← Book details Faherts Hot Love Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 21

Sashe 1

Faherts Hot Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

💓FAHERTH 💓

Ahankali yake sauka kan jirgin Fuskarsa dauke da Murmushin nan nasa mai tsada tareda daukar hankalin dik maikallonsa Musamman yammata, dagudu Yaxeed yakarasa dai dai saukar yayan nasa Hunging dinsa yy cikin Murna yc Broh you Are welcome, cikin yanayinsa maikamada takama ya Answer da Am ohky,, kallonsu kawai Auwal keyi saida suka karaso yc Welcome to my nation🤪 cikeda xolaya yapadi hkn, Harara yaxabgamasa ma kawai yanupi mota cikin sauri Yaxeed yabudemasa bayan yashiga, Sam Auwal baidamuba narashin tankawarsa domin indasabo ysba d halin Aminin nasa km Dan"uwansa. Saida suka shiga dika Yaxeed yana kokarin tada motar, Sannan FAHERTH yc Sukuwa kayan nawa kunbadasu Sadakane? 🤨, Yaxeed yc to ai bro banganka d kayaba, cikin kupula FAHERTH yc tinda baxaka iyaxuwa wajen ma'aikatanba😠 sorry broh bari naje, Karma kaje sakaran yaro.. Auwal yc to bismillah Anbuda shapin parko Aikadawo.. FAHERTH kumaidani inxaku iya,,, 😠

💓FAHERTH💓 writings by Mujahidah..

Cikin dariya Auwal yc maida wukar wasa nake, Aikasan munyi missing dinka shekara 5 pha,, FAHERTH kadai kasani nikuyi sauri kukaini gd nagaji Wlh, dai dai lkcn Yaxeed yadawo yaja motar sukawuce, Auwal yc Amma bakiyi posting ga shapinkacewa yau xaka diro 9jar bako?? FAHERTH yc mekagani? Auwal ng bawasu mutane masu tarbonka, natabbata kuwa da sunsan CHANPION dinsu xaidiro 9jar wlh dgrinnan bamasaka tsinke,, Yaxeed dake driving yc wannan gsky ne brother,. Ajiyar Zuciya FAHERTH Yy yc eh wlh banpadaba ksan banason hayaniya km Abarsu suyi Aikinsu yapi Mutsaidasu, Auwal yc wanna hkne Amma kgdewa Allah FAHERTH Allah ybaka masoya dayawa. Yaxeed yc hkne wlh,, FAHERTH kuwa kwantarda kansa yy yalumshe ido, jiyake kansa nason ms ciwo sbd you ygji km ga Surutunda suka sakashi... Harsuka ISO bantada kansaba km baibude idanuwansaba, Yaxeed ne ypr pitowa Security ⛔ gdn sukapara pitarda kyn d kecikin both, Auwal yc Munkarasopa Champion, saida yy 3 second sannan yc I know you can go,,, Auwal yc kaikumapa?? Saina huta Yabasa Answer Atakaice, lalle FAHERTH tosaikayita zama nikam NY nan Auwal yy picewarsa. Aunty tc Wai Ina yaron Aunty ng haryanxu baipitoba, Yaxeed dake kokarin wucewa yc Saiyagama jin Sarautar tasa wadda KO rawani baida,, dry Auwal yy.. Akalla yakai 30 seconds kapin yapito km Aunty tahana Amai mgn,, saida ygji Dan knsa sannan yapito, dagudu yaran gdn sukayi gunsa, cikin sakin puska yke tarbon yan"uwan nasa, Aunty tc to ai kwabari nima ngansa KO? Murmushi yy yanupeta Gaida yy taja hannunsa sukayi ciki,. A palour yatararda mommy gunta ynupa yanabata puska kmr karamin yaro cikin Muryar shagwaba yc Hava momma kotarbana baxakiyiba? Yana mgnr yanaxama kusa d ita tareda daura kansa kan ciyar momma Dan tureshi ty tc dadina dakai yaron Aunty bakada kunya dik Aunty tasagarceka,, dry sukayi duka. Yc Ina Abbaaaah? Aunty tc ypita meeting ne urgent ai da dashima xa,aje daukoka sai Uxuri yagibta ptn komai Normal, eh wlh Aunty saidai ngaji, to kaje kayi wanka kaxo Food is ready.. Mikewa yy ohky Auntyyyy,,,, dakinsa ynupa dakin yymatikar tsaruwa komai nit kalan kayan dakin komai pink ynson pink itace best klansa.. Akalla yakai 48 minutes kpin ypito wanka, gun saka kayama saida ybta lkc,,, kapin yakoma gunsu momma sukaci Abinci......

