Sashe 24
Doctor Sageer Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yasmin duk hankalin ta yatashi abincin takai masa tana shiga yace fitarmin da abincin nan kafin ranki ya bace...
" Cikin sanyin jiki tafita dashi wanka taji tayi ta dau qurani tana karantawa sai jitayi dr yana cewa ramlat wallahi zaki tafi gida kika kara biyoni daki nace kifita...
" yasmin Dake innalillahi wa'inna illahir raji'un Ya Allah meke damun mijina...
" Bayan yayi adduo'in sa sannan yatofi wayarsa tafara ringing yana dauka tace sannu da hutawa mijin mace hudu kayi hankali da matanka don basa kaunarka nasan kayi fushi dasu ko?? amma babu wacce ta damu wannan shine kiyayya...
" kashe wayar yayi yace kema zanyi maganinki sannan ya kwanta..
Yau kusan sati Doctor ko girkinsu bayaci ko kulasu bayayi kullum da safe yake fita baya dawowa sai 9 wane lokacin sunyi bacci lokaci daya yayi baki yarame ga tunani da yayi masa yawa tun suna basa hakuri yana fada har yadaina ce musu komai yasmin tafi kowa zama marainiya ga cikinta yadan fito dakyar rigarta tashiga tabbas tana bukatar mijinta wani yanayi datake shiga kullum....
" Ramlat dake ta faman wasa da muhammad tace babanka munyi masa laifi yadaina kulamu gashinan duk munyi wani iri...
" Dr sageer murmushi yayi batasan yana bayanta ba Amma tana jiyowa ya kulle fuskarshi..zama yayi gefen kujira...
" yasmin ce tasakko daga bene tunda ta sakko yake binta da kallo yanzu ya tabbatar cikin ne don gashinan ya dan fito,kirjinta yakara cikowa yayi bulbul kallonta kawai yakeyi ....
" Sannu da zuwa yaya DanAllah kayi hakuri wallhi bazamu kara ba DanAllah dubi yadda karame...
" abban muh'd please we are sorry please...
" Babu abunda yace musu sai ce musu yayi ina turaren da mamee ta kawomin ramlat...
" Tashi tayi ta dakko tace gashi...
" yasmin ce taji kirjinta ya buga tace mamee kuma??
" Ramlat tace eh ita takawo masa...
" haba duk turaren sa me zakayi dashi darling..??
Budewa yake kokarin yi babu shiri dabara tazo mata tayi hanyar bene zana hau sai tayi kamar zata wade babu shiri yace yasmin cikin sauri ya dagata yana mata wani kallo so kikeyi kiyimin wata asarar DanAllah muje kaci abinci kayi wanka...
" okay natafi kikawomin abincin...
" Sauri tayi taje ta dauke turaren hanyar waje tayi tace baba mai gadi danAllah kazubar da turaren nan acan waje...
" Tohm hajja ju abinci ta kaimasa sannan yace bani abaki...
" zama tayi tabashi har lemon..cikin shagwaba tace me kakeso kuma ayimaka tambayar ki kuma zanyi DanAllah kina sona yasmin???
" Dariya tasaka tace So mai sonka...
" Au dariya nabaki lallai yasa mijin...
" kwantowa tayi akan kafadarsa tace abunda ke raina zan tona ba son rai ba,dukkan tunani na shine in rayu dakai, ko bayan raina zan alfahari da kai mijina, sannan hawaye ya zubo mata..kai ne burin ruhina kai ne zabina mijina..babbar burina mutuwa zata rabamu,Ni nayi dacen samun ka mijina iya wuya ina tare dakai..kaunarka ta ratsa cikin jiki da kalbi,duk Umarnin ka zanbi..
" Wani dadi yaji yace azuciyata ni ke nake muradi,tunda nasameki hankali ya kwanta,kisa aranki kece mamallakin raina...son da nake miki wasu suke tunanin wani abun kin cancanci fin haka matata inasonki...
Wayarsa ce tafara ringing yana dauka yace ina yini mamee??
" Lafiya lou..nace turaren nan kayi amfani dashi kuwa???
" Yasmin tayi masa Alamar eh..eh dadi kamshin nagode Allah yakara girma...
" mamee ce tace yauwa sageeru Allah ya taimaka nagode agaidasu takatse wayar...
