Sashe 14
Faherts Hot Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Dakansa yahada mata breakfast koda yashigo tagama sallar tana jingine da gado,, Agabanta ya Aje Tiran Sannan yc bismillah Amarya
Tc banaci
Yc wlh xankara kalan najiya indai bakiciba
Atsorace tapara tura Abincin
Dry yy yc yarinya kina tsoro kenan
Plxx kisake puska kidaina pushi dani wlh XAENAB inasonki tin radda napara ganinki Kama Hannayenta yy yana xubda hawaye yc dan allh kisoni
HUNM KUNGA FAHERTHSSSSSSSSS WAI HARDA KUKA KAN A SOSHI
*203-204*
Murmushi tamasa tc Nima hk Faherthsssssssss inasoka
KYAKYKYAWAR runguma yamata yc ngd Xainab xankula dake har karshen rayuwata
Yarkaramar kara tayi yc me lpy? Danturo baki ty tc bakai ne kajimin ciwoba
Murmushi yy tareda Jan hancinta yc my honey RAKI RAKI
ΠΠΠΠΠΠ√•√•••••√√√√√√√√√√√√√√√√√√•••••••••••♪
A yaune Ake xaman kotun dukanin iyayensu sun hallara gun
Angabatarda hujjoji da shaidannu masu karpi kuma t.k ya Ansa laipinsa yapadawa kotu gsky hadda wannan videos, wadda mai kare t.k basuda wani ja Aka yankema t.k xaman gdn kaso na Shekara 5 sbd Ankamasa dayin laipuppuka dadama, tareda Abokansa, shikuwa Alhj manga dake daurewa t.k gindi km Anganoshi da laipin saparar miyagun kwayoyi kutu tayankemasa hukunci daurin rai da rai tareda Aiki maitsananin
Haka Akawatse saipaman jinjinawa Faherthsssssssss iyayen XEE suke itakanta tasan tayi dacen miji nagari
Akwana Antashi gun allh ba wuya domin yaune bikin SALMA da Kamal
Dik wani events da XEEE xata sai champion yabita indai Akawai maxa Agun inkuwa baisamun xuwa to itama baxataba domin kishinta yk
Hunm Faherths manya hakawai ni Mujaheedah nace
Yau wunin biki da waleema Dakyar tasamu ykaita gd amma yc Anakai Ango xaixo sudawo gd....
............
Anyi biki angama lpy Anci Ansha wayayyi sun hallara Ankashe naira
Su MEERY NANA FATU MOMIN SAMHA FA'IXA dasauransu
Ankwashe gara
*207-208*
Bayan wasu WATANNI
Garding din gdn najiyo hayaniya koda naleka saina gansu Atare xaune suke dukansu suna pira hadida dariya
Auwal yc gsky ykamata miji lbrin baby's gareka champion kaduba SALMA ma tanada Nata kaine dai shuru
Hararar wasa SALMA tamasa sannan tc wace SALMA? Yc kemana
Tc nikam banda komai
Xee tc padi gsky dai irin wannan shaning hk dry Sukayi banda SALMA data parama Kamal mgn cikin shagwaba tc kanajinsu ko dear? Koda yk kai kaxo kabasu lbr
Kamal yc aa dear nidai nace kina Amaine kawai Amma bance kinada ciki nba
Turo BAKI tayi tc to ai kapadi tinda kapa damusu wannan
Dry Sukayi
Abinci Summee takawomusu SALMA dai dama bata iya cin Abinci saidai dan wake kawai kullum maman su XEE wato surukarta tana Aiko mata
Kamshin Abincin nadukan hancin XEE aikuwa saitaji Amai yaxomata ba shiri tamike saida taje nesa dasu tayi Aman sosai cikin sauri champion ybita riketa yy yanata mata sannu saida yakurkuremata vaki ya tabbatar Aman yatsaya sannan suka dawo
Sannu su kamata Summee tc Abincin pa? Girgixa kai ty tc aa banaci
SALMA tc yeeee wlh kanwa tabiyo sahu
Auwal yc kmr ya? SALMA tc pregnant mana
Champion yc da Hakane da kinkarbe kyauta SALMA
Itakuwa XEE hararar wasa tamata tc kinaso kirama km saidai kirame
Kamal yc to ai kece kika rame
SALMA tamike tsaye tc bari ina xuwa dauko wasu Abubuwan gwaje gwaje tayima XEE aikuwa saiga ciki harna wata 2 ihuuuu SALMA tayi tareda tsalle cikin sauri Kamal yari keta yc kiyi Ahankali dear bapa nikadai bace kd kimana barna dry su kamasa SALMA tc kaga brooooh wlh matarka Nada ciki
Auwal ma yagani km yatabbatar shine aikuwa daukar XEEE champion yy yadinga juyi da ita Asama kmr yar baby sukuwa sai dry suke masa
Saida yagaji dankansa ysauketa yc XUMA mekiso Aduniyar nan? Nunasa tayi sannan tarupe puska dry yy yc dama ni nakine kedai baragi km bakari
SALMA kinda kyauta ta musamman
Jirani
Wani gift yadaukomata Anyi rapping dinshi
Budewa tayi Agogon goal tagani maikyau
Tc ngd brooooh allh kawo muna yan 2 sukace
Ameen
,,,,,,,,,,
*205-206*
Suna shiga palour XEEE taxube kan kujera tana padin wash allh wlh nagaji .
