Sashe 22
Doctor Sageer Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
" Dr sageer ne ya cinye har da tea din cikin ransa sai son yasmin kara bugar ransa yakeyi ba shiri yaja mota yaje yasiyo mata gashashiyar kaza da yogurt da yadawo duk sun kwanta sama yayi direct dakin yasmin yana shiga yaga ta rufe kofar da mukulli babban mukulli ya dakko ya bude yashiga ta cikin bargo ta dugungune kallonta kawai yake yana me nayi miki bakyasona yasmin? Idan na rabu dake zanshiga mugun hali hannunta ya riki alokacin duk tanajin abunda yake cewa amma tayi luf sai hawaye...
" cikin kakkausar murya yace yasmin yasmin yasmin tayi masa banza...
Hannunsa yasa abargon yana kokarin shafata tayi saurin tashi tana kuka banaso kabari..
" To tashi kici kaza gashi nasiyo miki...
" banaci banaci tasaka kuka..
Cikin murya mai sanyi yace haba kanwata danAllah kici ko kadanni banson kina kwana da yunwa wallahi dazu baki koshi da indomie ba kinyi hakan ne don kinsan banci abinci ba yasmin ni fa ina sonki wallahi wallahi amma kuma kalaman dakike gayawa ramlat kullum tagayamin suna batamin rai jiya harda ce mata ni asalin mu mayu ne?
" hawaye takeyi kawai tabbas me ramlat take shirya mata dole wasan yazo karshe...
" karbi kici danAllah.." karba tayi tanaci tana hawaye idonta duk sun kunbura...
" yasmin dita ba haka take ba mai son mijin tace ga kula dashi ga jin maganarsa Amma bansan wa yacanja minke ba dubi yadda kika saka kanki kuka...
" tana gamaci ta sha ruwa ta koma zata kwanta yace aa yanzu fa kikaci abinci haba my sweetheart..
" kuka tasaka ni kakyaleni, kwanciya yayi ya rungumota tashi tayi tace kaje ka rungume wacce kakeso baniba...
" to ai ke nakeso kenake kauna...
" Kaje ka hadani da mama ta daina kulani kullum sai fada takemin batasona tasaka kuka..
" haba yasmin yaya zanyi nahadaki da mama haba yasmin kema kinsani bazan taba ba...
" To waya gayamata inba kaiba tasa kuka.. wayarsa ya dakko yasa handsfree mamata ina yini...
" Sageeru lafiya lou danAllah kayi hakuri da halin yasmin ramlat kullum sai tagayamin abunda tayi kuma yanzu tafara fuskantar fushina..
" mama ba dai yasmin ditaba wallahi batayi min komai inbanda kuka ni bana batamin kuma bata taba gayamin maganganu na bacin rai ba...
" mamace tayi diriss tabbass fadila tayi gaskiya datace sharrin wanda bayason ne...Mama ce tace to harnaji dadi duk dahaka zanmata fada...
" DanAllah mama kudaina biyewa maganar mutane ni yasmin batayimin komai sai soyayya da kulawa ina son matata har abada...
Toh agabana sai anjima...
" kinji dai da bakinki ko kinji abunda tace yaya zaayi inkai karar ki?? Kinsan kuwa yadda nake sonki? Zan gwada miki son danake miki kinsan duk sirrina ina mutukar sonki nasan nayi kuskure sosai da sosai Amma danAllah kiyi hakuri yana kokarin durkusawa tajuya kanta yasmin bataci komai ba tashi yayi yakashe fitila alwala tayi tayi sallah tare da adduar Allah yabarta da mijinta kuma sai ta nunawa ramlat ita karamar makirace...
" Da safe wayarta tayi ringing bataga suna ajikin number ba ta dauka tare da yin sallama...
" fadila ce yasmin nasan kina cikin damuwa wallahi bakowace silaba face kishiyar ki ita ke hadamiki wannan gwaramar tasha kiran mama tace kinci Wallahi kitashi ki kwaci mijinki kada ta kashe miki aure nasan ke ba yarinya bace...
" Murmushi tayi tace inshaa Allahu nagode fadila...
