← Book details Faherts Hot Love Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 21

Sashe 8

Faherts Hot Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Around 9:00 Faherths yamike tsaye tareda yin hamma yc to happiness tashi muje bacci nakeji, ke Aysha xoki kai Ameera daki muxamu tapi,
Dauketa Hauwa tayi tayi ciki d ita, Saida sape suka musu inda tin Agabnsu Mommah yarike hannun matar sa sukapito.

Ganin sunvaro part din yasa ta kwace Hannunta yc matar tausayi kenan kinxata inadamuwa dake ne? Kawai ina pretending ne sbd banason su Mommah su pahimce Aure tausayi nayi basoba,

Harara kawai tawatsamasa tawuce gaba murmushi yy yacinmata yabude part din suka shiga yc ga kayan nan, da hannu yanunamata ywuce Abinsa, kai tsaye tolet yapada yy wanka shot nicker kawai yasa domin yau Akwai xapi kan tsaki yar Gadon yaxauna tareda bude laptop dinsa Aiki yake tareda duba yaya yanayin Boutique dinsa ykeciki ykwana biyu baijeba saidai kawai Auwal yaje kudin km Aturamasa ta Account soyake yadibi kudin yapita waje Amasa gini na musamman domin gsky bayason hade matarsa d iyayensa sbd matsala Ake samu koyanxun dan Auran yaxomasa A riskine km yana bukatar kudi domin yin Shari"a d t.k danpa sam bai mantaba sai yadau pansa,,,,,,,

Saida tayi Arrange din komai Amahallinsa sannan tashigo dakin da sallama Answer kawai yy Amma sam hankalisa baya kanta yanakan laptop dinsa bincike kawai yk kan t.k,,, Faherths pa kobayan ball yanada ilimin sanin computer Over,, Itama wanka tayi tareda saka kayan bacci Amma tasaka hijab km tadaura Xane Akai ,tsaye kawai tayi tana dube dube kmr mai neman wani Abu ganin hkn ysa champion matsa mata yakoma kan kujera A palour yacigaba ita kunyama taji ganinsa hkn,,, kasa kwanciya tayi sbd tsoro take ji km bacci yapara cin karpinta dawowa tayi palour taxauna kan dayan kujerar dagowa yy yc lpy dai Yammata? Banabaki gun kwanci yaba? Danturo vaki tayi tc tonikadai xan kwanta Adakin? Nipa tsoro nakeji,, dik mgnr bata kallon sa domin kirar sadaukantaka tabayyana tabayyana ga jikinsa dika gashi maikyau ya lullube ilahirin jikinsa gsky champion Nada kyau dkaganshi kaga dan kwallo mai motsa jikinsa , ganin bata kallon sa yc to mexan miki? KO budemiki hannayena kikeso nayi saiki kwanta kan kirjina? Kunyar mgnar taji shuru kawai tayi tacigaba d tsayuwa, kyaleta yy saida ygma Sannan yashiga dakin itama tabishi kan Gadon yahau ita km bargo daya tadauka ta shinpida Akasa ta Axa pilo Sannan takwanta.

Champion yc wlh kintaimakamin dakika kwanta Acan domin Anan Amatsane nake yanxu kuwa xanyita wata yawa ta kmr dai yadda nk Ada,

Itadai bata kulashiba Har bacci yadaukesu dukansu,,,

*TO NIMADAI NAPARA GYANGYADI DAN HAKA NANUPI TABARMATA ASSUBAH TAGARI NIMA XANCE*

..

I......

L...........

O....

V........

E.............

Y.........

O.........

U...........

A...........

L...........

L...........

MEMBERS...................

OF...

MUJAHEEDAH..........

NOVELS.........,,,,,,,

GROUP,,,,,,,,,,,,,,,,,

ANATARE ANAMUNGUN TARE

INAJIRAN RUWAN COMMEN PLXXXXX

................ *154-155 page* BARI DAI MUWAIWAYI SALMA,,,,, Har Around 10:50 SALMA bata pitoba dama dady kada Atadata xaiyu baccin gajiya take ganin momy tana da tabbacin SALMA tayi sallah shys bata KO wai waye dakinba harsuka gama breakfast KO motsinta basu jiba, Momy tc Anya kuwa Dadyn Ummeena Ace haryanxu bacci take? Bapa yau tasoba shiga jirgiba balantana Kace gajiya Nidai natapi nagani dady yc tojeki Amma Ummeena kalau take,

