← Book details Faherts Hot Love Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 21

Sashe 9

Faherts Hot Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Baiwani jima sosai ba A masallaci ba sbd xai kaita mkrntr km xashi boutique dinsa yagani meke Tapiya Acan,

Xee kuwa garin sauri da xumudi KO kayan da take shiga dasu tolet tashirya yau bakayiba ta manta dakin su 2 kedashi km Agdnan *CHAMPION TAKE* Pitowarta dg tolet tanupi gun diresing mirrow tana Shapa mai dga ita sai dankaramin towel KO guywarta towel din bai kaiba

Adaidai nan Faherthsssssssss tashigo dakin sallamar d yaxo da ita Abakinsa makalewa tayi takasa pita nikaina dake boye banjisaba balantana Xee daketa shiri

Xuba mata ido yy KO kyaptawa bayayi tindaga kan kapapunta har xuwa kan kirjinta Adaidai nan ydakatarda idanuwansa

Wani irin yanayi yakeji tindayake baitaba jin sha"awar macce ba sai yau yasaba ganin turawa dashiga Kala Kala wasuma dg braw sai pant Amma baitaba jin irin wannan yanayinba saiyau km ga matar tausayi

*INAJIN KUNYARKU MAKARANTA KUDANA KALLONA HARDAI KE MERRY D NANA PINKYY WAMAKKO MEENART DASURAN MAKARANTA*

Sam batasan yanagunba sbd sauri kawai take tashirya kapin yashigo gdn.

*NIKO BACE GAYANAN ABAYANKI YANATA KALLE KI, MERRY CE TARUPEMIN BAKI DA HANNUNTA INDA NANA KUWA TAXABGOMIN HARARA PINKYY TACE KIDAI BARI MUGA YADDA XATA KAYA, ADOLE NAYISHURU DA BAKINA NADAUKE BIRONA KO NACE WAYATA NACIGABA DA TYPING*

Joyowarda xatayi daniyar bude Akwati tadauke kayanta saitagansa tsaye yakapeta d manyan idanuwansa yana kallo itasam tamanta towel ne kadai jikinta ganin KO kyaptawa bayayi km ita yake kalla Amma ba puskarta ba yasa ta dubin jikinta ganin yadda take km kirjintane yake kallo yasata pasa ihuuuu tapara janyo kaya tana rupe jikinta

Ihuuuuntane yadawo dashi hayyacinsa dan pauxewa yy tareda Jan tsaki yc Menene Abun kallo Annan? Wai KO kinduba kanki Amadubi? Gaki shape kamar Allo nibanga Abin kalloba domin vanrabaki d Namijiba matar tausayi yanagama padin hkn yy tolet wani irin takaicine yaturnuketa

Tace bayan kagama Kalleni kake padin hk? Wlh sainasa kayi danasanin wannan!! Tinda kace nida namiji ba banbanci wlh kuwa saina nunamaka nidin Namiji ce

Dawannan kudirin tashirya tanata paman sakawa da walwalewa

Yadau wasu Awanni wadda shikansa baisan dalilinsa nayinsuba dika jikinsa yamutu wani ABU kawai yake ji wadda yrsa menene shi

Harta gama breakfast tashirya tsap taxauna xaman jiransa ganin bai pitoba ysa tayimasa nocking tc Anshirya patindaxu kai nake jira km lkc natapiya

Sai A lkcn ta Ankarar dashi domin sam yamanta a tolet yk

Agurguje yapito itako takoma palour shiryawa yy yapito tagaidasa hannu kawai yadaga mata ganin Agongon yy karar karpe 10:00. Yasa baiko xaunaba yakurbi tea kadan ya AJE yc muje tc baxakayi breakfast dinva? Yc mun makara dayawa kixo muje kawai. Sai da sukagaisa dasu Mommah sannan Sukawuce.

Bawanda yy mgn kowa da Abinda ykesakawa harsuka isa mkrntr, dama Angama komai km tasan idda suke lecture danhaka tabude motar xata pita yc Vanda kawaye vanda kula maxa dakinga t.k kada kitsaya dik d dai bantabbatar min andadai da koratai amma kixauna A ankare dakingan Abinda baki yarda ba km inkungama lectures kikirani,,

Tace to Amma kamanta haryanxu vanda waya? Dan jije lepe yy oh god amma bakipadamunba?
Shikenan xansiya wayar Amma tinda sumee nanan kikarbe wayarta kikirani

To kawai tc

gaban motar yabude yadauko dubu 5 yabata yc kipara manage da wannan gdy tamasa tabude motar tawuce

Saida yaga shigarta class din sannan yawuceeeeeeee......

Am

Tired.

Wlh.