Alhaji haruna ne yace yayi ko??
" Mamee tace zance ai yagama kafin gobe ansako yasmin shikuma bazai kara samun lafiyar tafiya ba wayyoo dadi...
" yasmin me isa kikayi karya?? " Hakan ina ganin yafi Alheri mijina ko? Saboda mutanen kirki su akeyiwa shaidar abun arzuki muna zaune lafiyar mu kaga bazaiyihu a hargetsa mana zama ba duk da komai sai Allah yayarda Amma muma yakamata mu kiyaye...
" To ki zubar dashi ashara Allah yashirye su...
" Ameen bari naje nayi sallah, rikota yayi yace A'a nefa babu inda zakije kiyi anan..murmushi tayi tace ai sai nayi wanka...toh muje nayi miki,.." A'a yaya da girmana tayi saurin fita..
Da daddare bayan ta kwanta ta lulluba taji ana shafa cikin ta cikin zabura tadago fuskarta yaya me kake nema??
" Baby na nake shafawa daga nan yafara zarci gona da iri tana bude bakinta zatayi magana yafara kissing dinta yayi adduar saduwa..hanakalin ta bai tashi ba sai dataga halin da dr yashiga babu kukan da batayi ba amma bai kula taba abun mamaki har 2 sannan ya saketa,..cikin wata kasallaliyar murya yace Ai hutawa zanyi ke kikajawo da kike vari yana taruwa i really miss u my wife bari nayi wanka sai nayi miki...
Yana fita tatashi tayi wanka jikinta kamar tamutu dan gajiya kwanciya tayi bacci yana kokarin surar ta taji yana kara tabata tace DanAllah yaya kar na mutu kataimaka..." Yanzu please kadan ki taimaka yasmin i really miss u... " Da safe saboda tsabar gajiya kasakomai tayi ranar babu yadda ba'ayi dashi ba yace shi ba babu inda zaije bashida mara lafiya...
" ramlat ce ta hada breakfast yasmin tanayiwa muh'd wasa dr yace saura naki twins din... " hmm tace batace komai ba ta salallaba tayi sama bacci ke damunta dama bayan tayi nisa yazo ya kunna mata ac sannan ya kwantar da ita a kirjinsa shima ahaka baccin ya koshi sa...
Ramlat ke zaune tana kallo taji sallama muryar rabia taje..
" Me kikazo yimun agida?? " ke dallah sabon boka nasamu wannan kizuba wa kishiyarki zakiga aiki da cikawa..
" Babbar jahila asararriyar kawa nayi danasanin saninki rabia Allah ya'isa duk abunda kike saka ni kuma wallhi kije da Allah zai isar mini...
" Hahaha banza jaka cewar rabia ai sai na fitar dake daga daular nan sai kin koma yawo atiti da mota kuma sai na shigo gidannan ko kinaso ko bakyaso dan haka ki tsaya ki gani...
" Fitar min daga gida kuma nakara ganin kafarki wallahi sai na karyata...
" Zan fita Amma kema kiyi ready kin kusa fita nice fa Rabia uwar munafukai...
Assalamu alaikum
*how was the page??*
YAKUKAGA SOYAYYAR DOCTOR DA YASMIN??
*ina fata kuna daukar darasi acikin wannan littafin kunga sharrin kawa da illarta da makircin ta...
Kuna tunanin Ramlat zata shiryu baki daya?? Ya rikicinta da rabia??
Ya zancen kuma kara auren dr..??
NA SADAUKAR DA WANNAN PAGE DIN GA DUKKAN MASOYAN LITTAFIN NAN UBANGIJI ALLAH YASA KUNA ANFANA DA ABUNDA YAKE CIKI NA DARASI ABUNDA BANYI DAIDAI BA ALLAH YAYAFEMIN...
INA GODIYA DA SOYAYYAR DAKUKE NUNAWA WANNAN LITTAFIN ALLAH YASAKA DA ALHERI...
Please do vote comments and like 👏
👆🏼👆🏼GO AND SUBSCRIBE TO THAT YOUTUBE CHANNEL GA SHI CAN NAYI POSTING A FARKON PAGE DIN...FOR THOSE WHO WANT TO LEARN FOOD,SNACKS AND DRINKS....👆🏼
👆🏼👆🏼please click the link and subscribe ..
