Sashe 10
Faherts Hot Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Xee tc nasandai yc xashi boutique to baisaniba koyana can, Watakil ma tsabar walakanci ne yasashi hkn dama nagayamiki bayasona Amma kika gardanta,
Sumee tc insha allh wani uxurin ne ytsaidashi ,
Xee tc uxiri har Akwai uxurin d xaisa yashanya matarsa Arana? Wannan walakancine kawai
Dariya sumee ty tc yeeeeh kinga xcyrki bakinki y Aminta ke matar Champion ce yeeeeh tacigaba d dry
Xee kuwa kara daure puska kawai ty
Hong dinda yamusu ne yasu juyowa Summee tc to ga Angon nan daina pushi
Gun motar suka karasa tare Xee tashiga Summee kuwa suka gaisa balaipi yaukam yasa kemata puska sosai harda cewa tagaida gd
Motarta itama tashiga tawuce suma suka wuce
Suna cikin Tapiya ne taga da dayan hannu yk driving dayan km Aje yke kawai ga plasta Ahannu harda jini jini
Kamar tashare sai kuma tc meyasameka A hannun ka?
Harma yamanta cewa drip yapisge kamar baxaiyi mgnba km yace Bayan na Ajekine ciwon ciki yakamani nawuce gun Auwal yadauramin drip bacci yadauke ni sai yanxun na palka Shiyasa na makara
Yakamata Ace kinpara koyon driving da kanki domin bakoyaushe nake nanba
Dan numpasawa tayi tc sannu
Gyada kai kawai yy
Saida ya Aje yc xaiwuce masallaci km xaikarbo mgninsa gun Auwal
Tc to allh yatsare
Yc Ameen
Saida yy sallah Sannan yasame Auwal
Yc wai kasan menene silar ciwon cikinnan naka? Champion yc saikapada
Auwal tc to dap kake d kashe kanka wlh domin sperm yapara maka yawa shine ma yajanyomaka wannan ciwon
Champion yc kanason Ampani dawannan damar ne domin kasa na kussance ta?
Auwal yc wlh bakodaya inagayama ne domin lpyr ka
Champion yc wannan karamin lamarine kawai kavani tablets xanrika sha
Wani kallon Auwal yamatsa masa yc kanada mata tanada lpy kaima hk wlh baxan baka mgni hana sha"awaba
Faherths yamike yc Alright xan nema Aga yanagama padin hkn yawuce Abinsa
Auwal Nata kiransa Amma sam baikulasaba Auwal yc dole nadau mataki gameda wannan
*168-169*
Yanavarin gun Auwal direct wani babban phamarcy yawuce Acanyasiye Abunsa dika harda 🍋 lemon tsami
Koda yadawo 10:00 tayi sannu daxuwa tamasa Ya Answer tareda mikamata ledarda ke hannunsa yawuce
Koda tabude waya tagani sumson Galaxy sabuwa dal
Dan ihu tayi namurna sosai makalata chagy ty
Tanashigowa dakin tatar dashi ypito dg wanka dgshi sai towel iyakacin towel din kugunsa saurin Komawa baya tayi tabar dakin
Shikuwa tsaki kawai yy
Yy shirin kwanciya Saida yasha magungunnan Sannan ykwanta
Shigowa tasake yi tace masa NGDEEE sosai. To bukaci Abinci ba kojikinne? Yc no Am ohky idan har dare yy banci Abinciba to baxan iya ciba,
Cikin kulawa tace to hk xaka xauna da yunwa? Kuma gaciwo?
Yc kada kidamu ai na warke banajin komai
Daxaki iya dakinmin tea Amma bada madara ba Lipton kawai.
Tc to badamuwa bari nakawoma
Batajima tahadomasa saikayan kamshi katashi
Ayankwanakin nan talura dashi sam baisa kewa kuma yana yawanshan magani batasan na menene ba ga lemon tsami dayake yawan sha
Mommah tc Anya kuwa champion bakada wata damuwar? Dik kasauya kapita hayyacinka ga Rama dakake yi kodai kanada wata matsala? Aa Mommah bakomai
Kawai inason natapi Ijibtss Akwai wasanda Xamu buga gobe nakeson xuwa
Mommah tc to matarkapa? Da ita xakaje ko?
Yc Mommah itapa tans karatune kuma kesan hkn tc nabarta tareda KU
Mommah tc shikenan Allh ykai lpy
Hakanma su Aunty sukace
Ganin yanata paman hada kaya A trolley dinsa
Zee tc yadai lpy?
