Sashe 3
Faherts Hot Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yanakan wannan tinaninne yaji ringing wayarsa sharewa yy harkusan 5 messed call 📲 sannan ydanja tsaki ydga wayar Adayan bangaren Auwal yc haba Champion meye hk meyasa kakejin dadin nuna halin KO inkula ga mutane? Idan ni na jurema hkn to wlh wasu baxasu jureba km xasu dauka kana kokarin walakantasune kai mutumin mutane ne please 🙏 kadaina yin hkn Dan Allah... Ohky naji Abbanaaa, dariya Auwal yy yc bamaganar gatse Sai gsky, waima shine kashirya kayi tapiyarka KO SANARWA babuko?? Saida yadada lapewa kan kujerar sannan yc, tapiyar ne taxo Abaxata, Auwal yc baxata km dayake bakada number tako? Kaibama wannan ba, waiko kasan Abinda keparuwa Anan 9jar ga mutuniyarka kuwa?? Saida gabansa yapadi dasauri ymike xaune, cikin dakilewar Murya yc Meyasameta? Wani Abu yaparu da itane? Kada kapadamun wannan banxar yy nasara Akanta?? Murmushi Auwal yy yc Aransa tabbas xakaxo Hannu yaro. Azahiri km yc Aa dika wadannan tnbyyin nixan Answer maka su? Waima kd bakawani damu da itaba meyasa kdamu kji Wani Abu Akanta,? Waima ya Akayi kasan wadda nakenupi?? Iska champion yahurar Abakinsa yc Akanme xandamu d ita? Kawai nadamune kan nataimakamata Amma nisam bandamu da itaba🤷♂️🤷♂️🤷♂️ Kawai kapadamun mekeparuwa? Saida yadape bakinta sbd dariyar d keneman subucemasa. Yc wlh kowa yaguje Xee km sunbatamata duna Dan kawai suwanke Dan"iskan DG xargi, inshourt ma Ansakesa yanxu km videos marasa kyau natayawo kan Xee kashiga Media kagani.. Amatikar Raxane yc WHAT??.... ANSAKE T. K????????????.?......??????....??????..???....???????.???.??????.????...???.???...???
ANAN XANDAKATA SAIKUBIYONI AKASHI NA 3 DANJIN YAXATA KAYA? ME FAHERTH XAI AIKATA? SHIN YANASON ZEE KUWA?? SHIN T. K XAIYI NASARA KAN BURINSA GAMEDA ZEEEE??? GAMAI BUKATA MUKASANCE A NOVELS OF MUJAHEEDA H............ Inakara baku hkr gameda karamcin typing wlh mamata accident tasamu jiya,,, plxxxxxxxxx kutayamu Addu"a Dan Allah Dan wlh tanajin jiki,,,,,,........
Mukara hakuri da juna mubar saurin pushi muyita hkr domin kuwa watarana Sai labari.. Allah kabamu karshe MAIKYAU. 🤲
Aa"Anban ba inabata lkcna chargy na data ta karpina kudina lpy ta damasauransu ba inayine Dan nishadi kadai ba inayine Dan mukaru musamu ilimi mukaru dawani darasi Aciki km halinda bamai kyauba muxubar dashi,, Allah kabamu ikon daukar darasi Mai kyau,,,,,,
💓💓FAHERTHSSS HOT LOVE ❤️ 💓💓 part 3......
True indicated Mujaheedah /""" SHAPA"ATU ALEEYOU/""" ✍️✍️✍️📔📚📚
Auwal yc Sunsakoshi sbd sunriga sunbata lamarin, wlh rayuwar yrinyar Abin tausayi Harta mahaipinta yayi pushi da ita, km wlh yc Aure xaimata nigun kawarta Sumee nakejin lbrn Dan inaxuwa wurinta,, Aure pa kace Auwal Are you serious 😒 Or joking with me?????? Plxxxxx tell me true story about her!!! Saida yadan murmusa sannan yc relax 🍻 Champion plx come down 🔽,,, yo ai gwanda sumata Aure kg hankalinsu xaipi kwantawa, dogon tsaki yaja yc Aikin banxa Muddin inanan ba mgnr mata Aure, Cikin mamaki Auwal yc to idan bai Auradda itaba kai xaka Aure tane?? Cikin pusata yc bansaniba!!! Kaidai kaje kasamata ido kaxama C. I. D kadakabari wani Abuyasameta km xanyi kokarin ganin NASA Ansake Kama T. J dama Wadanda kegoyamasa bayagunyin ta"addabci wlh indai Ina Rate Sai nadaumata pansa gun wannan xaluncin dasukamata, km wlh sainakaremata mutuncinta,... Yanagama padin hkn yakatse kiran, yapara sapa d marwa, cikeda tinani Kala Kala yaqagu gobe ty yavuga wasa ykoma 9jar danbaxai taba barin ta Auri waniba km shi Sam bayasonta saidai yntausayinta km xaikaretane gun Shairin T. K..... # # # ""/ HAHHHHHHGHHHHHH😆😅😅😅😅😅😅😂 INAKUKE MASOYAN NOVELS OF MUJAHEEDAH KUXO KUGANEMIN FAHERTH DAKATON KOKARI WAI XAI IYA AURANTA AMMA SBD TAUSAYI BADAN YANA SONTABA,, 🤓 SHIN DAMA ANA AURAN MACE SBD TAUSAYINTA BADAN SOBA????.......????????....... SHIN WAXAIBAN WANNAN ANSWER ✅ 🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔 Hunm nabiyoku nashi Readers...........
