Sashe 12
Faherts Hot Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
S nanupin SALMA F nanupin farouk Mahaipinta kenan M kuwa Maryam haipiyarta
Anci Ansha Anyi bidiri, Su Nana d MERY Ansamu Abinda Akeso domin hangosu nayi sunata yagan naman kaxa,, fatuuu kuwa sai dalalar yawu take
Hakadai Aka kammala Akawatse cikin parinciki
Saida tahuta Sannan tapara bude gifts din dana Kamal tapara Wani tsadadden turare tagani mai matikar kamshi da Xoben Axurpa
Tayi mamaki kyautar tc kome yk nupi oho? Wayarta tadauko takira shi kamar jira yk Sai yakatse kiran yakirata dakansa tana dauka yc Ran madan Konace doctor SALMA yadade
Murmushi tayi kmr yana gabanta Amma yaji saukar Murmushinta shima yin nasa yy
Yanason padamata yanasonta Amma yana tsoron kd taki sbd yasan tawuce Ajinsa
Tc kasauka gd lpy? Yc klau Amma yaushe docter tapara damuwa dani?
Tc tinranda kahana tapadi kasa takare.
Dry sosai yk itakuwa kwance kawai tayi ta lumshe ido tanajin wani ABU gamedashi amma kuma batasan menene ba Saidai basoba ne domin bana tayi ji kan Faherthsssssssss ba
Wayar nakan kannenta bacci ydauketa tasaki wayar gepe
Yanata mgn jin shuru ne yasashi cewa kodai kinyi bacci? Nanma shuru shima shurun yy nadan wani lkc sai yaji saukar nimpashinta nan ygasgata bacci yadauke ta
Murmushi kawai yy ytsare kiran
Abangaren Xee kuwa Sunyi photona da musa yar numbers ga Kawaye inda dg baya kowa yy gd
Sai Around 9:00. Jirginsu Faherths yasauka Amatikar gajiye yakarasa gd yy sa'_a kopar palourn nasu Abude yke da sallama yshiga amma shuru direct dakin yanupa Axaune yganta dg ita sai best sai dan 3quater da tasaka jiin motsi yasa ka tadago ganin yaxuba mata ido tayamutsa puska tc meye hk mlm yaxaka shigo ba sallama balantana ixini? Km kaxo kamun tsaye Aka kaxubamun ido sai kace bakata ganinaba?
Dansaki baki yy yc kee nikike gayama mgn hk? To inkinmata kituna wannan part dinane km dakina gadona inada damar nashiga lkcn d nake so nakumayi Abinda nake so,, mexan kalla Anan? Nunata yy da yatsaya yana mai bata puska kmr yga kashi
Yc dan allh kiduba kanki da kyau kigani A madubi xaki gasgata cewa Bakida maraba d Namiji
Tsaki yja yabar gun Aranta tc wlh kuwa saina nunama nidin Namiji ce wlh saina pitineka km saka kananun kaya yanxu napara wlh ,,,
*NIKUWA NACE ALLH SARKI FAHERTHSSSSSSSSS KABI AHANKALI LEMUN TSAMI YAPARA TSADA DAYAN BANGAREN KM XEE TASAMU HORO DGA SABUWAR KAWARTA RAMLA GAKUMA SU NANA D MEERY SUNA XUGA XEE WAI KARTA RAGAMA,,, INA TAUSAYINKA FAHERTHSSSSSSSSS KARAGE MISKILANCI WLH INBA HAKABA NIMA BARUWANA*
Saida yy wanka sannan yapito yana daure da towel dinsa gaban madubi yanupa yapara Shapa mai bai tsinke d lamarin xee ba saida yaxo saka kaya yga taki pita Adakin sabanin da da yapito wanka take barin dakin gashi yau taki pita km gawannan banxar kayan Ajikinta
Dole yakoma tolet yy shirin itakuwa murmushi kawai tayi
Gepe yakwanta Kawai tareda kashe wutar dakin
Kunnawa tasakeyi tc mlm kada kakashemun haskena bantashi kwanciyaba
Dagowa yy daniyar yinpada Amma ganin yadda surar jikinta ta bayyana ga sleeping dress dinda tasaka yasashi yin shuru taxubamata ido itakuwa kuwa saiwani juyi take da motsawa Wani irin kirisss yaji kan mararsa dasauri ykauda ido tareda runtse idanun sa yc Aransa lalle wannan suncanxa mun ita danasani da banbarta takoma school dinba gashi tadaina tsorona km tadaina kunyata Nashiga 3 ni Faherthsssssssss wlh innayi sake yarinyarnar kashe ni xatayi ,,
Mikewa yy dasauri yanupi waje da pillow sa Ahannu
Saida tadaure puska sannan tc wlh ba LEMUN tsami Agidannan saidai inkaxo dashi A trolly dika koda yk koba LEMUN tsami nasan Akwai table's km phamarcys,,,, Tanagama padin hkn takashe wutar tayi kwanciyarta tana dry kasa kasa,
Faherths kuwa kusan daskarewa yy Agun sbd mamaki dakuma kunya, shin ya Akayi tasan yanashan lemon tsami dakuma table's? Tayaya tasan Ampaninsu? Lalle wannan komawar mkrntr ba Abinda yajamasa pace raini dakuma kunyatarwa................