*160-161*

Xaune suke a palour Dikansu sai pira suke SALMA kuwa so cute tariga tayi nisa cikin tunaninta na Faherths dady yc wai Ummeena meke damun kine dik kincanxa, Murmushin yake tayi tc wlh dady bakomai kawai inatinanin Awace Asibiti xanneme Aiki? Dady yc kintabbata wannan ne kawai? Gyada kanta ty. Yc to ai wannan maisaukine mexai hana kinema A *Waleed prevent hospital* wadda Auwal Abokin Faherths ke Aiki kinga saikuri taimakon juna, dan shuru tayi Aranta tc idan tanema Aiki Acan tarika ganin Faherths pa? Alhalin tanason mantashi, Mommy tc Amma dagacan xuwa nan Akwai nisa pa, dady yc ai Tanada mota KO nisawa SALMA tayi tc badamuwa dady XA"ayi yadda kake so Amma dady nipa inason Abudamun tawa Asibiti Akwai kudadenda XA"Aturomin na service dina inatinanin xasuyi wani Abu, dady yc hkne nanda kwana 5 xa"abudamiki tsalle tayi tareda padawa jikin dady tc ngd dady, badamuwa Ummeena Amma ykmata kije nga Amaryar Faherths saida gabanta ypadi Sannan tc to xanje Dady

Bude Jakarta tayi ganin walent yapado sai a Asannan tatina da wannan guy din murmushi tayi tabude walent Anan tasamu Address dinsa harda ma number sa, dry SALMA tayi tc Ashema garinmu daya dashi, number sa tadauka takira aikuwa ringing 2 yaga tareda salma Answer ty cikin col voice tagaidashi ya Ansa tc bakagane mai mgnba KO? Yc tc wadda kahanama paduwa ce kan jirgi dry yy yc au kece? Tc kajeparda walent dinkane Agun nanemeka Amma bangankaba km mantawa nayi d walent din saiyanxu nganshi Anan nasami number to kaxo kakarbe Abinka,

Yc ayya NGDEEE Amma kina wane gari km yasunanki?

Garinmu daya sunana SALMA

Nace name nikuwa Kamal dik d baki tanbaya ba,

Awace Unguwar kike?

Hmmmmm koban tanbaya ba kapadamun km naji dadi ina Unguwar saraki houses

Kamal yc wow kina Unguwar manya nikuwa ina bayan kasuwa G.r.a

SALMA tc kana dap d Unguwar masu kudi

Dariya Kamal yy yc kinrama kenan

Tc aa napadi Abinda ydacene

Kamal yc toshikenan naxo gobe nakarba?

SALMA tc yanxunma Inxaka iya

Dariya yy yc badamuwa yanxu kuwa xanxo kimin discrabing.

Kwatancen tamasa inda Sukayi sallama kan sai ya so

*AFTER 40 HOURS* Saigashi ya iso pitowa tayi tc Ashigo dashi, Sashen hutawa Aka Ajeshi Aransa yc wannan Akwai kudi

Batawani jimaba saigata tapito dauke d tire Atampa ce sky blue d gyale white Agsky mai kyau ce Allh ys xata soni Abinda Kamal ypadi Aransa kenan Axahiri km Mikewa yy ykarbe tiren ya Aje yc sannu Salmaaaahhh saida taji wani Abu sunan yy dadi Abakinsa

Xama Sukayi bayan sungaisa ta xuba juice tabasa tc y Hanya? Yc Alhmdllh tc yy kyau toga kayanka,, walent din tabasa ykarba tareda mata gdy Sundan jima suna pira dg bisani Sukayi sallama ywuce

........

Datinaninta Kamal yy bacci domin yakamu over

Itamadai kusan hkn Amma ita Batawani damuba tayi baccinta

*TO NIMADAI BACCI NA XANYI DAN NAGAJI WLH*

*AKOKARTA GUN PIRA AGROUP DA COMMENTS DAN ALLH*

*A GSKY IN BA CIMMENTS XANPIDDA MUTUM WLH*

..*INA GDY GAREKU MEENART MERRY NANA AKODAYAUSHE INA ALPHARI DAKU*""""
.....
..

