← Book details Faherts Hot Love Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 21

Sashe 4

Faherts Hot Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Babane yapito DG shagonsa yanupi gd ngd🙏🏻 ar tasa tana kusada su Faherths ne KO kallan indasuke baiyiba yanupi gd, cikin sauri Champion yapito motar yanupi inda baba, Sallama yy masa hadeda dukawa kasa ygaidasa, cikin damamaki Baba ke Answer gaisuwar yayi yayi yamike koyabada hannu suyi musabaha Amma Faherths yki, baba yc kodaibakason hada jiki DA talakawa ne? Murmushi Maikyau d kasaita Faherths yy yc aa wlh baba bahakabane kaidin ai matsayin babanane👳🏼‍♂️ baba yc Allahu"Akbar lalle Alhj Ma"aji ybka tarviya km xamanka waje tare DA turawa baisa kalalaceba gsky kaidin ngarine Allh ymaka Albarka, cikin jindadin Faherths yc Ameen baba ngd🙏🏻 gashi kmr kanasauri baba km naso nayi wata mgn,, baba yc badamuwa kadanjirani npito Auwal
Mayakaraso gun ygaidasa y Answer yshiga gd... Sumee ce takarasa gun Zee tc kinganiko KO kawata kalli yadda ygaida baba cikin girmamawa gskyr dear dinane Champion yanada kirki Allh ys yaneme Auranki Ayau Agun baba, itakanta XEE mamakin champion take bata tabatsammanin xai iyagirmama wani hkba, Amma dai Ayau yabirgeta wlh, Amma koyayane itabatasonai kawai yabirgeta ne Akaron parko,.... Auwal yakatsemasu tinaninsu ta hanyar cewa kushiga gd kawai mu mgn xamuyi d baba km damun gama xamuwuce ne. Sumee tc to saimunyi waya sunakawowa dapda Faherths two wing's dinsu Zee suka supito gd mkrnt Aguje suke dayar tanakuka tanabin hussain tada kuka, Sam hussain bailura d Auntysaba yadanture ta harxata padi cikin sauri Champion yatarota tapada kirjinsa, wani mugun Shock sukaji Atare cikin Axama yadan tureta gepe yc kinsaba d padawa jikin maxa musamman ni kinrainani kodankinga lallausan patane? Harara taxabgamasa indatamaida kallon ta gun two wing's dinsu haryanxu rigima suke tsakaninsu sambasu damuda tureta dsukayiba,, daure puska XEE ty tadakamusu tsawa Atake sukanutsu. Bala"I tapara musu shikuwa kallon tayake Aransa yc inmakinapada kinpi kyau🥰 Axahiri km yc haba meye hk xakiwanisa yara Agaba kinamusu masupa? Alokacin hussain yakalle Faherths yc yaaa Achana kalli na cikin TV📺 d wayar yaya📱maiyin kollo⚽, dariya sosai sukaba fahe yc kunsannine? Sukaba Answer d eh. Yc kunaso naxama Abokinku? Sukace eh Atare, ware hannaye nsa yy sukarugo Sukayi hogging juna,, hussain yc toyasunanka? Hassana tc ninasani campi dariya sosai Faherths yshiga yy wadda shikansa baisan yanada itaba, Zee kuwa xuba masa ido ty KO kyaptawa batayi SBD bakaramin kyau yyba dayana dryar saitaji kmr wadawwama yana dry itakuwa tatsaya tayita kallonsa........,..

AH NAGAJI WLH XAN AJE BIRONA🖊️🖊️ LITTAPINA📙📒wayata📱danna huta,
MUHADU AKARO NAGABA DANJINCIGABA ABOKAI NIDINCE MARUBUCIYAR✍️✍️✍️📒📙🖊️🖊️📱 SHAPA"ATU ALEEYOU HAIDAR "MUJAHEEDAH"

LOVE YOU ALL🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹💓💓💓💓💓💓💓💓

*FAHERTHS HOT💓LOVE* PART 3 TRUE END CANDIDATED *SHAPA"ATU ALEEYOU*✍️🖊️📙✍️........