Dakin tashiga da sallama shuru ba Answer km bataga SALMA kan gadoba gashi sam ba motsinta A toilet gaban Momy ne yapadi Hankalinta yapara tashi sai kiran sunanta take Amma shuru jin tay tuntubenda wani Abuyasata saurin kallon kasa SALMA tagani km sam bata motsi, *INNALILLAHI WA"INNA ILAIHIN RAJUNNN* Mommy tapada cikin kuka take kiran SALMA Amma shuru cikin daga murya takira Dadyn Ummeena xo kagani, Cikin sauri ykaraso ganin SALMA Ahakan ysa gabansa mummunar paduwa yc meyasameta? Tc bansaniba nima hk nganta danashigo, Cikin sauri yadauko ruwa yawatsa mata Amma kokadan bata motsa ba km batayi numpashi ba cikin kuka mommy tc shikenan narasa yata kwayadaya!!! Dady yc haba hjy kidaina pdinhkn bata mutuba Yan Aikinsu matan su 2 dady ykira sukataimakama mommy suka saka SALMA motar driver ne yaja motar suka nupi wata privet hospital Asibiti tatsaru gsky km daganinta kasan Ankwashe naira gun tsarata kai ma xaka kashe naira indai kaxo hospital din ,

Cinikin kankanen lkc Aka karbeta xuwa Emergency ba bata lkc Kwararrin likitoci suka rupu Akanta domin babanta sananne km ga naira gashi kanen Alhj UMAR baban Faherths kenan,,,,

Mommy sai kuka take tamama yarta Addu"a dady nema keda karpin halin bata hkr

*After 2 hours* likitocin suka pito cikin kuka mommy tc tamutu KO? Doctor yasir shine lkitansu dama yc aa mama calm down she is ohky tana samun sauki yanxun dai bacci take sbd munmata Allurar bacci, Mommy tc to xan iya shiga? Yc eh Amma banda hayaniya Akwai bukatar tahuta mommy tc tashiga dakin, har dady xai bita sai doctor yamai inkiya d ido Alamar kada yshiga, saida mommy tawuce su dady sukanupi office din doctor saida suka xauna doctor yc to A gsky yarka pirgita dakuma tsorata mai karpi tayi km taga KO taji Abinda yy matikar bata mamaki KO innce ytsoratata wannan ne yahaiparmata d paduwar gaba harta suma Amma she is ohky yanxu xata dawo normal Amma kuyi kokarin gano meye matsalar,

Dan nisawa dady yy kapin yamike yc ngd ba npito d kudiba sbd pitowarta takasance hankali Atashe Amma gawannan ngd check din dubu Dari yavasu yapito likitanko sai gdy yke,

*After 36 hours* SALMA tapara bude idannta wasu hawaye masu matikar xapi suka para bin puskarta, Mommy rike Hannunta tayi tana mata sannu tareda tnbyrta dalilin kukan cikin muryar tasauyi take mgn mommy banda kyau ne? Banda kyan haline? Inma Ada banda shi to wlh Ayanxu nagyara inada, Mommy meyasa Faherths xaimun hk? Tabbas Faherths baya sona nice kadai nk dakon kaunar sa Axatona dik Abinda ykemun watarana xai soni Ashe nayi kuskure mommy kimin Addu"a Allh yaciremun son *FAHERTHSSSSSSSSS* A xuciyata kukane ysubucemata maiban tausayi,

Lallashinta mommy keyi tareda nunamata hk Allh ykaddara, SALMA tc dan Allh🙏 mama kd ki padawa bava gskyr dan ALLAH banason wata matsala,

Mommy tc sai inxakimin Alkhawarin cire damuwa dakuma Faherths A xcyrki ....

Danruntse idanuwa tayi kapin tace nayarda mommy km xanyi kokarin cire Faherths Araina.

Mommy tc Allh ybaki iko juriyar hkn km xantayaki Addu"a

Dady tashigo dasauri SALMA tagoge kawayenta dady yc sannu Ummeena Akwai Abinda kemiki ciwo tc aa dady ni Ama sallemu

Dady yc dawuri hk Ummeena? Murmushin karpin hali tayi tc Am okky dady

Really? Yes Am really.

Dariya Sukayi duka

Yc to Ummeena doctor yacemin kinga Abinda ybaki mamakine km yapirgita harya janyo paduwar ki xuwa suma,

Shin menene wannan Abun padamun

Saida gabanta yapadi dakyar tasamu damar yimasa karya dacewa Wani horow films takalla dry dady yy yc horow films yapirgita ki? Dasauri tc

Uhunm kawai yc tareda cewa to Allh yatsare gaba domin sam baiyardava ysan taboyemasa gskyr ne kawai.

Mommy tc Ameen

Yc bari nanemo sallama gun doctor.

Haka KO Ayi ganin Bawata matsala ysa Akabasu sallama suka nupe gd

WANNAN KENAN

AM TIRED.

