← Book details Faherts Hot Love Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 21

Sashe 2

Faherts Hot Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

SHAWARATA GAREKU KO INCE GAREMU KADA MU SAGARTA YAYANMU MUBASU TARVIYA IRINTA ADDININ MUSULUNCI DOMIN YAYA AMANACE WADDA ALLAH YABAMU KM WLH XAIMUNA TNBYR AMANAR AGOBE KIYAMA,, KM WLH DIK IYAYENDA SUKACE BASUSO YAYANSU SUYI KUKA TO WLH YAYAN XASU SAKA IYAYEN KUKA😭 TAREDA NADAMA ALLAH KABAMU IKON YIMA YAYANMU TARBIYAR ADDININ MUSULUNCI AMEEENN.... 🤲🤲🤲

Cigaban littapin.......
Sumee ce tashigo gdn d sallama Awaje tatararda mama tagaidata tc Zainab nanan kuwa?? Mama tc eh tana ciki Kinsan yardakice,, dry sumee ty tashiga dakin da Sallama Answer xee ty tc yarrainin hankali saiyau kika tinadani?? Sumee tc to ai kema kinmanta dani,, nikinga bawannanbama Dan Allah xokirakani wani boutique sabone inason inganshi Anataban lbrnsa, zee tc baxaniba keban iyawa dayawonnan Sumee tc Dan Allah kixo muje wlh baxamu dadeva. Dakyar tasamu tayarda suka pito mama tc sai Ina? Sumee tc xamuje nanne bayan layi mama tc to Allah ytsare Akuladai km kd Adade sukace Insha Allah,,.....

✨✨✨✨✨✨✨✨ Auwal ne ke draving Auwal yc kai champion yakamata Muleka boutique dincan taka kadade bakajebapa, dantsaki FAHERTH yaja kapin yc wlh bansan takura yanxu damunje can jama"a xasusan nadawo km banson hayaniya Musamman Ayau sbd raina Abaca yk, Auwal yc dik d hkadai xakayi hkr muje.. Baikara tankamasaba harsuka karasa, wajen cike yke da Mutane Masu xuwa Siyayya domin boutique din yahadu Ankashe naira Awajen ba iya kayan sawane kadaiba Akwai kayan motsa baki dana wasar yara kai Wurin babbane km gashi vangare bangare.. Dakyar yasamu Faherth ypito bangaren Kayan sakawa sukanupa, Mutane saipaman dagama Champion hannu suke Aikuwa kudi yapara ravamusu sukuwa sai Addu"a sukemasa, puska Asake yketa gaisawa d mutane wadanda basu sanshiba sai mamakinsa suke Axatonsu xaiyi girman kai Ashe vahaka yakeba, Yashiga gun manager 👩‍💼 suntattauna gameda gurin komai natapiya lpy Alkhairai yymusu nakudi inda yakara jaddadamusu Ayirahusa kd Ama mutane tsada,.. Pitowa Sukayi Atare inda har manager 👩‍💼 yarakosu mutane sai gdy sukemasa,, Suna pitowa dg danwani lungu Su Zee xasu shiga lungun Baxato ba tsammani sukaci karo ZEE D FAHERTHSSSS BAYATAYI LUUUUUU XATAPADI CIKIN AXAMA YAJANYOTA TAFADA KIRJINSAAAA🤪🤪🤪🤪🤪🤪🤪 HAHHHHHHHH RIGIJI GABJI YAUDAI GA FAHERTH GA XEEE KM MANNE A KIRJINSA😜😜😜😜😜😜😏😏 KOYA XATA KAYA???.. 🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔 OHOO DANJIN HKN KASANCE TARE DANI KM A 👥 GROUP DIN NOVEL OF MUJAHEEDAH, .... AKASHI NA 2 CIKIN LITTAPIN 💓💓💓FAHERTH💓💓💓💓 Kadapa ku manta kuna tareda SHAPA"ATU ALEEYOU MUJAHEEDAH MARUBUCIYA✍️✍️✍️✍️✍️ 💓FAHERTH💓 Muhadu Akashi Na 2
.. Ngd Masoyana ANATARE ALL PLXXX COMMENT 🙏🙏🙏🙏

💓💓 FAHERTHSSS💓💓 2.......

