Sashe 11
Faherts Hot Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dady yamike Apirgice yakira yapara dailing number Faherthsssssssss cikin sa"a tana hannun coach dinsu yadauka kobai tnbyba ysan wannan baban champion ne tinkan yy mgn Abba yc why is my son? He is dead Ko? Coach bala yc no your son is a life just she is paining in your leg.
Abba yc Plxx dont heading anything to me tell me the true
Coach bala yc calm down Alhj I swear your son is a life
Yanxu hk yanadakin treatment ne shys baxan hadakuba kd kamanta ni dan 9jar ne kuma bayan hk ni ubane gadik wadda yaxo buga ball indai dan Nigeria so dont worry I will take her insha Allh
Abba yc ngd Amma gamunan xuwa yanxun
Baijira cewarsaba ykatse kiran
Yc kuje kushirya hjy kuda matarsa xamuje yanxu kai kuwa yakub kakula d gdn dakuma kannen ka
Yanagama padin hk ykira Amasa buking din jirgi
Bawasu kaya sukadiba Harxasu shiga mota saiga Dadyn SALMA d matar sa Ko gaisawa babu yc suje tare kawai Abinda ykawosu kenan
Hakako Akayi Atareda suka tapi
Bawani wahala dika sukasami tickets kasan Abin manya Atake suka hau jirgi suka Lula sai
Ijibtss
Suna sauka basusha wahala ba mai takxi yakaisu Har Asibitin Abba har mamaki yk yadda lbrn yakarade har masu takxi takxi sunji km sunsan champion
Koda suka karasa Asibitin Cike take d mutane tako ina sai Hayaniya suke Abari suga champion koda ymutune Apadamusu gsky
Dadyn SALMA yc Masha Allh my son Akwai parin jini kaduba dika wadannan mutanen sunxo domin kaunarsu ga Faherths
Abba yc wannan hk ne Allh Abin gdy
Coach bala Abba ykira yc gasunan Amma yga mutane Sunyi yawa
Coach bala yc wlh hkne Bawata Hanya daxan iya pitowa km anriga Angama treatment din yana lpy yanxu hk yana bacci, xankira driver na yakaiku masaukin Faherths kuhuta Acan kapin wadannan mutanen surage
Abba yc kenan baxamu ganshi ba? Coach bala yc wlh nima sunhani shiga Ance yana bacci bavukatar hayaniya kotadashi Plxx kuje kawai xuwa gobe xakuganshi
Baijira Ansar Abba ykatse. Hkn ysa dole sukaje driver din yakaisu
Dakyar Mommah tasamu xee tayi shuru duka xaune Sukayi Kowa D Abinda yke sakawa Aransa
Wannan kenan
Am tired OVERRRRRRRRRRRRRRR wlh
"*178-179*
Basu wani jima sosaiba saiga driver yakawomusu take Aware d drinks coach bala ne ya aikosa gdy sukayimasa suka karba.
Dik yadda su Auntyn yara da Mommah kai gardama mommyn SALMA Sukayi Amma Xee takici takape kan takoshi dole suka kyaleta
Autnyn yara taja hannun XEEE xuwa wani dakin tc kixauna kihuta kinji? Gyadamata kai kawai tayi
Tanapita Sukayi dayan dakin suma domin dakunan gdn sunkai biyar wannan mallakin champion ne duniyar wasanni tasiyamasa shi kuma kowane Akwai toilet
Kayan champion ne Awatse Adakin wannan yatabbatar mata Anan yk xaune gyara kayan tayi sannan tashiga wanka tapito tashirya dama tayi Alwala hk tay tata jera salloli tana mai Addu"a kawai,,,,
Wayarta tadauko takira
Yayanta Kamal yanada gawa tapashe mai dakuka Adan pirgice yk tanbyr lpy? Saida yadakamata tsawa Sannan tanutsu take padamasa Salati yy wlh baiganiba sbd baya gd yatapi kauyensu jigawa ne km bawuta
Yau nayi missing kallon wasan
Kuna ina km wane hali yke ciki? Cikin kuka tc bamusaniba Anhana ganinsa Ayau km mutane Sunyi yawa A Asibitin, Muna masaukin sane
Kamal yc kiyi hkr xaisamu sauki d ikon Allh kidaina kuka xan koma gd gobe xamuyi kokarin shigowa insha Allh
*180-181*
Tace yo shikuwa ykatse kiran
SALMA hankalina ta Atashe yke takira dady Abata Faherthsssssssss suyi mgn Amma dady yc basa tare su suna masauki tabari hargobe insunje