Urs *Nana diso*
Email:kabba43@yahoo. com
Gmail:[email protected]
Wattpad:NEIRNAHDISO
[11/6, 1:20 PM] +234 703 475 7034: 97-100
*DOCTOR*
*SAGEER*
_NA NANA DISO_
https://www.youtube.com/channel/UCvopCYalw1ooSYq-rMhjm5g
© *HASKE WRITER'S ASSOCIATION*
Tun lok'acin da rabia ta fita hankalin ramlat bai kwanta ba tunanin abubuwan datayi abaya takeyi tabbas tayi nadamar haduwa da rabia bata taba tunanin *MUGUWAR KAWA* bace tabbas duk wanda yace zai biyewa kawaye domin suji dadi a duniya kullum basa tunamasa lahira zaiyi asara ba karama ba tabbas kawa ta rudeni datuno na kashewa kai na aure Allah na gode maka Allah ka yafemin duk abunda nayiwa Dr sageer sannan tasaka kuka, Muhammad dake jin yunwa ta dauka tabashi abincin sa sannan tashiga kitchen don hada abinci....
" yasmin Sai gurin 4:00 saura tatashi bata nufi ko'ina ba sai toilet wanka tayi sannan tasa kaya doguwar riga ga cikinta da yadan fito, sallah tayi sannan ta matsa kusa da dr sageer tana latsa hannunsa cikin k'ankanin lokaci yafarka bude idonsa da zaiyi yaganta akusa dashi murmushi yayi yace lokacin sallah yayi ko??
" Eh yayi katashi kaje masallaci kada ka makara ko??
" Tohm yace bai tsaya ko'ina ba sai masallaci...
Yasmin ce tasakko taga har ramlat tajera komai a dinning samun guri tayi ta zauna tace sannu maman muhd nabarki da aiki yau dinne banajin dadi...
" Murmushi ramlat tayi tace ni sau nawa ina barinki da aikin ai ko kaso daya banyi ba daga cikin abunda kikayi duk kin kwashe ladan..
" Hmmm yasmin kawai tace bata kara cewa komai ba ramlat ce ta kunna tv shirin tambaya mabudin ilimi na aminu daurawa...
" Dr sageer yana dawowa daga masallaci ya zauna sunayi masa sannu da zuwa muhd ya dauka yana my boy sai wayo kakeyi Allah yayi maka albarka...
" yasmin ce tace Ga abinci a dinning kutashi muje muci...
" Suna cikin ci sai sukaji anci malam tambayata itace kullum idan na nemi matata sai tak'i sai nayi mata magiya wani zubin kuma idan na bata mata rai sai tadinga ramawa da hanani hakk'ina..
Malam yace kamar yadda yazo a hadisi cewa duk maccen da mijinta yanemeta taki amincewa batare da tana cikin larurar da aka haramta kusantar juna wata ko tsanin cuta ba to mala'iku zasu kwana suna tsine mata, mata kusan wannan tabbas babban kuskure ne dakuma asara dumin aljannar mijinku tana tafin kafarsa akwai hanyoyi da yawa na ramuwa amma banda wannan tunda zatajawo wa kanta tsinewar mala'iku kuma babbar asara ce wannan, tabbas rayuwar Aure sai hakuri dole in zaa zauna sai wani ya cuce wani ko wani ya kware wani ko wani ya batawa wani danhaka hakuri shine babbar ribar wannan zama dan duk wanda kuka sundade to su kadai suka san hakurin da sukayi,kuma Allah da kansa yace kuma kuyi bushara ga masu hakuri,kuma kusani Allah baya zalunci koma duk wanda aka zalunta zai saka masa kuma Allah baya yafe hakk'in wani..
" Yasmin dake cin abinci tayi saurin kwarewa, cikin sauri dr sageer ya mikomata ruwa sannu sannu...
" ramlat ma shiru tayi batace komai ba domin ada ta wahalar da dr sageer tabbas lokaci yayi dazata bashi hakuri..
Dr sageer yafi kowa jindadin wa'azin nan don halin da yake ciki kenan cikin fara'a yace yakamata mufara tulawar al kurani ko zuwa gobe da daddare ne..
" Sukace toh Allah ya kaimu..