Champion yc wace gajiya nidai Kada kimanta yau Xansaka karbar hakkina dan wlh nayi missing
Hararar wasa tamasa tc Inxaka iya tokaxo ka karba
Mikewa yy itakuwa taxura Aguje xagayen palourn sukapara
Cikin dabara ykamata yashige beedrom dauke da ita
HARNAXO XAN SHIGA DAKIN SAISUKA RUPE KOFA HARDA KAINA NABUGE GA KOPAR
DOLE NADAWO PART DINSU SUMEE
Bacci suke dukansu kamar daga sama Summee taji Anmintsileta ga Mara dasauri tamike xaune jin ciwon yana karuwa ysa tatada Auwal aikuwa kamar jira nagudar take tatada auwal saita xaburomata sosai
Murkusu tapara Aikuwa cikin rudewa yadauketa sai Asibiti baima tada su Champion ba
Yana xuwa Akayi labour da ita har dashi Akadukupa kanta
Sai wuraren Assubah Summee tahaipe danta namiji kyakykyawa maikamada Ubansa
Su Auwal murna har kunne
Saida yy sallah Sannan yapara kiran mutane yana padamusu
Koda 7:00 tayi har Ancika Asibitin uwaye dama Abokan Arxiki
Harda su champion saida tahadamusu breakfast sannan sukaje suka kai musu,
Ganin tana lpy sai Akasallamesu gdnsu Akawuce da ita *"""""""*ΠΠΠΠΠΠΠΠΠΠ√√√√√√•••••√√√√••√√√
Ranar biki yaro yaci sunan Ibrahim wato mahaipin Auwal
Anci Ansha ANYI RABAJE km su champion Ankashe naira
"""""""""""
*210-11*
Akalla cikin XEEE xaikai wata 7 dika Ahalin saimurna suke shagwaba iri iri takema champion shikuwa sai paman biyemata yk
Xaune take dirshan kan karpet champion yana paman yimata tausa
Cikin shagwaba tc ni,..ni....ni.....niiii. Dan malele nakeso
Champion yc meye kuma dan malele?
Tc wani Abune dagarin masara Akeyi ni shinakeso yanxu
Champion yc to bari nakira Mommah tasa Amiki kota miki
Xee tc a'a a'a ni... Ni....niiii kai xakamin dakanka
Nuna kansa champion yy yc waini? Tc eh..
