Sashe 7
Faherts Hot Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tagama sadakarwa kan intapadi Anan to tata takare Amma Abin mamaki saita jita jikin Mutum kamshin turarensa ne ysakata Saurin dagowa domin ganin waye km ga kamshin turarensa tamkar Faherths shin dama Akwai namiji mai saka daddadan turare irin na Faherths? Saurin dago kanta tayi ido hudu Sukayi d Engia Kamal Usman dogo pari mai manyan idanuwa saje karamin baki dik sunhade kampuskarsa, kasa mgn tayi kallon sa kawai take shima hk Saurin janye jikinta tayi cikin sanyin murya tace ngd duba kasa tayi wayarsa tatarwatse itakuwa hand back din ta tapadi itama tawatse Ahankali takarasa sauka kasa mgn Kamal yy yaxubata ido ganin tasauka ys shima ysauko dauko wayarsa tayi tana dagowa taganshi gabanta danja baya ty tc Am sorry wayarka tariga talalace km tasanadina ngd maka sosai Amma xan iya kokarin baka wani Abu kasaye wata wayar, dan murmushi yy shima ydaukomata Jakarta ykarbe wayarsa yc kigodewa Allh dakinpado Anan to da sunanki sorry kd kidamu dawayar Rayuwar ki tapi wayar mahimmanci ynagama padin hk yawuce da kallo kawai tabisa yaburgeta Amma Faherths dinta ypi kyau, dan murguda baki tayi tc wai mahimmanci jin tataka wani Abu yasa taduba wani wallet tagani wadda koba Apadaba tasan na gayenne, dauka tayi taje gunkarbar kayanta indatake tinanin xatasameshi Anan Amma ina har yawuce, karvar kayanta tayi itama tawuce dakudurin nemanai tavashi kayansa...........
SHINKOKUNSAN WAYE WANNAN GUY DIN??? SHIN WANE ABU SALMA XATA TARAR? WANE HALI XATA SHIGA? SHIN YAXATA KAYA TSAKANIN AMARAN FAHERTHS D ZEE????? DIK MAI BUKATAR SANI TO MUHADU A KASHI NA HUDU KM NAKARSHE INSHA ALLAH,,,,,
INAKARA MIKA GDYTA GAREKU IRINSU NANA MERRY MEETNAT DAMA WADANDA BANPADABA DA BAXARKU NAKE TAKA RAWA ABOKAI KM MASOYA NAGODE MUKU ANATARE ALWAYS WLH INASONKUUUUUUUUUUUUUUYYYUUU
GD TAKU *MUJAHEEDAH 07031012948*
*Faherths Hort love✨💓✨ fage 149 _150 book 4 na Mujaheedah """" Shapa"a tu Aleeyou"""✍️📚📕🖋️*
Takxi tanema tahau sai gd inda tacire kudin kasar tavashi yc hajiya wlh banda canjin wannan KO dika kudina nakwashe najiya kai harma d shekaranjiya wlh hjy vasu kai Adadin canjin ki Murmushi kawai tayi tc idan kacire kudinka sauran karikesu Amatsayin sadaka Tanagama padin hk tawuce gdy hadida jinjina gamida rokanmata Ubangiji shine Mutumin kepaman yimata noking gate din tayi gate man ytaso ynpadin waye ne? Tc kabude mana budewarsa keda wuya yg SALAM Abokiyar padansa Atake jikinsa yapara rawa danyasan tasa takare sam SALMA batada ragowa km babanta namata sonda ywuce iyaka,, ita dryma ybata tc sale wannan rawar jikinpa? Saikace kg dodo? Nidai daukar mun jakarnan Muyi ciki kbarni waje hk, yhkr ranki yadade Amma xan iya cewa wani Abu? Kapada tadagamasa alamar eh, yc successful SALMA kincanxa gsky km yanxun kinpi kyau,
Murmushi kawai tamasa tayi ciki tapdin Abba!!!! Momy your doter is back! Haka tadinga pada harta isa palour momy dake ninke kaya taji kmar voice din yarta mapi d
Soyuwa dasauriba tapito wadda yy dai dai dasaukowar dady dgudu tarungumi dady ta tc I miss you dady more than talk to you, cikin para"a hadida kaunar yarsa yc me too my dear doter. Sakinsa tayi taje gun momy itama ty hogging dinta Momy tc irin wannan canjin pa Salame Kodai Ansamin suruki ne? Dantura baki ty tc dady kajiko tana kirana dasunan kauyawa dady yc barta dear doter nitake zagi dan rupe baki SALMA tayi tc hkne pa, momy tc uwaki nidince napade hk? Kinsarene momy? Dry Sukayi Dikansu
