Sashe 18
Kaifi Daya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Dr a gaskiya ba zamu cigaba da zuba ido kina kokarin salwantar da rayuwar al'umma ba, ranar kin bawa wata mai ciki injection wadda bai kamata abawa pregnant women ba, a dai wannan ranar kin bawa wata mata mai diabetes wata injection wadda ba ayiwa masu wannan ciwon, kinyi theater sama da guda goma duk matsala tana biyo baya, gaskiya ba za mu cigaba da taking wannan risk din ba...... Ina ganin lokaci yayi da ya kamata ki koma gida ki kwanta ki huta ki samu isasshen bacci...... Dr we are concerned your performance has declined, patients safety is at risk" wannan shine bayanin da Chairman yayi mata bayan sauran baƙin da manyan likitoci sun gama yi mata tambayoyi masu kama da na ƙurulla, sannan sun yi doguwar tattaunawa da ita, license dinta suka karɓa da identity card dinta da coat sannan ta tashi ta fita dan bata da wata hujja wacce zata kare kanta ko kuma wani abu mai kama da haka, office dinta ta shiga ta tattara nata yanata ta fita daga cikin asibitin idanuwanta jajur duk da bata yi kuka ba, gudu take shararawa har Allah ya kaita gida lafiya, Hajiya da jikokinta suna falo ta shiga ta zauna jikinta ba ƙwari, kallo ɗaya hajiyan tayi mata ta gane bata cikin nutsuwarta, sai da hajiyan ta matsa mata da tambayar me ya faru da ta dawo yanzu bayan lokacin dawowarta bai yi ba sannan ta fada mata anyi suspending dinta a asibiti kuma an karɓe license dinta, lokacin ne ta samu damar barin hawayen da suka jima cikin zuciyarta suna tafarfasa samun damar zubowa...........✍️
KAIFI ƊAYA... ✨
*When the world called her “useless”… he called her “mine.”*💘
_KAIFI ƊAYA_ is not just a love story. It’s the story of Mimi - a doctor whose name was dragged through scandal, whose body was broken by fate… 💔
And Afeef - the man who chose to stay when everyone told him to leave. 😥
They won the fight against the world.
But can they win the fight for each other, when silence is louder than lies, and love is tested by things neither of them chose? 🥺
*One blade. One choice. One love that refuses to break.*❤️
_Kaifi Daya_ - because true love doesn’t walk away when you can’t walk anymore..😥
It's available now 07044644433
Your heart will not be the same after the last page🥰✍🏻✍🏻
#Kaifiɗaya
#emotionalromance
#lovetriangle
#DrMimiAndAfeef
_*Ummi Shatu*_👌🏻
[7/18, 9:02 AM] Oum Jasrah: https://www.arewapen.com/book?id=6a50f2f571e75baab6622006
_A story of scandal, sacrifice and a love that refused to break, a love that says am still here._
KAIFI ƊAYA..!
NA
UMMI A'ISHA
14
***Ba anty Mimi kadai ba hatta hajiya da Irfan da Manal da kuma suhana gaba ɗaya jikinsu yayi mugun sanyi da jin halin da anty Mimi take ciki a yanzu,
Anan ta bar handbag dinta da sauran kayanta kawai ta wuce upstairs, tana shiga ta fada kan gado ta fara kukan da sautinsa ke fita, tayi kuka sosai tamkar idanuwanta zasu fice kafin ta iya hakura tayi shuru tana jan zuciya wacce tayi mata wani irin nauyi, suma su hajiya acan falo din suna cike da jimami suna ta faman jajantawa ahaka Afeef ya shigo ya same su,
"Wai me yake faruwa ne naga kamar duk kunyi wani tsuru tsuru......? "
Ajiyar zuciya Irfan ya sauke ya kalleshi yace "Anyi suspending din Anty Mimi a hospital sannan an kwace license dinta......"
"Innalillahi..... Yaushe? Akan me?"
"yau ɗinnan...... Saboda ta zama confused...... Komai bata yin sa yanda ya dace, suna da gaskiya dan za a iya samun rashe rashen rayuka saboda she's not herself a yanzu even the management board noticed she's not herself soo they are right....."
"where is she?" Afeef ya tambaye shi yana kallon sa, da hannu ya nuna masa upstairs alamar tana can, babu ɓata lokaci ya tashi da sauri ya nufi bedroom dinta, knocking yayi sau biyu kafin ya murɗa handle din kofar ya shiga, har lokacin tana kwance pillow din da take kai ya jike da hawaye tana jin wani irin nauyi akan kirjinta tamkar zai fasa mata zuciya her heart was heavy and even breathing hurts the pain is too much,
"anty Mimi......" jin muryarsa ya sata tashi zaune kamar an mintsineta, a hankali ya karasa gaban gadon yayi kneel down agabanta yana kallonta itama tana kallonsa cike da baƙin ciki da kuma jin haushinsa fuskarta sharkaf da hawaye,
"anty Mimi am very sorry......."
"what are you doing here? Are you happy now? Now that you have destroyed my life are you happy?? I love my job..... I love to consults..... I love to diagnose and prescribed........ I love to see people cured, I love seeing people live happily because of me but now i can't do it anymore because of you, ta sanadinka komai nawa ya lalace ya tabarbare..... Shikenan burinka ya cika ka raba ni da komai nawa kuma ka rusa duk wani mafarki nawa, Afeef ba zan taɓa yafe maka ba... I will never forgive you, because of you everything of mine got ruined and fell apart....."