WANNAN KENANNNN.., ,,,,
Auwal kuwa kura ma wayarsa ido yy kmr Anan xaiga Champion waixai Aure Xee km sbd tausayi badan soba,, dariya yasaki shikadai kmr wani mahaukaci Saida ygaji dankansa yatsakaita, yc Faherthssss inatausayama wlh Amma xakapada tarkon Mace dama soyayya wlh,, Ni ai xanpikowa parinciki inhakan ta tabbata........
Please 🙏 manage it
💓💓FAHERTSSS💓💓💓💓 part 3.....
Dakyar yagawayewar gari Suga buga ball ⚾⚾🏀 din cikon Allah yy nasarar ynasara saka ball din Araga harsau 3... Yanagama kabarbar kyautarsa yahau jirgi ✈️✈️✈️ yanupo garinmu 9jar
Bawanda ysan dadawowarshi kawai suka ganshi Gdn yahaumurna brother ydawo km boss din gdn,, KO Abinci bainemaba I short ma gdn basusan yapice gdnba daida Akaje ba"agansaba km ba"ga motarsaba Akatan baye gate man din gdn yc eh yapita, mamaki suke to inayanupa Alhalin yanxune saukarsa?? Km ma Faherth dasam baidamu dayawoba, Aunty ce takirashi yanakan hanyar xuwa gdnsu Auwal kmr baxaidagaba sbd ysan tnby xatayi km yatsane tnby, daurewa yy yadauka yc Aunty inkan hny wurin Auwal xani yanxu xandawo, baijira Amsartaba yktse km daidainan ykaraso hong yy gate man yaleko ganin motor Champion ys nantake ybude, ynadagamai hannu Pitowa yy ybshi hannu sukagaisa yaciro kudi 5k yabashi sai Gdy yk dasamasa Albarka, direct part din mama yanupa sukagaisa ytanbaya Auwal ynanan kuwa? Mama tc eh yana part dinsa, mikewa yy yanupi chan,, Xaune kan sopa yatardashi yanata waya yanasoyewarsa🥰💓🥰 Xubamasa ido Champion yy yanatakallon yadda yke murmushi yanakashe murya da dadadan lapuxxa na masoya dayake pitarwa,, Aa saukar yaushe Champion? Harara Faherth yawatsamasa yc plxx tashi karakani? Auwal yc, INA? Nida naketsaka da soyewata xakaxo katadani, OK kinga lover soyake yawahal dani, Faherth baiji Abinda tapadaba Amma yg Auwal ynatapaman Murmushi, Dogon tsaki Faherth yaja yc banxa danwahala kawai waiso? 😡 Dan Allah katashi muje!!! Auwal yc inaxuwa lover yakatse kran Kallon champion yy yc waye Dan wahala? Km inawahalar take? 🙄 Gatanan kanayi yapada dankyacci Auwal yy yc Akwai ranar ramuwa, waima inaxanrakaka da tsakar ranarnan? Mikewa tsaye yy yc Gdnsu Marakunyarchan inason haduwa da ita Akwai mgnrda xanyi da ita yanamaganarne yanawani bata rai😖 Dariya maisauti Auwal yasaki yadingama Faherth yana kallonsa, Faherth kuwa yagama pusata yc cikin pushi BanasOn iskanci Auwal inxakarakani kaxomuje inkuma baxakaba nai tapiyata, baijira Answer Auwal yapice, cikin sauri Auwal yabibayansa yc hkr badakai nakeba muje,
Harsuka isa Faherth baiyi mgn ba, Auwal yc munxo gdn chan, yanunamasa, Champion yc tokasa tapito mana, wayarsa yciro yc varinakira lover kasan takan hadu d ita A"asirce,, baiyi mgn ba, tadauwayar yc yisauri kipito waje ganinan tc lpy? Yc klau kedai kipito.. Batawani bata lkcba tapito gunsu tanupa Auwal yapito ytareta yana Nurmyshi itama HK yc saikikaganmu Ayanxu KO? Tc hkne Amma kaidawaye? Yc Champion ne inatinanin Abokina yapada tarkon xee dik d yakape kancewar tausayinta UK baso to munji muje Ahaka plx kije Kisatapito, gyada kanta ty tashiga gdn mama ce Atsakar gd sukagaisa tc mama inawannan Champion dinnan dankwallonnan. Mamatace eh nagane wani Abuyaparune? Mama km wlh na Alkhairi yaxoneman Xee yanxu hk