Dry yy amma wasa kike, taya xanyi Abinda banma saniba bari kawai nasa Amiki
Kukan shagwaba tapashe dashi harda bubbuga kapa tana cewa ni gsky sai kamun dakanka ni xan nunamaka yadda Ake katashi muje kitchen
Cikin rudewa yarike kapar yc am so sorry xanyi xanyi xanyi kidaina kuka kinsan banasan kukanki Har cikin raina nake jinki km ga jinina Atare dake ,,,,,,.... Tashi muje
Riketa yy tamike domin cikin yy girma sosai kamar na wata 9 km scanning yanuna yaro dayane
Cikin kitchen din YAKAI mata kujerar roba taxauna
Shikuwa yapara Aiki saipadamasa yarda xaiyi take Aikuwa dik yahada Uban gumi Abin da baitabayi ba yau shi mace kasashi
A,c yakarama gudu amma Abanxa baidaina xupa ba rigarsa yacire da wando yadawo dgshi sai boxxer
Ita kuwa dry kawai take Aranta tanapadin wlh saina wahalarda kai kotanan narama walakancin da ka tabamun Abaya
"""""NIKUWA NACE OHHHH XEEE BA MANTUWA BALANTANA YAPIYA? KODA YAKE SU MEERY KE XUGATA ..........BARI DAI NAYI SHURU KADA SU JINI,, DAN ALLH IDAN AKASAMU TYPING ERROR please AYIMIN UXIRI HADIDA YAPIYA.....
Bayan ya Yanka timatir Albasa wai saitarugu yapara Yanka Garin yankan yayanke parce Aikuwa yajin yashiga cikin wani uban xapi yaji kamar yapasa kara take idanuwansa suka rikida Sukayi ja dik gumi yagama wankesa kmr anwatsamasa ruwa dik d yakura A.c
Tanasane kan halinda ykeciki amma dry kawai take kasa kasa
Bubbuga kapa taparayi tc haryanxu baka gamaba gsky kayi sauri
Kasa mgn yy Aransa yc wannan muguwa ce wlh
Daukowa yy yakaimata palour tabi bayansa da kayanda yacire tana dry Ahankali dik yabata kitchen din
Yana kokarin ajemata saiga Auwal aikuwa tini yagano kitchen ypito dry ykemasa hadida masa tsiya
Xee kuwa murmushi kawai take
Xama tayi hartakaisa BAKI saita pasa tana yatsina puska tc Am ohky wlh baxan iya cin wannan ba nakoshi tea kawai nakeso
Kamar yy kuka yc baxaki ciba? Dika wahalar nan danayi tatapi Abanxa kenan? Haba my dear ki daure kici ko kadan ne dubapa kiga harda yankewa nayi
Kauda kai tayi gepe tana Mikewa tc nidai nace maka baxan iya cin wannan ba yanxu bana ra'ayinsa tea kawai nakeso
Tanagama padin hk tabar palourn
Aikuwa Auwal yc mexaiyi inba dry ba tinyana tsaye haryadawo kasa yana nuna champion yana dry
Iya kuluwa Champion yakulu baibarshi da wahalar da yakeji Ajikinsa ba ga xapin tarugu gana Yanka uwa uba km wadda yy dominta taki koda dandanawa
Tsabar takaici kasa mgn yy kawai yapice dakinsa ybr Auwal namasa dryar
Ita kanta XEE datashiga dakin dry tayi tayi
"ALLAH SARKI NIKAM CHAMPION KABAN TAUSAYI AMMAFA NIMA SAINA DARA HAHAHAHA"
,,,,,,
*212-213*
Dikansu suna palour part din SALAM sai pira Mommah ce takawomusu xiyara itada Husna da Hauwa
Bayan sungama gaisawa Mommah tadubi SALMA da xee Sunyi BAKI kwarai gacikin yy katoto km dik sun kumbure
Mommah tc dama hk kuka dawo yayannan? Amma sbd rashin tausayi irin na maxajenku sukaki maidaku gd? Auwal yc wlh Mommah nima nayi nayi dasu subari suje gd Amma sunki
Harara Kamal d champion suka watsamasa Auwal lkc daya shikuwa ido daya ykashe musu
Mommah tc to ai wannan shirmene inacedai ita SALMA tacika wata tara ita haihuwa yau ko gobe itakuwa Xainab vaipi Sati 6 sukarageba koba hakabane?
Auwal yc Hakane wlh
Mommah tc to duka xanje dasu yanxu basai Anjima domin innace kukawosu bayi xakuyiba dan hk kuje kudauko Dik wani Abu maimahimmanci daku kasan xaku bukata sauran kayan kubarsu sukawomuku su dg baya
Adan xabure champion yc dan Allh Mommah kd kiyi hk wlh....... Katsesa tayi tareda daure puska tc banason shashancin banxa umarnin nabayar va washaraba
Kukuwa kuje kudebo kayan KUXO muje,,