Sashe 7
Fatima Da Zarah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Barrister Khadija cikin kasa-kasa da murya ta kalli Fatima tana cewa
."Yawwa barrister Fatima, zancen da nake ji gaskiya ne wai. "?
Fatima ta zubo mata idanu tana cewa
." Wanne zance ke nan ."
Barrister Khadija ta ce ."Wai Kamal zai kuma aure, har invitation fa na gani ."
Barrister Fatima ta yi murmushi
."Au haka ne mana Barrister Khadija, aure Kamal zai kinji daidai ."
Yadda Fatima ta aje maganar babu wata damuwa a fuskarta , sai jawo wasu takardu da take yi gabanta tana shirin fara aiki a kan su .
Ajiyar zuciya Barrister Khadija ta yi tana kallon Fatima a wannan yanayi kana ta ce
."Wai ke da kanki Fatima kike fad'in haka , yaushe kuka yi aure da Kamal da har zai kuma wani .
To wallahi karki yadda, wannan ai cin mutunci ne da rainin wayo ."
Barrister Khadija cikin takaici ta aje maganar
Dariya Fatima ta yi tana kallon Barrister Khadija.
"Au dariya ma zaki mini Fatima, ai wallahi akwai sake ."
Khadija ta kuma fad'a
Barrister Fatima ta marairaice tana cewa. "To yanzu mene mafita ke nan ." Ta kasa kunne tana jiran abin cewa daga Barrister Khadija
Barrister Khadija ta kalli Fatima cikin kissa da kasa da murya tana cewa.
"Tashi zaki ki hana auren wallahi, abin sauki ki hanashi sukuni a kan me zai miki kishiya ,hauka ake ."
Dariya Fatima ta kwashe da ita cikin yanayi na nishadi
Sai da taci dariya sosai , sannan ta kalli Barrister Khadija
Sa'ilin da ta fara cewa ."Sannu fa Khadija, wallahi dama so nake na bigi cikin ki ."
Ta sake kwashewa da dariya , sannan cikin harshen turanci ta cigaba da cewa .
"To ni wallahi Khadija ban'ki kamal ya aura mata 4 ba nan gaba , ko a jikina to sai me Barrister Khadija.
Ni dai nafi 'karfin kallon banza wallahi, bani da lokacin wata, kuma sannan bugu da 'kari Zarah Sale zai aura fa ."
Barrister Fatima ta canza harshe zuwa Hausa kana ta cigaba da cewa
."Kuma tun kafin ni suke kaunar juna , a kan me zan shiga tsakaninsu , ni fa ba shi ne ya kawo ni duniya ba ."
Barrister Khadija ta tashi tsaye tana tabe baki , sannan ita ma da yaren turanci ta ce .
"Abin kunya dai , kin bani haushi wallahi, bari na koma ki dage dai ki yi aiki a kan wannan shari'ar ."
Barrister Khadija ta juya ta nufi hanyar fita , Barrister Fatima na yi mata dariya
Bari mu bar wannan page din iya nan kawai .Dama ba wani comments d'in arziki nake gani ba 😏😏
Sai aukin a yi mana update, sis yau ba update ne 😒
Yo ai shi ke nan dai ana tare 😅😝
Autar Marubuta
.
07040805269
WhatsApp only
FATIMA DA ZARAH🎀
Na
Autar Marubuta
________________________________________
*AUTAR MARUBUTA CE*✍🏻👼🏻
🌹__________🌹_________🌹__________🌹_________🌹
_Faduwar wani tashin wani_
_Yau ake yi, gobe sai labarin_
_Burina Rayuwata, rubutuna dan masoyana_
_Cikawa da imani fatana_🤲🏼
<><><🌹><><><>🌹<><><>🌹<><><><>🌹<><><><><>🌹<><
Editing❌
Page 16 & 17
Gidan Alaji Mustapha
Hajjiya Rukayya ce zaune da Hajjiya Binta suna hira
Hajjiya Rukayya take cewa ." Wai har yau Abba Alaji basu gama makaranta ba ne Hajjiya? Ai ya ci ace sun kammala ."