Bayan ta sauka ta hada breakfast kwalliya tace wasu mini skirt tasa tare da wata riga mai kamar vest gaba daya kirjinta awaje dankwali tasaka sannan ta sakko ramlat nazaune tana karyawa tunda taganta tasaki baki dr yana shigowa yasmin taje ta rungumeshi tana wata irin shagwaba cikin wani salo tace nayi missing din kissing dinka..
" Kallonta kawai yakeyi tare da wani narkakken sonta ga wata kasala tafara kissing dinsa...
" Ramlat ce cikin takaici tace kinada hankali kuwa...
" yasmin ce tasa kuka ta nuna masa sanan kirjinta tace kaekayi yaya kasosamin " cikin rawar murya yace to yafara sosawa nan da nan yashiga wani yaniyi sannan taja hannunsa tace kaxo muje ka karya...
Binta kawai yake da kallo ramlat dake faman zagin yasmin ko takanta batayi ba...
" ramlat tace dr ga muhammad cikin wata kasallaliyar murya yace yasmin nake bukata...
" Ahankali yasmin ta kara sumbatar bakin shi sannan tace ga tea nan ni nayi sama tana hawa ya biyo ta yana shigowa tare da magiya tace dakata yaya dakata kada kasake ka tabani ...
" kuka yake kokarin yi yasmin please please ..tsaki taja ta bar dakin...
Wani salati yasaka tare da ambaton sunan Allah baisan lokacin da bacci ya kwashe shi ba...
" yasmin tana palour dinta tana dariya tace yanzu muka fara wasan da kai har ita sai kunji abunda naji...
Ramlat dake zagaye tace lallai yasmin wani asirin tayo tayaya zan bullo mata ko nakira rabia??
Yasmin ce tace ramlatu ramlatu...
" wannan wani iskanci ne yasmin.
" yasmin ce tace iskanciin dakika iya ne..
" lallai bakida kunya yarinyar nan wallahi sai na wanke ki da mari...
" ai ke naganki da kunyar inji yasmin kuma inkin isa mari ni wallahi sai nayi miki biyar banza katuwar wofi uwargida ko uwar hauka kuma muzuma mugani abunda kikayimin yanzu zaki kwasa...
" jikin ramlat ne yayi sanyi ta dake tace ai gwarane yanasona wata ma yasota...
" yasmin tasa dariya tare da fadin see u..wai so to kizuba ido kiga kauna sai na haukatashi da sona...
Wani irin zama ramlat tayi tare da ajiyar zuciya...
Ai yanzu kikafara ajiyar zuciya...
Assalamu alaikum
*how was the page??*
*_Sak'onin ku suna isa garine wannan shafin sadaukar GAREKU MUTANEN GIRKI..
Please do vote comments and like 👏
Urs *Nana diso*
Email:kabba43@yahoo. com
Gmail:[email protected]
Wattpad:NEIRNAHDISO
[11/6, 1:19 PM] +234 703 475 7034: 90-95
*DOCTOR*
*SAGEER*
_NA NANA DISO_
https://www.youtube.com/channel/UCvopCYalw1ooSYq-rMhjm5g
© *HASKE WRITER'S ASSOCIATION*
Ai yanzu kikafara ajiyar zuciya, cewar yasmin..
Dakin kasa tashiga nan tayi kallo sai gurin 9 taji bacci yana kokarin dauketa babu shiri ta mik'e zata hau sama ramlat tace wai har yanzu bai tashi ba??
" Wata harara yasmin tayi mata tace auke jiransa kikeyi??
" eh mana naga mijina ne kuma adakina yake kwana yaronsa ma bazai iya bacci ba sai dashi...
" mtseww sai kiyita zama aiki ne ya sameki sai da safe yasmin tana shiga dakinta tayi mamaki dataga har yanzu bacci yakeyi wanka tashiga bayan tafito tana goge jikinta da towel sai kawai taga ya farka...
" Dr sageer yana bude idonsa yayi karo da yasmin tafito daga bandaki cikin yanayin damuwa ya tashi yana kokarin zama...
" cikin kissa ta karaso gurinsa tace sannu da tashi honey, ko nahada maka ruwan wanka??
" Cikin murmushin sa da ya bayyana wushiryar sa yace da k'in kyauta kuwa...