*HAHHHHHHH NIKAM DARIYA CE KAWAI TAWA*
*COMMENTS PLXXXXX MEMBERS INBA CIMMENTS WLH XANYI REMOVING MEMBERS GSKY SBD VA BIYANA AKEBA BAMAI BIYANA KAWAI DAUKAR MA KAINE DAN ALLH COMMENTS*
*MY WHAT'S APP NUMBER 07031012948*
*TRUE INDICATED BY SHAPA"ATU ALEEYOU""""∆∆∆∆ {MUJAHEEDAH """}∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆*
*185-186*
Tinda sape Faherths ybar gdn gdnsa yanupa yatarar ankammala komai harda yadda tsarin gdn yake su 3 ne Sukayi xanen Abinsu km iri daya gate dayane amma kowa danasa part km Akawai taxara tsakanin kowanne Faherths Auwal kaseem kenan
Gdn yahadu gsky km cikin yatsaru komai iri dayane kayan dakin nedai keda banbanci. Saikuwa Faherths da yakebe wani gun yasiye kayan motsa jiki Yaxuba Agepe km katon wurin Aka gyara Akwai grass Capet gun dakuma swarming pull da flower's hadida manyan itace domin Inuwa Agun kai wollah na champion yapi nasu kyau domin dik basuyi wannan ba, tayama xasuyi tinda xarapi badayaba, ina likita ina karpin dan kwallo? Ina d.s.p ina karpin dan ball?
*AI WLH AWANNAN DUYAR YANKWALLO NE KAWAI SUKAPI KOWA SAMUN MANYAN KUDADE,,,, YANSIYA SUBA YANKWALLO, LIKITOCI SUBA YANKWALLO, MAWAKA SUBA YANKWALLO, LAUYOYI SUBA YANKWALLO KAI KOWAMA WADDA XAIJI DA NAIRA WLH SAIKAGA YABA YANKWALLO KUDI KAI HARDA TALAKAMA DOMIN SAIYA BIYA KUDIN KALLO XAISHIGA SINEMA YA KALLE KWALLO,,, KODAI NIMA NAPARA KWALLO???????? HAHHHHHHH*
saida yatabbatar tsarin gdn yamasa ykuma xuba komai nabukata Sannan yanupi gd.
Itakuwa bayan tashinta taga bayanan A palourn dry kawai ty tc watakil yaje neman lemon tsami
Wanka tayi riga da wando tasaka Sunyi matikar dameta gaban rigar Anrubuta Hugg me da xanen flowers tayi kyau daure gashinta tayi d ribbon bata saka dankwaliba tayi xamanta Ahaka palourn ita dasu Hauwa sai pira suke
Karar motarsa da sukaji yasasu Mikewa Aisha tc broooo yadawo nikam nayi nan dasauri tapice ba tareda tasaurari kiranda Xee kemataba
Rike Hauwa ty tc keyi xamanki baxai miki komaiba ysan ai tayani pira kikaxo Dakyar tasamu Hauwa tatsaya bisaga sharadin xata padamai itace ta tsaidata
Saida yaje yapada musu Mommah sushirya Angama gdnsu suje sugani yanxu km yau xai koma da matarsa Acan Abba yc dawuri hk? To kayankupa? Yc aa wannan Abarma yakub yy Ampani dasu kapin shima yayi Aure yariga ysaye komai shi
Kawai Aunty kushirya kutapi
Picewa yy yanupi part dinsa da sallama yashiga Hauwa tagaidasa ya Ansa yc kema kije kishirya kiga gdn bata tnbyba tapice
Xee kuwa sau daya ykalleta yakauda kansa yc saikije kidauki Abinda ykeda mahimmanci mutapi sabon gd Xamu koma yanxu
Tc sabon gd km ina? Meyasa baka gayamun dawuri va?
