← Book details Faherts Hot Love Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 21

Sashe 6

Faherts Hot Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Waigawar DA XANYI NAHANGI MEMBERS OF MUJAHEEDAH AGUN SU MERRY, NANA, AMINA WAMAKKO, PINKYYYYY, AMINA, BABY GIRL, MUNEERA DAMA SAURANSU SUNKAME AKUJERA KO WANNENSU YSHA ANGO,,,,,,, HAHHHHHHH SUNYIMA FAHERTHS KARA A AURAN TAUSAYI,,,, HMMMMM.....

..... . .....

.... ,,,,,,,,,,,,,

*Faherths Hort love part 3 page 145*
Yanka cake din champion yy tareda taimakon Xee yadan gutsire kadan xaisakama ta Abaki harta kauce yc to villager kd kikunyatani Anan,, Adole taci, yan kowa tayi harda gayya ydan bude ido yc habadai matar tausayi baxaki tausayamin ba Ina xan iya hadiye wannan? Murmushin mugunta tamasa ta tura mai dika katon cake din Abaki, Haryana pitowa waje sbd ypi karpin bakinsa, Amma dayake Faherths dan duniya ne saiya janyota dadan karpi yakapa bakinta kannasa baisaketaba saida yatabbatar tahadiye na bakinsa, Martanin Murmushinta yamaidamata, yc ba"awasa d Faherths yarinya, cikin takaici tana yamutsa puska tc Mugu dama nasan kaidan iskane, yc Hunm very son xaki gasgata Faherths bayada kunya km dan iskane wlh,,,, mutan gun sai ihu suke sunxata soyayya Ake,, ,

Kida Akasaka inda samari d Yammata saitikar rawa suke, Chan nahango su MERY Nana saitikar rawa Ake dadebo shoky

Bayarda vasuyiba Faherths yapito yy rawa Amma pir yki Itama hk dole Akabarsu,

Wurin cin Abinci Akanupa gasunan birjik dik Abinda kake ra'ayi kadiba d kanka,,, TO MLM MERY ANXO GUN ,,
..DA KATON BUHU NAHANGO MERY SAI KYAKYATAWA TAKE INBA"A KALLONTA TAXUBU,, XEE NANA AMEENA GANI NAYI SUNA XUBAWA CIKIN KATON BUJENSU HAHHHHHHH KAI SU O.O ANGA BANXA

Hakadai Akawatse kowa yanacikin parinciki Amma xee d Faherths kowa yanajin haushin kowa

.. ... .. Gsky MEMBERS DIN NOVELS OF
MUJAHEEDAH BAKUDA
KARA BALLE TAUSAYI KUDIBI DIKA RABAJENNAN D BIKINNAN ACE BA SALMA KUMA BA WANDA YANEMETA,,, AI SAINAPADAMATA TASAN XAMANTA DAKU,,,, ,

WAI INA LABARIN
SALMA???

Bayan walakancinda Faherths yamata tabar gdn taje gd sam vatapadaba dan gsky vatason dadynta yasami matsala d yayata Saitace A makaranta Acan ijibtss Ana nemansu d gaggawa, bamusu dady yasa Akayankamata vixer tawuce ranar,, dik wata hanya daxata sadata d Faherths tarupesa dik d tasan Abune maiwuya tacire Faherths Aranta Amma xatayi kokari taga taxama yadda Faherths keso,, karatu take tukuru burinta taxama cikakkiyar likita,, Sam batada lbrn Auran Faherths domin KO media tadaina hawa tadaina kula kawaye, Burinta ta kammala takoma kawai,,,,,

ALLAH SARKI SALMA HARKIN BAN TAUSAYI........... GA FAHERTHS CAN YANA SHIRIN ANGWANCEWA

.............................. ...

Kuyi hkr wannan Yammata natura bawancanba wannan ne pari wancan na karshen
,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,, ,,, , , ....

M.c ne yapara mgn kan cewa babban Abokin ANGOOOOOOO yapito Yayi musu bayanin waye ANGOOOOOOO... Chan Auwal yamike yakarasa gurin idanun kowa sukadawo kansa ehhhhhh yeesss Auwal dinma mai kyaune sosai saidai baikai fahe Har sumee tapara kishi d kallon paaaa Hmmmmm.....

