Sashe 1
Mahreen Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
YOUNG WRITER
MAHREEN
PAGE 1--10
Aunty ummi I have no more privilege, mommy's gone daddy's gone ya Sadiq's gone they were shot right in front of me aunty ummi my heart has dried up my soul is consumed by sorrow , anxiety and depression , they made me an orphan at a young age, I'm just 20 years old what did my parents and my innocent brother do to deserve such fate ? they showed no mercy shooting them in front of meeee I will never forgive them, but they made the greatest mistake by leaving me alive, my life will be revenge for my parents and my brother, she stated, standing up .
Ajiyar zuciya aunty ummi ta sauke tare da fadin look mahreen I understand the circumstances you have found ur self in , but if you truly mean what you just said ' that your life will be revenge for them' then why aren't you taking care of your self ? since you were discharged from the hospital three days ago, u haven't eaten anything, only tea how will you take revenge for them if you re neglecting your own life , your parents and brother are gone forever and won't come back accept that or no so just calm down, now all they need now is your prayers, komawa tayi ta zauna tana kallon aunty ummin can kuma tayi murmushi wanda zan iya cewa yafi kuka ciwo sannan ta mike ta shige toilet itama tashi tayi tafita saboda har yanzu ana zuwa masu gaisuwa.
Saida tayi alwala tayi sallar laasar sannan ta hau gado hoton dake gefen gadon ta dauka tana tuna abin da ya faru zuciyarta ta ke kashe hawayenta sun kafe, ahankali take shafa fuskar hoton Wanda yakasance family pic ne wasu tears masu dumi taji suna sauka daga idonta sosai tasha kuka har saida bacci ya dauketa dan daman bawani baccin kirki take samu ba.
MASARAUTAR MAABUBI
masarautace mai adalci ga Al ummar ta SARKI ABDALLAH UMAR JAMIL NA 2 su biyu ne awajen mahaifansu sarki Umar Jamil na 1 tare da mahaifiyarsu gimbiya zainab shi da kaninsa ABDUL HAMEED UMAR JAMIL sun taso cikin gata da kulawa, sarki abdallah yasa mu sarauta ne bayan mutuwar mahaifinsa kasancewar shine babba yasa aka nada shi a matsayin sarki ya kasance mai adalci ga Al ummar sa kamar yadda yaga mahaifinsa nayi Kansu ahade yake shida dan uwan sa yanada mata daya wadda ake cewa fulani da yaya biyu Maza ishaq shine na farko sai Khaled saida sukayi shekara biyar sannan Allah yakara Basu haihuwa saidai yarinyar batazo da rai ba, anyi anyi yakara aure yaki dukda kasancewar sa sarki .
Abdul hameed kaninsa Yana da mata biyu da ya ya shida uwar gida nada biyar duk mata sai amarya nada daya itama mace zaman lpy suke da dan uwan sa amma bayan zuwan aunty amarya saita dasa masa tsanar dan uwan nasa ta hanyar yimasa huduba da cewa idan har dan uwan shi ya fadi ya mutu to tsakanin ishaq ko Khaled wani acikinsu ne zai gaji sarauta bashi ba gashi dama shi ba da namiji ba da haka taja hankalin sa har yanemi shawarar ya zaiyi Kenan ita kuma ta bada shawarar ya bar mata komai a hannun ta .
Bata tsaya ko ina ba sai wajen malaman ta tasa a nisan ta ishaq da gida a lokacin yayi aure harda dansa mai suna sadiq shine dalilin asirin datayi masa ya kaura ya koma can Australia da zama ko waiwayar iyayan sa da dan uwansa bayayi saidai ta waya mahaifansa sunyi sunyi ya dawo yaki har mahaifinsa ya tura masa dan uwan sa Khaled anan yake shaida masa duk lokacin da yaji yana son zuwa gida hakan gagara take shi kuma baiyi kasa a guiwa ba ya sanar da mahaifinsu nan fa aka shiga addu'a a lokacin kuma shima Khaled yayi aure dansa na farko Maher sai mai binsa Ayman saida sukai shekaru bakwai tukun Allah yasake basu ya' suka sa mata manira a lokacin kuma shima ishaq Allah ya sake basu haihuwa suka sa mata mahreen, khaleed Jin dan uwan nasa ya samu karuwa yasa ya shirya ya Kai masa ziyara dukda shi duk karuwar daya samu bai zo ba amma ya fahimci halin da dan uwan nasa yake ciki koda yaje sati biyu yayi ya dawo nigeria .
