Sashe 12
Fatima Da Zarah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kamar kuwa yadda su kai yarjejeniya asuba na yi Nasir ya duba ya ga ba kowa a falo , sannan ya tusa 'keyar Abba ya fita.
Allah ya taimaka babu wanda ya ganshi.
Bayan kwanaki
SAUDIYA
Duk suna zaune cikin harabar gidan,
Kanwar Hajjiya samira ce ta ce .
"Wallahi aunty bada ban gidan abincin nan sabo ba ne da tare zamu tafi ."
Faruk ya ce .
"Gaskiya ne aunty kuma wallahi bana son mommy ta tafi Nigeria ita kadai , da Najib zai bita su tafi ko a fasa tafiyar sai sabon wata mu tafi tare ."
Ya karasa magana yana kallon mahaifiyar shi .
"Lallai ma yaron nan tun kafin a haifeka nake zuwa Nigeria na dawo , shi ne yanzu zaka zo min da wata magana ?
Shi Najib ba shi da aiki ne da zai bini, yaushe rabon na ga 'yata, kuma kwana daya zan yi kawai ."
Faruk ya ce .
"To mommy a gaida mana da mahaifin mu da kuma Fatima."
Hajjiya Samira ta ce .
"Za su ji in sha Allah."
Da yaren larabci ta yi magana
A lokacin Ahmad ya shigo yana cewa.
"Jirginku fa mommy sauran minti 30 ya tashi."
zumbur Hajjiya Samira ta yi ta tashi tana fadin .
"Bari na dauko jakata ." Ta shige dakinta
Faruk ya yi murmushi yana bin mahaifiyar tasa da kallo cikin matukar kauna
Tana shiga daki ta ji kanta ya matukar sara mata ga wani jiri yana dibar ta .
Da sauri ta samu bakin gado ta zauna tana haki ,
Ta dafa kirjinta tana cewa.
"Innalillahi wa inna..... ."
Tai dauriya ta tashi ta zuge jakar tafiyar ta, ta zaro magani ta sha
Ta yi ajiyar zuciya kafin ta ce .
"Ya Allah na shekara da yawa banga 'yata ba , ina rokonka da karka kashe wannan baiwa taka ba tare da ka hada uwa da 'ya sun gana ba ya Allah, ka bani dama na kuma ganin Fatima a rayuwa."
Ta jayo akwatinta ta fito cikin karfin hali , gudun kar su Murja su fahimci halin da take ciki su hana ta zuwa .
Har suka kaita filin jirgi basu iya fahimci komai ba .
Allah ya kai ki ga Fatima lafiya Hajjiya Samira .
NIGERIA
Yau Fatima irin tsumudin da take se Allah, domin tunda satin zuwan mahaifiyar ta ya kama kullum sai irga ake
Bari kuma yau da take da tabbacin tana hanya .
Ga shi Nasir ya tafi daukota a filin jirgi .
Fatima da Zarah suna zaune a falo duk sun kagu da shigowarsu Nasir
A wannan lokacin suka ji ana kwankwaso kofa
Da gudu Fatima ta mike har da bigewa da kujera da sauri ta bud'e kofar cikin shauki .
Tana budewa ba wai haushi taji ba , yake ta yi tana cewa.
"Sannu da zuwa Mama."?
Wacce ta kira da mama ta amsa tare da shigowa falon .wato Hajjiya Rukayya
A lokacin zarah ta kwashewa da Fatima dariya .
Alkalamin Autar
Marubuta
07040805269
WhatsApp only
FATIMA DA ZARAH🎀
Na
Autar Marubuta
____________________________________________
*AUTAR MARUBUTA CE*✍🏻👼🏻
🌹__________🌹_________🌹__________🌹_________🌹
_Faduwar wani tashin wani_
_Yau ake yi, gobe sai labarin_
_Burina Rayuwata, rubutuna dan masoyana_
_Cikawa da imani fatana_🤲🏼
<><><🌹><><><>🌹<><><>🌹<><><><>🌹<><><><><>🌹<><
Editing❌
Page 28 & 29
Iso ta yi wa Hajjiya Rukayya ta zauna a falo
Yayin da take cewa" basu karaso ba ne Hajjiya."?
