Sashe 10
Mahreen Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Masu share share ne suka shigo hakan yasa su aunty ummi fita dakin ya rage daga mahreen sai Maher magani ya fiddo a aljihun sa ya balla ya mika Mata tare da dauko mata robar ruwa ya mutsa fuska tayi ni bana sha ohk do u prefer an injection shuru tayi tare da kurawa maganin Ido dauka yayi da hannun sa open your mouth kamar zatayi kuka tayi yadda yace a tsakiyar tongue dinta ya dora mata magani sannan ya dora mata ruwa a bakinta da sauri ta fara shan ruwan har tana kwarewa bubbuga bayanta yake a hankali harta yi shuru , "da akwai securities awaje saboda dole zasu bibiyeku keda husna, okay tace ,do u need something ? husna need clothes to change ohk ya fada sannan ya fice ita kuma ta kwanta , husna da aunty ummi kawai ya samu a waje dan Imran da nawal sun wuce , aunty ummi yai ma sallama da cewa zaije wani waje ya dawo sannan yace husna ta biyoshi , wasu yaran sa da yakira su biyu domin su canji wanda suka kwana yayiwa magana sannan yacewa husna kibisu zasu kaiki ki siyo duk abinda kike bukata to tace sannan ta bisu shi kuma ya shiga motarsa ya wuce.
YOUNG WRITER
MAHREEN
PAGE 61----70
Yana shiga headquartern su da miss rabi ah ya fara cin Karo bayan ta gaishe shi kuma sai ta bishi office , saida suka zauna yace ya akayi ne? umm sir dama mahreen fa bata shigowa aiki Kan lokaci kuma kuma tafiya take kafin a tashi , " waya fada maki ? umm dama dama katseta yayi da tayi report ai karki damu idan kina da wata magana ki fadi ? a a babu sir dama na dauka baka sani ba ne sai da ya dan dakata ya dube ta kasa tayi da kanta girgiza Kai yayi kawai ya hado wasu takardu ya miqa Mata da fadin kije ki karasa wanna aikin , ohk tace tana karba ta fita .
Kogin tunanin mahreen ya fada sosai yake jinta a zuciyarsa na farko tausayinta yake ji na biyu kuma ta sadaukar da ranta saboda shi da badan ita ba da yanzu shine a gadon asibiti Ko kuma ma ba wanna zancen ake ba table dinta ya kalla yana tuna rigimar da suke kullum idan tazo murmushi yayi kawai sannan ya tashi ya fita dan zuwa ganin yaran da yasa aka dauko daga Aiden palace.
Sai rana Ayman yazo dubata (saboda Saida safe ya sani a lokacin daya kirata Kan maganar case din tsohon nan) nan yace anya kuwa gobe zaki iya shiga court din nan inaga kawai a nema masa wani sai a biyashi da ace bani da wani case din daidai time din dani zantsaya masa tun farko ma whl , "don't mind Ayman in sha allah zanje , "tho amma bakida lpy ai , karka damu zan iya.
Imran kuwa har dare bai sake zuwa dubata ba kuma tana ji shi yakawo nawal kuma shi yazo ya dauki aunty ummi da dare bayan tafiyarsu sana ta Kira sun dade suna waya sannan sukai sallama.
Sai 11 :46 pm Maher ya shigo a reception ya ga nawal tana waya karasawa dakin yayi husna ya samu Akan kujera tayi tagumi har bata san ya shigo ba idonsa yakai Kan mahreen da take ta danne danne awaya da hannun ta mai drip din karasawa yayi ya jawo kujera ya zauna sai a lokacin suka farga da shigowar sa husna ce tayi masa sannu da zuwa ya amsa Mata da kulawa, tashi tayi ta shige toilet juyowa yayi ga mahreen madam Mai ake tayi ne haka ajiyar zuciya ta sauke sannan ta ajje wayar could you please discharge me , why ? "because I'm feeling alright, but you know they haven't removed the thread from ur hand right, " I know I will come back when they schedule the removal okay, but why do u insist ? cuz I have a case tomorrow in the higher court and I must attend . Then, how will we handle husna ? you know it's risky to let her return home , " I know she will stay with aunty ummi until we complete our investigation , alryt not bad, last night I listened to everything on the memory card, " then when will take them to court since we have all the necessary evidence , yea but I will visit them tomorrow night, I wanna go with you dan satar kallon ta yayi sai kuma yace okay , "what did you tell aunty ummi when she asked what happened to me ? I told them that there was a problem on the road you crossed and a bullet accidentally hit Ur hand when they fired their guns , " hmmmm alhamdulillah thank you so much , " why are you thanking me, "cuz she didn't know anything she doesn't know I'm working as a dss , "then why don't you tell her , she wouldn't agree .