Dady yc irin wannan baxata hk Ummeena? Murmushi ty tc inason muku suprase ne momy tc kinkuwa yy banvan suprase dinda ypi komai dawowarki successful dady yc hkn Ummeena insonki nima hk dady,,
Momy tc kije kiyi wanka kixo kiyi sallar mgrib kixo Muyi lunch ohky honey mom momy tc saina balki Agdnan tana dry tahaye samaaaaaa
Bayan sungama lunch taba kowa tsarabarsa sai pira suke cikin raha kusan Around 11:00 suna xaune Momy tc keji kikwanta muma hk gobe makarasa Saida sape tamusu Sannan tashige dakinta saida tahau gado takunna wayarta tahau social media tc Bari mugani meke wakana Aduniyar, tc meyasa bawadda yamun mgnr Faherths? Nikuma inajin kunyar tnbyr momy dik da tasan inason Faherths dady ne kadai baisaniba Amma shima xaisani tinda nadawo , meyasa Faherths baka neman ba? Danturo baki ty gobe nixani nemanka nasan saikayi mamakin canxawata km nasan xakayi parinciki,,,, Wani video tagani wadda yy matikar dagamata hankali Ajikin video Anrubuta Auren shahararren dan wasan kwallon kapa Champion, FAHERTHS D AMARYAR SA XAENAB Hannunta narawa bakinta napadin inaaaaaaaa Badai nawa Faherths dinva kuskure kuka samu Danna video ty bashakka balantana tantama Faherths ne ba Abinda yapi kona ranta irin yadda yke kissing yarinyar gun deenar dinsu ,,,,,,,,, inxaku Tina lkcn d Faherths kemata keta ne yahada bakinsu yasa kamata cake din bakinta,,,,,,,,,, jepar d wayar tayi tamike tsaye tanapaman girgixa kai takasa purta komai
jikinta yadau rawa inda idanuwanta su kapara birkicewa Cikin seconds SALMA tafadi kasaa......
Sai MUNSAKE HADEWAAAAAAA ABOKAI DANJIN YAXATA KASANCE,,,,,,,,, ASUBURBUDO COMMENTS OVER.
,,,,,,,,,,,,,,, ........
.......................
,,,,,, ...*151-152 true indicated by \\\\~ Shapa"atu Aleeyou \\\~ Mujaheedah✍️📚📕🖋️*
Su champion kuwa basu suka palkaba sai Around 11:00 koshi karar wayarsane daya karade dakin cikin takaicin kiran yabu ido itama Alkcin taparka kanta saman hannun Faherths rabinjikin ta kuwa yana hade danashi kallonsa tayi shima din ita yake kallo, cikin sauri tamike hadida turo baki tapara gunguni tapada tolet shi dry ma tabashi tindadai itace tamirgino tasameshi Amma laipinsa take gani, ganin gari yawaye sosai yasashi Saurin Mikewa tana pitowa yapada Agurguje yy Alwala yapito yapara tasa sallar tariga sa kammalawa dan hk taje palourn tagyra shi tsam dik d ba datty yyva, tana cikin yine taji noking budewa tayi kawarda Aysha ce daukewa wani basket shake d kuloli tc inakwana Aunty cikin para"a xee ta Answer tareda tanbayarta su Mommah Aysha tc suna klau suncema Agaidaki Mommah tc ga breakfast dinku Amsa xee ty tareda gdy tc kishigo ciki mana tc aa Anty rupamin Asiri broooo pa yananan Ai saiya karyamun kapa kidai bari inbayanan ma shigo,, shikuwa Faherths yaji noking din km ysan tabude ganin tajima bata dawo dakin ba yapito yagani Aysha nahangoshi tc natapi gayanan yapito cikin daurewar puska yc keeeee saida Aysha taji hantarta takada Atake tsoro ybayyana kan puskarta cikin rawar murya tc good mor broooo yc dbankirakiba ai dawace xakiyi ba gaisuwar KO? Cikin rawar murya tc aa wlh broooo yc meyatsaidaki gulma KO tc Aaaa wlh yc bace mun dg nan, cikin sauri Aysha tawuce hartana guntube Xee girgixa kai tarupe kopar tareda padin Mugu dai baiji dadiba, Ashe mgnr xuci datayi tapito yc mekikace? Cikin puskewa tc komai kan daining ta Aje basket din tareda xuxxubawa cikin pilat kujera yaja yaxauna ypra ci jus taxubamasa A cup inda itama taxauna Age nesa dashi tapara ci