WLH

I NEED TO REST

*INA GODIYA GA MASOYA DIK INDA KUKE*

.......

... ....,.. .....,,,

........*156-157/\/\ujaheedah ✍️📚🖊️📗,,,,,,,,,,, FAHERTHSSSSSSSSS ⚽⚽⚽ HOT💓LOVE*

Xaune champion yke kan 2ster yanata paman daddadna wayarsa itakuwa tana nesa dashi kan 4ster dan gyaran murya tayi tace inason mgn dakai, ba tareda yadagoba yc Inayinki tc ymaganar koma wata mkrnt? Gsky inason nakoma kaduba dika dika saura 4 months Sumee takammala Amma ni KO mgnta Andaina nayi, dagowa yy ydan kalleta puskar tausayi tayi dauke kansa yy harcikin xcyrsa yanaso takoma sbd tausayin nan hadida taimako ysa y Aureta to Amma t.k matikar yananan baxai hkr d xee ba,

Ganin yayi shuru km bawayar ykedannaba ysata tashi taje inda yke kasa tatsuguna tareda Kama Kama kaparsa cikin rawar murya tc dan allh kabari nakoma wlh ba Abinda xaiparu plxxxxx kabarni Axa kanta tayi kan kaparsa tana kuka,

Saida yanisa Sannan yc ohky naji xaki koma Agobema xanje ny mgn d shugaban mkrntr tindadai ciki kike komawarki bata wahala, Amma pa saikin kiyaye banda kawaye

Saurin gyada kai tayi

kuma dolene kidapamun Abinci da sauran Aikin gdn danbana bukatar mai Aiki Awannan part din koda xakiyi yan Aiki tosai in nakarasa ginin gdna inmunkoma can,

Tc wlh xanyi yc alright jiki para shirin bari naje nagani A school din

Gdy tamasa sosai shikuwa yapice

Anyi komai kawai gobe xatapara xuwa sbd dama already Akwai file dinta Anan.

Yanapitowa direct Asibiti Yawuce ba"awani hanashiba yashiga office din Auwal sbd kap garin bawanda baisan Auwal d Faherths va, da sallama yashiga office din dagowa Auwal yy y Answer Ango Ango Ango kasha kamshi champion dai baikulasaba kan wata 3ster dake office din yaxauna ynapadin wash Auwal yc Angon XEE kenan kaga yadda kake wani sheki lalle kayi Aiki maikyau yaushe xamuxo daukar new boy dinmu? Harara champion yxabgamasa yc dawa xa'a samu new boy din? Auwal yc dakai

Champion aiko sai in Aruwa xata shashi Amma bada Faherthsssssssss ba

Auwal yc mekake nupi bakason haihuwa? Ada nasanka d son yara shin yanxu kasauyane?

Champion yc aa wlh bansauyava inaso hargobema kai kodari xa"arika haipamun Arana wlh inaso sbd baiwuce Allh yban Akwai mainemanta d kudi ruwa Ajallo Amma baisamuba ni Allh yaban saina raina? Aa wlh ina maraba DA ita kosauran maxa masu kaiyade yayanda xasu HAIPA dama masu cewa basuso Ahaipamusu wlh jahilcine

Auwal yc Hakane Amma mekake nupi? Kana nupin bakataba kusantartaba?

To nakusanceta naji me?
Shinkanason nasiyama kaina raini ne? Kadapa kamanta Auran tausayi nayi ba soyayya ba Idanma nace nakusanceta mexan ji mexan samu?

Sakin baki Auwal yy ybisa d kallon mamaki yc Awo lalle Faherths wlh xaka illata kanka dakuma yar mutane wlh kowane Namiji yana bukatar wannan indai yanada lpy, mgnr cewa mexaka samu kaje kagwada kagani koma meyene xakaji km wlh kadaina raina mace kokomai kankantarta.

Tsaki kawai Faherths yy yc nidai klau nk km banbukata baxan siyama kaina rainiba
Nikaga tapiyata sai munsake hadewa

*TO NIMADAI NANXANTSAYA SAIMUN SAKE HADEWA AKARO NAGAVA DIMIN BANDA CHAGY KUMA KUNSAN BA WUTA AKE BAMUBA,, ,,, KUNDAI JI FAHERTHSSSSSSSSS YC MEXAI SAMU WAI BAXAI SIYAWA KANSA RAINIBA GUN XEEE KOXAITA YI HAR"ABADA BAXAINEMABA? OHO SAIDAI MUNSAKE HADEWA*

INASONKU ABOKAI

,,

.......

...

...............

.......

,,,,,,,,,,,

*158-159*

Tinda tayi sallar Assubah batasake kwanciyaba breakfast tahadamusu tapada wanka
Chapter 8 · 0% Book details