Sashe 5
Me Ya Jamin New Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shiru tayi gabanta na faɗuwa yayi murmushi yace “life hakanne zai faru wato akwai wani da yayimin mgn akanki kuma na yaba da nutsuwarsa so sai naga dacewar neman jin ra'ayinki game da hakan kafin a shigar da mgnr ga Mama so me kike gani akai yacemin bai buƙatar jan lkc a shirye yake kuma da gaske yakeyi"
Tunda ya kawo mgnr wanin gabanta ke faɗuwa wani tsoro yana shigar ta ta ɗago tana girgiza masa kai tace “Yallaɓai nikam banason auren me mata inajin tsoron kishiya amma idan ka yaba da nutsuwarsa banida ja zan roƙi Allah ya sanyamin dangana ya ciremin tsoron a zuciyata" murmushi yayi yace “good haka nakeso kije ki kwanta saida safe" kamar me jiran ya bata umarni ta miƙe ta nufi ɗakinta yabita da kallo yana murmushi yarinyar akwai nutsuwa shi mamakin ta inda ta samu wannan tarbiyyar yakeyi duk da kasancewar uwarta batada sauƙi wajen tarbiyya amma yawanci irin yaran nan da suka taso a wahalce zaka samesu basu cika nutsuwa ba tabbas idan yayi nasarar mallakar ta zai samu cikakkiyar kwanciyar hankali........
_Zaku iya samun damar cigaba da karanta wannan littafi kan ₦300 kacal tura ta acc 0255526235 Gtbank ko kati MTN ta WhatsApp number 09013718241_
*Oum Hairan*
[11/6, 7:22 PM] Oum Hairan&Affan: ME YA JAMIN?
~Paid book~
Oum Hairan
Free 11-12
_promo ya sauka💃🏼_ _Littafaina biyu da nakeyi yanzu haka YAFI ZAMAN AURE da ME YA JAMIN? A baya regular na kowanne 300 ne VIP 600 so yanzu abun ya canza idan ki/ka nason duka biyun regular zakiyi subscribe da ₦400 ne VIP kuma duka biyun zaki biya ₦700 ne wannan ya faru ne sakamakon wani dalili wanda garabasar zata ƙare daga ashirin ga watannan ne so ku hanzarta biyan naku maimakon ₦900 vip 2 books ya koma ₦700 regular 2 books ya koma ₦400 tabbas sai me rabo._
_Zaku iya samun damar cigaba da karanta wannan littafai ta hanyar biyan kuɗinku ta 0255526235 Gtbank ko kati MTN ta WhatsApp number 09013718241_
_____________________________
Tunda ta shiga ɗakin take kaiwa da komowa ƙirjinta sai bugawa yakeyi Allah ya jarabceta da mugun tsoron kishiya itakam batason kishiya badon komai ba sai don gudun fitina musamman yanda zamani ya zama kawai suna marnege na rayuwarsu ita da mahaifiyarta aje a illata akan namiji......
Zama tayi a gefen gadon ta ɗaga hannunta sama tace “ya Allah ka zama gatana a duk inda ka sanya rayuwata tabbas kaine sarki mafi iya hukunci ga bayinsa kaine mafi cikakken zaɓi da iko" tana faɗin haka ta kwanta ta lumshe idanunta maganganun da sukayi da Aliyu suna dawo mata bata bawa sanin mutumin da yake bata lbr muhimmanci ba saboda haka ta gyara kwanciya taja bargo ta ƙudundune baccinta me daɗi na kwanciyar hankali ya ɗauke ta gobe zata huta babu yara babu matar gdan sai megidan shikam ba fitowa yakeyi ba weekend sai 12:00pm hakan yasa taji a ranta zata sarara na 2 days.