Tinkan Auwal yatsaida Motar Faherth yapito. Girgixa kai kawai Auwal yy yabar gdn, Direct part dinsa yanupa pitowar Yakub dg part dinsa kenan yahadu dashi yc dama dg part dinka nake Amma nga bakanan, Momma ce takenemanka, ohky Muje, sunashiga part din Yakub yawuce aikinsa. Shikuwa dakin momma yashga d sallama kaya take ninkewa ta Answer xama yy Akasa tare d gaidata Ta Ansa, yc yakub ypadamin kinanemana Ayanxu, Xamatayi gepen gadon tc eh, inason najidalilinka nawalakanta Salma bayan taxo yimaka Barka da xuwa daure puska momma ty😠 dukarda kansa yy yc dama.. dama... Dama.. Cikin daurewar puska tc dama me? Kasanpa baxandauke Wannan iskancinba, Akanme xakaka rika walakanta yar"uwarka? Kenan koda mun mutu baxaka rike YAN"uwankaba? Yc aa wlh Momma bahakabane kawai.... Katseshi ty dacewa koma menene Kd nasakeji ko gani Inkuma kasake xanyi maganinka, waima mekake tinani Idan Abbanku yji kana walakantamasa to wlh xaiyi matikar sabamaka Tashi kabani guri!!!! Mikewa tsaye yy yanapadin yhkr Momma xankiyaye insha Allah....

Monday morning 🌄 dik wani ma Aikaci ko dalibi saurin pita yk, Anna ma hk. Take Xee da Sumee sauri suketayi domin Atandin lecture, Momma ce ketada Faherth tc maxa katashi kaje kakai su Hauwa mkrnt sunada lecture km drebar bayanan saida tg tashinsa sannan tapice gunguni kawai yk haryashirya ynacewa dole nabar kasarnan Inkana 9jar bakada wani hutu, koda yapito Aharabar gdn yasamesu Hauwa d Aisha ne sukagaidasa, xabgamusu harara kawai yy yashiga motar cikin sauri suma sukashiga motar, Kira"ar sudas yasaki Amotar inda ykebi shima kai tubar kalla tavakin xamparawa😜 Harcikin mkrntr yashiga,
Tintark yasaka sbd baison Aganesa, parking yy sukapito, Allah ytsare skc yc Amin kudi ybasu kukara d wanna km karatu nakawoku ba shashanciba, Suka Ansa d to brother,, Haryapara ribas danupin pita Kamar dg sama yaga yg wani guiy yana kokarin cirema wata budurwa hijab itakuwa saikuka tk tanajan hijabin damatsawa baya Amma guy din ykirabuwa d ita gamutane sunkewayesu Amma Anrsa maikwatar yrinyar Abokan 👦 guy din saidariya suke..... TO WACECE??? KUMA WAXAITAIMAKETA??? SHIN FAHERTH XAITSAYA KUWA?? 🤔🤔✍️🤔🤔🤔 To dik Maison jin Answers wadannan tanbyyin yakasance dani dkm NOVEL OF MUJAHEEDAH 💫💫💫💫💫💫💫💫💫💫💫💫💫💫💫💫💫💫💫💫💫💫💫

