Sashe 12
Mahreen Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
A kofar part din aunty amarya sukayi parking sannan suka shiga ita dashi kawai suka samu a parlourn da alama wata magana suke Mai mahimmanci karasawa sukayi suka zauna cikin fara'a suka tarbesu wanda har hakan yabasu mamaki suka kalli juna mahreen ce tace ina husna aunty amarya ce ta cafe da cewa husna tayi tafiya taje zamfara wajen yayata bari akawo maku abinci ta fada tana tashi tayi ciki , Maher yajikin mahaifin naka ? yaji sauki gobe ma zasu dawo saisa nazo na fada ma ko zakuje taryoshi , adan rikice yace wai wadin kagane wani mahaifin naka nake magana kuwa ? yes nagane ba abban Muhammad Maher da Ayman da manira ba gobe zai dawo ai gumi ne ya fara tsatsafo masa tako ina sai ya Mike sai ya zauna Maher ne ya dora da cewa ya dai lapiya murmushin karfin Hali yayi Kai Amma naji dadi Allah yakawosu ashe har yasamu sauki bamu sani ba saidai kawai ace mana zai dawo ko awajen su waziri banjiba , "ai ba lalle kaji ba suprise muka muku , e..eh eh hakane ya fada still har yanzu baya nutsuwarsa kallon mahreen yayi alamar jinjinawa tai masa tana murmushi daidai karasowar aunty amarya da hadimai data dorawa abinci iri iri a tray tare dasu fruits da jugs aka ajje akan centre table sannan suka wuce ita kuma ta zauna tana murmushi bismillah ga abinci kuci mahreen ce ta Mike ta karasa gaban table din Apple guda daya ta dauka tana jujjuyawa a hannun ta sannan ta taka gaban gujerar Abdul hameed ta Mika masa apple din , gashi baba bismillah da sauri aunty amarya tace ha a Mene haka kuma mahreen wanna ai na kune ba nasa ba maisa zaici abincinku a a baza ayi haka ba murmushi tayi sannan tace saboda kinsa guba a ciki ko ? haba mahreen wanna wace irin magana ce takawa ta sake gaban table din sannan ta dauki cup ta tsiyayo juice takarasa wajen ta karbi kisha , ni ai bana shan irin wanna lemon mahreen, ummm wato muma ta uncle Khaled kikeso ki mana Kenan , wa wani Khaled din kuma mai muka masa dan girgiza Kai tayi sannan tayi baya ta ajje cup din a table ta juyo wajen Maher da gira tai masa alamar suje sannan ta dauki jakarta, mikewa shima yayi sannan ya kalle su an riga da an bari dan Kada ya girma wutsiyar rakumi kuma ta riga tayi nesa da kasa bar ganin allura kankanuwa ce karfe ce aduk lokacin da Mage ke waje bera baya Wasa yana da Kyau a rika Sara ana duban baki gatari qotar zata iya gocewa tasamu Mai saran kuma abinda dama ta jure hagun baza ta jure ba abinda ya Baka dariya yau gobe shi zai saka ka kuka yana gama fada haka yayi waje mahreen ta Mara masa Baya , cikin shock suke kallon kallo da matsala fa alhaji wai maike faruwa ne tabbas asirin mu na dab da tonuwa fiddausi dama na gaya Miki ai, ni nasan ba Wanda zai je famu wanna matsalar in ba husna ba ace Ka haifi da acikinka sannan yafi karfinka to wai tana ina ne ? an cemin suna tare da wanna mahreen din, amma fa kinaji yanzu take tambaya ina husna, to abin ya daure min Kai gashi layinta a kashe amma ni inada tabbacin duk yadda akayi dasa hannunta to yanzu miye mafita gashi ance gobe Khaled zai dawo wai ya warke , wani Khaled din tafada tana mikewa Khaled dai dakika sani dan maimartaba safa da marwa ta fara dan neman mafita.
YOUNG WRITER
MAHREEN
PAGE 71----80
Suna shiga mota ta kalleshi ya kalleta ina ganin kamar mun gama samun duk wasu hujjoji fa , "no Maher akwai bukatar kasa a kamo jakadiya saboda zasu iya canja mata raayi kuma nasa akawomin list din duk wani call da texts dake wayar shi Abdul hameed din , kema kin kawo idea gobe ki sameni a office by 2 domin wa'anda suka biyoku ran nan ma sun fada da bakinsu cewa aunty amarya ce tasa su to kamar yadda kika fada kinga idan muka hada da jakadiya shaidun mu suncika sai kawai mu makasu court motarki tana part din granny da safe za'a kawo maki sannan ya tada Mota suka fita .