Itadai takudiri gobe taje tasamesu
Jin bakinta yabushe sosai yana bukatar ruwa yasata Mikewa tanupi freej din koda tabude lemon tsami tagani birjik tsayawa tayi tana kallo tc yau dika wannan yana xubashine Acikinsa? To wai sbd me ruwan tadauko Tasha koda tabude wata yar karamar durowa takusa da gadon tablets tagani wadda yawa su harya daure mata kai wadanda yashanye Akalla xasupi sarcet 40 ga wadanda baimataba xasukai 50 dauka tayi tapara karanta bayan mgnin ganin Ampaninsa yasata dape gaba tc lalle wannan guy Akawai miskilanci shine yketa hadiyar wandan? Alhalin yanada...... Bata karasaba tarupe bakinta tc yytasha ma ina ruwana
Amma najinjinamasa dayaxabe shan tablet's samadayin XINA
Hakadai tayita surutunta har bacci barawo ysaceta
Champion kuwa sam bai palkoba Ammdai dressing inda yajemu dayan kapar kuma kariya ne Anmasa dauri hadida Addu'o'i ga kapar domin Asibitin mapiyawa Musuiman larabawan ijibtss ne
Tinda sape suka shurya suka dau hanya saida suka sayamasa kayan marmari sannan suka karasa Asibitin Sunyi sa'a bakowa mlm Asibitin ne kawai coach bala yymusu iso xuwa inda Faherthsssssssss kekwance and yanxu anbada damar ganinsa
Mommah ce takarasa d sauri tarige hannun sa tc hk yamaidamin kai? Kuka ne yasubuce mata itakanta Xee saida tayi hawaye sallashin Mommah Sukayi Harta yi shuru
Coach bala yc ai yanasamun sauki domin harda Addu'o'i mlmai Asibitin kemasa km Anmika yaron ga hukuma dik d yanuna nadamarsa Amma yanacan tsare
Dik suna xaune sunxabamasa ido
Can xuwa wani dan lkc hannunsa yapara motsawa Ahankali yabude idansa Mommah yagani xaune dap dashi tana rike d hannun sa tana hawaye
Cikin rawar murya yc Mommah sbd me xaki xubarda hawayenki? Alhalin ina Raye? Dube nipa ina lpy? Dan allh Mommah kidai na kuka banason ganin hawayenki tc nadai na yarona Allh ybaka lpy
Suka Answer d Ameen ganin Xee yy itama tana hawaye haba hardake? Banmutuba plxxx tsop cry I dont like
Gaisawa yy d Mommyn salma xuwa dady harda Auntyn yara yc Ina SALMA kuwa dady yc katinamin tinjiya tke cewa nabata kai saidai Ajiyan komu bamusamu mungankaba karanta yke Amma taki shiga dole yhkr
Yunkurawa yy daniyar yamike wani xapi dayaji ga kapar yasashi Saurin Komawa kwance yaruntse ido sukace sannu kadaina Kayi kwanciyarka yc
Inason shiga Barth room ne wlh yunwa nake ji km banyi sallaba coach bala yc Wait let me call the doctor
Doctor yaxo kan wata keken ykaisa pitowa yy Faherths yy Abinda xaiyi sannan sukadawo dashi
Kasa Akabasa yy taimama yy sallar
............... Inayinki kuma inaji dake meenah......
*182-183*
Haka yawuni suku yanajin tabbas baikyautama SALMA ba dayan bangaren km xee napushi dashi
Kwanakin dayawa Asarar mai Rai kwanakinsu 40 sunajinyarsa yau kam anbanye daurin km xaiyi tapiya bada corochas ba
Dik da yanajin matsanancin ciwo amma hk yke daurewa yadan takawa xupa keta tsartuwa Agoshinsa ta wahala yana kara takawa yy baya xai padi dasauri xee takara tarikeshi shima riketa yy yana kallon itama shitake kallo, kallo kallo nadan wani lkc Sukayi dg bisani yamike ycigaba da tapiyar.
Mutane yaga sunshigo dayawa sai murna suke champion ysami sauki
Danjinginawa yy ga bango puskarsa dauke d murmushi yc ina matikar gdy ta gareku nasami sauki wannan banakasa bace domin xanwarke km baxai taba hanani wasanba
Ihu mutane sukeyi suna padin Allh kara lpy da nisan kwana ,
Wani danjarida yc Amma Ance kayi Auren kanada mata wannan gskyne?