Washegari sai takwas tayi wanka ta fito ta gyara parlourn ta nufi kitchen ta ɗora break sai bayan ta gama ta fahimci ashe Aliyun baya gdan ta jere a dinning ta nufi ɗakinta ta zauna taci nata hankali kwance bayan ta gama tayi wanke² ta sake gyara inda ta ɓata ta kuma kwanciya bacci ya ɗauketa sai azahar ta farka tayi sallah ta wucce kitchen shiru babu Aliyu babu labarinsa haka ta ɗauki abincin safen ta kaiwa masu gadi sannan tayi wani.
Ta gama girkin kenan taji tsayawar motarsa ta ɗauki hijjab ɗinta ta zura ya shigo ta fito a kitchen ɗin ta durƙusa tace “barka da shigowa yallaɓai" wata gwauruwar ajiyar zuciya ta dubeshi da sauri yayi mata murmushi batare da yace komai ba ya nufi saman saida yaje step na ƙarshe sannan yace “ki kawomin coffee da abinci nasha wahala yau garinku sunada tsaurin Al'ada" “garinmu kuma?" Ta faɗa a zucci tare da juyawa ta shiga kitchen ta haɗo masa duk abinda tasan zashi buƙata ta nufi saman tayi knowking yabata izinin shiga yana zaune a parlourn nasa daga shi sai boxes ko arziƙin riga bashida sai suma da tayima ƙirjinsa riga tayi saurin ɗauke idonta cike da faduwar gaba ta aje kayan jikinta na rawa ta juya zata fita yace “Kharimatuh" tsayawa tayi ba tare data juyoba yana numfashi yace.
“Dole takunki ya canza ki kula da kanki sosai kuma kiyi hƙr da duk abinda ka iya faɗowa rayuwarki a wannan lokacin ki sani keɗin ba Kharimatun da bace yanzun akwai wani gingimemen nauyi akanki wanda idan kikayi wasarairai dashi tabbas Ubangiji ka iya azabtar dake da haƙƙinsa ba kowanne irin nauyi aka ɗora miki ba face igiyar aure......."
A mugun firgice kuma a kiɗime ta juyo jikinta da bakinta na ɓari tace “au....aure...." Murmushi yayi mata yace “Yeah aure Kharimatu tabbas yau cikin iko na Ubangiji kin tabbata matar Barrister Aliyu Ma'aruf Gusau......" Batasan sanda ƙafafunta suka zubar da ita a tsakiyar ɗakin ba cikin sarƙewar Harshe take furta “Innanillahi wa Inna ilaihirraji'un" kasa sake furta kowacce kalma tayi saboda tsabar birgici da tashin hankali inda shikuma yaja butar coffee ɗinsa ya tsiyaya yakai bakinsa ya lumshe idanunsa ya sake kurɓa sannan ya sauke yace “tabbas kamar yanda abin ya daki zuciyarki ya daki zuciyar kowa ma daya sani musamman Hajiyata da Mama da ƙanne na bansan lkcn da hakan ta faru ba bansan meye ya janyo ba nidai a daren jiya naje na sanar da Granny yanda mukayi dake domin nasan itace kaɗai zata goyamin baya sannan zatasa kowa taga dama yayi ko baiyi niyya ba bayan na taho a daren ta shigar da mgnr ga Dad so shima baija ba yaji daɗi sosai yace idan an sanar da Mama sai aje a nemamin aurenkin.
Aikam a lkcn Granny ta kira mama da Hajiyata ta sanar dasu dukkansu sunso suyi tsalle wai bazai yuwu Salmah ta raineki kuma ki aure mata miji ba zaman bazai taɓa daɗi ba saida Granny ta hau kan Hajiya sannan ta hƙr tace itafa ba ƙinki takeyi ba kawai dai tana jiye miki abinda kaje yazo ne, Itako Mama Yabi ƙin amincewa tayi saida taga ran Granny ya ɓaci sannan ta aminta so da safennan Dad ya kirani yace nazo nakai Mama Guru sanda naje hatta tafi sai yace muje nida Baba Labaran da Nazeer dashi haka muka tafi bansan meye za'ayi ba saida mukaje suke faɗamin an sanar da kakanki ne a daren jiya yace azo da sadaki da kuɗin turare al'ada dai taku ta barebari zai ɗaura aure gobe.