Cikin bacin rai ypiyo motar yanupe gun, dai dai lkcin d ykrasa gun T.k tukur kenan Asannan yapin cikemata hijab bayatayi xatapadi saitapada jikinsa jikinsa kuka take sosai 😭😭😭 Court dinjikinsa yacire yasakamata Sam baikalle puskartaba Ransa yymugun baci gun T. K ya yanupa yawankamasa Mari 3 Ajere, cikin pushi yke mgn yc dayake dan"iskane maratinani saika taramutane Dankawai kaci xarapin mace,? Wani kallo T. K yawatsamasa yc nixaka mara? Shinkasan wayeni? Lalle champion kayi kuskure munepa gari domun munatare d kusoshin gwamnati koda Ankamamu dole Asakemu, Faherth yc Ooh dama kune manyan gari kebataw? Kune YAN Adaba ko? Tobari idannasa Akakamaka saiwani yayi belinka wayarsa yciro ykira najima 🚓 police sukaxo suka Kama t. K dariya t. K yy yc suntapi dani Amma xandawo km wlh dawowata baxata muku dadiba Narantsemaka Sainayi Reaping Xee komai dadewa sbd Inadasha Awarta wlh sainakawar inkanaganin xaka iyakareta to bismillah. Kallon xee yy yc kinkubuta yanxu Amma wlh haduwarmu baxatamiki dadiba domin saina Aiwatarda nupina Akanki😡 Yanagama padin hk Akatisa keyarsa ywuce, Motarsa Faherth yanupa danupin barin gun dasauri Sumer tc dan Allah ka Ajemu Agd inbadamuwa km mungde d taimakonka Hunm bakomai kushiga muje, Harara yawatsawa SU Hauwa dasauri sukayi cikin mkrntr, Shiga motar yy yaja Sumee tc bayan layin kurmi xaka Ajiyemu, gyada kai kawai yy, Xee kuwa kuka kawai take Sumee nata lallashinta, Kukan nata ypra taba xucyr Faherth domin Arayuwa ytsane jin kukan Mace ko kuka Salma Akanjurene kawai Amma yanamatikar konamasa Rai,,, Adanpusace yajuyo sa"annan ygapuskarta yc ooh Ashekece? Aidanasan kece dabaxan bata lkcina Abanxaba, dik lkcinda xanhadu dake sainashiga matsala toma wayasani kotare kuke damacan kin kware gun hadajiki d maxa, daidainan ya ISO Unguwar yy parking. Batacemasa komaiba harxatapice yasake cewa Nashagayamiki kipada Amata Aure!!!!! Yangma pdr hkn yaja motarsa Amma can kasan xcyrsa yajin xai iya Aikata komai dan ganin yakare yarinyar dkm mutuncinta.. Wayarsace tapara Ringing sunan ogar Joseph keyawo kan screen din wayar, tsadai Motar yy ydg kiran, Hello sar Morning 🌄,, morning 🌄 2 Champion dan murmushi Faherht yy orgar Joseph yc why you laugh 😄 Kodan nc champion? Aisunanda kehaskaka kenan nimapa naji Ausa km na'iya son ma xankarbe Addininku! Really orgar? Yeah, to Allah ys Amma danayi parinciki, Inca Allahu champion am doing it, Am kacirya gobe kaxo Akwai waca 9jar 🆚 itally km kaine jagoran tpyar,, ohky ogar Am will be Around insha Allah, ohky see you.... Yakatse kiran, dankwantarda kansa yy jikin set din motar xcyrsa ncemasa natinamasa yarinyar. Dakyar ya iya control 🛂 din kansa yanupi gd Part dinsu Momma yanupa dika Suna parlourn Harda Abbaaa gaidasu yy yaxauna gepen Abbaaa yy Nipa xanje Abuja gobe early in the morning 🌄 xamuje Italy 🇮🇹 wasa. Aunty Allah ykaika lpy suka Answer ✅ d Ameen, momma tc dakadawo km sai mgr AURE Abbaaa yc Wannan hkne ykmata kyi Aure, harxaiyi mgn momma tadakatar dashi tc bashawara BC Umurnine. Asabule yamike yahodo kyandaxai bukata yapito Rakasa sukayi Har mota sunamasa ptn samun Nasara, drive bane yawuce dashi,. Xee kuwa sunapitowa motor baba napitowa dg gd yagansu kallon tuhuma baba kemusu musamman xee dayagani ba hijab km gata sanye da rigar maxa ga Hawaye Apuskarta baiyi mgn bayashiga gd mutane Anguwa sainunata suke sunatsegumi... Tanashigowa yc kusameni dk dikanku Umma tc lpy kemeyaparu? Kadai Anyimiki pade? Baba yc Anmata pade kotayi iskanci kidubi rigar jikin ta km wanine ysaukesu Amota. Sumee tc wlh xatonka ba gskybane, katsaya mumaka bayani, Bayanin me xakimin? Yadda tasaida hutun cin ra? Jameel ne yashigo Axapape ko sallama baba yc baba kalli videos dinda Akewatsawa na Xee wlh baba xainab tacucemu tagama damu. Baba yc tadai cuce kanta wlh, kuka xee takesosai kmr ranta xaipita Sumee kw dasauri tbr gdn dayayanta tahadu yc dama nemanki xanyi ng videos dinda Xee take sheke Ayarta da t. K wlh nakara ganinki da ita sainakaryaki Sumee tc haba yy baikamata kuyankemata hkunciba batareda Kinsan meye yaparuba. Wlh dk video dinnan karyane. Waima yy inasanda kakema xee dahar xakayrd d Wannan, km pa yayanta Avokinkane, dalla malama dakata shasha Nidai ngayamiki Inkuwa kkaki wlh wlh wlh saina ballaki.............

WANNAN KENAN HUNM AMMAPA AKAWAI GWARAMA AKWAI KALUBALI GA ZAINAB KUDAI MUKASANCE TARE DANSANIN YAXATA KAYA TAKU HARKULLUM MUJAHEEDAH ✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️

💓💓FAHERTHSSS 💓💓 HOT LOVE 2........ Pitowarsa pilin ball kenan kawai saiyarinyar tapadomada Arai, kan resting chair💺 yaxauna gaban wani Sweemun pul turawani Agun birjin dik dressing dinsu Sai Ahankali Amma shisam hankalinsa bayagunsu, / yarasa meke damunsa Ayan kwanakin nan yana neman xaucewa Akan tinanin Marakunyar yarinyarnan, dantsaki yaja tareda Dan buga kansa yc mekedamuna ni FAHERTHSSSS????? ////""""" NIKUWA NC KODAI KAPARA KAMUWANE FAHERTHSSSSS??? HUNM ANSWER TANBAYAR TANAGUN 📘 READSSSS NA NOVELS OF MUJAHEEDAHHH......
Chapter 2 · 0% Book details