Ahankali yasauke idanuwansa Akanta ganintatsareshi DA ido ysa yadaga Mata gira yc yadai Yammata kallon pa? Dan murgudamasa😏 baki tayi tashige gd,, Murmushi yy tareda dauke kansa, Babane yapito dauke d tabarma Yc tokutapi gd ykorasu, Hussain yc yaya na cikin t.v📺zakadawo gobe? Yana murmushi yc eh cikin gdn Sukayi dgudu, baba yc inkabiye tayaran sai kanka yyciwo wlh dan Akwai surutu Auwal ykabarbe tabarmar yashinpida suka xauna, Auwal yc dama banba munxone kan mgnr Zainab Faherths gayanan shike neman Auranta, baba yadanyi Jim dgbisani yc kupa diyan mayan mutane ne km masu kudi hk xalika kaikanka Faherths kapada tarviya ga kamunkai tayama xanbari ka Aure watsatstsiyar yarinya kmr Zainabu? Wadda ta..... Saurin dakatar dashi champion yy sbd harcikin ransa baiji dadin Aibanta zee gbansaba danma kawai yana babanta ne shys yakyale dasai yadau mataki, yc Baba kadaina Aibanta yarka kd kuwa ta Aikatane balantana xargine Akwai Abinda nkjirane shys ny shuru Amma wlh sainadau mataki plxxx baba kd kahanani Auran Zainab dan Allh🙏 wlh xanriketa Amana baba kban dama nakawo iyayena dan allh🙏🏻🙏🏻🙏🏻dan nisawa baba yy yc to Allh yshigemuna gaba, suka Answer d Ameen, Mikewa Harxasu pice Faherths yaciro kudi y Ajema baba yy tapiyarsa Adole baba ydauke kudin,, Amota Auwal yc to mgn takare Anbaka XEE saura mgnr Sadiya tsaki Champion yy yc wannan Matsalar tc plxxx kadainamin mgnrta.. Shida Auwal suka padawa Momma d Auntyn yara Sunyi murna sosai saidai momma tc to mgnr yar'uwarka Sadiya pa? Momma kadaina mgnr ta wlh ba namata irin wannan so ni yar'uwa kawai nadauketa, Momma tc Amma.... Katseta Auntyn yara ty dacewa kd kice hk kawai kimasa patan Alkhairi.. Tc to sai Abbanku ydwo Ayi mgnr...... XANWUTA😰😰🥴🥴🥴🥴🥴🥴🥴

*Cike DA murna champion ybar part din* Auwal yc wai murnar mece hkn? Amma gsky Abokina Kayi Saurin kamuwa
Tsuke puska champion yy yc banason iskanci Auwal wayagayama ni Faherths inason wannan marakunyar?

Dariya Auwal ysaki taredapadin Awo lalle champion bayason zee saidai tausayinta, karapashewa DA dariya yy sosai😁😅😅

Danpusata d dariyar champion yy yamike yana mai xabgama Auwal harara yc Mahaukaci kawai, Auwal yadan tsakaita dariyar yc Mahaukatadai, Aibakasan wani Abuba babban Mahaukaci shine maiboye sirrin xcyrs yanaso Amma sbd tsabar Miskilanci d ixxa ykipadi, Amma pa soyayya nachan nacinsa A xucy Nunasa d ytsa Auwal yy yc kunga Mahaukacin ysake tintsirewa d dariya😅😁😅😅😅😅😅😅😅

Tsaki Kawai Faherths yy ybar dakin

WANNAN KENAN

Babane yshiga gd Indaya lbrtwa mama komai ykk nunamata kudin, mama tc Alhmdllh Anki km Allh yso Anso toxarta yata saigashi Allh ykwo maitaimakonta gsky mlm wannan yaron irin Arxikine Kai koyanxu ykeson Auran Zainabu wlh Xamu bashi,Baba yc gsky ne ninatapi soho,

Zee tc Aure na ynema? Todawace manupa? Kumadawane dalili? Su mama sun Amince? Ni gsky banason Faherths kawai ynavurgenine😓...

