba, kamar zai dawo watarana yayi ta haunting din ta (evocative feelings).
*****
a ya dawo daga aiki sai da ya tsaya yayi mata take away na abinci mai zafi, duk da ya san ba ci zata yi ba, wannan rashin cin abincin nata ya fara damun sa, in dai shine ya bar abinda bata so daga nan har gaba da shekara in dai zata hakura ta zauna da shi cikin aminci.
Wanda a hankali yake fatan ya rikide musu zuwa soyayyar da yake tababar idan zuwa yanzu, bata fara aiki acikin jikin sa ba.
"Ka yi mata wani abu da zai sa ta farin ciki".
Zuciyar sa ta bada shawara.
Sai kawai ya samu kansa da shiga supermarket, katittika na ban hakuri da kalaman soyayya masu tausa zuciya, masu kyau da nagarta ya zaba tareda 'rose flower' mai dadin kamshi.
Ya wuce gida yana mamakin kansa, ko dai Rahinah ta sa ya fara zarewa ne?
Gabadaya albashin sa na yau ya karar da shi ne a sayi banza sayi hopi duk don ya farantawa Rahina ya fara wanke dattin sa dake ranta.
Amma me?
Sama ko kasa babu Rahinah babu alamar ta.
Ba inda bai duba ba cikin gidan, ba inda bai bankada ba, kuma da ya zo ya tadda kofar gidan a bude, wannan ya tabbatar masa Rahinah ta gudu.
Gidan Dr.
Laura shine ya fara fado masa a rai, don ya san bata da wani waje bayan (hall of residence) na dalibai sai shi.
Cikin tsananin tashin hankali ya tari taxi zuwa gidan Dr.
Laura.
" Ni rabo na da ita tun ranar da kuka bar nan, ba mamaki ta gudu Nigeria, tunda dama ba son auren take ba".
Ji yayi gaban sa yayi wani irin mummunar faduwa.
Ya bar gidan Dr.
Laura ko gaban sa baya gani, hakan bai hana shi nemanta a (hall of residence) ba, inda abokan karatunta suka tabbatar masa tafi sati biyu bata zo ba tun da aka fada mata mutuwa daga gida.
Allah kadai ya san a yadda ya kwana ranar, yana safah yana marwa, har airport ya je ya duba bai ganta ba, kuma an tabbatar masa babu jirgin daya tashi zuwa Najeriya a yau.
Yana so yayi reporting wa police yana tsoro don ya san he don't have all the right to force her to marry him.
Kafin gari ya waye Habibu har ramewa ya yi.
Sai a washegarin ranar ne ya samu kira daga Nigerian Embassy.
Nan take hankalin sa ya kara tashi, ya tabbatar akan maganar ta ne, kara ta kai shi kenan!
May be har kotu ta shigar.
Tunda yake a rayuwar sa ba abinda ya tsana irin kotu.
Balle a tsaida shi a mumbarin shari'ah a ganin sa karshen tozarci kenan.
Auren sa duk lalacewar sa da take fadi garkuwa ne a gare ta, amma dakikiyar kwakwalwar ta ta kasa ganewa.
For the last time ya ji yana son yi mata duk abinda take so don a zauna lafiya.
Ambasada Shehu ya dube shi sosai, a perfect gentleman indeed!
Wanda ga dukkan alamu ilmi ya gama ratsa shi.
Ko mai yasa matar sa ta kasa son sa a fannin aure?
Ko da yake ba'a nan take ba, wasu mazan basu rasa komai ba amma sun rasa dabarun tafiyar da diya mace, and they are very selfish akan bukatunta, wanda yake maida komai nasu ba komai ba a idanun ta.
"Habib Mustapha Nahuche, matar ka Raheenah ta zo min tana neman saki daga gare ka, a yadda ta zo min, a shirye take data je neman saki daga German Law.
Ko kun san girman abinda kuka dauko a kasar nan kuwa?
Me zai hana ku zauna ku gano matsalolin ku ku nemi hanyar magance su?
Sai naga cewa a matsayin ku na musulmai haihuwar musulunci tashin musulunci sulhu ne ya dace daku.
Was-sulhu Khair".
Rahinah ta zuqi numfashi ta fesar, tace "ranka ya dade bai aure ni ta hanyar da zan taba son sa, in dai rashin so hujja ce babba data isa a raba aure akan ta, to bana son sa, ban taba son sa ba, kuma bazan taba son sa ba.........ta fada masa tun haduwar su ta farko a jirgi, da hanyar da ya bi ya aure ta a wulakance hannun su Dr.
Laura wadda bata dauke ta a bakin komai ba.
Amma ta yi ta yi ta fadi sirrin dake cikin zaman auren ta kasa, akan dalilin da bata sani ba, ta alaqanta hakan da kunya ta diya mace.
Tace "na zo Jamus ne don nayi karatu, i'm goal oriented, ko zan yi aure ba yanzu ba kuma sai cikin mutunci cikin dangi na, mutuwar kakata bata nufin faduwa ta.
Idan har da gaske kai ne uban mu a wannan kasa, ina rokon ka, ka dubi al'amari na da idanun adalci, ka karba min 'yanci na".
Ambasada Shehu ya maida duban sa akan Habibun, wanda ya ji ya gama muzanta a idanun Ambasada.
Ambassada yace "Habibu meyasa da gaggawa haka?
Ko ka manta gaggawa aikin shaidan ce?"
Muryarsa ta yi kasa sosai, it's not easy a fada a fili ba'a son ka, bayan baka rasa komai da za'a so kan ba.
Dadin shi daya ne yadda Raheenah ta boye sirrin dake cikin zaman auren su, ya san da dan sauran mutuncin sa ya gama zubewa daga idanun Ambasada.