Sashe 17
Doctor Sageer Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
" Kwanciya tayi agefen kirjinsa wani irin kamshi ya shaga ga dukiyar fulanin ta duk sun ciko cikjn sanyin rai tace to meke damunka mijina..
" Nan yabata labarin khalil har kudin aikinsa da za'ayi masa...
" haba my doctor kanafa da arzukin biya masa danAllah ka biyamasa shi shi taimako ai baya karar da arzuki kuma dum sharrin dayayi aikaga kansa ya koma yanzu please ka biya masa...
" tabbas maganganun ki hakane inshaaAllahu zan biya matata inaji dake! Wayarsa ta gani ramlat tana kiransa sauri tayi tafara kissing dinsa Sai da ta tabbatar ta katse ta sakeshi.. " cikin wata rarraunar murya yace ina sonki dake zan zauna yasmin, kina raina dan ke nagina soyayyata na shaida da halinki, idan nayi fushi ki rarrashine, idan gani ga ki sai naji ina cikin farin ciki, sonki yana cikin jikina, kisa ranki ni naki ne har abada bazaki bar gidana ba...
" dariya tayi tace farin ciki kai ne mai bani, kai kazamo muradi na, siyasa tayi ta kashe wayar, ya rungume matarsa har bacci ya kwashe ta yayi mata addua sannan shima ya kwanta....
Ramlat ce ke faman zageyi wallahi sai nayi maganin yar iskar yarinyar nan sai na koya mata hankali shima harda kashemin waya aikuwa wallahi zai gane kuransa...
Hello rabia gobe kizo akwai matsala..." tohm ramlat sannan tasa dariya lokacin da zan kashe miki aure yazo hahaha....
Assalamu alaikum!!!
*ALLAH YA RABAMU DA HASSADA... DA WULAKANTA MUTUM DA KUMA FASIQANCI YARABAMU DA KARYA ALLAH KATSAREMU SHARRIN ABUNKI...BAMU SHARRI ALLAH YATSARE MU DA MASU SHARRI*
_Ina gaisuwa da jinjina gareki kuyi hakuri da shiruna da kukaji ubangiji Allah yabiya muku bukatun ku na alheri_
*Endless lurv ...oll your comment make me happy...soyayyar da kukeyiwa wanga littafi bazata faduba but still ina godiya..*
~ *I can't stop saying..please avoid all the grammatical And spelling errors..*~*
*Ina Kuma fatan kuna amfanuwa da abunda nake rubuta??..* (Abunda muke ba daidai Allah yayafe mana) Ameen
_
*Please do vote comment and like your vote and comments give me more courage to continue writing my story...and it helps me to write better...#TEAM...DS....DS LOVERS*_
*Urs Nana diso*
Deejarh berver
http//:deejarhberver.wordpress.com
Email:[email protected]
Gmail:[email protected]
Wattpad:NEIRNAHDISO
[11/6, 8:25 AM] +234 703 475 7034: 70-75
*_DOCTOR_*
_*SAGEER*_
_NA NANA DISO_
http://deejarhberver.wordpress.com
© *HASKE WRITER'S ASSOCIATION*
Tun asuba bayan dr sageer yafita yasmin ta gyara dak'in sannan taje ta gyara nasa daga nan bata tsaya ko'ina ba sai kitchen nan tagara feraye dankali tana cikin soyawa taji an rungume ta ta baya murmushi tayi sannan tace har ka dawo..
" sumbatar ta yayi ta gefe yace nadawo my swewtheart me zan tayaki dashi..
" haha tohm kayi mana blending din kankanar nan sai kisa a jug, angama cikin kan kanin lokaci yagama sannan yadawo kusa da'ita nagana my queen!..
" Amma fa najidadi wallahi kaje kayi wanka tukun kafin nakarasa...
" No! Ai ni ke zakiyimin.. " zaro ido waje tayi tace aini ba'a koyamin yiwa manya wanka ba sai yara kanana.....
