Sashe 18
Doctor Sageer Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
" Dr zai mutu danAllah kataimaki ne.." Lokacin yace me yafaru cikin kuka tagaya masa shiru yadanyi na lokaci sannan yace gaskiya yasmin baki kyauta ba mijinki ne fa kuma kinsan bashida cikakkiyar lafiya kuma kinsan illar sha'awa kuwa? To takansa mutum cikin hauka mutum yafi mahaukaci zaucewa idan ta motsa masa..
" Nasan nayi kuskure wallahi amma ni banyi tunanin abun zai kai haka ba, yanzu yazanyi ya tashi...
" karki damu nan da 1hours zai miki amma ki dakko ruwan sanyin kina danna masa jikinsa...
" cikin hanzari ta kashe wayar sannan ta dakko towel da ruwa tayi yadda akace mata sannan tafito dan tasan ramlat sai tafito kiransa..
" Ramlat ce ta dallawa yasmin harara ke kin manta girkina ne? Banson ni iskanci yaza"ayi ki janye shi??
" Yariga yayi bacci bansaniba ko ciccibo miki shi zanyi sannan ta shiga dakinta tasaka key...
Ramlat ce tace lallai yarinyar nan sai na koya mata hankali wallhi zakigani sannan ta koma part dinta...
" zama tayi agefensa tana ta kallon sa har ya bude idonsa da yayi jajir dashi jiyowa yayi yana kallonta cikin damuwa tace sannu yaya..
Ko kara kallonta baiyi ba sannan ya fita dakin sa yashiga wasu magunguna yasha sannan yasamu yayi wanka yasmin ce hankalin ta atashe ta biyosa dak'in kafin takaro cikin wata irin tsawa yace fitar min a dak'i...
" hawaye ne yafara wanke mata fuska amma haka ta hakura tafita tana zuwa dak'in ta wada kangado sai kuka ahaka bacci ya kamani...
Khalil an salamo shi daga asubuti yakoma baki yarame yayi kamar ya mutu inna ke kusa dashi tana sannu ba dan halin ka shigen son duniyar tsiya gashinan ka hadu da wanda yakusa kaika lahira...
" wallahi inna bazan kara yin komai ba danAllah ki yafemin wallhi nasan nayi kuskure...
Kadai nemi yafiyar Allah batawa ba..
Alhaji haruna yana fita yatarar da wasu mutane suna jiransa har zai koma cikin gida suka rikoshi daman munzo ne akan bashin da kukaci a kamfani na million 30 ashekarun ba munzo ku bada kudin...
Hankalin sa ne yatashi dan shi ya manta ma sunci, zara ido yafarayi yana rantse rantse zasu kawo musu karshen watannan...
" okay sukace sannan ya shiga ciki yana zuwa yadinga kwallawa isa kira to munshiga cikin bala'i isa mun shiga cikin masifa banki sunzo karbar gidansu...
" inna ce tace Allah yakara muku ai daman duk wanda ya dauki duniya da zafi to zaiga ta kuwa...
" motar khalil zamu siyar sai a harhada musu kudin ko..
Eh hakane kam, ko kuma musai karamin kudi mu barmusu su kwace gida hahaha kaga munsa baffa cikin tashin hankali shine baida inda zaije...
" yauwa d'an uwa kayi tunani mai kyau sosai da sosaima haka za'ayi kuma maganar yan fashin da mukace zamu tura masafa?
" ai munyi magana dasu yau zasuzo nace su kwashe masa komai da komai kar su barmasa komai...
Mamee ce tace kai amma kunyi tunani mai kyau wallahi...
Mama ke faman dariya labarin da baffa yake bata, wane satin zamu koma sabon gidanmu inshaa Allah..
" kace har ka gama? Mashaa Allah naji dadi Allah toh yakaimu da rai da lafiya ..
Yasmin tana tashi da safe sallah tayi sannan tatafi tayi wanka taje kitchen taga har andafa ruwan tea dankali da kwai ta soya sannan ta huce dinning table ramlat sai kallonta takeyi itakan ta kayan nata sunyi mata kyau zama tayi suna jiransa ya sakko basu jima ba sai gashi ya sakko kusa da ramlat yatafi yace am sorry matata nasan nayi miki laifi jiya bakijini ba banjin dadi ne da wuri na kwanta..