gashinan Awaje, km shine ykubutarda xee dg shairin T. K Aranar,,,, Mama tc to kirata Allah ys dahaske xai sota Sumee tc bamatsala insha Allah mama,, kodatashiga dakin A tsaye tatararda ita itakuwa xee mamakine Da pargaba dik da Ayankwanakinnan tanayawan mapalki dshi, km batasan daliliba, Sumee tadan ha hannunta tc muje tinda Damashirye kike daxuwanai nasan kundade kinajiranai, Tsaki taja tc injirashi Akanme? Niba inda zani wayasanima koda sa hannunsa Akan lmrin. Sumee tc Ayya wlh badashiba hasalima yadamune wlh champion mutumin kirkine duniyama tashaida hkn wlh, xee oho tinda Abokinsane Masoyinki Ai dole kigyarashi, Sumee tc wlh bakodaya Xee dan Allah kitashi muje. Mama ce taleko dakin tc towai makuke jira kunwani shanya mutanen Awaje maxa kutashi kuje, Xee tc Nipa mama baxaniba To sannu Shapappiya d mai mikukedashi harmu iyayenmu daxaki walakanta mutum kmr Dan kwallinan? Shinma hk muka miki tarbiya? Wlh tinkan ranki ybce kitashi kupice,!!!!!
Badan tasoba sukapito, Faherth kuwa yapara mita waisunshanyashi Awaje. Ahankali take takowa hartakarasa gun Auwal dake Anan waje Sukagaisa, yc plxx xoga mutumina nason mgn dke kd Kc Aa dan Allah kije kisaurareshi Domin ni., Bata musaba tanupi motar domin tanamatikar ganin girmansa Acewarta yapi FAHERTHSSS Hankali.... """Hmmmmmmmm Ina xee wlh vahakabane xakisani Amma Sainangaba""""". /
Tindatapito yake Kallonta Azahiri ty matikar Rama harda baki dik d tagama rupe jikinta Shap Amma ygano hkn gsky T. K yawalarda yrinyar Amma xaidau mataki, gata Ta iya dressing irinna Addinin musulunci... Yanason mace hk......
HAHHNNHHHH LOLLLLL SU FAHERTHSSS MANYA NIDAI BANCE KOMAIBA😅😆😆😆😆😆😆
INAKARA GDY GAREKU MASOYANA KUNANUNA DAMUWARKU KAN CIWON MAMATA KM KUNAMATA PATAN SAMUN LPY,,, TAYAXANKI AMBATON SUNANKI HAUWATA? hauwa"u Abdullahi ""chairman 🤪TaWa""" kina kokari gayawan textsis gakuma tahowarki,. Gsky inayinki over.... Sister Ameena wamakko bakisa Amma text dinkinakusa,,, kema Ina gdy Sister pinkyy dile Nayabamiki💪 Da nana Fiddausi bansankiba Amma kinabin mahaipiyata da Addy"ar waraka, Merry queen 👸 Inajinjina dikanku Allah ybar kauna...
Mganar comment wlh comment dinku nakaramci indai Anabukatar Novel Dina to wlh dole Ayiruwan Comment inajiran Commentsssssss😌😌😌😌😌😌😌😌😌😌😌😌
*FAHERTHS* HOTS LOVE💓..... Part 3
Ahankali takarasa kusada motar noking glass din motar tamasa Yanaganinta km yanajinta Amma saiyashare, Akalla takai second 5 Atsaye Amma ykikulata km shikansa yana mararin jin voice dinta Amma tsabar miskilanci DA ixxa sunhana yabude motar, Abinda Zee batasaniba kuwa shiyananan yanatare Mata kallo itacedai bata ganinsa tinda tintak ne,,, Harxata juya tayi tapiyarta Sannan yabude motar, k kallo daya ymata ydauke Kai, Asanyaye tayimasa sallama tareda gaidasa, kamaer Anmasa dole ya Answer, bakadai shiga motarba tana DG waje, baiko kara kallon taba ydauke puskarsa, Aranta tc wannan wane irin Miskilanci ne? Tinda nake bantaba ganin miskilin Mutum irin wannan ba😏 "NIKUWA MUJAHEEDAH NIDARIYAMA XEE KIKABAN HARDA WANI MURGUDA BAKI KM SHIBAIMASAN KINAYIBA INKINCIKA KIPADA DA KARPI MANA😅😅😅😅😅 AISU MERY QUEEN DA PIDDAUSI SUNANA INBASUDA............ TO BANDAI KARASABA INBASUDASHI SAISU KWACEKI🤣🤣🤣🤣
WANNAN KEENAN.........