Sashe 13
Mahreen Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da hannu daya take driving harta karasa wayarta ta janyo a jaka missed calls tagani rututu dana husna na nawal na aunty ummi da na Imran da sana sai na Maher Wanda yake 20 mins ago time ta kalla 2:50pm fita tayi a motar bayan ta manna spec dinta a office din farko wani jami'in su ya tare ta da fadin mahreen ishaq juyowa tayi amma ba tayi magana ba me sa kike wasa da aiki ko dan baki san dokokin sa bane munan baa mana Wasa wani dake opposite dashi yace Kamal Kayi shuru kawai , "Kai mesa zanyi shuru ko dan tana jikar sarki sai tayi abinda takeso muma ai duk iyayen namu nada matsayi Amma idan mukazo aiki ajjeshi muke a gefe juyawa yayi wajen mahreen ana maki magana kinyi wani shuru Munan babu wani alfahrin Mulki ko sarauta daza a nuna mana ko da kuwa uban mutum waye kamar wadda iska ta debo ta kawota gabanshi bai ankara ba yaji ta kwasheshi da Mari da sauri duk suka Mike a wajen wanda hakan yayi daidai da fitowar Maher daga office dinsa yana waya da sauri kamar fita zaiyi ganin abinda ke faruwa kuma da mahreen yasa ya katse wayar Yana kallonsu daga hannu yayi da niyyar rama Marin tasa hannun ta marar ciwo ta rike nasa the greatest mistake you will ever make is letting ur dirty hand touch my face, you will regret it ,mind your tongue don't dare include my father in this Cox he's not your mate I will endure any insults you throw at me but never ever involve my parents Maher ne ya karasa ya ce mahreen sake shi kamar yadda yace din haka tayi hannun ta ya riko suka koma office dinsa.
Wanda dazu ya masa magana ne yace to ai kagani na fada ma Kaki ji gashi yanzu yarinya karama ta kunyata Ka gaban mutane kuma ba abinda zaayi ta mari banza borin kunya ya fara yana fadin whl saina nuna Mata matsayinta saina nuna Mata waye ni dan bata sanni bane sude zaman su suka gyara suna boye dariyar su.
Suna shiga yaja Mata kujera ya zaunar ta, karasa wa yayi fridge din office ya dauko Mata ruwan sanyi da cup ya zuba ya Mika mata ba musu ta karba tasha sannan ta dafe kanta shima zama yayi opposite da ita shuru yayi ya zuba Mata Ido can ta dago suka hada Ido a tare suka sauke ajiyar zuciya mahreen! yakira sunanta da wata iriyar murya bai jira amsawar taba yaci gaba dukda bansan abinda ya hada ku ba bai kamata ki mare shi ba kina matsayin ya mace har ki daga hannu ki mari na miji wanna ba hali bane mai kyau ba kuma tarbiyyar familyn mu bace plz karki Kara , tagumi tayi ta zuba masa Ido harya dasa aya akan kallon da take masa ya sa hannu ya zare tagumin da tayi sannan yace meye damuwarki shuru tayi can kuma ta kifa kanta Kan table din mahreen ya sake kiranta bata dago ba mahreen ya sake Kira dagowa tayi ganin bata da niyyar magana yasa yace to tashi mu tafi tunda baza kiyi magana ba mikewa tayi ta dauki glass dinta ta maida sannan ta dauki jakarta ta rataya a wuya tana kokarin yin waje ya riko hannun ta tsayawa tayi shi kuma ya Mike sannan suka jera suka fita da kallo duk mutanan wajan suka bisu , saida ya bude Mata ta shiga sannan shima ya shiga yaja suka fice.