Dakin ne ya dau shuru na wani lokaci can kuma tace are you a doctor , yes and you are working as DSS officer how is that possible , " like how you manage your both roles ya bata amsa daidai lokacin da husna ta fito idonta yayi ja da alama kuka tayi wayarta ta ciro a chargy ta koma kujera ta zauna nawal ce ta shigo itama sannu da zuwa tai masa sannan ta nemi guri kusa da husna ta zauna dakin ne ya sake daukan shuru har saida drip dinta ya Kare sannan ya tashi ya cire da fadin kwanta kiyi bacci dan hararar sa tayi sai kuma ta kwanta din, samun chargy ta fada tana Mika masa wayarta kamar bazai karba ba sai kuma ya karba ya makala sannan ya musu sallama ya fita.
Da safe da wuri ta shirya tayiwa husna bayanin komai Dan haka idan su aunty ummi sukazo tare zasu wuce ita kuma tayi da Ayman zaiso ya dauketa .
9am tana cika suna karasowa harda Imran bayan an gaggaisa bata bi takan cin maganin da Imran yake tayi ba tace aunty ummi tana son ganinta janta tayi suka fita daga dakin sannan tayi mata bayanin komai da kuma nasarar gano su datayi ta dalilin husna sannan ta dora da inaso ta buya agidanki har sai mun gama bincike, keda wa zakuyi binciken nan mahreen nifa ina tsoro, " ni da doctor Maher ne aunty ummi tunda shima abun ya shafesu ajiyar zuciya ta sauke bazan hanaki ba amma ki Kula da kanki sosai, " Insha Allah auntyna ta fada tana dan murmushi, tou yanzu da kika shirya ina zaki ? an sallame mu fa sannan ina da wani case ne a court kimin addu a aunty yaune zan fara shiga court , "Amma bakya ganin har yanzu baki warware ba kofa dinkin hannun ki baa cire ba, " karki damu aunty ummi bana son zaman asibitin daga baya na dawo acire inaso mu gama duk abinda zamuyi da sauri domin maka azzaluman nan a court , shikenan to muje kiyi breakfast ko.
Saida tayi breakfast sannan suka dan zauna ana hira suna hada kayan da suke a asibitin don tafiya Imran ne ya hau kusa da ita akan gadon ya zauna Lilly nifa inada magana dake , "karka damu bros bari in danyi less busy , " amma kinsan daganan gida zamuyi ko ? yea nasani amma yanzu kasan court zani ba gida ba, " wa zai kaiki kafin tayi magana Maher ya shigo kaman jiya haka suka gaisa ciki kuwa harda mahreen da tace masa morning hannun sa yasa a goshi alamar sara Mata ba tare da yayi magana ba dan kallo daya ya musu itada Imran din ya kauda Kai cike da jin haushin Imran din wanda yarasa dalilin hakan , wrist watch dinsa ya kalla ba tare daya kalleta ba yace tashi mutafi inkin gama, "ina jiran Ayman nefa shi yace zai kaini cikin jin haushin ta itama da kuma kokarin controlling kansa ganin ya hana bacin ransa bayyana yace idan yakaiki wa zai daukoki to shi ya wuce in zaki tafi to in kuma bazaki tafi ba ki zauna yana gama fadar haka yayi waje.
Imran ne ya juyo wajenta wai maisa yake maki magana ne sai kace wata yarsa ko kuma wadda yake da iko da ita kallonsa tayi taga kaman adan zafafe shima yake maganar, "to kai ma yanzu fadan zakamin ko Me? sauka tayi sannan tayi wa aunty ummi sallama tayi waje, number sa takira Yana dagawa tace Kana ina ? ki fito mana ya fada yana kashe wayar .
Shuru ne ya ratsa motar har suka kusa karasa wa tace kafadawa granny ina hospital ? nop na dai cemata kina gidan aunty ummi shuru suka sakeyi har suka karasa tana kokarin fita yace idan kin gama kifito ina jiranki okay tace sannan tayi ciki.
Cikin nasara suka samu alkali ya yanke hukunci saboda kwarara hujjojin data bayyana shari'ar kusan shekara hudu an kasa kawo karshenta sai yanzu, mutumin ne ya biyota Yana mata godia bakomai kawai tace.
Kana kallon fuskarta kasan tana farin ciki dukda bata bayyana ba a Inda ya sauketa anan ta sameshi ya kwantar da kujerar baya shiga tayi ta zauna fuskarsa ta zubawa Ido ta daukama bacci yake , re u done ya tambaya kamar bayaso still idonsa a rufe kanta ta juya tana kallon waje tace eh gyarawa yayi ya kunna motar suka fara tafiya ahankali take bashi labarin yadda shari ar takasance murmushi yayi kinyi kokari sosai Allah yakara hazaka murmushin itama tayi sannan tace ameen har suka karasa gidan aunty ummi dukkansu wani yanayi sukeji na daban har basuso suka karaso ba , bude kofar tayi sannan ta jiyo thank you for the care I truly appreciate , get ready by 8pm , okay sir ta fada tare da rufe kofar ta fita .