← Book details Faherts Hot Love Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 21

Sashe 16

Faherts Hot Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Cikin gaggawa Aka karbe XEEE sai lebroom cikin taimakon likitoci numpashinta yadawo ganin tana tana wahala bata haihuwa ba Akapito Akace Aiki yasa hannu jiki narawa yasa dakin yashige yarike hannunta yanamata sannu yc kiyi numpashi insha allh ba Abinda xaisameki insha allh Dakyar tayi numpashi yaro yapado Ana murna wata nagudar tasake tasowa gadan gadan amma takasa haihuwa Dakyar Akasamu charman yapita masallaci yanupa na Asibitin salloli yaparayi yanamata Addu'o'i
Sukuwa cikin nasara sukayi c,s suka Ciro yara 2 mata Anagama komai Akakaita dakin Hutu Albishir Akama Mommah Aikuwa cikin murna tapara padawa jama'a dakin tashiga tadauki yaran murna gun Mommah ba A magana
Dika Asibitin tadauke matar champion tahaipe yan 3 cikin sauri champion yakaraso dakin daukar yaran yashigayi yanapadin dika yaran nawane? Addu'o'i yashiga musu hadida huduba
Hannun XEE yarike takuwa bacci take
Kapin kace me dika Asibitin tacika da mutane SALMA ce kawai bataxoba mommy tahana tapita sbd batayi Arba'inba
Social media dika takarade champion yahaipe yan 3 kyaututtuka kuwa takowanne bangaren pitowa suke hatta Asibitin tasamu girma GAKUMA kyaututtuka dg champion
Sarkin musulmi YAKAWO 2 Millon's governor 1 Millon's Abokan Faherths yan kwallo 2 Millon's suka hada su champion suntara kudipa
Sati 3 Aka sallamesu Gdnsu Mommah tc Akaita
Champion yayita mita kan hkn Mommah tc wollah vaxatabar yar mutane YAKASHE taba
RANAR SUNA YARA sukaci sunan hussain hassana muhsin na parkon sunan Abbah ta biyu mamar XEEE ta uku Autnyn yara
Anci Ansha su MERRY NANA AYSHA ABBAKAR MEENA HALEEMA FATU DADAI SAURANSU
HUNM SUNKWASHI RABAJE PA NIDAI INA GEPE TIN INA IYA RUBUTA ABINDA SUKE CI HARNAGAJI NADAINA SBD NAGA AIKIN NASU BAWASA

AYI HKR WLH MUNA PAMA DA MATSALAR WUTA

DAN ALLH AYI YHKR IDAN AKASAMU TYPING ERROR NGD ANA MUGUN TARE ABOKAIIII

TAKUDINDAI SHAFA'ATU ALEEYOU"""""" MUJAHEEDAH""""""
07031014829*189-190*

Faherths xaune yke itama tana gepe wayarsa tayi ringing yadaga bayan sungaisa Alkasim yc wlh Ansamu matsala champion yanxu hk ANYI posting dina Edo states km inatinanin can xan xauna gabadai saidai in naxo xiyara,, munyi mgn da Abbah yc nabar masa gdn kawai xaiba mijin yarsa yanaso kuxauna tare domin Karin xumunci yanxu hk Abbah yaturomin kudin da nakashe nagayamaka ne sbd kada kaji banga yama dabakinaba Sallama Sukayi ykatse kiran yana kashewa saigana Abbah yshigo yadaga bayan sungama gaisawa ykpadamasa yadda Sukayi da Alkasim.
Champion yc to amma su waye Abbah
Yc SALMA ce da yakub
Xama ygyara yc Abbah wace SALMA?
Yc yar'uwarka mana Aure xatayi daxunnan Akayi mgn km yyn matarka xata AURE

Yc Tooooh ALLAH ysa Alkhairi Abbah yc Amin

Itama kiranta yaya Kamal yy ypadamata tayi murna sosai tc waxaka Aura yy? Yc tapi karpin apadeta Abaki inan tape yanxu xan nuna miki tc to yy saikaxo yaya Mikewa tayi taje kitchen tapara masa girki

Faherths kuwa text yaturama SALMA yc Ashe AURE xatayi amma bata pdamaiva km haryanxu bataxo sabon gdnsa ba,,

SALMA kuwa pitowarta dg Aiki kenan harxata dau hanyar gd saigata text din champion murmushi kawai tayi tanupi gdnsu tc yanxu xanmaka baxata dama bawani nisa tsakaninsu Kamal ygari isa xaune suke A palourn sunata pira Kamal xee champion irin yadda champion kenunawa baxaka taba tinanin Akwai matsala tsakaninsu da xee ba
Sam SALMA bata wani Lura da motar Kamal ba A palour tayi sallama shitapara gsni tc Ash wlh nagaji brooooh Yanxu hk dg Asibiti napito naga text dinka nace bari nama ka baxata,,, Ina Amaryar ne? Yna murmushi yc bari saikin gama rakin saina nuna miki ita itada Angon naki km gasunan Suna kallon ki.

