← Book details Kawar Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 31

Sashe 24

Kawar Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read

ta dago da mamaki tana kallonsa yace "yes, it's the sweetest voice I ever heard. It sounds so special saboda zaki ga ba kowa Allah yake yiwa baiwa da irinta ba". Safiyyah tayi murmushi sosai har saida barin kumatunta na hagu ya lotsa sosai, feeling highly proud of her voice today, (cikin jin alfahari da muryar tata yau), tunda har muryar ta na yiwa masoyi Zayyan dadi, a hakan yadda take, to ta yarda don Allah kada ta yiwa kowa dadi. Da wadannan kyawawan kalamai Zayyan ya lallashi Safiyyah, suka rufe chapter din in’inarta da Mama bata so, basu kara tada zancen nan ba har inda yau ke motsi. **** **** ****
Chapter 24 · 0% Book details