Hahhhhhh😁😁😁😁😅😅🤣🤣🤣🤣🤣🤣 MEMBERS OF MUJAHEEDAH KUXO KUGANEMIN ABU DAKARPIN HALI, NIPA DARIYA SUKE BAN WAIYAXASU XAUNA GD DAYA DAKI DAYA GADO DAYA...... 😅😅 RASHIN JITUWAR YY YAWA WANCAN YC TAUSAYINE
XALLAH BA SO🤣 WACCEN TACE BURGEWANE KAWAI😁 koyaxata kaya oho🤣

Merry queen Nana kuxauna cikin shirin sulhu tsakaninsu Nidai inagepe nishadine kawai nawa🤣🤣🤣🤣🤣🤣

HAPYY HAPYY HAPYY JK🕋⭐💫🕋 All🥰🥰🥰🥰🥰 Allh ykarbe ibadunmu Allh ksmucika d imani,,,
Inarokon ALLAH YABAWA BABA LPY BAWANE AMEENA KAWARMU KUMA YAR UWARMU, allh kabashi lpy Alphar mar Annabi d kur"ani, muma Allh ykaramana lpy wadanda suka rigamu gdn gsky ALLAH kajikansu muda mukeda saura Allh ksmucika d imani,,,,,,,

Ya Allh kajikan kakata yayana Mamata kawuna yata kakannina😭😭😭 Allh jikan mama mamarki pinky inarokon ALLAH ysadamu DA Ahalinmu Agdn Aljanna aa Ameen YARABBIIIII🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲😰😰😰😰😰😰😰

Kowa da kowa ya hallara Ababban palourn Abba domin yinpira hknne ka idarsu, Auntyn yarace tapara mgn tc Abban champion dama ynson sunan domin ynamatikar son Faherths haryakasa boyewa, Amma hkn baihanashi yin Adalci tsakaninsu km ynamatikar tsawa tamasa idan yga ynson yin kuskure,,, Abba yc inajinki Auntyn champion dariya Sukayi Dikansu,,, tc dama dai mapalkinkane yaxamo KO Ince xaixamo gsky, *FAHERTHS* Dai ysamomuna sirika,, gyara xama Abba yy cikin para'a yc dgaske? Cikin murmushi Auntyn yara tc wlh dgaske, Abba yc Masha Allah, to wacace ita? Kuma yar waye? ???

Cikin champion ne yabada wata Kara gabansa yy mummunar padawa A lkc daya, Auntyn yara tc ah wannan ne pa bamu tnbyba dauki d murna yhanamu tnby, Kai Champion kapadamuna wacece?

Cikin karpin hali yc dama...dama....dama.... Abba yc dama me? Cikin daurewa Champion yc bayarwani bace km Anan garin take saida tana bayan layi km BABAN ta talakane, Abba yc to ai wanna Baida matsala Aitalakama Mutum ne dik matsayin ka kanada Alakada da talauci kin talaka Hakane km jahilcine, danhaka wannan baizamo matsala ba, kawai kapadamun sunanta Dana BABAN ta domin bincike Auran yanxu baiyuwa saida bincike,,,
Mummunar paduwar gaba tapadowa Faherths lkc daya xupace tapara tsatstsapomasa dikda A,c da ke dakin baihana gumusamun muhalli Aji kinsaba,, . ..

Cikin dakewa yc su.....su ....su.. Sunanta Zainab Mahaipinta mlm Usman Shehu,....