Hajjiya Binta ta yi ajiyar zuciya ta damuwa tana cewa
.'Uhm lamarin Abba kuma ai sai addu'a , mahaifinshi ya kirani yake fad'an an kore shi a makaranta, yaron nan babu abin da yake nema wa mutane banda rashin mutunci, sai dai Allah ya shirya kawai ."
Cewar Hajjiya Binta kanwar mahaifin Abba Alaji.
Ana ta shirye,-shiryen biki masha Allah, komai yana tafiya daidai babu wata damuwa.
BAYAN WATA UKU DA KWANAKI
Da misalin karfe 8 na safiya Zarah ta gama had'a break, hakan ya sa ta nufi kofar dakinsu Fatima ta kwankwasa musu kofa ,
Bayan sun fito ne suka zauna suka fara cin abin da Zarah tai musu
Zarah ta kalli Fatima, sa'ilin data juya idanunta ta kalli Kamal tana cewa.
"Dear dan Allah ka samo mana mai aiki mana , zamu ji saukin wasu abubuwan , saboda duk fita muke yi ."
Fatima ta tabe baki kana ta fara magana
."Gaskiya ba wani aiki , to mene aikin cikin gidan , abin ma daba yarah ne damu ba ."
Ta aje maganar tana kallon kowannen su
A lokacin Kamal ya d'ago yana cewa. "Nima haka na gani , babu wani aiki ai ."
Zarah ta had'a ranta lokaci guda
Ganin haka Kamal ya ce. "To amma ke idan kina so sai a samo miki ai ."
Cikin fushin Zarah ta ce ."Bana so ."
Fatima ta kalli Zarah suka had'a ido, dariya ta yi mata tana kauda kanta .
Zarah abin ya sake sata , fusata
A lokacin Fatima ta kalli Kamal tana cewa
."Yawwa daman wallahi baby a kan maganar get din gidan nan ne ."
Sai da Kamal ya kai lomarsa sannan ya ce ."Me ya same shi ."
Fatima ta ce ."Wallahi bud'e shi akwai wuya , kullum fa haka muke, dan Allah ka nemo me gadi ."
Kamal ya yi ajiyar zuciya yana cewa.
"Me gadi kuma , me gadi ko neman magana , a'a ni babu wani me gadi da zan d'auka wallahi."
Zarah ce ta ce ."Gaskiya kam dai bama so , mene abin wahala a bud'e get ."
Kamal yace ."Ai shi ne ."
Fatima ta kufula da jin wannan zance, ta had'a ido da Zarah, Zarah ta kwashe da dariya
Fatima ta dauke kanta cikin takaici , a lokacin Zarah ta ji sanyi , saboda Allah ya kawo abin da zata rama dariyar da Fatima ta yi mata
Cikin wannan jin dadin Zarah ta kalli Fatima tana cewa. "Yau baki da aiki ne ."
Da murmushi Fatima ta ce ."Nima abin da zan tambayeki ke nan , yau kina da aiki ki tashi ki tafi kawai ."
Zarah tace. "Ni kam bani da aiki ."
Dariya Fatima ta yi kana ta ce ."Yau fa asabar , kawai dai dan kinga yalla6ai ba shi da aiki nima bani dashi kike son zama a gida ."
Zarah ta yi murmushi ta ce ."Ashe kin gane Barrister Fatima."
Fatima ta yi murmushi kana ta ce." kema kinji Barrister kika ce , to barristers ba wasa ba ne ."
Zarah ta ji wani abu ya tokare mata zuciya ta kalli Fatima tana shirin magana sai ga Nasir ya fito yana hamma lokaci guda kuma yana karasowa wajensu yana saurararn Zarah.
"Haba Fatima, ai Dactoci ba sa an nin lauyas ba ne , aikin su yafi na Low."