Yana kokarin shiga daki yc sbd hka nayi ra'ayi shys nayi km bamai canxani badole ai idan nandin kikeso sai kiyi xamanki Idont care
Dole tashirya tasamesu Awaje Sukawuce
Sunyaba gdn sosai su Mommah sukayimusu sallama Sukawuce
Dakinsa yawuce yashirya yy wanka boxxer kawai yasaka ypito kitchen yanupa juice kawai yadauko yadawo palourn yanasha kujerar da kepesin dinsa taxauna tc dan allh inason naje gd naga mamata
Banxa yy d ita tasake maimaitawa yc baxakiba saikin iya biyayya tukuna yanagama padin hkn yapice waje
Taji xapi Amma ta hkr xaune Awajen garding din kmr karya sha juice din yaji wata irin masipappiyar sha'awa tatasoma yy kokarin daurewa amma ykasa juy juya kwalin juice din Axatonsa yy Expire Shiyasa yakejin hkn Amma yga koyanxu juice din Nada wata 5 Agaba batareda yy expire ba
Yc to kowani ABU Aka samun Aciki? Xcyrs tace Waxai sakama tinda bakowa Agdn ita xee dinma yanxu taxo km batashiga kitchen din ba
Yc kai bakowa Ba'asamun komaiba baridai nanemi table's dina
Mikewa yy ykoma dakinsa table's din ydauko yasha Amma saiyaji Abun nakaruwa kawai saiya shanye guda 10 dika A lkc daya,
Km ka idarsa daya kowace rana
*Hmmmmm ABOKAI FAHERTHSSSSSSSSS FA YY OVER DOS DA MAGANIN SAI YAYA? KUNA INA MEERY D NANA KUKAWO DAUKI,,, NIPA BANYARDA DAKEBA MEERY ANYA BAKE KIKASAMA FAHERTHSSSSSSSSS PILLS A JUICE DINSA BA???????? HAHHHHHHH*
*189-190*
Faherths xaune yke itama tana gepe wayarsa tayi ringing yadaga bayan sungaisa Alkasim yc wlh Ansamu matsala champion yanxu hk ANYI posting dina Edo states km inatinanin can xan xauna gabadai saidai in naxo xiyara,, munyi mgn da Abbah yc nabar masa gdn kawai xaiba mijin yarsa yanaso kuxauna tare domin Karin xumunci yanxu hk Abbah yaturomin kudin da nakashe nagayamaka ne sbd kada kaji banga yama dabakinaba Sallama Sukayi ykatse kiran yana kashewa saigana Abbah yshigo yadaga bayan sungama gaisawa ykpadamasa yadda Sukayi da Alkasim.
Champion yc to amma su waye Abbah
Yc SALMA ce da yakub
Xama ygyara yc Abbah wace SALMA?
Yc yar'uwarka mana Aure xatayi daxunnan Akayi mgn km yyn matarka xata AURE
Yc Tooooh ALLAH ysa Alkhairi Abbah yc Amin
Itama kiranta yaya Kamal yy ypadamata tayi murna sosai tc waxaka Aura yy? Yc tapi karpin apadeta Abaki inan tape yanxu xan nuna miki tc to yy saikaxo yaya Mikewa tayi taje kitchen tapara masa girki
Faherths kuwa text yaturama SALMA yc Ashe AURE xatayi amma bata pdamaiva km haryanxu bataxo sabon gdnsa ba,,
SALMA kuwa pitowarta dg Aiki kenan harxata dau hanyar gd saigata text din champion murmushi kawai tayi tanupi gdnsu tc yanxu xanmaka baxata dama bawani nisa tsakaninsu Kamal ygari isa xaune suke A palourn sunata pira Kamal xee champion irin yadda champion kenunawa baxaka taba tinanin Akwai matsala tsakaninsu da xee ba
Sam SALMA bata wani Lura da motar Kamal ba A palour tayi sallama shitapara gsni tc Ash wlh nagaji brooooh Yanxu hk dg Asibiti napito naga text dinka nace bari nama ka baxata,,, Ina Amaryar ne? Yna murmushi yc bari saikin gama rakin saina nuna miki ita itada Angon naki km gasunan Suna kallon ki.
Cikin sauri tadago hada ido Sukayi d Kamal yanamata murmushi dasauri tamike xaune domin Ada tana kishingidene kan kujera cikin mamaki tc Meyakawokanan?
Champion nadariy yc inda yayanki kikaxo shikuwa idda kanwar sa yaxo.
Cikin mamaki tc kanwarsa? XEEE dince kanwarsa? Champion yc sosai bakiga kamaba kallonsa tayi ta KALLE xee tc wannan hkne
Amma bantaba saniba wlh
Champion yc yaykinsani km wlh namata Autny xakice mata Harararsa Kamal yy yc waxata kira Autny saidai ita takirata aunty wollah
Champion inaaa
Dry Sukayi duka pira suke sosai Abinci xee yakawomusu ruwa kawai SALMA Tasha tc Alhmdllh xee tc mekike nupi aunty bakicin Abincin kanwa? Kamal yc to mikaci? YANXUPA kika pito Aiki
Tc nakoshi ne kawai yc ina baxai yuwuba idan bakici nima banci