Cikin murya maidadin saurare yy sallama Yayi introducing kansa my name is doctor Auwal Hashee Axare,,, Inamatikar Murna dgnin wannan ranar km Ina ptn ALLAH yanunamun tawa nida tawa gin biyar. Tapii Akapara masa hadida dariya, kallon inda sumee take yy itakam tasunkuyarda kanta kasa Amma taji dadin wannan kalami koba komai tasan su pinkyy da NANA dama sauran yammatan d kegun dole sucire rai kansa,,

Cigaba d mgn yy waye Faherths KO ince champion shidinma haipappen yola ne Amma sam bayajin pulatanci sbd A lkcn bayaji yapaye tsalle tsalle dariya Akadauka, Auwal ycigaba babban burin *Faherths* Arayuwa baiwuce ganin yaxama dan ball ba km gashi Akauye cikin Ikon ALLAH Abba yasami Aiki Anan Ahankali budi ysami Abba takowanne pannema Intakaicemuku saisuka dawo nan Ahankali Abba ybiyama Faherths kudi yapita waje d taimakon ALLAH yarika dg Faherths yadawo *CHAMPION* NAKU Sake barkewa da ihu wurin akayi, Auwal yce *CHAMPION BARUWANSA D MATA,, CHAMPION BAYA XINA, CHAMPION BAYA WALAKANCI, CHAMPION AKWAI TAUSAYI KYAUTA HAKURI GIRMAMAWA IYA KWALLO HADIDA KAUNARKU MASOYANSASAAAAAAA
.
. gabadaya wurin yadauke da ihuuuu,,,, ...
Xee tc Aranta lalle wannan guy yanada masoya hadida parinjini Amma dika wannan baisa kaburgeni dantsaki kawai taja,,,,

Adaddape yakarasa bayaninsa ykoma yaxauna inda Akaba Sumee damar bada na kawarta Xee tapara da ........ ........... ................ ... . ............................

To ABOKAI dika munsan wannan dan hk bamu bukatar bata lkc Anan kawai mutsunduma lbrn wlh ninagaji da wannan typing nagaji wlh namatsu nagama

.......

Kammalawa sumee tayi takoma taxauna inda M.c yc saura cake Ayanka Ango d Amarya supito... Saida sukadanja lkc Sannan sukamike Atare suke saukowa kan dankaramin step din by mistake kaparta ta goce tayi baya luuuuuuu xata padi da sauri yatarota tapado jikinsa kallon kallon Akapara ydan daure yc mlm dagani bapa katipabace koda yake Ansan dadin jikin maxa , ganin yapara saukowa taki koda motsi yadan waigo ta ido ymata inkiya d yadai? Murgudamasa baki tayi Sannan tadan duka d niyar gyara madaurin takalminta dayawarware cikin Axama yduka yadaure mata tareda daukota Ahannayensa kmr yar byby AI KUWA TAKE GUN Yadauke da shewa masu photona d video's kuwa sai Aikin su suke,,,,

Bayarda batayi ba Amma yk ysauketa saida ykai gun cake din y Ajeta Harara tadallamai tc Kai kam wlh mayen taba jikin mace nekaai, dan murmusawa yy yc Amma ai duniya batashaidai d hknba km ALLAH ma ysani banayi jikin matar tausayi kawai nataba km mallakina ba haramun ba, harara kawai tawatsamasa,, inda mutan gun suketa shewa suna padin wlh sundace sai tsantsar soyayya dasuke nunama juna,,,,

NIKO NACE BAKUSAN DIKA PRETENDING SUKE YIBA AUWAL D SUMEE IYAKACINSU MURMUSHI SBD SUNSAN DAWON GARINNNNN

NAGAJI WOLLAH HUTAWA XANYI KUDAI CIGAVA D HKR MUNA PAMA DA MATSALAR RASHIN WUTA SHYS BA TYPING AKAI AKAI NGD SAIKUNSAKE JINAAAAAAAA TAKUDINNANDAI *MUJAHEEDAH WATO SHAPA"ATU ALEEYOU HAIDAR✍️📚✍️📚📚📚📚📚📚📚📚📚*

*Faherths hot love💓 page 146*

Baba d mama sun mata pada sosai dama dangima sunmata nasiha, bava yc idan har kika kashe Auranki d gangan Zainabu to wlh banyapemikiba mama tc nima hk kiyi hkr xaman Aure saida hkr km kinga yaron nan yarupamana Asiri kiduba kigani yabudama mlm shagonsa nakansa yaxuba masa kaya km yakai yayan ki kasar waje karatu kinga kuwa fahat yamuna komai,,,, kuka sosai take na parko ga ciwon rabuwa dasu na 2 wai kd takashe Auran km wlh batasosainai burgeta kawai yke..