Wannsn ne ya kawo aka ɗaura aure na dake a yau Kharimatu....."
Kuka ta rushe dashi me gunji cikin kukan take cewa “nikam banyi marhabun da wannan auren ba wannan wanne irin rashin yanci ne wlh ban yarda ba ban amince ba banason auren nan don Allah Daddy Farooq ka rufamin asiri kada Aunty Salma taji ta kasheni wlh taci alwashin duk matar data auri mijinta saita kasheta a gabana tasha furta wannan kalmar meye yasa Ni zan jefa kaina......

Free 13-14
_promo ya sauka saura kwana biyu rak👌🏻💃🏼_ _Littafaina biyu da nakeyi yanzu haka YAFI ZAMAN AURE da ME YA JAMIN? A baya regular na kowanne 300 ne VIP 600 so yanzu abun ya canza idan ki/ka nason duka biyun regular zakiyi subscribe da ₦400 ne VIP kuma duka biyun zaki biya ₦700 ne wannan ya faru ne sakamakon wani dalili wanda garabasar zata ƙare daga ashirin ga watannan ne so ku hanzarta biyan naku maimakon ₦900 vip 2 books ya koma ₦700 regular 2 books ya koma ₦400 tabbas sai me rabo, saura kwana biyu rak👌🏻💃🏼._

_Ƴan Niger kuyi mgn ta wannan number domin biyan naku 94775574_

Free 15-16
_promo ya sauka saura kwana ɗaya rak👌🏻💃🏼_ _Littafaina biyu da nakeyi yanzu haka YAFI ZAMAN AURE da ME YA JAMIN? A baya regular na kowanne 300 ne VIP 600 so yanzu abun ya canza idan ki/ka nason duka biyun regular zakiyi subscribe da ₦400 ne VIP kuma duka biyun zaki biya ₦700 ne wannan ya faru ne sakamakon wani dalili wanda garabasar zata ƙare daga ashirin ga watannan ne so ku hanzarta biyan naku maimakon ₦900 vip 2 books ya koma ₦700 regular 2 books ya koma ₦400 tabbas sai me rabo, saura kwana ɗaya rak👌🏻💃🏼._

Hannunsa ya ɗora saman bakinsa yayi mata nuni da tayi shiru ya fara takowa gabanta yanda yaga gabaɗaya ta firgita shine abinda ya fara burgeshi ya matseta sosai ya rage ɗan taƙi ƙalilan tsakaninsu sannan ya sauke zuciya yace “banason rawar jikin nan ba wani abu zanyi miki ba ki nutsu kin sani kina cika motsawa Salmah zata jiyoki kuma komai zai iya faruwa" jinjina kai tayi cikin razani tace “nasani ka buɗe min na koma ɗakina don Allah...." Hannunsa ya ɗora saman tattausan lips ɗinta yace “zan buɗe miki amma...."
Shammatarta yayi ya haɗe ta da bango ya haɗe tazarar dake tsakaninsu tuni tayi ƙasa a nufinta na durƙushewa ya riƙe weast ɗinta ya kwantar da kanta a jikinsa ya fara ƙoƙarin zame hijjab ɗin na jikinta nanfa ta rushe masa da wani kuka me gunji.....
Da sauri ya jata suka zube a gadon ya ɗauki remote na TV ya kunna ya sanya volume da ɗan ƙarfi yanda zai ɗauke hankali dagajin kukan nata ya kashe glub na ɗakin daidai lkcn data miƙe taja baya a firgice jikinta na karkarwa alamomin tsoro guda 99 duk sun gama bayyana a tattare da ita.