Murmushi Zarah ta yi tana cewa.
"Wallahi basu karaso ba amma suna hanya ai shi yasa nake wa Fatima dariya ta yi zaton su ne ."
Ita ma Hajjiya Rukayya dariyar ta yi sannan ta ce .
"Hmmm".
Fatima ta gashsheta tare da tambayar mutanen gidan, nan ta tabbatar mata kowa lafiya ita ma ta samu labarin zuwan Hajjiya Samira ne yasa ta taho domin mata Oyo yo.
Suna cikin hirar ne Nasir ya turo kofa rike da akwati a hannunshi yana yiwa Fatima murmushi.
Cikin tashin hankali na farin ciki fatima ta tashi tsaye tana jiran shigowar ta .
Cikin wannan'kaguwar ne kawai hawaye suka fara zubo mata, lokacin da Hajjiya ta sanyo kafa zata shigo.
Da gudu Fatima ta nufi wajen ta fada jikin Hajjiya Samira, Hajjiya Samira ma cikin kewar gaske ta rike 'yar tata a jikinta
Gamm suka rike juna cikin matukar farin ciki ,
Zarah duk abin ya burgeta ta tashi tsaye ita da Hajjiya Rukayya.
" Allah na gode maka ." Hajjiya Samira ta fada da larabci
Fatima ta kalli mahaifiyar ta idanunta cike da hawaye tana cewa.
"Na yi kewar ki sosai ."
Hajjiya ta yi mata murmushi, Nasir ya kalli Fatima yana cewa.
"To ga akwatin ta ."
Fatima ta juya suka karasa falon tare sannan ta samu ta zauna, Fatima ta jingine akwatin a gefe ta zauna kusa Hajjiya
Lullubun dake jikin ta ta cire yayin da take duban yanayin tsarin gidan nasu
Sannan tai ajiyar zuciya tana cewa.
"Alhamdulillah." Tana hada ido da Hajjiya Rukayya
Murmushi hajjiya Rukayya ta yi mana kafin ta ce .
"Sannunki da zuwa Hajjiya, fatan kin zo lafiya ."
Hajjiya Samira da murmushi ta fara magana tana bata amsa .
"Na zo lafiya kalau Hajjiya Rukayya, fatan haka na same ku."
"Mommy sannu da zuwa ."
Zarah ta fada tana murmushi
Hajjiya Samira ta yi ajiyar zuciya tana kallon Fatima da cewa .
"Wannan ita ce Zarah, abokiyar zamanki."?
Fatima ta ce .
" Eh mama ita ce Zarah. "
Sannan Hajjiya ta kalli Zarah cikin murmushi tana cewa.
"Sannu 'yata Zarah fatan kuna lafiya ."?
Zarah ta ce .
" Lafiya kalau mommy barka da zuwa ."
Hajjiya ta kalli Nasir tana cewa.
"Sannu kai ma Nasir, wallahi ka girma, tun muna Nigeria ina matar Alaji lokacin kana dan karami , kana zuwa kana komawa har Hajjiya Amina ta dawo da kai gidan ."
Nasir ya yi dariya yana cewa.
"Kuma ai ban manta ki ba Hajjiya."
Hajjiya ta yi dariya tana cewa.
"Kamal kam tunda na ganshi a video na biki duk ya girma ."
Hajjiya Rukayya ta yi dariya tana cewa.
"Girman dan mutum ba wuya ai ."
"Ina Hajjiya Binta da kuma sauran yaran ."?
Mahaifiyar fatima ta tambayi Hajjiya Rukayya
Bayan ta bata amsa
Ne ta dora da cewa .
" Amma dai wata guda zaki mana ko hajjiya domin an juma ba a haduba ."
Hajjiya Samira ta yi dariya tana cewa.
"Wata kuma ana zaune kalau , ai jirgin gobe zan koma Saudiya in sha Allah."
Fatima cikin matukar rashin jin dadi ta ce .
"Goben lafiya kuma Mama, yaushe rabon ki zo gaskiya a'a."