" Tashi tayi tahada masa, kallonta kawai yakeyi sai da ta busa masa ido sannan yafahimci tana magana, cikin kashe ido tace wannan kallo haka yaya sai kace baka saba ganina ba...
" Dariya yayi yace ai naga kinkara kyau ne..
" Murmushi tayi mai cike da shagwaba tace nagode mijina nakaina oya ta riki hannunsa katashi kayi wanka to...
" Nifa inkinaso nayi wanka sai dai kiyimin...
" To tashi muje yana shiga tace to bari nazo sai ta rufe kofa...
" Cikin dariya tace idan na rabu dakai yaya bansan yaya zanyi rayuwa ba, kayan bacci tasaka ta kunna turaren wuta....
"Dr sageer ne ya fito yana fitowa yace matata, dariya yasmin tayi tace mijina..
" bari nasaka kaya sai mu kwanta ko??
" Sai dai da safe..." Shiru yayi yafita yana saka wasu riga marasa nauyi yafito yana shiga yaga ta rufe kofar mukulli yasaka ya bude yace yasmin wai me nayi miki ne kike guduna...
" Shiru tayi sannan ta kara lulluba yana kokarin jan bargon yaji wayarsa tafara ringing hello yasmin?
" yasmin kuma haba sageer wannan wani irin abune wallahi baka adalci ni bazan iya kwana baka nan ba Allah kuwa...
" To yanzu mekikeso nayi miki naga kunyi vacci??
" muhammad sai kuka yakeyi missing din dad dinsa kawai yakeyi...
" Toh ganinan, yana kashe wayar sai yafara kokarin mikewa..
" yasmin ce tayi sauri ta rungumesa Sai tasa kuka...
" Kara rungumeta yayi daman abunda yakeso kenan sannan yace my wifey ya akayi menene na kuka??
" Tafiya fa zakayi ka barni kuma kasan nafi kowa bukatarka..
" Ai kinsan kema bazan iya tafiya ba...
" Turo baki tayi tace har fa..kafin takarasa yasa bakinsa a nata kusan 3mint duk ya rudi yace please yasmin nayi sau daya please my lovely wife please DanAllah...
" Aa gaskiya wallahi ni babu abunda zakayi zazzabi nakeyi tayi murmushin mugunta inkuma gurin ramlat zaka tafi sai katashi katafi...
" Rungumeta yakarayi yace ai ko hug din dakika van zanji sa'ida...
Ramlat data gaji da jiranshi Lallai yasmin wallahi sai naci uban ta...
Tun safiyar yau mamee ke sintiri tana jiran Alhaji haruna shigowa yayi yace ga turaren da boka yabayar yace musaka acikin gidan su ita yasmin zaasaketa dan haka sai ku shirya har maryam mutafi...
" Hahaha mamee tasaka dariya yauwa bari na shirya gaskiya idan yasmin bata fito daga gidan mijinta ba zan iya hauka yarinya sai jindadi takeyi ba mamaki ma kuga tayi ciki...
Ai wallahi da sai an zubar wallahi inji Alhaji haruna..
Yasmin tana palour sai dariya takeyi suna waya da yusrah, ramlat ce tace ke asalin matsiyata dangin talauci...
" yasmin ce cikin masifa tace ubanki ne talakan banza jahila ke naga kina tutiya da wannan gidan to ni mai gidan nakeso ba wannan dukiyar tashi ba ki zauna kiyi biyayya bawai hada masifa da munafurci ba...
" kutmar ni kike gayawa wannan wallahi sai kinsan kingayamin karaman dabba kawai...
" yasmin ce wayarta tafara ringing cikin sauri ta dauka sannan ta zauna kiss tafara aika masa darling ya office nayi missing dika wallahi....
" Murmushi yayi yace nima da kyar nakeyin aikin tunaninki duk ya addabeni wallahi in banda kin matsamin nafita zama zanyi ina kallon ki...
" mijina kenan baka rabo da barkwanci...
" yauwa anjima su mamee zasuzo kishirya musu wani abun..
" Tohm in kaga gwanda kasiyomin please...
" Anya banyi ajiya ba kuwa??
" hahaha adakin wa?