" bata rai yayi yace aini jaririnki ne sai yadda kika sarrafa ni oya yisauri inajiranki...
" shagwabe masa tayi tace ni Allah ban iya ba kaje kawai kayi abunka..
" ransa ne ya baci batare da yace komai ba ya fita ya nufi dak'insa tabbas yana mutukar bukatar yasmin ga soyayyar ta dake dawainiya dashi nan ya kwanta a kan gado yakasa tashi...
Yasmin nata maganar ta amma taji shiru tana juyawa taga bata ganshi ba nan tace tabbas tasan baiji dadi ba tana karasa farfesun sannan ta huce zuwa dak'inta wanka tayi tasaka wata doguwar riga duk ta matseta duk shape dinta yafito nan tashafa hoda sannan tasa pink lipstick tayi kyau sosai....
Ramlat ce tafito ga cikinta yayi nauyi dariya tayi taga anshirya dinning nan ta zauna ta zuba tafaraci..
" sallama yasmin tayiwa dr yana kwance ahankali ya amsa cikin mamaki tace au bakayi wanka bane??
" Banza yayi mata har ta karaso kusa dashi gaba daya shaawar ta ta lullubesa baisan lokacin daya kamo ta ba kissing dinta yafara kota'ina duk yakusa zauce wa, da sauri tayi baya tace lafiyarka kuwa??
Yasmin kada kisa na hauka ce please kibani hakkina yasmin please..
Mamaki ne duk ya cikata yadda taga duk yafita hayyacinsa cikin sanyin murya tace banyi tsarki ba fa...
" zan baki magani kisha ya dauke please ina mutukar sonki yasmin please yakara kallon shigar datayi yayi mata mutukar kyau...
" Shiru kawai tayi masa dan ita wallhi bazata sha magani ba can tayi siyasa tace kada ka makara a office please ka tashi kayi wanka...
" ciremin rigar to.." a hankali ta fara kokarin cirewa tana matsowa kusa dashi zata balle botul din yakara sumbatar ta... " cikin murmushi tana hararar sa tace nifa kada kaceremin bakina gaskiya... " Hahaha naga na wane bakin ai ko nacereshi babu komai...
" wanka yashiga yana fitowa yasa kayansa sannan suka sauko daga sama nan suka tadda ramlat tanata cin abinci yasmin daman ta fahimta don taji haushi tayi hakan aikuwa sai tayi dariya tace mai ciki ai gwara dakika fito..
" Dr sageer ne yace yajikin naki? Kallonsa tayi tace da sauki abincin yadanyi yaji please arage cika yaji..
" yasmin ce tace na manta ai sorry za'arage kinsan ku bakomai kukejin taste din ba..
" ramlat kallon ta tayi ta dallah mata harara tace anjima zanje gida..
" yasmin ce tace maje tare na gaida momy... "ramlat ce tace kije kiyi mai??
" Opps sorry namanta ma mijina baison yawan fita in kinje kya gaisheta yana ganawa ya sumbace ramlat agoshi yace kina bukatar wani abunne? " eh katawomana da abarba da pear...
" yaamin ce tatashi ya rakashi har bakin motarsa sannan tace Allah yatsaremin kai mijina yakareka kakula da kanka please...
" ki kularmin ke ma da kanki please kiyi wanka kuma danAllah sweetheart kinji...
" murmushi tayi ta koma cikin gida bai tafiba sai bayan tashiga ciki...
" Zanyi maganinki da kaina sai kin bar gidan nan cewar ramlat munafuka kawai matseya ciya...
" yasmin ce tayi gaba ko kallonta batayi ba sannan ta shige part dinta...
Baffa ke zaune yana cin tuwo, mama ce tace khalil fa ba lafiya bakaje kayi musu sannu ba...
" subhnallahi bansaniba amma zan lika in nagama...
" Mamee ce ke faman masifa haba alhaji haruna mutuwar zuciyarka tayi yawa ko abinci bamu dashi nifa nagaji...