" murmushi tayi tace ai bazan iya fushi da kai ba mijina..
" to me kika dafa mana tea na kokarta nayi waccan kuma tayi dankali da kwai..
" To zubamin tea din kawai shi zansha...
" Yasmin kuwa zuciyarta kamar tafashi amma shiru tayi tana kallonsu....
" Shikuma sai satar kallon ta yakeyi wayar ta ce tafara ringing tashi tayi ta dakko nan da nan dr yafara gigicewa irin shigar datayi bashiri kuwa ya dauke kansa..
" hello yusra kina lpya cewar yasmin?
" lafiya kalou nake ke jibi kamuna fa nida dr khalifa..
" Toh zankiraki Allah yakaimu....
" Dr sageer ne ke shafa cikin ramlat yana fadin baby na yakusa fitowa...
" zanje wankin kai kaji?
" banza yayi mata sai da takara maimaitawa yace bazakijeba..
" ramlat ce tayi wata bazawarar dariya...
" tashi yayi zaitafi ya sumbaci ramlat yasmin tace bakaci dankali da kwai ba...
" Bazan ci ba..
" biyoshi tayi zata rakashi yace koma bana bukata...
" ramlat ce tasaka dariya miji ba sonka yake ba sai naniki masa akeyi..
" yasmin ce tace ai ko yanzu kasuwa tatashi dankoli yace riba..tahau sama..
Anty rabia ta kira tace ta turomata mai kunshi da kitso tace tohm shikenan zan turomiki da'ita anjima...
Da daddare gurin karfe tara su baffa sukaji an hauro musu cikin gigicewa da addua suka tashi su bakwai ne suka danno cikin dakin sa babban su ne cikin tsawa yace kudi kudi ko mu kasheka...
" baffa ne yace ko nawa kukeso zan baku kukwantar da hankalin ku amma kuma inaso kusani kuma bayin Almah ne kuma kunaso ku rabauta kuma bazakuso yadda kukazo ajiwa mahaifan ku..
" Maganganun baffa yasa sukayi sanyi fita sukayi suka nufi shashin su alhaju haruna kudin motar da suka siyar suka karbe sannan suka nufi hanyar tafiya....
" Baffa ne yayi sujjadar godiya ga Allah su alhaji haruna suna ta ihu....
" Sai gurin karfe 11 tukunna doctor sageer ya shigo dakin yasmin tasa kayan bacci kuma da alama game takeyi acci ya kwashe ta a hankali yacere wayar nan yaga lallan da akayi mata yayi masifar kyau ai kuwa sai yaji wani sabon sonta yana shigarsa sumbatar bakin tayayi sannan yabar dakin ...
" Da safe kuwa ko sakkowa batayi ba tayi zamanta adaki, dr sageer kuwa duk hankalinsa yayi kanta sai da zai tafi sannan ya hau dakin nata cikin fada yace au da yunwa kikeson zama??
"Kuka tasaka masa to ba kaibani nabaka hakuri kaki ka hakura kuma bakacin girkina...
" To yasmin yakikeso nayi dake kince bakyaso kuma idan muna tare hankalina tashi yakeyi duk na gigice so kike na zauna na halaka...
" DanAllah kayi hakuri tataso wani mini gown ne ajikinta cikin murmushi tace please tana taba hannunsa...
" jiyayi kamar an yarfa masa wani abu ajikin sa murmushi yayi yace aini bazan iya fushi dake ba kallonta yakarayi tundaga sama har kasa sannan yace nagodewa Allah da yabani ke...
Inaji dake kece ni, kinzama jinin jikina zan lura dake har abada yasmin sannan ya sumbace bakin ta..
" Murmushi tayi masa wanda yakara burkitashi, karfa ka makara..
" hakane kam kuma inada meeting sannan yatafi...
Rabia ce tazo tana zuwa taga yadda aka kara gyarawa ramlat daki bakin ciki ya cikata tana zama tace au ke har yanzu baki ci uban kishiyar taki ba??
