Sashe 2
Kaifi Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"to ai mutuwar aure babu dadi ne Irfan, gashi kwata kwata auren nasu kamar bazai fi 6 years ba ko?" ina iya tuna time din da akayi bikin nasu"
"ehh 6 years yanzu...... Idan ma bai karasa ba to kadanne fa..."
"kai amma yaya Aliyu bai kyauta ba"
"babu komai ai, suma su Abba duk basu wani damu sosai ba, tunda abune na family, duk gida ne to babu ma amfanin fushin..... Hajiya ce dai kawai ta damu"
"wannan dama ai sai tafi kowa bala'i ni shiyasa zaka ga bana son abu ya hadoni da ita..... Ta fiya masifa wallahi"
Dariya Irfan yayi ya juya ya kalleshi sannan ya mayar da idanuwanshi kan titi yaci gaba da driving dinsa kafin yace,
"wallahi bari su daddy dai su ji ka, hajiyan tasu kake kira da masifaffiya ko?"
"to karya nayi, mace kin tsufa ma ba zaki hakura da faɗa da masifa ba"
"zaku gauraya ne.... Kai ai ɗan lelenta ne ma na manta, duk cikin jikoki tafi ji da kai"
"na sani ai" ya fada yana dariya, har suka je unguwar GRA maganar da suke yi kenan, gidane babban gaske mai dauke da gate guda uku, biyu suna kallon juna yayin da suka saka ɗaya a tsakiya gaba ɗaya gidajen upstairs ne na alfarma wanda ya ƙawatu kuma ya wadatu da shuke shuken flowers da manyan bishiyoyi kala kala a tsakiyar wawaken filin gidan akwai round about wanda ke zagaye da fitilu masu kyau da tsari dan ƙarawa gidan ado da ƙawa, ko ina manyan motoci ne lafiyayyu a faffake suna numfash, wanda yake tsakiyar suka shiga gidane madaidaici dan sauran sun fishi girma, masu aikin gidan suka fara cin karo dasu suna ta aikace aikacensu na abincin rana, ciki suka shiga inda wani babban falo yake sai bedrooms guda uku, biyu a ƙasa guda ɗaya a sama, wata farar dattijuwa na zaune kan kujera da farin glass a fuskar ta, a shekaru zata kusa shekara casa'in koma ta ɗora,
Da sallama suka shiga ta amsa tana kallon su ɗaya bayan ɗaya har suka samu wuri suka zauna,
"Afeef..... Sai yau ka gadamar zuwa ka gaishe ne lele?"
"hajiya ni tunda na dawo babu inda naje ga Irfan nan ki tambaye shi kiji"
"to Allah ya sawwake..." ta fada tana mayar da kallonta ga Irfan,
"Hajiya anty Mimi tace in fada miki yau da wuri zata dawo kisa ayi mata lunch kafin ta dawo wai faten dankalin turawa take so asa mata wake kadan da ganye aciki..."
Kai ta gyaɗa sannan tace "Allah ya dawo da ita lafiya... Bari in fada musu" yunkurawa tayi ta tashi ta fita, bayan ta fita Irfan ya kalli Afeef yace,
"zo mu shiga gida muci abinci dan ni yunwa nake ji"
"nima yau banyi ko breakfast ba ina ta bacci amma mu bari wannan tsohuwar ta dawo kafin tayi mana sharri tace mun ɗaukar mata wani abu ka san halin ta....."
"kuma tsaf zata fada ba..."
Shuru dukkan su suka yi saboda shigowar hajiya kaka kamar yadda suke kiran ta, zama tayi tace,
"kuma din da ban gayyatoku ba gashi nan nasa a kawo muku abincin ba dan halinku ba...."
"ai mu dama kin bar kayanki dan bama son gori..." Afeef ya faɗa yana ciccin magani, muficin dake kusa da ita ta ɗauka ta jefa masa tana cewa,
"ai kuma ka dawo lele..... Zaka yimin shuru ko sai na fasa bakinka"
"hajiya kaka wallahi gaskiya fa ya faɗa, ke ba abin ki bawa mutum abuba gori ya biyo baya..." Irfan ya fada yana dariya,
"ku dai kuka sani... Kwa kai shi in kayane"
Ahaka masu aiki suka shigo suka same su suka kawo musu abinci, jallop din shinkafa da salad sai farfesun kaji a wani mazubin na daban sai kuma waina da miyar taushe, ƙasa suka sauka suka zauna kan carpet suka zuba abincin suna ci suna tsokanar hajiya kaka, shigowar Mimi yasa gaba ɗaya suka mayar da kallonsu da kuma hankulansu gareta wanda kallo ɗaya zaka yi mata ka gane dunbin gajiyar da take tattare da ita wadda ta bayyana ta kasa ɓoyeta......... This is where it all starts, where the pain begins, where the love refuses to break............! The question is would you have stayed if love stopped looking like it used to?? Please don't scroll fast.....
*When the world called her “useless”… he called her “mine.”*💘
_KAIFI ƊAYA_ is not just a love story. It’s the story of Mimi - a doctor whose name was dragged through scandal, whose body was broken by fate… 💔
And Afeef - the man who chose to stay when everyone told him to leave. 😥
They won the fight against the world.
But can they win the fight for each other, when silence is louder than lies, and love is tested by things neither of them chose? 🥺
*One blade. One choice. One love that refuses to break.*❤️
_Kaifi Daya_ - because true love doesn’t walk away when you can’t walk anymore..😥
It's available now and it's 1k,pay to 7044644433 Moniepoint micro finance bank ,send your evidence to 07044644433
Your heart will not be the same after the last page🥰✍🏻✍🏻
#Kaifi ɗaya#
#EmotionalRomance#
#Haidar#
#MimiAndAfeef#
Ummi Shatu 👌🏻
[7/18, 8:56 AM] Oum Jasrah: https://www.arewapen.com/book?id=6a50f2f571e75baab6622006
KAIFI ƊAYA...!