Gyada kai yy. Matsawa yy gareta tareda riko hannunta yc wannan ce matata parincikina tinanina km Abar sona
Mamakine Yakama xee najin wannan kalaman tace dama dgskene danayi parinciki Axahiri km tc dan allh mlm sakemun hannu bawani ja yasake
Yy musu salma ykoma yc Abba naji sauki dan hk kutapi kawai da xarar sunsan laman xandawo kunga tana karatu. Mommah tc hkne Abba yc insha Allh gobe xamuwuce
Amma kasani dole kacanxa sana'a baxan jure wannan ba Mommah tc gsky ne
Puskar tausayi yy yc dan allh kada kuhanani wlh inason ball Abba Akowane Aiki sai kasamu makiya plss Mommah kd kuhanani
Coach bala dashigowarsa kenan yc Hakane champion yanada gsky wlh Ko dinkin takalmi kake saikasami yan hassada mutane nason champion duniyar wasanni ma hk dan Allh kayi hkr Alhj kajanye wannan mgnr
Dan nisawa yy yc to Allh Ytsare gaba suka ansa da Ameen
Coach bala yc Angama shirya komai kawai kasa hannun ka Anan XA Akaii joliyo pressing
Girgixa kai champion yy yc Ankarbe kudin maganina dg garesa km Ace sai yy gdn yari? Idan nayi hkn banmasa Adalciba km xaidauka Addina bayada tausayi nikuwa baxan so hknba. Dan hkni kusakeshi kawai nayapemasa
Abba yc wannan yy
Coach bala yc Alhmdllh to xanyima dika transfer kudadenda Faherths yc nawane coach yc millions 40 ne champion yc Masha Allh to kadauki dubu Dari Aciki karike kabawa dady Dari shima suyi kudin Komawa dady yc aa danamu mukaxo coach yc ygd
Auwal ne da baban xee sukaxo dubashi
Auwal yc dan allh ky hkr kasan yanayin aikinmu sai ahankali champion yc bakomai nida nc kayi xamanka Auwal yc ina hkn baxaiyuwuba ai , Auwal yc saura 3 su xee supara exam pa
champion yc ai gobe xasu koma
Haka Ko takasance Auwal ne ykikoma yc yariga yadau Hutu ai sbd champion dan hk xai tsaya tareda shi
Su xee sunsauka gd lpy
Inda kewar champion tadawomata sabuwa yanxunkam tagasgata son Faherths take patanta daya shima ysota takoma mkrnt harsuka para exam
Acanma hkn ta kasance ga Faherths saidai yana boyewa dankar Auwal yganoshi
Yasami sauki sosai har Ansallameshi gobe xasu koma Nigeria
Haka ma XEE gobe xasu kammala exam hka SALMA gobe XA'a bude Asibitin ta
To merry keda nana wannan xakuje taya murna?
T.k km Ansakeshi Akarkashin taimakon wani dansiya da mugun nupinsa kan xee yadawo nayanxu harma yapi Nada sbd yanxu Itace silar xamansa gdn yari km ysami lbrn Champion y Aureta tin A mkrntr yaso kai mata hari amma Abokinsa yahana yc Acan XA"asake kamakane inada lbrn d champion yadawo xasu bar gdnsu sukoma nasu sukadai kabari idan sunkoma sai mudibi kayan Aiki da mutane muje mumusu Aiki dry t.k yy Shiyasa nakesonka baba sbd kanada matikar wayo da kwakwalwa wlh wlh Saina ma yarinyarnar fyade sai naga mexaiyi tindashi taurin kai Gare
Haka sukabar wannan shawarar
Koya xata kasance??????
Saimun sake hadewa ABOKAI
*184-185*
Ankawata holl din sosai wayayyin mutane ne Agun SALMA kuwa tayi kyau sosai sai para Atake,, bawani jimawa sosai saiga Kamal yabayy Agun tayi mamakin ganinsa domin ita bata pada masaba
Har idda take xaune ykaraso yc inataki murna madam SALMAAAAHHH dik da ba Agayyacemuba gashi munxo gawannan yar karamar kyauta dg Enginea Kamal murmushi kawai tayi tareda karbar kyautar tc ngd. Ba" awani bata lkc ba Akagudanarda bude Asibitin inda Akasa mata sunan S.F.M special hospital ,