*163-164*

Tana shiga class din d sallama jin kmr voice dinta ysa sumee dagowa ganin itadince yasa tamike tana murnar ganinta ta rungumeta janta tayi suka xauna cikin mamaki take tnbyr ta ya"akai hkn takasance wasu dgcin mate din ta sukace saiyau kigadawo km va kitsaya A levels 1 ba KO 2 kawai saiki kaxo nan? Kodai xiyara kika kawomuna? Domin wannan levels din saikinyi Aiki tukuru xaki xo

Murmushi xee tayi tc kmr yadda kikayi Aiki tukuru kika xonan nima shinayi banaxo,

Sumee tc dallah manta dasu insunji xapin xu wanki nan sumaidaki kasa
Dogon tsaki taja tareda Maida hankali gun xee

Mate din basu damar Maida Martanin mgnrka saiga mlmnsu dole suka Maida hankali domin wannan dasauki

*After 2 hours* yapita Sumee tamike tareda Jan hannun XEEE tc mu tapi captearia dan wlh hunwa nakeji
Bamusu tabita suka tapi dik Abinda xasu ci xee ce tabiya wurin d yk silent ba hayaniya km ba mutane sosai suka xauna

Sumee tc kawata kinga yadda kikayi fresh kuwa? Lalle Amarcin nan ykarbe ki kodai kinsama mana baby ne?

Harara xee taxabgamata tc nivawani baby tinda ba Aruwa xanshaba km ba Awaje xanyoshi ba

Sumee tc kmr ya bangane ba? Kina nupin haryanxu kusan 5 Months da Auranku Amma bai karbe hakkensaba? Xee tc wlh kuwa KO hannuna baitaba tabawa ba balantana Abinda kike nupi kinga kuwa ba mgnr kadaukar ciki
Harda cemin kmr namiji ydaukan

Dariya Sumee ty tace lalle champion harkarsa tamusamance kinsan me? Wlh kd kibarsa hknan dik wani Namiji yanada gagarumar sha"awar saidai tawani tapi tawani km natabbata champion yana cikin masu ita inada hakikanin shi ba dan iskabane km baitaba xee na

Kinsan me? Takura masa xakiyi wlh kicire kunya kipitinesa

Xee tc kmr ya kenan?

Sumee tc baharda damammun kaya Akwai cikin lepen kiba?

Gyadamata kai ty alamar eh

Tc Masha Allh nasan tabbas yanason yaga matarsa dasu shys yasiyesu danhaka suxaki rika sawa kipitinesa km kada kibada kai bori yahau

Xee tc yaxanyi hkn bayan vasona ykba?

Sumee tc wlh yanason ki tinda har ya Auroki kuma kema natabbata kinason champion hardai Ayanxun

Dan bata puska tayi tc bawani so tsakaninmu kawai kunkasa pahimta ne Mikewa tayi tc muje class ninama gaji xuwa yaushe Xamu gama lectures din yau? 40:00 yanxu karpe 3:30 Xee tc saura kadan kenan Aramum wayarki

Mikamata ty tc xa"a kira Ango ne? Harara kawai taxabgamata tayi gaba itama tabita tana dry
Text message kawai taturamasa tagoge number tabata wayar

Shikuwa Faherths bayan ya Ajeta kasa xuwa boutique din yy dakyar ma ya isa Asibiti gun Auwal Wani Irin ciwo mararsa kamasa wadda yarasa dalilinsa

Direct office din Auwal yashiga kan 3ster yaxauna yadape cikinsa domin harda shi kemasa ciwo xupa kawai yketa hadawa

Auwal saida yagama yuwa Marasa lpy dressing sannan yapito gani Office dinsa Abude yy mamaki domin baiyi xaton Faherths ba sbd Sunyi mgn kan xaije boutique dinsa

Koda yashiga yga champion sai xupa yake dik kamanninsa suncanxa Abinka d parar pata yy ja sbd axabar ciwo dik gumi yawankemasa jiki

Dasauri Auwal ykrasa gunsa ynpadin subhanallah champion meke damunka? Kasa mgn yy nunamasa cikinsa kawai yke

Allurar Auwal yamasa Atake yy bacci binceke Auwal yy Atake yagano sperm ne yapara yimasa yawa
Drip yadauramasa dgbisani yakoma gun marasa lpynsa

Kusan karfe 3;50 yaparka Agogon Office din yagani tinawada Xee na school km shizai daukota yasashi Saurin Mikewa drip din yacire yana kokarin pita saiga Auwal yc wayace katashi drip din baikareba pa

Yc Matar tausayi xandauko Nasan sun isa tashi

Auwal yc Amma,,,,,,,,

Champion yy saurin katsesa da saimunyi waya

Picewa yy yashiga motarsa Anan yaga text message dinta harda 5 messed call.

Cikin sauri yapisge motar yanupi School din

...

Comments plxxxxx...

.......*166-167*

Xee kuwa sunkai 48 Minuets suna tsaye suna jira Amma shuru ba Faherths Sumeee tc nace kixo muje Amotata Amma kinki km gashi haryanxu vaixoba KO meyatsaidashi? Allh ne kadai ysani
Chapter 9 · 0% Book details