" anty Mimi dan Allah kiyi hakuri everything will be alright...... Am very sorry..."
"Get out....." ta fada cikin tsawa,
Hannunta yayi niyyar kamowa yaji ta sake daka masa tsawa "I said get out....." her voice shook with rage and heartbreak,
Babu shiri ya tashi ya fita dan ya gane kamar yanzu bata cikin hayyacinta tana cikin tsananin fushi da bacin rai she was in extreme anger and deep sadness, falo ya koma wurin su hajiya amma kuma shima jinsa yayi ya shiga damuwa saboda gaskiyar abinda ta fada haka dinne duk ta dalilin shi ne wadannan abubuwan suke faruwa tabbas shine sila. Tun a ranar da abin ya faru labarin dakatar da itan da aka yi ya karade ko wanne lungu da saƙo na cikin asibitin sai jajanta mata ake yi yayin da masu murna kuma keyi suna cewa she deserves it shiyasa kwana tayi bata yi bacci ba dan damuwa, yanda take cikin damuwa haka shima ya samu kansa cikin damuwar shiyasa jikinsa a sanyaye ya fita daga cikin bedroom dinta lokacin da ta kore shi, falo ya koma wurin su Irfan ya samu wuri ya zauna duk ransa babu daɗi taɓashin da yaji Irfan yayi shine ya sanya ya kalleshi ba tare da yayi magana ba,
"tashi muje masallaci lokacin salla ya yi....."
Tashi yayi suka fita tare kuma har lokacin ya kasa magana, acikin masallacin ma duk hankalinsa ya rabu biyu rabi na can wurin anty Mimi dan haka kawai yaji yana tausaya mata wannan halin da take ciki, bayan sun idar da salla sun fito anan farfajiyar gidan suka zauna Irfan na ta hirarshi shi kadai dan shi Afeef din tamkar kurma baya uhmmm bare uhmmm uhmmm, daga karshe ma gida kawai ya tashi ya tafi duk da yaga su Abba sun fara dawowa,
Bai shiga part din mommy ba kawai ya wuce nasa, tunanin anty Mimi ne fal ransa dan ya san yanzu tana can watakila har lokacin bata daina zubar da hawaye ba wanda yake jinsu suna taɓa har cikin ransa her sobs cut straight through his heart, ya san tana masifar son aikinta kamar yadda ta faɗa mishi haka tana farin ciki da zumudin taga marassa lafiya sun warke sun samu lafiya wannan kam ko shima shaida ne saboda yanda take tattalinsa take kulawa dashi a duk sa'ilin da ciwonsa ya tashi, babu abinda yake gani a wannan lokacin sai fuskarta sharkaf da hawaye wacce take ɓoye da bakin ciki da kuma fushi (deep sadness), gefe ɗaya muryar ta mai sanyi da daɗi tana yi masa yawo cikin kunnuwa sa a lokacin da take zazzaga masa masifa,
Wayar shi ya ɗauka ya fara kiran layinta amma har tayi ta katse ba a dauka ba kuma dama yasan baza a ɗaga dinba duk da zai yi wahala idan tana nesa da wayar tata, wani kiran ya sake gwadawa amma bata ɗauka ba, ai ko bata fushi dashi haka bata faru ba yasan da wuya ta dauka bare kuma ga abinda ya faru, yanda bata runtsa ba shima bai wani runtsa sosai ba, washe gari bayan yayi wanka yayi breakfast ya fita asibiti ya fara biyawa zai duba yaya Haidar dan har lokacin ba a sallame shi ba kimanin sati biyu kenan, Daddy ya gani shima yana fitowa daga wurin su yaya Aliyu din,
"Afeef ina zaka je?"
Jin tambayar da daddy yayi masa yayi banbarakwai tunda yaya Aliyu na asibitin ai ba bukatar a tambaye shi ina zai je,
"Daddy zanje duba yaya Aliyu...."
"wuce ka koma...."
Bai yi musu ba kuma bai ce komai ba bai tambayi dalili ba ya juya ya koma ya shiga motar sa ya fita zuwa family house yana ta tunane tunane cikin ransa na dalilin hanashi shiga duba yaya Aliyu da daddy yayi to ko yau dinma wata rigimar aka sake? Shi dai bai da amsar komai dan haka ya hakura ya shiga cikin part din hajiya, sam bai samu ganin anty Mimi ba saboda tana cikin bedroom dinta ta rufe ƙofa ɓam kamar yadda take yi idan bata gadama ba, wuni guda yayi a gidan dan sai bayan da suka yi sallar isha sannan ya tafi amma duk da haka bai ganta ba idan ya kirata a waya kuma bata ɗauka gashi tunanin ta da wani irin mikin tausayinta sun ƙi barin zuciyarsa ta huta his heart ached for her while his mind raced with worry. A gajiye kuma a kasalance ya koma gida kamar wanda yayi wani aikin ƙarfi, tunaninsa ɗaya abinci da bacci shin anty Mimi tana samun wadannan abubuwan guda biyu? Duk da dai Irfan ɗazu yace masa su Abba sun kirata sun yi mata nasiha kuma sun kwantar mata da hankali akan ta fitar da komai daga cikin ranta kar ta damu komai zai daidaita a yanzu dai ta samu ta bawa kwakwalwarta dama ta huta sosai ta yadda komai nata zai zama daidai.