WANNAN KENANNNN✨⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡

💓FAHERTH💓 writing by Mujaheedah ✍️✍️ Xainab ce Axaune tana naxarin wani littapi su Jameel da yakub Suna gepe da Umma Suna dan taba pira banda xee dan gsky batacika sonyin surutuba sai lkc lkc takesa bakinta Apirar,, Kamal ne yashigo d sallama gdn sukabasa Ixinin shiga gaida Umma yy ta Answer cikin para"a tareda tnbyrsa mutan gd ya Ansa d lpy mama tc Agaisheki, Sam xee bata dagoba dan batason shg sabgal kamal ypaye xapi g surutu, gyara xama kamal yy yc Ah Ah Ah Mutuniyar ba mgn? Harara kawai jameel yxabgamata yadauke kai, dan duro baki ty kapin tc inawuni yy cikin murmushi Ya Ansada lpy yarkanwarmu yau week end saidai Hutu ko? Gyada kai kawai ty tacigaba d Abinda take, dan kuramata ido yy Shidai agaskiya yanason xee km tanamatikar burgeshi ga Ilimi km gakyau xcyrsa tacemasa gakm miskilanci Murmushi yy abayyane, itakuwa Aranta saimitar kallon take, kamal yc wai ina Yanbiyune? Niga bangansuba🤔 Umma dake kokarin brn paloun tc Suntapi Issamiyya ne,, yc Ohky Allah ydwo dsu lpy Suka Answer d Amen,,, yakub ne yachanxa chanal inda Ake ball ysk, cikin sa"a kuwa saisuka tararda wasan FAHERT Wanda ybuga Ajamani, Yakub yc kai Masha Allah wlh wannan champion ne km yahadu inama Allah yahadani dashi kosau dayane, Wlh danaji dadi😊 Kamal yc Ai wannan guy din karshene wajen iya ball shys 9jar Muke Alphari dashi g kyau km, jameel yc hkn, kainimapa d bandamu da kallon ball ba nakanso nkalla indai akwai wannan guy wlh, Xee kuwa dik tanajin pirarsu Kan wannan guy dince dik xaman palourn ya isheta batason hyniya Km gashi sai xuxuta wani Banxa suke wai yanada kyau dankaramin tsaki taja tare d brin palourn, KO kallan inda TV 📺 yk batayiba haka kawai guy din takaici ykbata kowa kagani mgnrsa yke, itasam bata taba ganin puskarsaba km bataso tagani tasan sai yy Ixxa d girman kai xuwa walakanci... NIKO NC XEE KENAN TINKAN KISAN MUTUM HARKIN PASSARA YADDA YAKE KM SAM FAHERTH BAIDA KODAYA DG ABUBUWANNAN DAKIKA PADA SAIDAI EEE YES ✔️ FAHERTH AKWAI IXXA DKM MISKILANCI INDA KEMA KINADASU😆😆😆😆😆 Baridai napece kd tajini🚶🏼‍♀️🏃‍♀️🏃‍♀️🏃‍♀️🏃‍♀️🏃‍♀️🏃‍♀️🏃‍♀️🏃‍♀️🏃‍♀️🏃‍♀️

💓FAHERTH💓.....

