Sashe 14
Nahuce Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Don haka ya kwantar da hankalin sa.
Habib sai yayi murmushi, his beautiful serene smiles.
Ya ce "ai komai ya zo karshe ranka ya dade, na kammala karatuna zamana a kasar Jamus ya kare.
Nazo ne in dauki Abdallah bisa iznin ku, zamu koma gida Zamfara".
Ambasada shiru yayi, hukuncin da yaron ya yanke yayi matukar impressing din sa.
Da gaske gara yayi nisa da Rahinah ya kuma dauke dan sa, watakila hakan yasa ta yi gaggawar gano muhimmancin su cikin rayuwar ta.
"Amma ka san mai raba ta da dan nan sai Allah ko?
Kuma kana da wadda zata kula da shi kamar yadda mahaifiyar sa zata kula da shi?
Idan babu, kai namiji bazaka iya rainon da ba, na gaya maka".
"Mahaifiyata tana raye ranka ya dade, sannan Yayata Badiyya, duk cikin su babu wanda bazai rike min shi kamar koma fiye da yana gaban mahaifiyar sa.
Albarkar ku kawai nake bida, da fatan alkhairin ku".
Ambasada couldn't keep his tears wato ya kasa maida hawayen sa.
Yayi saurin share su kafin Habibu ya gani.
Ya kira Nene ya gaya mata ko me kenan.
Itama Nene tafi mijin ta shiga rudun tunanin mai iya raba Rahinah da Abdallah.
Sai ga yaron ya shigo tinkis-tinkis, cikin tafiyar shi mara kwari, ya yi kyau cikin kayan sanyi, yana ganin Babansa ya tafi da gudu ya fada jikin sa.
Habib sai ya ga kawai bari yayi amfani da wannan damar, kada dama ta biyu ta sake kubuce masa.
"Zan tafi dashi yanzun nan ranka ya dade, ku gafarce ni"
Nene ta soma kuka, ta saba da yaron ya shiga ranta da zuciyar ta duka.
Daga ita har Ambasada aka rasa mai karfin halin hana Habibu wannan danyen aikin, har ya fice falon da yaron a kafadun sa.
A lokacin da Rahinah ke dakin ta tayi dai-dai a tsakiyar gadon ta tana ta sharar barci abinta.
""""
Koda ta farka bata ga yaron ba bata damu ba, ta dauka yana wasan sa ne a dakin su Ahlan kamar yadda ya saba.
Tayi wanka ta ci abinci ta koshi ta janyo littafanta ta karkade, gobe ne zata koma makaranta daga deferring din ta.
Saboda haka tana bukatar dumama kwakwalwar ta, duk da cewa a son karatu irin na Rahina ko da bata zuwa makaranta kuma babu jarrabawa a gaban ta bata fasa bitar littafanta ba lokaci-zuwa lokaci.
Amma ga mamakin ta har tayi sallahr maghriba da Isha Abdallah bai shigo ba, bata kuma ji tashin muryar sa ba.
Nene kuma tana sassan Daddy a irin wannan lokacin, watakila kuma ya bita can din ne.
Amma da lokacin kwanciyar su yayi bata ganshi ba dole ta fito tana kwala masa kira.
Gaban Nene da ke daki ya bada dam!
Tayi zamanta a daki ta ki fitowa, sai ga Rahinah ta shigo.
"Nene ashe kina nan?
Abdallah nake ta nema tun rana rabo na da shi".
Nene ta daga ido ta dubeta idon ta fal tausayi, ta ce "yaki Rahinah, zo nan mu yi magana".
Rahinah ta soma shiga tashin hankali, ta dafe kirjin ta da hannayen ta da karfi, "ba dai wani abu ne ya same shi ba Nene?""Ba abinda ya same shi Rahinah, he's healthy and vibrant, amma Baban sa ya ce mu gaya miki ya zo ya tafi da shi, idan kin canza ra'ayin ki kan zaman ku tare ku raini yaron tare ki fada masa zai dawo ku koma auren ku!"
Rahinah ta dora hannuwa aka ta zuba ihu, sannan ta sulale a wurin babu yadda take, tamkar wata mai tashin jinnu ta koma tana kuka tana birgima a kasa tana kiran Abdallah ".....wayyo da na, wayyo Abdallah!" Nene sai da ta firgita ta kuma yi nadamar gaya mata ta wannan sigar, ita ta fada ne don Rahina ta ce ta amince zata koma dakin ta su kuma su yi wa Habibu magana ya dawo.
Amma a yadda Rahina ta karbi lamarin babu zancen sulhu face Habibu Nahuche yayi mata kidnapping Da.
Data gaji da ihu da birgima hawaye ya hade da majina duk jama'ar gidan na kanta har Yafendo, hatta Safeenah da bata son ta yau ta tausaya mata.