Cikin sauri tadago hada ido Sukayi d Kamal yanamata murmushi dasauri tamike xaune domin Ada tana kishingidene kan kujera cikin mamaki tc Meyakawokanan?
Champion nadariy yc inda yayanki kikaxo shikuwa idda kanwar sa yaxo.
Cikin mamaki tc kanwarsa? XEEE dince kanwarsa? Champion yc sosai bakiga kamaba kallonsa tayi ta KALLE xee tc wannan hkne
Amma bantaba saniba wlh

Champion yc yaykinsani km wlh namata Autny xakice mata Harararsa Kamal yy yc waxata kira Autny saidai ita takirata aunty wollah

Champion inaaa
Dry Sukayi duka pira suke sosai Abinci xee yakawomusu ruwa kawai SALMA Tasha tc Alhmdllh xee tc mekike nupi aunty bakicin Abincin kanwa? Kamal yc to mikaci? YANXUPA kika pito Aiki

Tc nakoshi ne kawai yc ina baxai yuwuba idan bakici nima banci

Dry xee tayi tc soyayya xakumuna yy? Daure puska Kamal yy inasawa dake? XAN balki Anan.

Champion yc KODAI kapara balla wannan ba Amma baka ballamin mata agabana wollah

Dry Sukayi dukansu
Ayi hkr Abokai narashin jina kusan 3 week hkn taparu ne bisaga MATSALAR lalacewar waya danasamu km garin sai Ahankali wlh basauki rashin kudi yy yawa wlh, kuma ba Ansar kudin kowa nakeba Akyauta nake muku typing shys da Ace INA karbar kudin to da xanyi Ampani dasu gun gyara wayar,, idan nace na Anshe kudi wasu basuda su, km SUNASON littapin sbd wannan dalilin ys nake muku typing dan allh badan kudiba,,,

*DIK KANIN MASU XAGINA NGD KM NAYAPE BANRIKE KOWABA DIMIN NIMA MAI LAIPICI KM INASON UBANGIJI DAKU KANKU MUTANE KUYAPAN,,,
DAN ALLH INNAYI LAIPI KO KUSKURE KUYAPAN KM KUMIN UXURI,,,, ALLAH YSA MUDACE,,,,,,,,...

..... ∆Π∆Π¶Π∆Π∆Π∆Π∆Π∆Π∆Π∆Π∆Π∆×Π∆Π¶Π∆Π¶√

Garwashi yc oga gapa shegiyar can tana leko,
Dagowa t.k yy yc kudankomin ita km kudaure gate man din km kurupe kopa,
Garwashi yc oga tarupe kopar paaaa,
T.k yc kuballa sukahau dukan kopa da karapen hannayensu
Cikin tsoro da gigicewa XEEE takoma ciki tadau wayarta HANNUNTA natapaman karkarwa takira Champion Amma sam baidaga cikin muryar kuka tc kadauka champion wannan baranar walakanci bace dan allh kadaga.... Amma sam baidagaba kusan 20 messed call tana kokarin kiran Kamal suka balla kopar suka shigo Sakin wayar tayi tanaja baya hadida girgixa kai tana kuka tana cewa a'a t.k kada kamin komai dan allh kayi hkr kapita

Wata dariyar mugunta Sukayi shida yaransa
Yc lalle XEEE kin manta waye t.k bana karya Alkhawari bana yapiya
Mijinki yasa anrupeni wai sbd ke yaxo ya Auroki Atunaninsa xaiyi solving matsala idan ya kawoki gdnsa to wlh koda ragowarsane saimun dana nida Abokai, juyawa yy yc kobaka bukata? Sukace munaso oga

Dry Sukayi Atare
Nuparta yy cikin mugun nupi
Cikin xapin nama XEEE taruga kan step step din garin gudu harta buga goshinta kan gini aikuwa yapashe sai jini ke xuba dik d hkn bata tsayaba tasamu nasarar shiga toilet din bedroom dinta tarupe,,
T.k yc yc KUXO kuballa wannan kopar ma,,,,,,,,

Summee kuwa hayaniyar tatada ta dg bacci lekowo tayi ganin Andaura gate man dinsu km taga daya dg cikin Abokan t.k gabanta ypadi takoma dasauri takira Auwal tapada masa
Auwal yapito office yaje police station yadauko police yanupi gdn,,,,

Champion kuwa yabar wayar Amota shys baidagaba, wayarsa yduba ganin kusan 20 missed call na XEE Yc wlh ba lpy ba dan hk kawai bama xata kirasaba balantana wannan missed call hk kiranta yy amma wayar kashe cikin sauri yatada motar yanupi gd

KOYAXATA KAYA???????????????????