A part dinsu momma nahango FAHERTH xaune saipaman dandanna wayarsa yk, ""'NIKO NC AH SU FAHERTH MANYA INDAI GA WAYA TO BAYANEMAN ABOKIN PIRA" BARIDAI NCGABA KD INCIKAKU D SURUTU,, AMMA KAPINNAN INAMA DIKA MEMBERS DIN NOVELS OF MUJAHEEDAH BARKA D JUMU"AH ALLA YAKARBE IBADUNMU🕋🕋🕋🕋🕋,,,,, TYPING DINA NAPARKO DIKA YAGOGE NAYI XAMAN BANXA TINJIYA XUWA YAU 😭😭😭😭😭😭...

Dika Attention ⚠️ dinsa nakan wayarsa, Salma ce tashigo dagudu tapada kansa tareda yin Huging dinsa, tanapadin I MISS YOU DEAR YOU ARE WELCOME AM VERY MISS YOU SO MUCH WLH Tanakarayin hggn dinsa, ..... Cikin tsananin bacin rai😡 FAHERTH yatureta kasa yamike cikin Angary voice yk pa din waike Mahaukaciyar inace? Meyasa Sam bakida tinani? Akan me xakiyi hgg dina? Meyasa bakida kamun kai? Am last worrning😠 if do this Again I sweare to God Am punish Crazyyyyy🥶 dogon tsaki yaja ybr part din, itakuwa saikuka😭 take tarasa meyasa FAHERTH yatsaneta km byasonta kmr itabajininsabace, km gashi Allah yadauramata masipar sonsa,, jin hayaniyarne yapito da Momma ganinta Akasa tana kuka km bakowa Anan yy matikar bata Mamaki Amma taji kmr sounds din yaron Aunty kodashi sukepada?? Cikin Hanxari Momma ta isa gareta tana tnvyrt meya paru?? Cikin kuka take mgn Momma meyasa Yy FAHERTH bayason ganina? Meyasa yatsaneni Wlh yy bayasona😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
Ajiyar xcy Momma tasauke TV Baba Salma wayagayamiki Dan"uwa nakin Dan"uwansa? Saidai Asamu Mi's understanding Amma Yaron Aunty nasanki. Yhkr kidaina kuka kinji?? Hakadai Momma tayita lallashin Salma,...... Amma tasani Sam bajituwa tsakaninmu sbd Rayuwar Salma kokadan batama FAHERTH Amma xatadauki mtki kan yaron Aunty...... Apusace FAHERTH yashiga part dinsa, shigowar Auwal kenan Agdn Aransa yc to yau Antabo rigima.. Binbayansa yy yatarardashi xaune kan 2cter puska Adaure, Auwal yxauna kusadashi yadapa kapadarsa yc haba Abokina plx kadaina xcy dayawa kaipa Namijine, Ajiyar xcy ysauke, yc Amma yarinyarnan bataji, Auwal yc wakenan? FAHERTH yc Salma mana, Auwal yc yhkr Tashi muje shan iska kokaji saukin baccin rai,, baxaniba!! Plxxxxx tashimuje Dan Allah,, da kyar yasamu yarakashi......

WANNAN KENAN ✨✨✨💫💫💫💫✨✨✨ Gsky nagaji xanhutaaaaa

💓✨FAHERTHSSS💓 ✨ 2✨💫💫💫✨💓 HOT ❤️ LOVE

TRUE INDICATED by Mujaheedah """SHAPA"ATU ALEEEYOU........