A kofar gidan aunty ummi yayi parking ita kuma tafita sweet dreams ya fada dan juyowa tayi da fadin same sannan tayi knocking gate man ya bude ta shiga a parking lot ta tsaya tana jiran shigowar Imran 2 mins tsakani sai gashi matsawa tayi yayi parking sannan ya fito ya karaso wajenta , "gidan uban wa kukaje da kuka fita ya fada cike da mugun bacin rai sakwato tayi tana kallonsa " I don't understand ? cikin tsawa yace mahreen nace gidan uban wa kukaje keda shi hannun ta tasa ta toshe duka kunnuwanta biyu tana jujjuya kanta, okay baza ki fada ba Kenan wato ke baki san mutuncin kanki ba bakisan darajar kanki ba a matsayin ki na ya mace har ki dauki kafa ki bishi gidansa take yanayin ta ya canja "Imran re u suspecting me or what ta fada tana ja baya baya sai kuma ta juya da gudu ta shige cikin gidan bata shiga dakinsu ba sai tayi wani dakin tana shiga tasa key ta zauna awajen ta dafe kanta ba abinda ta tsana irin zargi kuma yasan bata san tsawa shine yayi mata .
A bangaren Imran kuwa dafe kansa yayi yana regretting yadda ya kasa controlling kansa har ya bari idonsa ya rufe ya mata abinda tafi tsana wata zuciyar kuma tace to ai Kana akan gaskiyar Kane gidan ya shiga direct dakinsu yayi batanan sai husna da nawal da suke bacci to ina tayi ba Inda bai duba ba bata nan har kofar dakin da take yaje amma jinsa a kulle ya dauka ummi ce ta kulle hakan ya zauna a parlour ya dafe kansa har saida aka fara kiraye kirayen sallah asuba sai lokacin ya tashi ya tafi dakinsa .
Ko da safe ma aunty ummi ta dauka acan masarauta mahreen ta kwana har taji haushi dan bata fada Mata kwana zatayi ba amma batayi magana ba Imran kuwa sukuku ya tashi duk sai yaji badadi kuma bai ganta ba lokacin da zaayi breakfast ba yana tsoron kuma ya tambayi aunty ummi saboda zata nemi jin baasi a haka dai ya tafi aiki .
Su nawal kuwa sunyi kiranta bata dagawa har sun gaji nawal ce ta tambayi aunty ummi Ko sunyi waya ne itama aunty ummi da dazu takejin haushin mahreen ganin yanzu tafi son masarauta akan wurin ta amma key motarta da gate man ya kawo yasa ta shiga shakku da tashin hankali in dai mahreen na masaurauta to ai baza ta aiko da motarta ba dan haka ta cewa nawal ta bari Imran ya dawo taji yadda zaayi.
Sai 2pm ta tashi a baccin da sai 8 ya dauketa fita tayi ba kowa a parlourn a kitchen taji su hakan yasa ta shiga dakinsu wanka tayi da brush sannan ta dauro alwala ta fito husna ta gani a zaune bakin gado "ha a mahreen ina kika shiga Muna ta kiranki bakya picking , ina gida ta fada tana karasawa gaban wardrobe gida kuma wani gidan ? "nan mana ta sake bata amsa amma mu bamu ganki ba kuma baki fito anyi break dake ba , bata kara che mata komai ba saida ta shirya cikin white t shirt da legging fari ta daura armless gown wadda ta Kai mata har kasa peach colour tayi rolling veil din ta , handbag dinta ta dauka da spec dinta ta maqala takalmin ta tana kokarin fita nawal ta shigo yanzu kika shigo ne mahreen ? husna ce tace nima daga wanka nasa meta ta fito ina tambayarta tace min anan ta kwana nawal ce tace kaman ya anan ta kwana bayan mu bamu ganta ba sai key motarta aka kawo, kamar wadda ake wa dole tace a wancan dakin na kwana ina keyn motar ? Yana wajen ummi fita tayi daga dakin a parlour taga aunty ummi zama tayi sannan tace noon aunty ummi, mahreen ina kika je ana ta Kiran wayarki bakya picking sannan kuma aka kawo mana motarki hankalina ya tashi whl da Imran nake jira yazo ya kaini masarautar taku naji , " acan dakin na kwana bani key din motar, "mahreen me yake damunki aunty ummi ta tambaya , "bakomai , "ya zakice min bakomai bayan ni nasan akwai wani abu Mai aka maki waya tabaki ko kun samu matsala ne da wani a can din, "aunty ummi barin je in dawo tukunna ban key din , " gashi can Kan show glass Amma ko breakfast bakiyi ba gashi har an gama lunch tashi tayi ta dauko sannan tace saina dawo ta fada tana ficewa.