DIK YADDA KUKA SAME WANNAN PAGE DIN KUYI HAKURI WLH NAYI TYPING MAI MATIKAR YAWA AMMA DIK YAWATSE DIKA YGOGE WLH,,,,,,,
Sunagama yashige wanka yy yasaka wasu MANYAN kaya yasaka yy kyau sosai yapito yasameta tana gyara gurin gurin yc nixandan pita Amma baxan dadeba KO Akwai Abinda kike bukata tc eh ykamata Ace Akwai wani Abu mai saukin girkawa A store din nan itakuwa Mommah tahuta dan nisawa yy yc saime km tc shikenan ALLAH ytsare yc Amin yapice saida ybiya ygaidasu Mommah kapin yawuce gdnsu xee tarba maikyau yasamu inda yama Kamal sannu dadawowa datanbayr karatu Kamal yc Alhmdllh Anyi nasara har naxama engineering. Tanbayarsa xee yy yc koda yxo tana bacci shys. Pira suka sha sosai harkusan mgrib Sukayi Abinci Sannan ymusu sallama yatapi wani katon super market yayi sa yayar kayan Abincin Sannan yanupi gd,,,,,
Itakuwa xee ganin tana xaune itakadai yasa tadauki hijab dinta tayi part dinsu Mommah A palour tasamesu Dikansu suna pira banda dady yy tapiya Daxu d sape ygaidasu Mommah ty Sannan taxauna Akasa
Mommah tc habadai yata xauna kan kujerar mana kidaina kunyarmu muma iyayenkine kinji? Daga kai kawai Amma still tana kasa janyo hannun ta Aysha tayi taxaunar kan kujerar kusa d ita tace kidai xauna sama banda kasa kd broooo yshigo yagani duka yapatattakemu,
Hauwa tc wlh kuwa kai broooo sai Ahankali gsky saikinyi hkr yakub yc dika nayi recoding km sai na basa yaji Hauwa tc habadai yayanmu kasanpa bamu hk dakai Aysha kuwa tuni tatsorace sbd dik tapi su sanin waye broooo Abbakar yc kudubi puskar matsoraciya Dariya Sukayi dika harda xee yarkaramar Autan Mommah kuwa Ameera dik tamakalkalema XEE Ahankali Harta sake jiki Akapara pira d ita dan ganin bamai matsala Acikinsu Mommah dai Akwai kunya.
Ajikinta Ameera ty bacci,,
Koda ykaraso part din bakowa yanada scipea key ysa yabude Akashiga dkayan saida Akasa kayan duka yarufe yasan tana part din su Mommah dan hk yanupe can,,,,, , , ...
. AM TIRED WLH KUMA INAJIN BACCI YANXUPA 12:30 BANYI BACCIBA INA XAUNE KUMA SBD KU ,, PXXX COMMENTS DAN ALLAH , WLH TIN 9:11 NAKE XAUNE KAN TYPING WLH DANKU SAIDA NAKUSA GAMA PIYE D 3 PAGE WLH DIK YAGOGE SHYS NADAWO BAYA AMMA WLH NAGAJI OVERRRRRRRRRRRRRRR
..................,, ,, ...........,,, ..
............ ,,,,,,,
,,,,
..........
.................*continue jinjina ga ilahirin Novels of Mujaheedah ✊,,, gaisuwar bangirma gareku Merry ♕ quee dama nana piddausi Mujaheedah hadida group din Novels of Mujaheedah yana jidaku domin kuna karamasa gwarin gwuywa hadida taimakon group dahira domin Hana shi. Mutuwa gsky ina Alphari daku💪🏻💪🏻💪🏻💪🏻 km inapatan sauran members xasu yi koyi daku,,,,,*
*MAGANA TAGABA DAN ALLH🙏 KURIKA COMMENTS SHINE KADAI NABIDA GAREKU BAKUDIBA IDAN BA COMMENTS GSKY CIKIN 2 DAYA XATA PARU KODAI NAPIDDA MUTUM,KO KUMA NADAINA NOVELS DIN WLH DOLE NE AXABI DAYA WLH*
Dasallama yashiga palourn gaida sa kannen sa Sukayi ya Answer ygaida Mommah d Auntyn yara sannan yaxauna kusada Xee yc my happiness shine kika gudo nan kikasa nayita nemanka Acan,, itakunyama taji hadida mamaki tc Aranta Amma wannan yakware gun wasan kwai kwayo Axahiri km murmushi kawai tayi tareda sunkuyarda kanta kasa Auntyn yara tc ohni Faherths yaushe kadawo marar kunya? Dry yy kadan ynuna xee yc itace sila Mommah tc aa banda shairi paaaa,, kaidai jekadebi Abinci kaci gayacan kan daining mu munci namu. Yc yc ke Hauwa jeki debomin kawo masa tayi ykarba yapara ci ,, pira suke sosai inda xee iyakarta murmushi