" Ai yarinyar nana idon ta abude yake narasa yadda zanyi da'ita...
Sharri zakiyi ta yimata ai har tafita..
" Ke wanna yarinyar tafi karfin tunanin ki...
" yasmin ce ta sakko tace sannu da zuwa ashe bakuwa mukayi bari akawomiki ruwa taje ta dakko ta kawo mata sannan ta samu waje ta zauna...
" rabia ce tace yaushe mijin naku zai karo muku ta ukune??
" yasmin ce tace ko kina ciki ne?
" Ramlat ta harare ta tace tashi mukoma dakina ni banason harkar muna furci...
Su alhaji haruna suna can cikin wani yanayi sun tura 'yan fashi sunzo sunyi musu fashi har rana suna tunanin mafita babu ita...
Da daddare bayan sunyi dinner yasmin wanka taje tashiga tasa wasu arnar rigar bacci ta feshi jikinta da turare sannan taje ta kwanta sai gurin 11 dr ya shigo rufe kofar yayi sannan ya kashe fitilolin sai dayayi addu'oi kafin ya kwanta rungumeta yayi sannan yafara kissing dinta tun tana kawai ci har tace ya'isa haka nagaji Jikinsa na rawa yafara Sarrafata cikin gigicewa yayi addua sannan yakidemi mata tun tana daure wa har tafara kuka, ina doctor baisan inda kansa yake ba, karar datayi mai hade da gigicewa shiyasa ya dawo hankalin sa cikin rudewa yafara jijjiga ta yasmin yasmin danAllah kada ki mutu kice farin cikina kuka yasaka wayansa ya dakko sannan ya kirawo dr Mukhtar yace kai matata ta sume min.
Dr Mukhtar ya fahimci zancen sa, yace kace ka lahanta musu 'yar mutane kayi mata allurar nan zata warware Amma gaskiya dr kana binta ahankali.....
" To yakikeso nayi nima ba yin kaina bani ba bansan nayi ba wallahi sai anjima allura yayi mata sannan yayi wanka yagyara gurin cikin hawaye ta farka tana zafi nakeji zan mutu...
Rungumeta yayi yace bazaki mutu ba my wife ina tare da ke sai data yi kusan 1hour ta huta sannan ya taimaka mata tayi wanka yabata magani...
" kwanciya tayi bacci na kokarin kwashe ta taji yana kokarin zura hannunsa sai ta tureshi ni bacci nakeji..
" Murmushi yayi ba abunda zanyi miki kibarni ajikin ki kawai....
" addua yayi mata har bacci ya kwashe ta shi kuwa dakyar yasamu yadanyi baccin...
Assalamu alaikum
*Kuyi hakuri da rashin rubutuwa akan lokaci..!!!*
*_Sak'onin ku suna isa garine wannan shafin sadaukar GAREKU MUTANEN GIRKI..ANTY MAI JIDDA (MAMAN TWIN) DA KHADEEJA NA'ABBA , DA READER'S DINA NA WATTPAD DANA FACEBOOK KAI HARMA NA WHAT'SAPP SOYAYYAR KU GARENI BAZAKA MISALTU BA AMMA KUSANI TUKWUICIN ALHERI..ALHERI NE, ALLAH YABIYA BUKATU NA ALHERI...Nana Diso lurv you s much_*
_Let me all know your view about story and about this page..I will be waiting for your comments and please and please this time I want more comment on this page! So please kuyi comments.._
Please do vote comments and like 👏
Urs *Nana diso*
Email:kabba43@yahoo. com
Gmail:[email protected]
Wattpad:NEIRNAHDISO
[11/6, 1:18 PM] +234 703 475 7034: 78-80
*DOCTOR*
*SAGEER*
_NA NANA DISO_
http://nanadisoo.blogspot.com
© *HASKE WRITER'S ASSOCIATION*
Gurin karfe 7 dr sageer ya shirya ya sakko kasa nan ya tarar da ramlat tana ta mutsu mutsu zama yayi akusa da'ita yace sannu mai ciki ko nakuda ce?
" wani kallo ta zabga masa mai cike da riketarwa, bayan kaje kayi zamanka sannan tasha kuka baka damu dani ba...