Shuru ne ya ratsa motar har sukaje gidan da sukaje jiya, kamar jiya haka yauma suka tadda su a parlour suna ganinsu suka fara sai yallabai Allah yakara lpy dayan ne yace hajiya gaba dai gaba dai takawarki lpy cikin jin haushi ta budi baki zatayi magana dan a halin da takejin zuciyar ta da kwakwalwar ta komai ma haushi yake bata hatta da maher din kuwa ji take kamar ta rufe shi da duka kuwa , kamar kuwa ya sani yayi saurin fadin mahreeen shuru tayi tana hararar su dan makulli suka bashi ya wuce awani daki na kusa da wanda suka shiga jiya suka samu jakadiya da alama itama taji jiki suna shiga ta fisge hannun ta daga nasa kallon ta yayi da fadin ki tambayeta ita ta zubawa abba guba a abinci kuma waya sata kamar baza ta motsa ba sai kuma tafara takawa takarasa gaban jakadiya tambayar ta tayi meysa tasawa uncle Khaled poison a abinci jakadiya ce tafara whl tallahi bani bace dan dagowa tayi ta kalleshi cikin wani irin masifa kamar zata hadiye ta ta sake tambayarta ba shiri tace whl nice nice whl tafada jikinta na rawa waya saki ta sake tambaya whl chiroma ne ya kawomin ni bansan komai ba bindiga ta ciro zaki fada ko baza ki fada ba da sauri Maher ya karaso ganin aika aikan da mahreen din ke kokarin yi Me hakan kuma mahreen ai bance da harbi ba, a tsawace tace rabu dani plz bindigar hannun ta yayi kokarin karba tace kai ma whl Kana matsowa ina danna ma ita sannan in danna wa kaina zaro Ido yayi sai kuma yayi murmushi yana nufo ta da fadin to harba mana harbeni ni dake Wanda ya fada ya fada yana karasowa tab da ita harba ina jira Yana karasawa ya warce bindigar har yana harba bindigar garin warta ta harbi sama hure bakin bindigar dake hayaki yayi sannan yasa ta bayan wandon sa kafadun ta ya riko kuka ta fashe dashi tare da kifa kanta a kirjinsa shima habarsa ya dora a kanta Yana dan bubbuga bayanta gaba dayansu wani yanayi suka shiga Mai wuyar fassarawa har saida tayi Mai isarta sannan ta dago hanky ya dauko ya share Mata hawaye yana Mata murmushin nan nasa mai tsada sannan ya riko hannun ta kamar dazu suka fita tare da kulle jakadiya ba kowa a parlourn juye juye ya fara can ya hangosu sun buya bayan kujera wasu karkashin center table wasu cikin labule fito Ku karbi key din, na bayan labulen ne suka leko aa yallabai whl harbi mukaji to mun dauka kwalawa ne suka kawo hari dan girgiza kansa yayi ba tare da yayi magana ba ya jefa masu dan makullin Ku Kula kuma ba wasu yan sanda anan yana gama fada yaja hannunta sukayi waje .
A Mota yace mahreen meye damuwarki kamar baza tayi magana ba tace Imran , Imran ya sake maimaitawa sannan ya juyo ya kalleta me ya Miki ? zargina yake, "akan me ? saboda munzo gidan nan kafin muka wuce masarauta jiya shuru yayi can kuma yace Kenan shi zai nuna maki abinda yake daidai ko Me ko kuma ajje ki yayi bata bashi amsa ba har saida suka karaso cikin gidan sannan yace gobe zan shigar da karar nan, Allah ya kaimu mota ta fa? zaa kawo maki In na koma office, ohk tace sannan ta fita shi kuma yaja.
Shigowar Imran Kenan parlourn ya dawo daga aiki gate man yakawo keyn motar mahreen , daga ina ya tambaya eh dama wanda ya kawo motar da safe ne yan zuma ya sake kawowa , wane shi Imran ya sake tambaya nima ban sanshi ba wani ne dai ohk ya karba sannan ya karasa nawal ya tambaya ina mahreen tace masa bata dade da dawowa ba taci abinci tana garden juyawa yayi ya fita a garden din ya hangota idanun ta a lumshe tunda ya karasa wajen tasan shine saboda turaren sa daya sanar mata kujera yaja ya zauna sannan ya dora Mata dan makullin motar ta akan table din lilly I'm so sorry please forgive me u know I never meant to hurt u, I always want to see you happy even yesterday I Was just extremely upset and couldn't control my self haka ya dinga lallaba ta da kalamai har ya samu ya shawo kanta ta bude idanun ta akansa amma kasan bana son tsawa ko mesa zakamin , "nasani I'm so sorry a haka dakyar ya shawo kanta amma bata wani sake kamar da ba wayarsa ya mika mata ki duba aikin dakika sani yana ciki an kammala idan kin gama kya kawomin wayar yana gama fada ya ajje Mata a table din sannan ya juya yabar wajen.
Washe gari kamar yadda ya fada haka yaje ya shigar da Kara , ana kaiwa su Abdul hameed sammaci ya fara kokarin guduwa ba tare daya sanar da aunty amarya ba hakan da yayi yasa Maher dayasa ana monitoring dinsu sawa a daukoshi a kaishi gidan da aka Kai su chiroma, aunty amarya ta shiga tashin hankali sosai data wayi gari bata ganshi ba itama attempting escape tayi kamar yadda yayi aka kamata aka je aka hadasu ganin anfara cigiya a masarauta kuma hankalin sarki ya tashi yasa Maher da Ayman shiryawa domin su dauko mahreen suzo suyiwa Mai martaba bayanin komai .
A gate suka sami mahreen da Imran zaune suna hira sai dariya suke yana nuna Mata wani abu a waya, wani zillo zuciyar Maher tayi har saida ya lumshe idonsa , ayman ne yace ai gama tanan, sauka Ka kirata kawai yace ba tare daya bude idonsa ba fita yayi ya karasa suka gaisa da Imran har Yana tambayar yasu maimartaba juyawa yayi wajen mahreen cikin zolaya yace ranki ya dade wajenki mukazo fa , " tho fa kai da wa kuma? ni da mutumin naki mana Maher yana mota , tell him to come over mana kuma sai ya tsaya a mota sai kace wani bako, "to bari dai ace masa sakonki ne ya fada Yana dan dariya ya koma mota.