Hajjiya Samira ta kalli Fatima tana fadin .
"Gobe kuwa in sha Allah, daman ke na zo gank kuma ga shi na ganki to ai shi ke nan , to shi Faruk ma cewa ya yi kar na zo ."
"Gaskiya mommy baza mu bari ki tafi gobe ba ." Cewar Zarah
Fatima ta ce .
"Gaskiya kam domin akwai guraren da zaki je har gidansu Zarah."
Hajjiya ta ce .
"To ai a goben ma zan iya zuwa , amma bazan wuce kwana biyu ba ."
Hajjiya ta ce .
"To ai kuwa idan na koma zan sanar da Hajjiya Binta ta zo ku gaisa karki tafi baku hadu ba."
Fatima ta tashi tana jayo akwatin cikin bacin rai ta nufi dakinta tana cewa.
"Gaskiya ba za ki tafi gobe ba ."
A lokacin kamal ya turo kofa ya shigo , yana nufo falon ya hada ido da sirikar tashi
Ya saki wani murmushi mai matukar kayatarwa .
Nan suka gaisa ana ta hira a kamo can a kamo can
Abin dai ya yi
Bayan d'an lokaci kuma Hajjiya Rukayya ta koma gida .
Bayan an yi sallar isha'i nan ma dai suka ringa hira kala-kala
Lokacin da Hajjiya Rukayya ta koma gida take sanar da Hajjiya Binta cewa gobe Hajjiya Samira zata koma ai ko hakan yasa ta ce gobe da safe zata gidan su gaisa.
Misalin 12 na dare sunata hirarsu cikin farin ciki, a yi dariya a yi dariya a kamo can a kama can .
Abin da ya matukar ruda musu hankali suna cikin hira Hajjiya Samira ta yi dif idanunta suka kakkafe
Nan hankali kowa ya tashi sukai kanta
Zarah ta bara dubata
"Amma tana da ciwon zuciya ne ."?
Cewar Zarah ta yi tambayar ga fatima cikin tashin hankali
Fatima ma cikin wannan tashin hankali ta kalli Zarah tana cewa.
" Tana dashi Zarah. "
Zarah ta kalli Kamal tana cewa.
"Karku damu mu tafi asubiti yanzu, domin babu wani kayan aiki anan ."
Kafin ka ce komai
Nasir har ya dauko mota suka nufi asubiti.
Suna isa aka bawa Doctor Zarah Sale daki tare da kayan aiki .
Hankali na Fatima ya matukar tashi hakan ya sa ta fara kuka
"Haba mana Fatima ki yi hakuri zata samu lafiya karki damu dan Allah."
Kamal ya yi magana yana rike hannayenta
Fatima kawai ta kauda kai ta cigaba da kuka
Kamal ya yi ajiyar zuciya yana kallon kofar dakin da aka shigar da Hajjiya Samira.
Nasir ma ya matukar damuwa sosai da halin da ake ciki .
Duk jiran tsammani suke .
Masu abu da abun su doctor Zarah ce ta fito daga dakin tare da wani doctor Ahmad
Murmushi ta sakar musu tana nufa wajensu
Suma duk kanta suka yo , duk da sun ga tana murmushi amma hankalin su bai kwanta .
"Ya jikin Mama Zarah."?
Fatima ta tambaya cikin matukar son jin amsa
Murmushi Zarah ta yi tana cewa .
" To mene na kukan kuma , ta fa samu lafiya ."
Doctor Ahmad ne ya kalli Zarah yana fadin .
"Bari na kira nurse a canza mata daki zuwa dakin hutu."
Ya fara tafiya
Zarah ta dakatar dashi da cewa .
"A'a dactor Ahmad, ba wani tsanani bane dan haka baza mu kwana a asubiti ba , zamu tafi gida ."
Dactor ya ce .
"To shi ke nan dactor." Ya wuce ya tafi
Nasir ya duba agogon hannunshi yana cewa.
"Yanzu karfe 1:35 fa , dare ya yi ."
Fatima ta kalli Kamal tana cewa.
"Tom ya kamata mu tafi ."
"Amma Zarah babu damuwa idan muka koma gida ."