tunda ga nan kuma ganin Khaled yafara ajje family kuma harda maza biyu yasa aunty amarya sake bawa mijinta shawarar poisoning dinsa da fari yakiya amma daga baya kuma yazo ya amince a haka akayi poisoning din Khaled tare da sa hannun Amintattun sa a lokacin aka fitar dashi Egypt domin neman magani Amma kasancewar poison din mai karfi ne yasa suka ce zai dau dogon lokaci kafin ya warke cike da bakin ciki yaransa suka komo gida Nigeria suka bar mahaifiyarsu da kanwarsu a can , Maher shine mai wayo a lokacin dan zai Kai 11 years saisa yariki bakin cikin abun a ransa dukda kankantar shekarun sa, hannun kakarsu suka koma a haka suka cigaba da karatu hankalinsu a rarrabe , Maher degreen sa na farko ya fito da result Mai kyau matsayin sa na doctor saboda kwazon sa da iya aiki yasa countries dayawa suke gayyatarsa idan har wani babban aiki ya tashi sai yakasance international doctor yau yana can gobe yana nan ga har yanzu mahaifin sa bai warke ba ,kuma binciken dayayi ya nuna sai ya Kara daukar wasu lokuta a kwance domin gubar har yanzu tana yawo a jininsa a sirrince yakoma yin masters a russia a department of defense and security studies, kaninsa ayman kuma ya gama karatun sa shima ya zama cikakken lawyer , a yanzu haka Maher yazama cikakken DSS yana aikin sa a boye domin wani lokaci kawai yake jira sai ya gano wa anda suka yiwa abbansa wanna illar , bakowa bane yasan akan wani course yayi masters din sa daga ammin sa sai kanin sa ko kanwarsa bata sani ba yakan raba hankalin sa ne ya leqa can ya leqa nan, so dayawa idan yaje wajen mahaifinsa yakan zaunawa yai ta fada masa abinda yakeyi da abinda ke faruwa Amma saidai yai masa murmushi kawai ba damar ansa masa wanna abu gana ciwa Maher tuwo a kwarya .
MAHREEN
Tunda ta taso batasan dangin taba daga mommy sai daddy da ya Sadiq so dayawa takan tambayarsu mai sa baza su koma kasar su ba ko kuma su nuna mata familyn su ita dai mahaifiyarta che mata take akwai lokaci shikuma mahaifinta a duk lokacin da tayi maganar yakan shiga daki ne yai ta kukan daya rasa dalilin sa , Sadiq ya karanci microbiology ne harya fara aiki yayin da ita kuma mahreen ta karanci criminal law sunyi final exams sun gama wata rana suna zaune take tambayar mahaifanta mai sa ba Wanda ke zuwa masu a family saidai kawai suyi waya to her suprise taga daddy yayi murmushi sannan yace mata da sunyi convocation zasuje Nigeria taga dangi cikin murna itada ya yanta suka tashi suka fita domin yin shopping din tafiya haka kuwa akayi suna yin convocation ya debesu suka yi Nigeria ba wanda ya fada wa zaizo dan haka motar haya suka hau yasauke su a masaurauta kwatsam labari yajewa su aunty amarya da Abdul hameed cewa ishaq da iyalansa sun dawo sun shiga firgici ba dan kadan ba .
Bayan dawowar su ya samu labarin abinda yasamu dan uwansa kusan 19 years kuma bashi da labari saboda watsar dasu da yayi a ganinsa duk sakacin sa ne da yana nan ba abinda zai sameshi , haka ya tarkata iyalansa sukaje suka dubashi sunyi kuka shida dan uwansa amma ba halin magana sai dai yayi masu murmushi kawai haka suka kwashe wata daya a wurinsa sannan suka dawo amma fir ishaq yaki yadda yazauna a masaurauta Inda ya saya gida awajen masaurautar ya zauna da iyalansa sati biyu da dawowarsu duk sun zaga dangi da yan uwa , dama kanwar mahaifiyarsu daya ce aunty ummi maternal grandparents dinta kuwa duk sun rasu aunty ummi ta nada yara uku namiji daya Imran sai mata biyu sana da nawal sana kusan saar mahreen ce, mahreen nada surutu ita kuma sana bata fiya magana ba saisa sai ya zamana basa shiri sosai sabanin nawal da Itama irin mahreen ce two years ne tsakanin su, mahreen yanzu bata da matsala gata ga familyn ta two months da dawowarsu su Abdul hameed da aunty amarya suka yanke shawarar kashe ishaq da dansa sadiq danma kar ace Sadiq din yakarbi sarauta a madadin mahaifinsa saidai kash lokacin da suke zancen yar aunty amarya tazo wajen mahaifiyarta taji wanna magana da suke a matukar tsorace ta kunna record a wayarta ta tura kasan kofa yadda zatayi recording dakyau dan ita ba komai take ji ba saida taji sunyi shuru sannan tazaro wayar ta gudu sosai ta shiga rudani dajin wanna zancen tasan mahaifiyarta da bin malamai da tsafe tsafe amma ashe zasu iya kashe mutum kuma harda babanta aciki tayi kukan takaicin zama yarsu dan dai sun zama dolen tane da sai ta tona masu asiri amma tabbas baza ta bar abun haka ba.
husna ba ruwanta yarinyace mai nutsuwa da hankali ga tausayi da sanin yakamata sabanin mahaifiyarta, haka Allah ke yin ikonsa ya fita da Nagari daga tsatstson batattu haka zalika ya fitar da batattu daga tsatstson nagari .