Abba yc shikenan Amma yanajipansa d kallon tuhuma, wayar sa ydauka ykira wani Abokinsa dk Unguwar Ringing daya ydga Sallama akayi y Answer byansungaisa Abba yc yamasa bincike gmda yarinyr dan dariya Alhaji yy yo tnbyr me xanyi bayan nasan yarinyr parinsani, Aikowama ysanta kaima ksanta Abba yc danasanta Aidabaxan tnby ba, kapadamun, Alhaji yc Wai meyasa kake tnby? Abba yc kawaida, Alhaji yc to wannan nan yarinyardai gogaggar karuwace yar iska, Cikin mamaki Abba yc karuwapa kace? Gaban champion ybda rasssssssss kai🤣🤣🤣🤣🤣 wlh naso kuga puskar Champion lkcn HAHHHHHH WAYYO CIKINAAAAAA NI MUJAHEEDAH

Alhaji yc sosai ma idankana tantama Bari naturoma video dintama KO kashiga social media xakaganta,, Abba yc ngd, tinda ykatse kiran ykape Faherths d ido ganin ynacikin wani conditions ys Abba ygasgata hkn gsky ne.....

RIGIJI GABJI HUNMMM WAIYAXATA KAYA???.????

MUKASANCE TARE *MUJAHEEDAH* MARUBUCIYAR *FAHERTHS* Gamasu bukatar damar yin share na wannan book to nabaku dama kuyi share, ,

Gamasupadar bansa number ta togataaa 07031012948 itace what's app number ta NGDEEE SAIMUN HADEEEE

*continue* 🥰🥰🥰🥰

Abban yc to kunji sirikarda kuke murna d xuwanta Ashema karuwace wadda duniya tadade dasaninta..

Sai Alkcin Momma ty mgn cikin tasalima tamaimaita sunan karuwapa??? Abba yc eh Auntyn yara tc Innalillahi wa'inna ilaihin Rajunnn,,, Ya Akai hk champion? Amma dai kaima bakasan wannan bako?

Cikin yanayin damuwa champion yc wlh shairi ne kawai d bacin suna Amma wlh XEE bakaruwabace. Wlh Agaba na komai yparu Amma wlh Abba ba....... Dalla rupemana baki shasha damatsayina d ikona d mutuncina baxan tavari dana mapi soyuwa Agareni ya Auromin karuwa pasika wadda duniya tasantama ykawomun ita ysani hada xuri'a da ita wannan Sam baxai taba yuwuwaba,, yanakai karshen mgnr ybar palourn cikeda takaicin mgnr,,,

Atake yanayin*FAHERTHS* Yasauya damuwa ta bayyana Apuskarsa karara😓 yunkurawa Mommah tayi daniyar barin palourn Amma cikin sauri Faherths yakarasa kusada ita yarike Hannayenta cikin murya mairauni yc Mommah Dan Allh kipahimta inkowa yki tausayamin nasan keeee xaki tasauyamun sbd kece Mahaipiyata natabbata Akowane HALI baxaki gujemunba hk xalika kece dik wani gata nawa Dan Allh Mommah kipahintarda Abba mgn karyace Xainab bakaruwabace...

Komawa Mommah ty taxauna tana naxarin yaron Nata ta tabbata ynson yarinyar sosai.. Tc to ni mexance Acikin wannan mgnr? Bamuda wata shaida daxamununa cewar xee bakaruwabace.

Mommah Dan Allh kadaina krnta karuwa kd kimanta kema uwace km tagari plxxx kidaina, wlh xcyt kuna take idan Anjepe xee d wannan sunan,, ni inada shaida Gasu Hauwa nan kupadamata yadda komai ykasance Agabanku Akayi,,,, Cikin tausayin yayan nasu tc eh Mommah wlh bakaruwabace Atake suka bada lbrin dik Abinda yparu Agabnsu tsakanin Xee dkm T,k har xuwa taimakonda Champion ymata,,, Sake Kama hannun Mommah yy cikin rawar murya yc Mommah kinjiko wlh gsky sunbatamata sunane dantana talaka km dansuwnke Dan iskan nasu DG xargi. Wlh Mommah sainadauma Xee pansa sainasakasu sunbiya Sunan karuwa d Aka kirata Mommah kiyi kiyasci xee kmr Aisha ce xee Dan ALLAH
Chapter 4 · 0% Book details