Kallon ido cikin ido sukema juna bayan tadago puska Amma still tanajikinsa shima yana rike da ita. Kowa da Abinda yke Ayyanawa Aransa, suit ♦️ ne Ajiknsa dark 🌑 blue ✅ idanuwansa daukeda parin class itakuwa Atampace Ash color sai hijab iyaka guiwa, Auwal kuwa dariyace take neman subucemasa dakyar Ya iya hadiyeta yy yagyaran murya tareda matsowa know kusadasu yc Akwai mutanepa Anan km kunxama 📺 tv kudaure kurike soyyayar Harku kebance mana yakarasa mgnr yn murmushi😊 lkc daya tayunkura xatabar jikinsa shima A lkcin yk dan tureta Bata puska yy yc Cikin cool 😎 voice dinsa Keee!!! Bakida hankaline daxiki wanixo kipada jikin mutum? Meyasa kukeson hada jiki da maxa ne? Idan Aure kikeso aisaikipada yapi kurika kokarin padawa Maxa Akowane hali!!! Wani banxar kallo tawatsa masa Harxatayi mgn cikin sauri Sumee taja hannunta tanapadin yihakuri yallabai laipinmu ne km Insha Allah hkn naxata sake paruwaba, cikin daure puska yc dayapimuku, wai niyarki kimai damin martani? Hunmmmmm danjixan 💋 lips yy kawai ybar gun... Auwal daketa paman murmushi yamatso gunsu yc Kuyi hkrpa Hkmutumin yk Akwai miskilanci ga xapi Musamman ga mace km bayason raini Amma kunyi matikar dacewa. Tsaki zee taja tc Akai kasuwa nikam napi karpin Ajinsa, sumee ty saurin Rupe mata baki d Hannunta tareda cewa kai Xee ko inasaikin nuna halinki narashin hakuri? Waima Kinsan waye? Champion nepa Shahararren dan pot balls 🏀 dinnan wato FAHERTHSSS, Dogon tsaki takaraja tareda yamutsa tature hannun Sumee dg bakinta tc Inaruwana dashikowaye? Bantaba kallon wasansaba sbd natsaneshi haka kawai Shiwalakantaccene Shine yau walakancin yaxago kaina Harda pa din Inabukatar Aure? Tapadi tareda yamutsa puska, dariya Auwal yy yc wlh kundai samu mi's Understanding Amma dik Abinda kike tinani kan FAHERTHSSS wlh bahaka ykba, dakin xauna dashi xakipamimce hkn, Harara Xee taxabgamai tc Allah yatsare naxauna dawannna banzar wlh danasan shine Champion din dasai na
Nacixarapinai Anan saina walakantashi wlh, Amma dik dhkn batabaciba wlh kagayamasa kalamanda yapadamun baici bulusba dan wlh saina Rama,,, tanagama padin hkn tapice, Atare Auwal d Sumee sukapito Auwal yc gsky naso sukasance dajuna sbd sundace km bakaramar drama 🎭 xasuyiba. Dry Sumee ty tc nima npuskance hkn. Sallama sukayi kowa ywuce. Faherth yagama kupula sbd yadade Axaune Shys Sam yki kula Auwal. Xee kuwa gd ty tapiyarta batareda tajira Sumee ba Amma Aranta cike take da daukar panda gun FAHERTHSS....

XANHUTA NAGAJIII🥵🥵🥵🥵🥵🥵🥵🥵🥵

💓FAHERTH💓...

WACECE SALMA????? Salma diyacega yayan Alhji Yusuf ma"aji wato Mahaipin Faherth kenan salma d Faherth yan"uwane,, Alhji shehu shima maikudine Amma baikai yayansa Yusuf ba, yanada mata daya Hjy Hajira Salma kadaice Suka haipa shys Suke riritata Sunamatikar son ta km sun sagartata Dik Abinda Salma keso Sunayimata kd kosu basa sonsa, yynsa Yusuf yakanyi fada kan sagartawarda suke mata tayi yawa sudaina, Amma Ina saidai Yc Salma itakadice mallakinmu inbamuyi mataba waxamuma? Km meye Ampanin kudin nawa indai bankashewa Salma ba.. Girgixa kai kawai yusup xaiyi yc Allah ykyauta.....
Chapter 1 · 0% Book details