Yc Tapiya xanyi ijibtss xani gobe
Mikewa tayi tsaye tace tpy km gobe? Amma idan bantaba yaba d baxaka padamun ba?
Yc dole napada mana gashi napada
Tc Amma........
Katseta yy dacewa kiyi hkr banason pada xatayuma idan naje baxan dawoba Namutu Acan
Gabantane yapadi tc mutuwa km yc eh kinga saiki sami damar Auran wadda kikeso
Baikara mgnba yy kwanciyarsa har bacci ydauke sa
Itakuwa sam bacci yagagareta..
.......... ..
............*170-171*
Ganin bacci baxaidauketaba yasa tamike tadauro Alwala tapara napiloli saida Akayi sallar Asuba tayi tatashe shima sallar yy yakara hada kayansa
Koda yapito dakin harta hadamasa breakfast xaunawa yy yapara ci gaidasa tayi ya Ansa Baiwani ci dayawaba yamike
Tc Badai kakoshiba? Gyada kai yy da Alamar eh
Tc to Amma bakawani ci sosai ba kodai bai Mk dadiba ne Asake wani?
Kallonta yy yakapeta d ido itawakuwa tasunkuyarda kai
Murmushi yy wadda tabayyana kyawonsa hadida pararen hakoransa
Yc yaushe matar tausayi tapara damuwa da Mijin burgewa?
Itama murmushi ty tc waya gayama kai mijin burgewane?
Dan jije lebe yy wadda hkn yaxamemasa jiki itakuwa idan yy hkn burgeta yke
Yc Ai dole nasani nasan dika voyayyen sirrin ki
Tc dagaskene?
Gyadamata kai kawai yy yc xanwuce
Rakosa tayi har part din su Mommah yymusu sallama suma rakosa wajen gate Sukayi
Yakub ne xaikaisa harbakin motar saida yashiga Sannan tamikamasa. Hadawa yy da hannunta yarike yc natapi matar tausayi 3 week kawai xandawo xanyi kewar wannan tsoran naki Ahankali yke mgnr bamai jinsu.
Murmusawa ty tc nikuwa baxan yi missing dinkaba sbd kai mijin burgewane kawai ba Mijin soba, Amma inamaka ptn nasara tagama padin hkn tapisge Hannunta tawuce
.
Rintsitse idanuwa yy wani xogi hadida radadi yakeji Aransa
Muje haka kawai yapada
Harsuka isa baiyi mgnba pitowa yy Yakub yrakashi hardai ykarbo komai Sannan Sukayi sallama yahau jirgi yalula cikeda tinanika
Bayan takoma part dinta haushi ykamata shin sbd me xatamasa HK? Komadai yyne shidin mijinta ne km aljannarta nakarkashin kaparsa togashi nabata ransa hawaye ne sukapara xubarmata su Hauwa ne suka shigo dakin Atunaninsu kukan rabuwa d mijinta take lallashinta suka hau yi
Gurinta suka kwana
Shikuwa bayan yasauka da yahuta yakira dika iyayensa suka gaisa Sannan ycema yakub yarika kai xee mkrnt d kansa yc to broooo
Sukayi sallama ykatse kiran
Rike wayar Ahannusa yy yanata juyjuyata kmar ykirata Amma sai kalamanta sukapadomasa Arai ransane yy mugun baci ya Aje wayar yapasa
Yc watoma nice xcyt keneman dauko masa wahala, wahala mana tinda sotake takamu d son wadda bata sonsa....
.......... . ...... .....*172-173*
XEEE kuwa bayan taji yakira yangidan harda kudi yasa yakub yabata Amma shuru shi bai kirata ba tayi taxuba ido harta gaji tahakura tc koma meyene shiya SANI bai kamata tayi kokarin damuwa da wadda baidamu da itaba
Dik da tayi kokarin manta Faherths amma takasa saitaji kmr tanemesa Amma saitapasa Acewarta shidin bai sonta dan hk kada tabari taji sonsa A xucyrt
Hakadai kwana ki su karika Tapiya
Harda dady yadawo km yy pada barin xee gd d Faherths yy ykirasa yamasa pada sosai
SALMA ma taxo gdn bayabo ba palsa tagaisa d xee batama shiga part din taba km bata jimaba tayi tapiyarta gd.