MUKASANCE TARE DOMIN JIN YADDA XATA KASANCE NIDINCE DAI

SHAPA"ATU ALEEYOU.
""""Π√ΠΠΠΠΠΠΠΠΠΠ√√√√√×∆∆∆∆∆∆ MUJAHEEDAH SKT Π√ΠΠΠΠΠΠΠΠΠΠΠΠΠ√√√√√√√√√√√√√√√√√∆∆∆∆
*196-197*

Atare suka iso ganin mutane dayawa Atsaye Akopar gd yasa yapito ys yapito cikin sauri suma su Auwal supito Champion yc wai meke paruwa Ananne? Daya dg cikin police din yc calm down koma mene xamuyi solving dinshi yanxu yc sauran police suxagaye gdn

Champion yc wai baxaku padamin meke paruwa ba? Yan pashine A gdn? Daya dg mutanen Unguwar yc wlh wasu yan dabane tindaxu sunhana kowa sukuni sai pashe pashe kawai suke Agdnan

Champion yc yandaba km Agdn? Mesukaxo nema?
Auwal yc kada kadamu ai ga police nan yau xasu tapidashi

Champion wakenan?
Auwal yc t.k
Wani irin paduwar gaba da jarunta sukamai dirar mikiya lkc daya

Aikuwa yatura kopar yajita Arupe vaitsaya wata wataba yahaye kan gate din
Mutane da police din sunata kiransa Akan kd yashiga sunada makamai Amma inaaa tuni Champion yadira Acikin gdn harda yanke hannunsa yy garin hawa gate din bude musu kopa yy shikuwa yy ciki da gudu

Lkcnda police suka isa wayanda kebakin gate suka ruga ciki sukapadama t.k
Yc ai bawani Abubane indai police munsaba karawa dasu kd kadamu
Kuballa kopar kawai Aikuwa kopar tabude dry t.k yy yc kingama guje gujen naki?
Yapara cire belt's dinsa
Kuka XEE take tanakara jabaya tana cewa dan allh ky hkr t.k
Sam baisauraretaba yajawota dakarpi haryana yage rigar tata
Batada wani kuxari sbd jininta dayayi xuba dik yabugeta jiri take gani

Daidai lkcn champion yashigo janyo t.k yy dakarpi yapara dukansa kota ina
Sauran yaran t.k Harxasu kaiwa champion parmaki saiga police sunshigo suka daura musu handcoof
Dakyar suka iya raba danben champion d t.k kowa yadaku amma t.k yapi jigata domin hancinsama yapashe jini keta xuba
Wurin XEE champion yakoma yajanyota jikinsa yanamata sannu yacire rigar jikinsa yasamata

T.k yc wlh sainayi mgninka champion koyanxun xandawo km xamudaura inda muka tsaya saina cimma burina

Champion yc wlh karya kake wannan Karon bashegenda xai pito dakai wlh saimunxauna koto dole kabiya kan wadannan laipuppuka dakayi

Tasa keyar t.k Sukayi suka tapi dasu,
XEE kuwa tini tasume jikin champion

Girgixa ta yk Amma shuru dik yatsorata yxata tamutu

Auwal yc kwantar d ita namata treatment jinin ydaina xuba shine yasumar d ita
Saida yy treatment dinta yadauko drip a part dinsa yasamata dama cikin Sumeee yawan Amai ykesata shys Auwal keyawan samata ruwa Akoda yaushe drip basu katsewa gdn

Xaune Sukayi harda sumee sunajiran palkowarta
Champion kuwa xagayen dakin kawai yke
Dakuka XEEE tapalko tana kiran Akaita gd inda Mamarta
Abin mamaki wai champion ne yaxauna yarungomota yanata lallashinta Harta yi shuru
Summee takawomusu Abinci.

Dakyar ya lallabata taci shida kansa yabata taci
Su Auwal suka pice part din

Cikin sanyin murya champion yc vaidai miki komaiba Ko? Gyada kai tayi alamar eh
Yc kada kidamu wannan Karon t.k baxai kubuta ba wlh sai Anhukuntashi
Saida yatabbatar tasamu natsuwa Sannan ykira Auwal yc sumee taxo taxauna da XEEE xai pita
Rike rigarsa XEE tayi cikin muryar kuka tc ina xakaje kabarni? Yc kd kidamu bakomai ga Summee nan xanje gun lawyer nane. Ba Abinda xaisaka paruwa innama Akawai wani ABU kikirani

Tc to ai baka daga kirana
Yc aa lkcn wayar tana mota amma yanxu hkn bama xata paruba

Lallabata yy tayi harsuka iso yabarta da sumee shida Auwal suka pice
Chapter 16 · 0% Book details