_A story of scandal, sacrifice and a love that refused to break, a love that says am still here._
NA
UMMI A'ISHA
2
***Hankalinta baya tare da ita shiyasa bata ma gansu ba har sai da ta shiga cikin tsakiyar falon inda suke baje suna cin abinci ga hajiya a gefe sun sakata a gaba kowa sai faman yi mata yake yi,
"Anty sannu da zuwa...." Irfan ya faɗa daidai lokacin da tazo kusa dasu,
"yawwa sannu....ya gida"
"sannu da zuwa anty..."
Ai cikin sauri ta juya nan ta ganshi zaune shima yana cin abinci yana sanye da shadda milk colour, take taji gabanta ya fadi saboda abinda yazo kwakwalwarta wanda ta tuna yanzu yanzu,
"yawwa sannunku yagida" daga haka kawai ta wuce cikin bedroom dinta duk suka bita da kallo ciki harda hajiya,
Tana shiga cikin bedroom ta zauna gefen gado gabanta na cigaba da faduwa da karfi fat fat, wannan menene abinda Aliyu ke shirin yi? Ya sunan wannan abin da yake ta kokarin sai ya shawo kanta sun aikata? Afeef fa? Kai gaskiya kamar da sake, wannan abun bazai yuyu ba,watsi tayi da wannan tunanin kawai ta tashi ta shiga bathroom tayi wanka ta fito har lokacin kwanyarta cike take da abubuwa iri iri, tabbas tana son Haidar kuma a yanzu bata da wani buri illa taga sun koma matsayin ma'aurata amma kuma wannan shawarar da yazo da ita kamar ba zata haifar musu da ɗa mai ido ba it will not end well, zama tayi bakin gado ta dauko lotion zata shafa amma kuma tunani ya hanata yin hakan.
Babu wanda yayi magana bayan Mimi ta shiga daki, shi dai Afeef acikin ransa yana ta mamakin yadda bata tsaya ko ta zauna sun gaisa sosai ba saboda a sanin da yayi mata da tana da son hira haka kuma tana zama tare dasu sosai cikin su ayi ta tsokanar kaka shima kuma tana yawan yin waya dashi saboda rashin lafiyar da yake dauke da ita, sai dai da yake yanzu tunda ance ga matsalarta akwai abinda yake damunta dole ayi mata uzuri, suna gama cin abincin Irfan yace masa,
"zo muje wurin anty Mimi kafin mu fita salla..."
Tashi yayi yabi bayan sa suka nufi bedroom dinta har lokacin tana zaune daga ita sai towel daure a jikinta iya cinyar ta, ba tare da sun yi knocking ba suka shiga, da kallo ta bisu kafin suka ji tace,
"menene haka ku kuma? Get out...."
"anty Mimi Afeef ne fa yazo ya gaida ki....."
"baku ganin daga wanka na fito, ku fitar min a daki......"
"we are sorry anty..." Afeef ya fada tare da yin baya ya fita shima Irfan yabi bayan sa yana ce masa,
"kaji anty da wani irin abu, yanzu dai kawai haka ta koma fa koda yaushe tana cikin fada da bacin rai"
"A'a she's right fa bai kamata mu shigar mata ɗaki haka ba, she need her privacy..... Munyi laifi dai kawai"
"to ai dan mun ganta ahaka ba wani abu bane tunda she's our blood sis..."
"you are not serious" Afeef ya fada yana dukan kafadarshi, masallaci suka je kai tsaye bayan sun fito daga sallar ne suka shiga gidan su Irfan wato gidan Abba Fari kamar yadda yaran ke kiransa saboda shi fari ne yayin da dan uwansa kuma baƙi ne sai dai kamar su daya sak, Ammi suka samu tana zaune kan carpet din sallah inda ta idar tana zaune tana lazimi ita kuma Suhana tana kitchen ita da Janan suna haɗa abinci, ganin shigowarsu yasa Janan zungurar suhana tana yi mata magana a hankali,
"Yaya Afeef yazo.... Wow.... Kalleshi"
Murmushi suhana tayi ta dan kalli inda su Afeef din suke sannan taci gaba da abinda take yi kafin tace,
"Janan kina son yaya Afeef da yawa gashi kuma kin kasa sanar dashi..... The earlier the better...."
"ki bari kawai suhana, ina so ne in sanar dashi a lokacin da ya dace..... Ban son yayi rejecting dina...."
"babu wani rejecting dinki fa da zai yi..... Do you see yourself? Kin hadu fa yanmata"
"ai yafini haduwa.... Kalleshi fa, haba yaya Afeef ai duniyar kyau ne...."
"ni dai Kinga kibar wannan santin mu kai abincin dining kafin Ammi ta gaji tayi magana"
Tun kafin ta rufe bakinta taji muryar ammin tana kiran su, komai da ya dace suka fara tattarawa suka nufi ciki nan suka iske su Irfan gaban Ammi suna gaisawa tana sake tambayar Afeef,
"Afeef ya jikin naka? Da sauki dai ko?"
"ehh da sauki Ammi.... Alhamdulillah"
Da kallo Janan keta faman bin Afeef kamar zata hadiyeshi, zama suka yi suma suka gaida su sannan cikin alamun jin kunya tace,
"yaya Afeef an dawo lafiya? Ya jiki?"
"alhamdulillah Janan, da sauki..... Yasu Umma? Ai zan shiga in gaida su...."