Anje gdnsu sumee Ankai kayan Auwal domin 3 week yarage sungama dika
Murna gun Auwal ba Mgn
Yakira Faherths ypadamasa shima yatayasa murna Andai saka ranar bikin nandawata 2. Masu xuwa
Dik suna palourn Mommah har da xee yakub ne yshigo dasauri ya kunna t.v yc yaune broooo xai buga babban wasa A ijibtss dik d batadamu d kalloba Amma saitaji tana daukin ganin wasan km tanason ganin puskar sa kusan. Sati 3 bataganshi ba km bataji voice dinsaba tayi kewa dik d bansonai take ba
Kowane gdn pillin ball KO boutique, super market restaurants , mall kai KO Inama wasan Aka xauna Akejira Apara Akalla
Badawani jimawaba Aka hasko pillin ball din yan wasan sukapara pitowa.
Sai xaxxare ido take taga inda Faherths xai bullo
Ihun yakarade wurin sai kiran sunan
*CHAMPION!!!! CHAMPION!!! CHAMPION*
suke shikuwa sai paman dagamusu hannu yake puskarsa dauke d murmushi
Xubamasa ido xee taga yacanxa Rama ta bayyana karara Ajikinsa tomeke damunsa? Tanbayar d tawa kanta kenan km tarasa answer ta
Ba tareda bata lkc ba Akapara wasa 9jar to ijibtss kowa kokari yk domin daukaka sunan kasarsa
Awannan Karo champion ykasa aikata Abin kirki kalaman XEE kemasa yawo sunhana sa katabus
Lura d yanayin champion Aikuwa sai yan wasan ijibtss suka shammacesu daci 2 har Akaje harf time 9jar batada ci kodaya
AL"amarinda yadaga hankalin kowa kenan musamman coach dinsu champion Fada sosai yk gamida nuna rashin jindadin sa gashi champion shine kwarin gyuwarsu
Acanma 9jar hkn takasance ga masoyan champion
Yakub ohhhh god wlh broooo Nada damuwa kaduba yanayinsa dik ycanja km xapin ransa na shapar dabi"nsa
Wani iri xee taji dik badadi
Champion kuwa sundameshi Akan yamusu ramuwar goal din domin shine xakaaransu.
Yakuduri sai yarama goal din.
.................. Xeeema addu"arsamun nasara takemasa kowama ita yake
.
.......*174-175*
.
Tinda Akadawo wasan champion yaxamemusu karpen kapa iyawa kwarewa kawai kawai champion ke nunamusu
Cikin ikon allh yayi nasarar saka kwallon harsau 2 km 4 ekeso ihu mutane kemasa d jinjina Abokan karawarsa km mugun nupi suka kulla Aransu gameda champion
Baida kataba saida yaxura kwallon AKARO na 3 Aikuwa pushin daya daya dg cikin Abokan karawar yakaru.
Faherths na kokarin saka nakarshen Aikuwa yayo kansa cikin mugun nupi
Ganin yanuposa champion baiyi xaton da mugun nupi yaxoba danhaka yykokarin jepa ball din kawai aikuwa tashiga Akadau ihuuuu shikuwa ransa ykara bacci yanakarasowa Cikin mugunta da keta yasa kapa yatade champion yapadi yana paduwa yadaga kaparsa sama yadaka kan kapar champion gatakalmansa irin na ball dinnann masu tsini tsini dau biyu yanataka kapar champion DAKARPIN tsiya taredamugun nupi.
Wata irin raxananniyar kara champion sbd wani irin Axaba da radadi yaji wadda tindayake baitabajin xapin Abu irin wannan ba
Xumbur XEEE tamike tsaye wani Abu taji kmr ita Akama muguntar girgixa kai kawai take hadida wasu xapapan hawaye
Kowa yy tsit yana kallon t.v raxana hadida tsoro kawai xakagani kan puskar masu kallon Faherths.
Mulmula kawai yk Akwance yarike kaparsa
Kapin Akawo Gadon dankar wadanda sukaji rauni wasu dg cikin Abokansa kasa Mikewa yy dasukamatsamasa yasake xabga suka dan sakeshi aikuwa yy baya yapadi bako Alamar motsi ..
Kuka maikarpi xee tapara tanapadin shikenan Mugu yakasheshi.................
...*176-177*
Cikin gaggawa Akakawo gadon Aka dauke Faherthsssssssss sai kasaitarciyar Asibitin ijibtss.
Manyan garin da sauran yan ball din suka para kula da Faherths Atake coach dinsu wadda yajima champion yabiya kudin Asibitin km yasa Ankama wadda yymasa hkn.
Anan gd kuwa Mommah ce kawai keda karpin halin bawa Xee hkr itakuwa kuka kawai take