Nene na bata hakuri tana gaya mata abu ne mai sauki, ta yarda kawai ta koma dakin ta ta raini dan ta a gaban ta amma ina!
Tunanin Rahina yayi fintinkau da tunanin kowa.
It goes far beyond mere or casual assumption.....ta riga ta sanyawa zuciyarta tsanar Habibu kuma bata jin akwai abinda zai kankare wannan tsanar ban da ikon Allah.
Hanya ta saba babu ko lullubi data faki idon Nene ta shiga sallah, Yafendo ma ta koma daki ta rabu da ita, bata manta nisan dake tsakanin Cologne da Frankfurt ba tafiyar awanni biyu ce kwarara a mota, amma ji take zata iya zuwa a kafa.....
Tafe take a gefen titi tana kuka kamar mahaukaciya.
Daidai lokacin da anka rufe kofar jirgin Lufthansa....wanda zai tashi zuwa kasar mu mai dimbin albarka.
Ba da jimawa ba ya soma rugugin sa mai gigitarwa kafin ya dauki hanya dodar, ya daidaita sosai, ya cigaba da keta hazo a sararin samaniya......
Ya tafi tareda duk wani farin cikin RAHINAH OMAR.....Ya kassara ta.... ya raunata jarumtakar ta.
A da tana ganin ita jaruma ce zata iya fuskantar komai don ta kwaci 'yancin ta wajen Habibu Nahuche.
Ashe wani 'yancin ba ya kwatuwa ta karfi duk yanda anka so, Habibu bai shigo rayuwar ta don ya fita a sanda take so ba.
Ya shigo ne don ya dai-daita (shattering) farin cikin ta ya raba ta da sauran hope din da ya saura mata a rayuwa......
"Allah ya isa na.....Allah ya isa tsakanina da kai Habibu!
Kuma ko zan mutu ba aure, ko haka zan kare rayuwata single bazan koma gidan ka ba.....mugu, magulmaci, maketaci, maha'inci, the rapist".
Ita kadai take tafiya tana hada hanya tana sakin zance kamar zautacciya.
Habibu ya shammace ta, shammatar da da ace idanun ta biyu ko duk kotun duniya zata taru a kanta bazata raba ta da danta ba.
Ai addinin ma da ya bashi wannan damar sai idan dan ya fara girman da zai iya kula da kan sa.
"Jahilin banza jahilin hopi, algungumi munafiki, in ba tsoro ba ka dauke shi gabana mana?
Ai faduwar gaba asarar namiji ce....." babu wani mummunan suna da bata kira Habibu da shi ba, babu mugun alkaba'in da bata yi masa fata ba.
A karshe ta fashe da kuka ta durkushe a inda take, data ga ta dauki hanyar barin Frankfurt kuma tafiya ta ki ci ta ki cinyewa.
Hankalin ta ya fara dawowa jikin ta ta tabbata bazata iya kai kanta ga inda zata riski Habibu ba kuma bata da kudin motar da za ta biya a kaita, haka babu katin bankin ta a tare da ita.
Wannan ya tabbatar mata har yanzu tana cikin hankalin ta bakin cikin Nahuche bai haukatata ba.
Zata yi amfani da sauran hankalin da ya rage mata wajen gina rayuwar ta, ta ga cewa bata kamu da ciwon damuwa ba, da wajen ganin cewa bai yi amfani da soyayyar da take wa Dan ta ya karasa cin galaba a kan ta ba, ya kara kassara ta, ta hanyar maida ta kurkukkun auren sa, wanda babu komai a ciki sai biyan bukatar ran sa.
A tunanin ta har abada bata son Habibu, kuma har abadan bazata so shi ba.
Abin da bata sani ba SO daban, haka bacin rai daban.
Bacin rai is mortal and LOVE is inevitable.
Watakila kuma ganin ta da shi na farko abinda ta ji akan sa wani abu ne daban ba so ba, wanda ta dinga fatan in sun zo mutuwa a jirgi...to Allah ya sa ta mutu manne cikin jikin sa.
*****
Mu karasa a book 2.
Manne suke da juna.
PAGE
PAGE
NAHUCE-1 SUMAYYA ABDULKADIR
Calibri
Calibri
Times New Roman
Times New Roman
Rabiat Muhammad
Rabiat Muhammad
Lindsey Samsung
Times New Roman
Apple Chancery
Times New Roman
Tahoma
Tahoma
Cambria
Cambria
Cambria Math
Cambria Math
!%),.:;>?]}
$([{
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
nass
Normal
TECNO LD7
WPS Office
NAHUCE!
Arial Black
12.0000
46c6c071a5bd46ff88399e1e9abca20d