Mota 15 Su Auwal suka turo Akadauke Amarya xuwa gdnsu Faherths Ango

Part dinsu Mommah Aka nupa d ita Mommah tayaba d xabin danta Auntyn yarama hk sai ptn Auren yy Albarka suke,, dg nan Akakaita Part dinta wato na Faherths Anyi matikar gyara Faherths din yy kyau sosai, daki dayane ciki d palour sai toilet dake cikin dakin, saiwani spare room Dake dg waje,,

Kowa yawatse ita kadai tarage xaune kan gado sai kuka take d tsoro data rage itakadaice

Acan bangaren xamansa *Faherths*yy Amota yapitarda kapapu waje ynata daddadna wayarsa, Auwal yc dan ALLAH kashiga muje munbar yarin yarnan ita kadai dan ALLAH katashi muje, bantashiba Hk Faherths yapada Atakaice,,, bayarda Auwal baiyiba Amma champion yki cikin bacin rai Auwal ykara Mommah ypadamata kiran champion ty tayi tamasa pada, Adole yshiga motar sukaje, xama sukadanyi barkwanci kapin Sukawuce,
Ajemata kaxar yy yc to matar tausayi Aci Abinci,,, kyalesa tayi tacigaba d kukanta cire babbar rigarsa yy yc wash am tired wlh,, dan allh kidaina kukan nan wlh kinpara damuna, kitashi kirage kayan jikinki kiyi wanka yapi miki,
Daukar kayansa yy yashiga tolet yanamita Mutum d dakinsa Amma antakuramasa. Kayan bacci yasaka riga d wando matsu tsantsi marar nauyi, pitowa yy yc bismillah mlm, badan tasoba tatashi tadauki kayanta tashige tolet itama riga d wandone masu tsantsi tasaka Amma tasaka hijab babba tapito, dagowa yy yc to hardasu hijab? Hmmm to xomuci, Abincin tc nakoshi gepen gado taxauna yayita lallabata Amma taki daure puska yy yc wlh inxakixo kikaciba xanmiki dura, ganin d gskene ysa taparaci, Komawa tolet yy ywanke bakinsa Gadon yahau ykwanta baikara wai wayar taba, data gama taxo tayi tsaye gepen Gadon, jin tamasa tsaye Akai taki xama balle takwanta yadan juyo yc matar tausayi Aljanuna basa son Amin tsaye Akai, danturo baki tayi tace to inaxan kwanta? Yc saman kaina!! Yarinya inxaki kwanta kikwanta inko baxaki iyaba kashe mun haske ni bacci nakeji, ganin bata komotsaba ysa yamike ykashe light din Sannan ykwanta yc inbaxaki iyaba kije palour ki kwanta,, bata iya kwanci dashi km tsoro takeji data koma palourn,,, shi harma yamanta d ita domin tuni bacci yadaukeshi,,,

Jin kukan tsuntsaye yatsaya km ta tabbata yy bacci tsoro yapara kamata jitayi Wani Abu yanabin kaparta aikuwa ihu ta runtuma tapada kan Faherthsssssssss

,,,,,,,,,,,,,,,,......... ...... ,,,

,,,,,,,,..... ......

........

NAGAJI.............

.............

Xanhuta..... ..,,,,,,

.......*Faherths Hort love💓 Page 147_148*

Cikin danraxana yamike xaune yc mene ke lpy ki kuwa? Cikin kuka kuka take mgn tana nuna kasa wani Abune yake bin kapata Akasa dantsaki yy yc o.ni champion nadaukowa kaina jangwam Aure KO wahala kwana 10 bansamu nayi bacci maikyau ba yauma danake tinanin xansamu Kinhanani Xee, kunna wutar dakin yy yc kinganiko bakomai kawai iskancinkine darashin tausayi Kinhanani bacci, shekarata nawa Adakinnan bantaba ganin koda cinnakaba balantana wani kwaro,

Sake kwanciya yy yc wlh kika kara tadani saina karyaki,

Tana dan tura baki takwanta nesa dashi kan Gadon,,, to Assubah tagariii Zee d Faherths......

.
A yaune SALMA takammala karatun ta km tayi nasarar cikakkiyar likitan mata wato midwife cikin murna take taka matattakalan jirgin domin sauka, cikin rashin sa"a kaparta takauce luuuuuuu tayi xata cikin gaggawa yasake dika kayanda ke hannun sa yarikota,
Chapter 6 · 0% Book details