A lokacin, Kamal ya hade rai yana cewa
."Wallahi shi ya sa ma bana so ranar da babu aiki ta zo . To yanzu mene ne amfanin wannan abin da kuke yi haba dan Allah. "
Ya karasa musu maganar suna ganin 'bacin ransa
Nasir ne ya yi murmushi da yake tsaye yana cewa. "Hhh ai yaya da sauki tun da ba dambe suke yi ba, ai daman mata biyu dole se da haka ."
Cikin wani sabon 'bacin rai da mamaki da fad'a Kamal ya kalli Nasir yana cewa.
"To ai gaka ka sunan kasa su , su yi damben ."
Jin haka Nasir ya ce ."Allah ya huci zuciyarka yaya , shi ya sa na dena fitowa breakfast sai kun gama . "
Ya kalli Fatima da Zarah yana cewa. "Bari na koma , idan yayana ya huce sai na fito mu gaisa ."
Ya juya ya koma dakin shi , Kamal na bin shi da kallon takaici.
A nan cikin gidan Alaji Mansur kuwa , an sanya ranar auren Laila, eh tabbas za'a sha shagali.
Zarah ce , zaune a falo tana danna laptop, ga dukkan alamu aiki mai matukar muhimmanci take yadda ta maida hankali.
Fatima ce ta turo kofa ta shigo sanye da kayan lauyoyi a jikinta , tana yin sallama ba tare da jiran amsawar Zarah ba , ta shigo ranta a 'bace tana jefar da jakarta gefe ta samu guri ta zauna.
Dariya Zarah ta yi sannan ta ce ."Ikon Allah, yau kuma haka aka dawo hala dai shari'ar ba nasara ." Ta fad'a tana kallon Fatima
Fatima shiru ta yi mata kawai ko kallon inda take bata yi ba ,
Hakan ya sa Zarah sake dariya tana sake fad'in
." Na fa gama abinci naki yana dining idan kin huce ."
Tana gama maganar ta cigaba da danna laptop dinta tana murmushi
Sabon takaici ne ya turnike zuciyar Fatima,
Ta kalli Zarah da wannan takaici tana cewa ."Tun da nake ban taba shiga shari'a na fadi ba , kuma kisa ido ki ga yadda zan yi nasara."
Fatima ta canza harshe zuwa turanci ta cigaba da cewa ."Za ki ga yadda aljihuna zai cika , sai yafi karfin salary din ki ."
Zarah ta d'ago kai ta kalli Fatima tana cewa
."A'a ni bani da lokacin ki , domin kin ga ina kan rubuta sabon littafi da zai hau matakin duniya daloli zan shigo dasu .
Kuma ki dena hade mana rai kina fushi ,me ya sa lokacin da zaki karanta low d'in baki dauki
Company low , family low , commercial dispute resolution low ba , kika dauki wanda zaki na shan wahala , ai bani na aike ki nan ba , yanzu gashi kin rasa kwanciyar hankali.
Fatima ta gyara zama tana yakice rigar jikinta tana cewa.
"Ohhh to ke meyasa da kika tashi karanta likatan zuciya ,baki karanta electro physiologist, ba , ko Invasive ba , da sauransu .
Ina ce ra'ayinki kika d'auka ? To nima nawa nabi , to ki barni kawai domin lauyoyi ba sa'annin yin dactoci ba ne ."
Zarah ta saki baki tana mamakin jin hakan ,
Ta rufe laptop d'in dake gabanta
Sannan cikin yaren turancin nan dai ta fara cewa
."Madam ! A cardiologist is a dactor who's an expert in heart and blood vessels diseases ."
Cikin huci ta karasa magana kana ta sake d'auka da cewa
."Mene ne kuma a bangaren Barrister da har suke da alfahari ."
Fatima wani shaukin kaunar aikinta taji na lauya , cikin wannan yanayi ta fara cewa
."The best salary for Barrister range from $ 134,493 to 172,431 with the average base salary $154,334."