" To ya kikeso nayi kowa yaki daukata sana'a...
" Aikuwa bazaiyihu ba ehee..
Sallamar baffa ce ta katse su babu wanda ya amsa masa dakin inna yashiga tace sannu da zuwa yauwa ina yini ya mai jiki kuma?
" jiki alhamdulilahi ai yaron arzuki sageeru ya biya kudin aiki sai dai Allah yabiyasa...
To mashaa Allah ga dubu dare kyayi jinyarsa...
" Allah yasaka da alheri...
Inna ta nuna alhaji isa tace ahaka zaka mutu da bakin ciki wallahi wannan danuwan naku yayi gaba ku kuma alhakin sa bai kama ku ba...
Bayan yafito alhaji isa yace bani ko dubu biyu ne danAllah...
" Dallah matsa ficeka bazan baka ba wallhi nagayamaka banza mai mutacciyar zuciya...
" DanAllah dan annabi ki taimaka biyar bani dashi haba matata...
" Ga hamsin nan akan taga sai ka dauka...
Yau tana girkin ramlat tana zaune suna waya da rabia tana gayamata irin rashin mutuncin da zatayi wa yasmin sai gab da magriba ta dafa indomie...
" yasmin kuwa bayan tayi wankanta tayi cake sannan sannan tayi lemon kwakwa da dabino...
Dr sageer yana dawowa dakin ramlat yafara shiga sannan yace kunci abincin ko?
" ai yasmin tace bataci ga naka nan kan dinning..
" Me zaci to idan bataci abinci ba bari nayi wanka sai na sakko...
" bayan yayi wanka ya huce dak'in yasmin sallah yatarar tanayi sannan yaje yakarasa wani aikinsa a computer daga nan kuma ya koma tana zaune tasa wani half gown tayi mata kyau sannu da zuwa..
" to me zakaci kikace bazaki ci abinci ba ..
" kaga cake nayi kuma nayi lemo shiyasa.. " zama kusa da'ita yayi yace muji cikin to.. " dariya tayi tace Allah na koshi..
Jan bakin nan naki yayi kyau sosai kafin tayi magana yasa bakinsa anata janye kanta tayi tace bafa girki na bani...
" jikinsa yana rawa yace danAllah yasmin please yakara kamota kan gado ya cillata nan yafara sarrafata yana kokarin cire botul dinta ta gartsa masa cizo tayi sauri ta miki tayi bandaki aguje ta rufe tana haki...
" yasmin yasmin danAllah ki bude ki taimaka kada na mutu danAllah...
" Bafa girki na bani ba, wannan ai cin amana ne...
" ki tsaya kiga sai na bude kofar bari na dakko daya mukullin...
" yana fita tafito tasaka sakata aduk ko fofin sannan ta saka mukulli...
" yana dawowa duk hankalin sa atashi yafara bude kofofin sai dayazo ta karshe sannan ta bude tana kan gado tana kuka danAllah kabari doctor please babu kyau wallahi ba girki na bani....
" kallon ta kawai yakeyi yana kokarin nufota yasmin kibarni kada nasamu matsala ita dai tana ta kallonsa yana kokarin tabata sai ya wadi kada sumamme....
ASSALAMU ALAIKUM
LAFIYA UWAR JIKI BABU MAI FUSHI DAKE...

*soyayyar da kukeyiwa wanga littafi bazata faduba but still ina godiya..*

[11/6, 1:18 PM] +234 703 475 7034: 75-78
*DOCTOR*
*SAGEER*
_NA NANA DISO_
http://nanadisoo.blogspot.com
© *HASKE WRITER'S ASSOCIATION*
Yasmin ce ki kokarin kallon inda dr ya wadi nan ta gigice cikin rudewa ta sakko tana jijjiga shi tare da fadin danAllah katashi mijina wallhi badan na bata maka bani ba kuka takeyi sosai da sosai, cikin hanzari ta kirawo dr khalifa bugu daya ya dauka yace lafiya yasmin naji kina kuka??